Sunday, 17 December 2017

'Yar Fulani Part 21-25 Latest Hausa Novel - ISMAIL SANI

'YAR FULANI Part 21-25
.
Tana kwance kan gado tana baccinta cikin kwanciyar hankali sai numfashi take fitarwa a hankali...ya koma jikin kofa ya jingina da gefen qofar tare da harde hannayenshi a girji ya dan jingina kanshi  da jikin kofar ya tsura mata idanu yana mai karemata kallo cikin tsananin qaunarta da shaukin begenta keta fixqar zuciyarsa ya zubamata ido qur ko qiftawa bayayi kwance take tayi rigingine da alama daga wonka ta fito ta bingire agun ta kama bacci towel ne a jikinta da bai wuce iya guiwaba sai dan qaramin hijabi da iyakarsa kan kafadunta...  Nan take yaji zuciyar Na jansa zuwa gareta a hankali ya rinka takawa har ya isa gareta a hankali ya haukan gadan wai gudun kar ta tashi cikin hikima ya tattara hijabin jikin nata gami da tureshi gefe yasa hannunshi a nitse ya kwance towel en nanda nan yaji qirjinshi ya fara bugu uku uku tunanin shi ya fara kaucewa ya fara manta koshi waye a inayeke kuma yake.  ..ita kuma sai lokacin ta dan motsa tare da dan daga hannunta daya ta cusa cikin gashin kansa da sauri ya jawota jikinshi cikin sauri da gigita ya manna bakinshi kan dukiyar Funaninta nan yaci gaba da sarrafata ta yadda yake so wani abin mmki kuma da ya qara haukatashi bai wuce yadda itama take mayarmai da martanin duk abin da yake mataba cikin wani salo da shauki duk abinda sukeyi idonta a lumshe toh fa ase ita Fateemaaa nata gefen mafarki takeyi duk abin da yake mata a mafarki take ganinshi wai Fateema bakisan a gsk kike son haukata mana Doctor Hassan inmuma tafiya tayi tafiya gaba daya hankalinshi yabar jikinshi ya fara gurnani kamar wani xaki ga numfashinshi dake shirin barin jikinshi duk burinsa a duniya a yanzu bai wuce ya jishi cikin jikintaba itako alokacin ta tashi daga salon nata kidimar da sauri ta bude ido gami da tureshi ina shi bai sanma tana yiba da sauri tace ..                     Wayyo wlh ni ka barni bana so kabari kar ka sake ban warkeba wlh inajin tsoro bana so ta daddage ta tureshi ya dago a kidime ya kamo hannuta ya riqe qam yana durqushe kanshia  kasa da azaba ya dago kanshi ya kalleta ganin idanunashi da suka koma tamkar wuta ya kara bata tsoro ta kara jaa da baya tana dan Allah kayi haquri wlh bazan qaraba kai kawai ya rinqa girgiza mata yana furza ajiyar zuciya da gyar cikin wani irin murya yace dan Allah dan Allah ki taimakamin kiyi haquri ki ceci raina Fateema  plsss ki ceci ran mijinki nefa  ya qara narke mata a jiki yace so kike na mutune ta girgiza mai kai dan bata San meyasaba yake bata tausayi yace toh kiyi haquri bazan miki da zafiba kinji ta girgiza kai tana mai zubda hawaye tace a a nikam inajin tsoro ka maidani gun Bappa Na ya sake jawota kirjinshi yaci gaba da wasa da nata qirjin jikinta duk ya dauki bari a hankali ya saketa yace bazan miki abinda baykya soba zan haqura kodako zan rasa raina Na haqura kiyi shiru bana son kukunnan naki yana tayarmin da hankali .....ya dauko towel en ya miqa mata yace daura da kanshi ya maida mata hijabinta ya juya ya kwanta a kife ya cusa kansa cikin pillow ya damqe pillow da hannu ya riqa numfashi da gyar itako can gefe ta koma tana kallon ikon Allah a hankali tace dare yayifa ka tashi ka tf gida zan rufe qofa ya mike da gyar yana tfy  kamar Wanda yake cikin maye yazo kanta yasa hannu bibbiyi ya dagota ya hada fuskarsu wuri daya Fateema bakya son ganina ko tace a a yace bakya tausayamin bakisan zan iya mutuwaba inhar Na rasa kulawarkiba banda lfy Amman baki damu daniba kinga yadda nake tfy ko? tace ehh yace toh so kike Na zama gurguko tace a a yaci gaba da cewa cikin hikima da nuna mata wayo yayi amfani da yarintarta yace toh gobe zamuje gun Bappa ko? Zaki rakani ya hadamin mgni tace ehhh yace karfa ki gayawa kowa zan zo da safe in nazo zan kiraki a phone sai ki fito ki sameni a woje tace toh  kinyi alqawari tace ehh ya danyi murmushi cikin qrfin hali ya subba ceta a goshi ya kwantar da ita yatafi tare dajamata kofan sadab sadab ya bar gidan yana zuwa gida ya samu Hussain a bakin kofar shiga part ensa ya kalleshi a yatsine yace kai meya hanaka bacci cikin fada yace bansaniba bro sokake ka jawa kanka masifa ko ka Duba lkacifa 2:Am ya dan bugi kafadarsa yace toh ya zanyi anhanani matata andawo dani kamar brwo ya wuce ya tafi yana mita      ranar dai suduka basuyi bacciba shi tausayawa kansa yake baisan y zaiyi da Abbansuba  gobe itako sai takejin tausayishi da halin da ta Ganshi a ciki.               Washe gari karfe 9 dai ya kirata yace ki futo ganin tace toh ta zari mayafinta ta riqe a hannu tana tafe tana waige waige tajuyo kawai sai ga Ummah a gabanta cikin mmki tace ina zakije   cikin in ina tace a a in in ehm zan kaimishi phone enshine tace waye din ta sunkuyar da kai tana murza yatsunta Ummah tadanyi  tace Hassan ne ta geda mata kai alamar ehh.. tace toh sai kindawo tace toh tai woje da Sauri Ummah ta bita da ido tace mata da miji sai Allah..     
.
Tunda sukaje suna hada suna hada mata kayayyakinta tai shiru suna dan mata nasiha Umma ce ta dauko yan magungunata tace toh Fateema kinga dai yadda al.amarinnan ya kasance dan haka dole sai kunyi haquri da juna kibi umurnin mijinki yi nayi bari Na bari dan aljannarki Na qarqashin diga digin mijinki ita dai tunda Umma take mgn kuka takeyi sosai a hankali Ammi tazo kusa da ita tace Fateema ni tamkar ya kike a gareni ni ba surkarki bace Umma itace surkarki ga mgninki kar kiyi wasa da shansu tasa hannu tana goge mata hawayen tace meke saki kuka bakya son komawa ne?                   Ta geda kanta alamar eh Ammi ni nafi son zama a nan gidan Ammi ta dan jinjina kanta tace toh   karki damu kiyi shiru indai bakya so to bazaki komaba Wlh Aurenma inkince bakyaso bazamu yimiki doleba dan kema yace kuma kina da damar ki akan zama dashi...a hankali Umma tace  haba Aysha kiyi kokarin ki xama babba mana ya kamata ki gyara ba ki bataba Ammi tace       a a Ummah ai gsky ne kuma zanje Na shaidawa kankansu Tana fita Umma ta dafa kafa danta tace dan Allah Fateema kimin afuwa ki koma gidan mijinki kuma kimin alqawarin zama Na gsky ki tausayawa Hassan dan Allah Na nemi alfarmannan kuma inma akwai abin da yake miki Wanda bakya so ki gayamin insha Allah zanmishi fada a kai kuma bazai sakeba                 cikin kuka ta geda kai tace ni dai Umma  a kirashi kimai fadan a gabana kuma in ya yarda toh sai inkoma a hadani da Zubaida da mama Umma tace toh bari Na kira woshi                               a parlo Ammi tace cikin rutsubawa da girmamawa baba itafa yarinyar tana can tana kuka wai bazata koma ba Alhj babba ya dan jinjina kanshi yace ai Na gama magana Hassan tashi kaje kaja hannun matarka Ku tafi da sauri cikin zumudi ya mike ya fita yana fita suka hadu da Umma suka koma dakin tare...           Da sauri ya qarisa gunta yama manta da Umma ya jawota zai ruqqumota da sauri ta tureshi tayi baya kusa da Umma cikin kuka tace Umma ba kinganshiba haka yaketa min ni bana so tsoro yake bani ni ya daina tabani ki gayamishi ni banaso ya daina cikinjin kunya Umma ta jawota tace haba Fateema ai wannan sirrinki ne da mijinki kar ki sake ki sake gayawa wani irin zancennan kuma kiyi haquri gashi a gabanki zan hanashi cikin jin kunya tace Hassan ka kiyaye kanshi a qasa yace uhummmmmm hmmm toh Umma wlh zan kiyaye insha Allah zan guji duk abin da bata so kodako ni zai zama ajalina Umma tace Allah ya muku albarka Kinji ko kinyarda Ku koma ta geda kai muryar Yaya Bashir ke cemusu Abba yace su fito su tafi           suka fito tare da cewa toh  yana gaba tana baya da mama a gefensu sukaje parlon                               Hassan kam gaba days jikinshi yayi laqausa da nasihohin da ake musu mai shiga jikin ita kam haka kawai ta kasa barin kukun cikin raini Hassan yace ngd iyayena Allah ya saka muku da ma daukakiyar Aljannanh duk suka amsa da Amin Alhj babba yace kama hannun matarka Ku tafi ke Ruqqayyatu jakadiya kenan tashi Ku tf sauran gyara da lura yana gareki kuma ni da kaina zan rinqa bincikanku........                   Tunda suka koma mama da sauran barorin gidan harda matar Hussain da matar nazir suka hau gyara tuquru abi da hannu da yawa kafin kace kobo gida tako ina ya dau sheqi da qamshi mai sanyinji mama da kanta ta shiga dakinshi ta gyara komai tsab komai sai shegi suyi abinci kala kala duk harda mama suka zauna kan tebirin cin abinci..     Sun gama cikin abincin kusan qarfe 9 pm. suka watse Zainab har ta fita ta dawo da dan karamin cikinta tazo gab da Fateema tace toh Anuty Na dan Allah a kulamin da dan uwanmu a dawo dashi cikin haiyyacinsa.   Fateema ta dan tabe baki tace hmmm kunemi wata ba dai ni ba kam
.
qarfe 11  dai dai ya gama sbyvrin kwanci baccinsa a hankali ya dauki turaren kan mironshi ya rinqa bin duk jikinshi wani qamshi mai sanyi ya rinqa tashi yasa kum a kanshi ya rinqa kontar da sumar kansa mai laushi da sheqi ya fito ras tamkar jarumin India film innan sheheet khapoor a hankali yake takawa kai da ganinshi Kazan jin sarautane gaba da baya kuma dan Filanin asali ziryan wlh dolema Hassan yayi kyau shifa daga Fulanin gefe biyunnan ya fito Fulbe Yola be Fulbe Gombe.            
,
                   A hankali ya murda qofan yako yi Sa.a a bude take ya maida qofan ya rufe a hankali ya karisa kan gadon ya jawota jikinshi rigar baccin dake jikinta yar qara mace mai taushi da sulbi bakace mai shara shara duk suran jikinta tayi fiyau a ciki....                      Hannunshi yasa ya rinqa shafar fuskarta har zuwa qirjinta. cikin bacci taji wannan baqon yanayi da sauri ta tureshi hadi da mikewa abin da ya faru a deren forko da ya shigo dakinta ya rinqa dawo mata a idonta tamkar yanxu abin ke faruwa ta tuna tsantsan azabar da ta Sha da sauri ta rumtse ido tace cikin yanayi tsoro bana so wlh bana so ka fita harkata da sauri ya kamota yana jijjigata kiyi shiru dan Allah darene fa kowa Na jinmu dan Allah kiyi haquri nifa mijinki ne in ban rabekiba wa zan raba ya mannata da kirjinshi yana shirin ya dan lallashe ta cikin karaji ta tureshi ni bana so mugu kawai ai dama nasan niyarka so kake Na dawo ka kasheni ai ban manta abin da kamin a bayaba Azzalumi cikin sauri ta juya tai woje..                                    Kai tsaye dakin mama ta nufa tana zuwa ta kwanta gefen mama tai baccin ta cikin jin tsoro                                  shi kuma a nitse ya koma bakin gadon ya zauna ya Sa hannunshi bibbiyu ya dafe kanshi cikin damuwa da fargaba yana tunani ya zaiyi fateema ta gane yadda yakeji a haka ya kwana a zaune.                   Da asuba mama tayi mmkin ganin ta a dakinta da sauri ta daka mata duka cikin alamun tabbayoyi tace me hakan? me ya kawoki nan? ina dakinki? Me kika zo yi? Haka taita jeromata tabbayoyin Ta rinqa murtsike ido tace ni mama tsoro nakeji tsoro kuma toh in tsoro kikeji ki tafi dakin mijinki ta mike tare da kamo hannuta tace taso mu tafi janta take har qofar dakin Hassan tace kar ki sake zuwamin dakina ga inda zaki zo ta juya tai tafiyarta tana ta fada             itako binta da ido tayi a hankali ta juyo ta kalli qofar dakin da sauri ta juya ganinshi a tsaye yana kallonta da alama masallaci zai tafi.     Da ranako wunin gaba daya taki su  hada inuwa  daya                     Qarfe tara Na dare mama tace Fateema jekiyi wanna ki shirya kije dakin mijinki.             Ta dan zunbura baki tace  Hmmmm................. tana zuwa tai wonkanta ta Sa yar riganta  mai dan kauri iyakarta guiwa taje ta rufe daki ta zare kiy tai kwanciyarta ta dan mikar da qafarta daya daya kuma ya tadan nadeshi ta dan tura ma zaunanta sukayi dam dasu daga baya.                          Shikuma yana dakinshi har qarfe 12  bacci ya gagari idonsa ya dan ja tsaki mtsssss kai kai Fateema wlh kina azabtar dani ya tashi ya zauna bana son kici gaba Damin kallon mugu ko azzalumi mai son kai a gareki.haka yaita zama cikin zulumi ga tsananin Sha.awarta dake cin zuciyansa     zuwa qarfe 1:Am ya kasa jumrewa dole ya mike yaje dakin ya murda qofar a rufe ya  girgiza kai ya koma yana wani irin murmushin da bansan ma,anarsaba  kiy ya dauko yaje ya bude qofar ya shiga  kwanciya yayi a gefenta a hankali ya rinqa kiranta cikin kunne kamar mai rada da sauri ta farka ta zazzaro ido waj              tace wlh ni ka matsamin fa.                          
   .
ya miqe ya nufi inda take yana matsota tana jan dabaya har ta isa jikin boggo ya tsaya gabanta ya kama kafadunta ya tallabo kanta ya tsura mata mayatattun ida nunsa masu Sa zuciyarta bugawa da rikita qoqolwar yan mata idanu masu tsadar ganuwa dan zaka yizan wata da yarima Hassan bazaka ga qwayar idanunshi ba..               Da sauri ta sauqe idanta qasa dan taji wani irin yanayi taji shakkarsa da tsoronsa sun cikata                   a kasalance yace daqo ki daqo kanki ki kalleni ki gayamin me matsalarki ki gayamin me kike nufi a kaina ki gayamin plsss Fateema wlh kina cutar dani wlh zaki hadani da ciwon Mara menene matsalar ki gayamin laifina Na baki haquri ...                                        Cikin yanayin tsoro da yarinta tace ni ka bani hanya ka matseni.     Inna baki hanyar ina zakije?    Ni bacci nakeji zanje in kwanta... Ya lumshe idansa ya bude tare da kawo hannuta ya nufi kan gado da ita     taku yake tana binshi a hankali tana kallon bakin kofa suna zuwa dai dai qofar ta fisge hannunta da sauri ta bude qofar da gudu gudu sauri sauri ta nufi dakin mama shima da saurin ya biyota yana ina zakije karfa ki fita ki dawo ni zan tafi dakina..       Ita dai gudu take tazo dai dai bakin kofar dakin kuma ta juya baya taga ko ya isota ganinshi dab da ita yasa ta juya da  sauri aiko tsautsayi sai buga kanta tai jikin kofar gum da qarfi cikin jin zafi tasa qara tare da riqe goshinta da tuni ya kumburo tab.  Cikin sauri ya karisa gun ya kamota yana sannu kin ga abin da nake jiye miki ko gashi kinjima kanki ciwo kin cutardani abanza shi har cikin ransa yakejin zafin yasa hannunshi mai taushi jazir dashi kan qulun da niyar murza qulun dan ya bace.     aiko ta kamo hannu gami dasa kuka tamkar yarinya tana wayyo mama ki budemin qofa zai kasheni fa cikin bacci mama tajita da sauri ta diro daga gado taje ta bude qofar   tana ganinta ta dage ta hada duk qarfinta ta ture hannun nashi daga kanta ta koma jikin mama tanata sheshsheqa cikin kidima mama tace lfyar ki kuwa Fateema? meyake farune Hassan?  Cikin yanayinshi Na qin yawan mgn da miskilanci yace nima ban saniba mama nadai jita tana ta ihu tana gudu shine nafito Na sameta a haka ... Mama kam ta gane meke damunsu tasa hannu ta ture ta daga jikinta tace toh da kike maqalemin ni dame zan taimaka miki ni ba likitaba ai wanda kike gudun dai kike cin mutumcinsa shi zai taimaka miki cikin yarinta da shagoba ta tura baki tana yarfa hannu da dan bubbuga qafa da shan yaji tace  ni ni dai gsky a barni bana so a barmin kaina haka mitsssss mama ta ja dan guntun tsaki tare da turata gun Doctor tai shigewarta daki ta rufe.                          Itako kuka ta qara sawa ya kalleta ya girgiza kai yasa hannu yana janta tana tirjewa yaga dai bata da niyar binshi sai kawai ya daqota kamar jaririya ya ruqqumeta akirji ya nufi dakinshi tana                         .                                kan gado ya kwantar da ita ya hau ya rinqa murza wurin tana kuka dan zafi ta rinqa shigewa jikinshi tana shakumoshi sai da yaga qulun ya bace ya dauko mgni ya bata tasha a hankali ya gyaramata konciya ya dan zame kadan ya riqo hannunta shikin yanayin gsky da gsky yace Fateema a yidayam ko baki sona kin gaji dani mai nayimiki mai tsanani haka da kika kasa mantashi kin kasa yafemin ta dan kalleshi a raunane tace ba nacemaka Na yafeba ya kamo hannunta cikin rauni ya sumbaci bayan hannunta idonshi sinyi jazir cikin rawan murya yce Kin yafemin to meyasa bazaki tsaya inda nakeba gayamin menene bakya son Na kusanto inda Kike ki gayamin namiki alqawarin Barin duk wani abinda zuciyarki ke qii game dani.           Da sauri tace ni ka daina tabani bana so kai komai sai kazo kusa dani kai ta mammatseni kajiko ya quramata ido ya qaremata kallo cikin qarfin hali yace Fateema ke nakeso ba jikinkiba bawani abun daban nake soba zatinki da farin cikinki su nakeso ya danyi shiru idon shi cike da azabebben qaunarta ya qara masowa gareta yace Fateema qaunarki nake Amman kuma dole Na bukaceki ko dan dabbaqa aurenmu abinda nakeso a gareki shi zai cika zancen ma aurata Amman tunda bakyaso wlh namiki alqawari bazan sakeba koda ko zan cutu             .......         .
.
hawayen da yake taso su zubu tun dazu ko zai sa inmu sassauci a zuciyarsa sai yanxu suka zubo masu safiin gaske ya kara matse hannunta yana shinshinawa kamar zai hadiyeta cikin raunin murya yace Amman dan Allah dan Allah ki yarjemin Na rinqa zuwa dakinki ina kwana kinga inbanje ba mama zata kai karata gun Abbanmu ya tsura mata ido yana jiran amsarta sai yaji tace toh ina dai bazaka tabaniba yace eh ya sunkuceta yace toh daga yau mu fara kwana a can tai shiru     ya kaita dakin ya direta kan gadon shima yazo ya kwanta can gefe kan gadon      har ya kashe wutar tace kunna wutan ni bana son duhu yace toh an gama ya kunna sai yaga ta tashi ta dauko pillows ta rinqa jerawa a tsakiyarsu tace toh ga iya filinka ni kuma ga nawa kar Wanda yaje gun Na wani kasani nikam in kazo filina zan hanaka kwana a dakina uhum ta fada ko a jikita ido kawai ya bita dashi  yace toh Na yarda ta juya tai kwanciyar ta kan kace kobo bacci ya kwasheta shiko haka yai ta saqe saqe a ransa wani lokacin a fili yarintar Fateema ke gudu ko shagobane ko tsanarsane yana cikin tunanin               yaji ta cikin baccin da nishadi ta mirgino a hankali kamar wahainiya tako dago hannuta daya ta rata kan girjinshi ta mirgina kafarta daya ta doura kan cinyarsa kan ta kuma kan damtsen hannunshi tai pillow dashi a hankali yayi ajiyar zuciya da firda azabebben numfashi ga tsananin Sha.awarta da ke tsirga kokon zuciyarsa a hankali ya lumshe ido shi dai haka ya kwana cikin kidima tamkar qoqolwarsa zata wartsake.      aiko da asuba tai ta mita Allah in ka sake zuwa guna zan koreka    shi wlh dariya sosai tabashi Amman in yayi dariyar ya jawowa kanshi sai yce kai baby kecefa kika zo guna bani najeba ai ni namiki alqawari ta geda kai tace ai bansan San da nazoba ya jinji kai yaje yayi alwala ya fita masallaci    da safe ko ya gama shirin tafiya hospital ya zo ya samesu suna cin abinci yace mama ni zan fita ta kalleshi da kyau tace abincifa yace Hmmm toh ai ba abaniba zanje haka mama tace Fateema tashi ki bashi abinci ta bargun       itako Fateema ta yunqura ta mike tayi hangar kicin yace tsaya yaje gabanta yace ni Na koshi ya dan roqqofa kanta yace bari Na Duba miki goshin tace toh ya maso ya mannamata kiss mai kyau a goshin ya juya ya fita yana cemata bye sai Na dawo ta tura baki   tana qunquni                           .                         .      haka sukaci gaba da rayuwa kullum sai ta azalzalamai da taushin jikinta da dare gari ya waye kuma ita zatayi ta mita duk San da zai fita kuma sai ya mannamata kiss haka kuma inya dawo                                           akwana atashi yau watanta 3 da dawowa Kuma         yaune ranar da za ayayesu a makaranta yau Fateema zata bar makarantar a matsayin cikekkiyar likitan qashi Zubaida kuma lawyer tun tashinsu da safe take ta shiri baji ba gani sai zumudi take Su Hussain da matansu duk suna parlor ta fito wonka tana gaban miro tana daure da towel a kirji tana ta gyara gashin kanta da yake zube  har bayanta ta muraza yar foda a fiskarta ta tashi ta tsaya gaban durowa tana tuna kayan da zata Sa cikin Wanda aka diddinka musu ta jikin madubin durowar ta hakoshi ya shigo tare da SLM a hankali      bata amsaba bata juyoba ta qura masa ido tacikin madubin tsarki ya tabbata ga ubangijin da yayi wannan halittar Yana sanye dawata shegiyar galila da ta amsa sunanta kalar sararin samaniya mai kyawun ganuwa wondo da rigace iya guiwa sai hularas da takalminsa kalarsu daya sai agogon zinari dake sanqale a hannunshi gashin kanshi da dan sajensa sai sheqi suke ga gashin duk da hular dayasa gashin ya kwanto luf kan keyarsa ta gaban goshinma sai sheqin gashin yake yau rana ta forko da ta fata qarewa fuskarsa da suranjikinsa kallo wani abin takejin yana yawo cikin jinin jikinta duk tsikar jikinta ta miqe tsaye daga tsakiyar kanta takejin wani Abu Na wanxuwa har kan dan karamin yatsar kafarta        .
.
Suna shiga gidan su Nazir da Hussain duk sukayi saida safe suka nufi part insu mama kai tsaye gefenta ta nufa shima Hassan can part enshi ya dosa yaje ya watsa ruwan dubi ya Sa rigar bacci mai dan igiyoyo ta gaba ya maidasu ta baya ya dan qulle daga sama kuma faffadan girjinsa a bude daga qasama rigar bata qarisa guiwansa ba cin yoyinsa da sharaban qafafunsa duk gashine a kwance Zara Zara a kan farar fatarsa gashi mai taushi da saitsi phone inshi kawai ya dauka ya nufi dakin Fateema cikin yanayi Qaunarta da begenta ga tsantsar Sha.awarta dake azab tar da zuciyarsa a hankali ya bude qofar ya tura kansa ciki da yin slm cikin murya mai kama da maiyin rada       .....................turus ya tsaya bakin gadon ya kura mata ido kai abin dariya  Fateema da mmkin ta baza su kareba kwance take kan gadon ta kifa qirjinta kan pillow ga guda 2  ta jerasu a madakatar da take yiwa Hassan Rabin jikinta kuma a qasa ta durqusa da guiwarta ko takaimin qafarta bata cireba kanshi kawai ya girgiza ya qaraso kanta a hankali ya birkitota ya daurata kan pillow shi kuma ya danyi qasa ya zare takalman qafarta ya dawo kan gadon gaba daya da ita ya dan kifata kan kirjinshi ya zuge zip din doguwar rigarta cikin hikima ya rinqa jan rigar ta qasa har ya cireta ya jefar da ita gefe itako Fateema a take taji sanyin A.C da sannin hadarin da ya taso ya rinqa ratsa jikinta sai ta rinqa qwaqumasa jikinta tana ta faman shiga cikin jinkinshi ya kalleta da kyau cikin ransa yace toh gashi dai ni bani Na matsakekiba ni kuma kina faman rabani da hankalina sai kuma kin tashi ki isheni da mita da koke koke yadan matseta a  jikinahi yace gwandama nasan nayi laifin tinda ke kike kawo kanki                                   a hankali ya ja borgo mai taushi ya rufesu ya qara jawota jikinshi itako harda qara narkewa a jikinshi da fidda numfashi cikin sauki ita  adole taji dumi Shi kam tuni ya kasa sarrafa kanshi sai ita yake ta juyawa ta yadda yake so da muradi ya rigada ya fita haiyacinsa ya rude iya rudewa sai sabbatu yake da mammanna mata kiss yake tako ina ya rigada ya gama subule duk wasu kayan jikinsu                   cikin bacci taji wani irin bakon yanayi da sabbatun da yake Ayyah Hassan duk da tsananin Sha.war dake damunsa ga azabbeben ciwon bara dake tsirgar masa gashi ya gama fita hayyacinsa ga damar daya samu zai iya komai a wannan lokacin cikin qarfinsa dan ya kauda abinda ke Neman zamamai fitina  Amman ya kasa .sabida Alqawarin da ya mata shiyasa cikin wahalar da tsananin bukatar cikin wani irin yanayi murya tamkar wanda yake cikin ciwon ajali ya tallabo kanta yace            Fateema dan Allah kiyi haquri ki taimakami  wlh bazan iya jurewa ba kuma bazan iya karya alqawarin da namikiba har sai kin yarda bazan kusance  ba tare da bakya soba dan Allah ki taimaka min wlh zan iya cutuwa zan rasa lfyta ya kara narkewa a ajikinta itako tana tureshi tana zubda qolla tana ja da baya cikin tsoro tace ni dai wlh bana so kuma wlh zanyi kuku da ihu da qarfi ni ka bari ko inje in gayawa mama ya daqo idanunshi dasun rigada sun zama tamkar wuta gaba daya gashin jikinshi ya mimmiqe jijiyoyin hannushi duk sun taso yasa hannushi bibbiyu ya damqe mararsa  ya kafa guiwowinsa kan gadon ya ronqofa da firjinsa cikin wahalliyar murya yace kiyi shiru zoki kwanta Na barki Na haqura duk dai nasan haqqinane a kanki kuma in bansamuba komai Na iya faruwa dani ta dai tsaye ya kirata cikin murya kamar Wanda yake shirin suma yace Fatina zoki kwanta bazan miki abinda bakya soba Na miki alqawari sai da yardarki tace to tadan lallabo ta kwanta gefenshi shikam yananan a yaddayake tun dazu ita kam tuni tayi baccinta shikuma a take yaji wani irin qullewar Mara ga a zabebben zazzabi ga kanshi da yakeji tamkar ana sarawa nan take yaji sanyi ya shigan jikinshi duk ta inda gashi yake yakejin sanyin Na shigarsa cikin axaba ya kwanta a duqunqune hannunshi matse da mrarsa dan jin marar yake kamar zata balle sai rawan sanyi yake.                    
,
Ta kasa koda qifta ido shima itan yake kallo a hankali ya tattara gashin ka n bayanta ya maidashi kan wuyanta ta gefe daya ya dan daura gemunshi ya dai dai ta fuskarsu a hankali ya dan qefta mata ido daya ya daga girarsa dayan ya danyi murmushi sai da gefen kuma tunsa ya lotsa a hankali ta sauke idonta cikin nasa tai saurin sauqe idonta qasa ta danyi ajiyar zuciya Shi kuma numfashi ya furzar yce hingo ga kayan da zaki saka irin galilar jikinshine takalminma kalarsu daya da nasa sai gyale kalar takalmin da poser  sai ondis masu taushi har da rigar nono ba musu ta karba ta shiga toilet doguwar rigashe wacce tasha aiki Na zamani ta saka rigar ta zauna a jikinta das tana fitowa tai gun miro ta dauki abin kulle gashinta ta kulleshi daga forko ta kama jelar ta kitse ta wurgashi ta gefen wuyanta ta murza daurin dan kwali kai abin ba mgn wlh ko nace zan zayyanamu yadda suka fito abin bazai faduba a hankali suka fito polor Na.ima matar Nazir da sauri ta nupesu tana  ta daukarsu picture Zainab kuma da cikinta da ya bayyana sosai sai dry take tana ayye kunji dadi zakuyi sauri da Salle yadda kuke so nikam Na zama kaya ta fada tana kollon mijinta a hankali ya shafa cikin yace karki damu muma zamu aihu mu koma dai dai dasu duk sukayi dry suka dunguma sai babbar makarantar Nan ta gombe (G,S,U) gaba ki daya harabar makarantar cike take da jama,a ga manyan baki gomna sarki kam dama yau dole yazo haqiqa taron yayi taro duk daliban sun samu kyatuttukan ban girma da jinjina Fateema Hassan Aliyu saraki da Zubaida Aliyu saraki suna masu amsar keutar jinjina da karramawa Fateema aka fara kira a hankali ta yunqura tamiqe ta fara haurawa inda zataje ta karbo kyautar Hassai ya juya gabas da yamma tako ina ita aka xubawa ido take yaji wani irin kishi ya tokari qirjinsa ta qarisa gun shugaban makarantar ya mikamata ta dan rusuna ta karba  aka bata abin mgn da zumar tai  godiya da fatan kowa Allah ya maidashi lfy a hankali Hassan yayi tattaki ya iso gun ya karbi abin maganan  shi yayi komai a madadinta suka juyo suna saukowa a hankali cikin takun qasaita nan take jama,ar dake gun suka dauki sowa ganin Hassan da Fateema tamkar taurari a cikin duhu da ka gansu kaga ma aurata nanfa aka rinqa daukarsu pictures tako ina abin gonin Sha.awa itako gaba daya ta rude da sauri tadan rakubu a jikinshi nanfa abin ya kara fitowa Yan jaridu da gidan T,V da Radio suka koma Kansu daker suka samu suka kauce garfe 2  dai dai suka tashi bayan sunyi sallah suka wuce Fada dan gudanar da bikin tayasu murna a ranar dai a gsky Fateema tasha gajiya duk sai da ta kidime dan  yawan zirga zirga sune basu koma gidansu ba sai  qarfe 9:pm....... 
,
Da asuba duk su yi sallah a masallaci sun fito suna tafiya Nazir ya kalli Hussain cikin alamun damuwa da tabbaya yace toh yau meya hana Hassan zuwa masallaci Hussain yace ko makara yayi Nazir ya dan jinjina kai yace badai makara bakam kai dai bari Na kirashi muji Allah dai yasa lfy Hussain yace Amin yana dannawa ko wayar ta shiga bugun forko a cikin kunnen Fateema da sauri ta mike tana dan dube dube tayi mmkin ganinshi kwance sai karkarwa yakeyi gashi hatta jijiyoyin kanshi saida suka taso ta kallleshi a rude tace hmmm baka da lft ne me yake damunka bakaje massalaci bane yau shiru sai idon da yadan bude da gyar cikin wahala da azaba ya bude baki kamar mai rada yace daukomin jallabiya a dakina da gajeren wondo cikin yanayin da bansan me xa acemishiba ta shiga toilet da sauri ta dan watsa ruwa a gurguje ta yi alwala ta fito ta dauki doguwar riga baka ta zira a jikinta tazo kanshi tace a nakiranka fa tun dazu baka dagaba a hankali yace daukomin kaya tace toh ta fita da sauri tana zuwa ta dauko tana miqa mishi zata juya ta nufi waje inda ake buga kofa dan su Hussain sun gama rudewa dan sunsan ba lfy sunkira kusan kira goma ba adagaba  ya kamo hannuta cikin azaba yace taimaka ki samin rigar ta zura mai ido cikin mmki tace bazaka iyaba ne ya gyada mata kai cikin rudewa ta taimaka mai yasa rigan da wandon ta fita a Palo sukaci karo dasu Nazir da mama da ta budemusu qofa cikin sauri Hussain yace Qanwata ya dan uwana fa? lfy kuwa?  Nazer yace meyasa baije masallaciba? meyasa bai daga phone enshi?    Kaha suka jeramata tabbayoyin sai ta rasa wazata bawa amsama a cikinsu ta zuba musu ido mama tace lfy kuwa shikam Nazir dakin ya nufa kai tsaye yana shiga da yaga halin da Hassan yake da sauri yazo yaja Hussain ya nufi dakin dashi cikin rudewa Hussain ya kamo hannushi daya damqe mararsa zai jaa cikin axaba yace bros Marata cikin rashin fahimta Nazir yace meke damunka meke maka ciwo marrace ya gyada masu kai da sauri Hussain ya tafi cikin dakin Hassan din ya dauko dan garamin Bo's inshi Na taimakon gaggawa yazo shi da Nasir gaba daya suka duqufa binciken lfy yarsa Cikin damuwa da takaici Nazir yace kai Hassan meyasa kake son kashe kanka da kanka mesa zaka cutar da kanka ya za.ayi kana da mata bawai baka da mataba zakabar bukata ajikinka har ya nemi dauke lfyarka da sauri mama tace kumin bayani meke damunsa Nazir yace ai bazaki ganeba mama cikin jin haushi Hussain yace zata gane zamu fada mata Nazir tayiwa yarta fada ta kuma kai laifin da tayiwa mijinta kara har gaban Abba in anqi kuma ni zanyi komai ya dauko wata allura ya jaa ruwan ya daidaita yace mama a yanxu dai dole sai anyiwa Hassan wannan allurar Amman da zaran anqara yimishi gaba zata shafi qwoyoyin aihuwarsa zata iya rabasa da lfyarsa mama ban San irin wannan zaman Fateema keyi da mijintaba ya juyo gun Fateema bayan ya mishi allurar a take bacci ya daukeshi cikin jin zafi yace haba Fateema kefa musulmace kuma muminama kuma kina da ilimi kinsan haqqin mijinki a kanki meyasa kika zabi ki cutarman da dan uwana meyasa kike son Allah yayi fushi dake meyasa ya qarisa mgn cikin yanayin wa.zantarwa da lallashi cikin sanyi jiki ta sunkuyar da kanta qasa ya juya ya nufi parlo yace kixo ki sameni a nan tabi bayanshi ita da mama Nazir kuma ya zauna yayi ta kula dashi a parlo kuma mama da Hussain sun sata a gaba nasiha sukemata sosai mama kuma tayi alqawarin zuwa har gidansu ta gaya bappanta matuqar dai bata gyara hallayarta ba shikuma Hussain cewa yayi wlh indain bakya son dan uwana ni zanyi fushi dake karki sake min mgn zankuma je ingayawa Abba ba laifin Hassan bane laifinkine sunyi nasiha sunyi fada duk dai  tai ta kuka tana basu haquri bazata sakeba                       ..    Shiko Hassan sai azahar ya farka ita da  kanta ta hadamai ruwan woka ya tashi ya nufi toilet en Amman Sam bai miqe tsawonshiba kuma hannushi nakan mararsa haryanxu ta bishi da ida yashiga ya watsa ruwan ya fito ta daukomai kaya ya saka da kanta ta shafa mishi mai ta dan fesa mai turare amman duk abinda take mishi taqi su hada ido ta dan kalleshi a sace tace ya jinkin yai shiru ta qara matsowa inda yake tace ana jiranka a parlo nanma shiru sai ta dago kanta ta kalleshi shima itan yake gani ya danyi wahalellen murmushi ya yawota jikinshi ya mannamata kiss a goshinta yace ngd Fateema Allah ya biyaki ya miki albarka ita dai batayi mgn ba ya shafa kanta ya juya ya tafi parlor Gba daya suna nan suka gaisheshi dajiki Na.ima tace  Yaya ga abinci dai dai lokacin itama Fateema ta zauna gefensu kadan mama ta tashi ta dauko abinshin da ta hadamusu kala daban daban ta kawomusu Na.ima ta fara sakawa mijinta itako Zainab da cikinta da akejiran aihuwa ko yau ko gone yanxu shi Hussain sheke mata komai ya dan samata ta karba tana kallonshi tace Abban Afreen Allah dai ya sauqeni lfy nima naga Na dawo yimaka hidima fiye da yadda kakemin  yadanyi murmushi gami da shafa cikin yace karki damu matata zaki dawo normal kamar saura Nazir ya danyi drya yana shirin cewa muma Allah ya bamu aiko ya dan qware da sauri Na,ima ta balle bakin gorar ruwa tabashi tasa Hannunta kashi tana shafawa tana sorry my dear ta Sa hannta daya kan kirjinshi tana dan bubbugawa kamar wani yaro ya danyi gyaran muryace kontar da hankali matata mama tace kai yaran xamani yadda kukeyiwa mazanku abin har dariya kuke bani Hassan kuma Fateema ya  zubawa ido ya mai mata alamun kinga yadda ake kula da miji duk sukayi dryar mgn mama Zainab tace yo banda abinki mama ai miji abin tattaline aljanrmufa Na qarqashin diga diginsu mama ta dan kalli Fateema tace tab aiko  wasu kam aljanar zata wucesu cikin sanyi Hassan ya kalli Fatinshi yace mama kenan Indai irinane nikm harma Na daga qafata Shiga kawai ya regewa matata Fateena ta kalleshi idanta tab hawaye dan ta gane da ita mama take ya girgiza mata kai alamar ta maida qollar.              Allah sarki duniya kowacce Allah ka barta da miji mai qaunarta da gsky ..
Dubun gaisuwa zuwa gareki mu,allima. - ISMAIL SANI

0 comments:

Post a Comment