Saturday, 3 February 2018

BUDURWAR KAUYE Page 21-25

BUDURWAR KAUYE Page 21-25
.
Wani qayataccen murmushi tamasa, tace am sorry kafin tajanye jikinta

wani dadi na musamman yaji muryarta take dashi,shima ahankali yace no brobs sannan ya wuce wajen zamansa ya zauna

wannan yarinyar kuwa tunda papa ya zauna take satan kallinsa,cos taji nan take ya birgeta har taji zuciyarta ta kwadaitu da inama yazama mallakinta aida tasami mijin nunama saa

shima acikin zuciyarsa haka yake tunani lokaci guda yaji tamasa aransa,kuma haryaji shaawan aurenta dan tamasa dari bisa dari, kuma yanayinta yayi daidai da kalar matar,dayakeso

juyowa yayi yasake kallonta akayi saa kuwa itama shitake kallo,lokaci guda,suka sakarma junansu murmushi mai qayatar da xuciya

sai anan yamata kallon tsaf,farace ba har canba danma ya hadu da mayuka da hutune, tanada round face idanuwanta yan dadaidai,hakama batada dogon karan hanci,sai dan qaramin bakinta amma awaye take sosai kuma daganinta yar passion ce lura da kayan jikinta da kuma dakuma yananyin fiskanta

kuma daganinta, doguwace,qirjinta acike sosai dan sun ciko riga, ahankali ya sauqe idanunsa qasa

shiru dikkaninsu sukayi bamaiwa dan uwansa magana amma kuma kowa yanason yasake jin muryan dan uwansa

dahaka ahankali har dai magana ya shiga tsakinsu,papa ya tambayeta a ina takeda zama

sai data wani juya idanuwa cikin yanga tace ita yar nijer ce karatu ya kawota dingapore amma yanzun tagama gida zata koma da zama,kuma iyayenta a kaduna suke

cikin gamsuwa ya kada kansa yace kinga nima dan nijer ne ina zaune a garin bauchi nan ya fada mara abinda ya kawosa singapore

tace ah kacemun kai babban mutum ne,murmushi yayi yace aa kedai kike big girl

dik sukayi dariya,salon matan da suka waye tawani lankwadhe kai ashagwabectace bankumaji sunan Dr ba

hakan datayi tasake kasheshi dan baqaramun birgesa salon yanganta yakeba,anatse yace MUHAMMAD ALAMIN

waw nice name gaskiya sunanka mai dadi da kyau kamar yadda kake

murmushi yayi yace haka ko

nodding kanta tayi tacr yeah,yace thanks

ammafa nibaki fadamun sunankiba

tace eyyer nadau baka buqatar sani shiyasa amma tunda kana buqata sunana JUHAINA

JUHAINA ya maimata ahankali dan sunan yamasa dadi sosai yace swt name

tace thanks Dr Ameen

yace ur wlcm ,nan sukata hiransu kamar sun saba inda juhaina ta ringa yimasa hira cikin janhankali ,shikuma sai biye mata yake dan kawai shiyagama yankema zuciyarsa yasami matar aure

sai da suka sauqa a Abuja sannan suka exchanging contact nasu na nijer, a abuja sukayi sallama inda tashiga jirgin KD,shikuma ya shiga na BH

Daddy da momcy da didi niima sune sukaje airport taransa,
suna isowa jirginsu na sauqa lokacin misalin qarfe shadaya na safe dan sauqar safiya sukayi a abuja

Papa nahango cikin fararen suit,wanda suka matuqar karban jikinsa,komai na jikinsa farine hadda takalman qafarsa farare tass

yana saqqowa didi niima dasauri taqarasa wajensa ta rungusa tace oyoyo bross,shima cikin murnan ganinta yace oyoyo swt sis i miss so much

nan suka qaraso wajensu daddy ,ya rungumesa yace miss u son,shima yace miss u daddy

momcy ya rungume yace miss a lot momcy,tace miss u too my dear daganan driver ya saka kayansa a mota suka nufo gda

direct gidan daddy suka wuce,afalo suka yada zango inda suka fara hirran yaushe gamo

nan masu aikin gidan kowa yazo ya gaisheshi,sai dai baiga wannan villager ba,aransa yace Allah yasama batanan

momcy tace son kashiga side naka angyara sai kayi wanka kaci abinci ko

yace ok momcy wlh agajiye nake sosai zaman jirgi ba dadi dik takurane

daddy yace idan kayi wanka saika dan wartsake ai

miqewa yayi ya wuce side nasa nada nacikim gidan

yana shiga yaji wani qamshin dadi ko ina agyare tsaf,toilet ya wuce dan ya watsa ruwa

momcy kuwa papa na wucewa ta nufi dakin fauziyyah azaune tasameta tana kallon cartoon,murmushi tayi ganin yadda fauziyyah tayi balain kyau yadda ba namijin da zai ganta baiji....ba

ganin momcy yasa tayi murmushi tace momcy banji shigowarkiba hankalina na akam TV

momcy tace never mind daugther ,kije kidauki abincin papa kikai mads side nasa ,amma wataqil yana wanka so kijirasa ya fito saiki masa sannu dacdawowa ko

cikin girmamawa tace to momcy ,amma barin dauko hijab dina

momcy tace wani hijab kuma abu dik cikin gida ko dan kwalima banyarda kisaba tinda kayan bamai dankwalibane

cikin jin kunya tace toh sannan ta fice

kitchen ta shigavta dauko babban tiren da aka hada abinsa ajai ta wuce ta wuce ta nufi side nasa

falonsa ta shiga amma shiru ba kowa,sai ta wuce

.
Wani qayataccen murmushi tamasa, tace am sorry kafin tajanye jikinta

wani dadi na musamman yaji muryarta take dashi,shima ahankali yace no probs sannan ya wuce wajen zamansa ya zauna

wannan yarinyar kuwa tunda papa ya zauna take satan kallonsa,cos taji nan take ya birgeta har taji zuciyarta ta kwadaitu da inama yazama mallakinta aida tasami mijin nunama saa

shima acikin zuciyarsa haka yake tunani lokaci guda yaji tamasa aransa,kuma haryaji shaawan aurenta dan tamasa dari bisa dari, kuma yanayinta yayi daidai da kalar matar,dayakeso

juyowa yayi yasake kallonta akayi saa kuwa itama shitake kallo,lokaci guda,suka sakarma junansu murmushi mai qayatar da xuciya

sai anan yamata kallon tsaf,farace ba har canba danma ya hadu da mayuka da hutune, tanada round face idanuwanta yan dadaidai,hakama batada dogon karan hanci,sai dan qaramin bakinta amma awaye take sosai kuma daganinta yar passion ce lura da kayan jikinta da kuma dakuma yananyin fiskanta

kuma daganinta, doguwace,qirjinta acike sosai dan sun ciko riga, ahankali ya sauqe idanunsa qasa

shiru dikkaninsu sukayi bamaiwa dan uwansa magana amma kuma kowa yanason yasake jin muryan dan uwansa

dahaka ahankali har dai magana ya shiga tsakinsu,papa ya tambayeta a ina takeda zama

sai data wani juya idanuwa cikin yanga tace ita yar nijer ce karatu ya kawota singapore amma yanzun tagama gida zata koma da zama,kuma iyayenta a kaduna suke

cikin gamsuwa ya kada kansa yace kinga nima dan nijer ne ina zaune a garin bauchi nan ya fada mata abinda ya kawosa singapore

tace ah kacemun kai babban mutum ne,murmushi yayi yace aa kedai kike big girl

dik sukayi dariya,salon matan da suka waye tawani lankwashevkai ashagwabe tace bankumaji sunan Dr ba

hakan datayi tasake kasheshi dan baqaramun birgesa salon yanganta yakeba,anatse yace MUHAMMAD ALAMIN

waw nice name gaskiya sunanka mai dadi da kyau kamar yadda kake

murmushi yayi yace haka ko

nodding kanta tayi tacr yeah,yace thanks

ammafa nibaki fadamun sunankiba

tace eyyer nadau baka buqatar sani shiyasa amma tunda kana buqata sunana JUHAINA

JUHAINA ya maimata ahankali dan sunan yamasa dadi sosai yace swt name

tace thanks Dr Ameen

yace ur wlcm ,nan sukata hiransu kamar sun saba inda juhaina ta ringa yimasa hira cikin janhankali ,shikuma sai biye mata yake dan kawai shiyagama yankema zuciyarsa yasami matar aure

sai da suka sauqa a Abuja sannan suka exchanging contact nasu na nijer, a abuja sukayi sallama inda tashiga jirgin KD,shikuma ya shiga na BH

Daddy da momcy da didi niima sune sukaje airport taransa,
suna isowa jirginsu na sauqa lokacin misalin qarfe shadaya na safe dan sauqar safiya sukayi a abuja

Papa nahango cikin fararen suit,wanda suka matuqar karban jikinsa,komai na jikinsa farine hadda takalman qafarsa farare tass

yana saqqowa didi niima dasauri taqarasa wajensa ta rungusa tace oyoyo bross,shima cikin murnan ganinta yace oyoyo swt sis i miss so much

nan suka qaraso wajensu daddy ,ya rungumesa yace miss u son,shima yace miss u daddy

momcy ya rungume yace miss a lot momcy,tace miss u too my dear daganan driver ya saka kayansa a mota suka nufo gda

direct gidan daddy suka wuce,afalo suka yada zango inda suka fara hirran yaushe gamo

nan masu aikin gidan kowa yazo ya gaisheshi,sai dai baiga wannan villager ba,aransa yace Allah yasama batanan

momcy tace son kashiga side naka angyara sai kayi wanka kaci abinci ko

yace ok momcy wlh agajiye nake sosai zaman jirgi ba dadi dik takurane

daddy yace idan kayi wanka saika dan wartsake ai

miqewa yayi ya wuce side nasa nada nacikim gidan

yana shiga yaji wani qamshin dadi ko ina agyare tsaf,toilet ya wuce dan ya watsa ruwa

momcy kuwa papa na wucewa ta nufi dakin fauziyyah azaune tasameta tana kallon cartoon,murmushi tayi ganin yadda fauziyyah tayi balain kyau yadda ba namijin da zai ganta baiji....ba

sanye take cikin qananun kaya riga da skert yan ubansu,coppee brown masu adon duwarwatsu,sun matuqar yimata kyau, kantannan yasha kitso saiya sake fito da kyan fiskanta

tasaka pink janbaki,tayi kyau iya kyau kaman ka dauketa ka gudu,ga wani qamshi na musamman dake fita daga jikinta

ganin momcy yasa tayi murmushi tace momcy banji shigowarkiba hankalina na akam TV

momcy tace never mind daugther ,kije kidauki abincin papa kikai masa side nasa ,amma wataqil yana wanka so kijirasa ya fito saiki masa sannu da dawowa ko

cikin girmamawa tace to momcy ,amma barin dauko hijab dina

momcy tace wani hijab kuma abu dik cikin gida ko dan kwalima banyarda kisaba tinda kayan bamai dankwalibane

cikin jin kunya tace toh sannan ta fice

kitchen ta shiga ta dauko babban tiren da aka hada abinsa akai  ta wuce ta wuce ta nufi side nasa

falonsa ta shiga amma shiru ba kowa,sai ta wuce bedroom nasa ,tana shiga yana fitowa daga wanka dagashi sai towel daure ajikinsa hannunsa riqe da dan qarami yana tsane ruwan kansa

dago kansa yayi idanunsa ya sauqa akanta,kallonta kawai yake ba kyaftawa ganin yadda tayi kyau fatanta ya murje, qirjinta sun wani ciko

ganin ita yake kallo yasa dasauri ta juya bayanta ta sunkuya zata ajiye tiren dake hannunta

nan yasake rikicewa da mamaki dan yadda yaga bayanta baran data sunkuya,gashi sharp dinsu sunfito tass

nan take yaji wani irin abu na fisgarsa,yace anya kuwa itace ,ga kanta daya sake daukar hankalinsa,yace ashe tana da gashi

takowa yayi ahankali yaxo jikin qofar ya tstaya ,itakuma tana ajiyewa ta juya dasauri dan ta fice sabida baxata iya ganinsa awannan yanayinba tinda baida ko riga

tana juyowa taganshi jikin qofa atsaye yana mata wani shuumin kallo......

✍🏻Faty Mmn Fatyasa ,tana shiga yana fitowa daga wanka dagashi sai towel daure ajikinsa hannunsa riqe da dan qarami yana tsane ruwan kansa

dago kansa yayi idanunsa yacsauqa akanta,kallonta kawai yake ba kyaftawa ganin yadda tayi kyau fatanta ya murje, qirjinta sun wani ciko

ganin ita yake kallo yasa dasauri ta juya bayanta ta sunkuya zata ajiye tiren dake hannunta

nan yasake rikicewa da mamaki dan yadda yaga bayanta baran data sunkuya,gashi sharp dinsuvsunfito tass

nan take yaji wani irin abu na fisgarsa,yace anya kuwa itace ,ga kanta daya sake daukar hankalinsa,yace ashe tana da gashi

takowa yayi ahankali yaxo jikin qofar yavtsaya ,itakuma tana ajiyewa ta juya dasauri dan fice sabida baxata iya wannan yanayinba tinda baida ko riga

tana juyowa taganshi jikin qofa atsaye yana mata wani shuumin kallo......

.
Cikin sauri takauda kanta dan bazata iya jure irin kallon dayake mata ba

Papa harwani lumshe idanu yayi ya bude lokacin lokacin da yasake kallon qirjinta,ga wani sheqi da fatanta yakeyi na daukar  hankali

nan yaji zuciyarsa harma da gangan jikinsa suna shaawar kusantanta ko zai sami saukin abinda yakeji acikin jikinsa

ganin bai matsa ahanyarba baran ta wuce gashi dik atakure takejinta,ahankali ta dago kyawawan fararen idanuwanta masu kamar madara,sunsha kajol sunyi daradara

cikin sanyin murya tace ya Alamin zanwuce

ya salam shine abinda ya furta azuciyarsa dan sai yaji muryarta yau tadabance kodan yau ba acikin masifa tayi maganarba

kallon cikin idanunta yake,ahankali ta sauqe idanta qasa dan yau wani masifan kunyarsa takeji dan bata taba ganin namiji ahaka ba

yace toh kizo kiwuce mana ko na riqekine

amma ai katare hanyar tafada kanta asunkuye

ok,zoki wuce nima kina wasting mun time inason na shirya kinzo kin wani tsareni yafada yana matsawa da jikin qofar

ganin ya matsa yasa ta tako ahankali,sai daya bari ta kama handle qofar zata bude,yayi saurin riqe hannunta

cikin sauri ta dago kanta tana dubansa amna ta gaza cewa komai sai ma kawar da kanta gefe guda tayi

ganin batai maganaba yasa ya matso ta sosai,nanfa ta gagara fahimtar meyake nufi cikin sarqewar murya tace meye haka ya Alamin

baice komaiba saima rungumota da yayi ta baya,dan qamshin turarenta da laushin hannunta su sukasa ya gagara haqura har saida ya hada jikinsa da nata

pls mana ya Alamin ka barni na tafi tafada murya na rawa dan jin yadda yaketa sun sunan wuyanta kamar wani sabon maye

hannunsa yakai kanta yana shafa qananun kitsonta,cikin wani salon murya yace kinfamun laifine shiyasa na hanaki tafiya amma idan kingoge laifinki yanzun zaki tafi

cikin sauri tace toh menamaka dan tafara tsoraya da abinda yake mata

hannunsa ya kai kan cikinta yana murzawa yace toh haka ake tarban miji nadawo daga tafiya bazaki iya cemun koda sannu da dawowa ba

turo baki tayi tace au bakanan ne dama ,aini bansan kayi tafiyaba shiyasa

sake matseta yayi ajikinsa har saida tayi yar qara,yace au bakisan nayi tafiyaba ko

tace to kafadamunne,yace au kinji haushine

tace akan me zanji haushi

yace gaskiya kam naga alama tinda har shirin dawowata kikayi,dik wannan adon mani akayiwa kinga dole na biya ladan abinda kikeso ko

batai auneba taji yawani mirginota,suna fiskantan juna

hannunsa yakai kan hips nata yana wani shafawa cikin salon kwarewarsa,qoqarin hanasa ta shigayi ganin zata kawo masa wargi yasa yadauketa cidak sai kan bed

yana direta agado ya biyota,bakinsa yakai kan nata yafara tsotsa,nan yafara fita ahayyacinsa dan wani irin dadi dayakeji har cikin kwakwalwarsa

hannunsa yakai kan abinda yafi tsone masa idanu yafara murzasu yana wani irin gurnani kamar zaki

fauziyyakuwa wadda tsoro ya cikata dan jin yadda yake murzata yana wani irin numfashi,saita sake tsorata ga ba halin yimasa magiya ya riqe bakin kamar yasamu swt

cikin saa yasaketa mata bakin yana kokuwar cire mata riga,cikin hawaye tafara rokonsa dan Allah kayi haquri wlh indai sannu da dawowane zan maka kayi haquri pls

ganin yadda take kuka tsakaninta da Allah gashi ba agida ukeba yasa yadan dakata da abinda yayi niyyah,cikin wata murya mai wuyar fassara yace kin amince zakimun sannu da wowar kokuwa haryanzun bakisan nayi tafiyaba

cikin sauri tace na amince wlh,nasani bakanan kaje singapore amma dan Allah kasakeni

yadda tai maganar yaso bashi dariya amma sai ya dake yace toh amma sai munkoma gida kin amince

cikin sauri ta daga kanta tace na amince

nanma bai kyaletaba dik maganar da suke hannunsa nakan kirjinta

ahankali ya janye jikinsa ya murgina gefe dan baya da kuzarin da zai tashi zaune,ga wani irin murdawa da mararsa take masa wadda yaune rana tsfarko dayaji irin wannan abin

itakuma cikin sauri ta miqe hartana tuntube da carfet dake gaban gadon tayi waje

momcy dake zaune afalo ganin fauxiyyah ta fito abirkice yasa tayi murmushi,dan hakanta yafara cimma ruwa ,tun rananda fauziyyah takwanta rashin lfy sukaje asibiti likita ya tabbatar masu da zaran anyimata aure zata daina irin wannan ciwon cikin ,anan tafahimci ba abinda yashiga tsakanisu sai ta quduri aniyar kawo masu qarshen wannan zaman

ya jima kwance ahaka da kyar yasamu natsuwa har bacci ya daukesa

bashi ya tashiba sai laasar,bayan yayi sallah ya fito cikin shirinsa,momcy tace son gafa lunch naka akawo maka nan ko zaka haura dinning

ya mutsa fuska yayi yace aa kawaima bashshi dan banjin yunwa,inaga ma zan wuce gida dan har yanzun banji na wartsakeba

moncy tace to shikenan kana iya tafiya,zuwa ko gobe driver zai dawo da fauziyyah

sake yamutsa fuska yayi yace no tazo mutafi kawai,murmushi momcy tayi dama da gangan tafadi hakan

tace toh sai kubari da daddare saiku tafi daddy yana falonsa dan yace akwai maganar da zakuyi

haka dai ransa baisoba ya wuce falon daddy

8:30pm
suka shigo haraban gidansu dake dasspark,papa zuciyarsa wasai koba komai zai kashe qishin dake damunsa

inda fauziyya take a tsorace amma taci alwashin baxata bari papa yaci galaba akanta ba tinda ba ita yakeso jikinta yakeso kuma kwalelensa

suna shiga falo kowa yayi hanyar side nasa,cikin sauri ta nufi bangarenta har tana juyowa kada ya biyota abaya

shikuma side nasa ya shiga hankali kwance,nan yayi wanka ya kira TJ awaya suka danyi hira,sai wajen 10 ya miqe ya lalimo aljihun wandon daya dawo dashi ya dauki extra keys din daya karba awajen daddy ya fito ya nufi side din fauxiyyah

fauziyya kuwa tana shiga ta saka key aqofarta,harda zare keys din tariqe ahannunta,tana hamdala ga Allah daya tseratar da ita ,daki ta shiga ta dan gyara inda yayi qura sannan taje tayi wanka,wata yar yaloluwar riga tasaka iyaka cinyarta, kitchen taje tadafa ruwan tea tadawo falo ta kunna TV tana kallo tana shan tea dinta

kamar amafarki taji ana bude mata qofar falo, cikin razana ta miqe dan ganin wazai shigo abinda baa taba mataba

aiko ba zato taga papa ya turo qofar ya shigo.....
.

Ina kuke qawayen kirki, kuma Aunties na Fauziyya ga shafinku, UMMIN HANIF, AUNTY MARYAM NTC, HAJARA YAU ALIYU N MMN AISHA YOLA, na gode da qaunarku gareni, Mmn Faty luvs u😍😘

2⃣9⃣
Kallonsa take har ya shigo ya maida qofar ya rufe,sanye yake dagashi sai farar singlet da boxer

gaba daya dik jikinta yahau bari dan tagama tsorata

wani mayataccen kallo yake binta dashi, cos rigar jikinta takuma tafiya dashi sosai

ahankali ya tako har inda take a tsaye,bai ceda ita kumoiba sai rungumeta da yayi tsam akan faffadan qirjinsa

wani ajiyar zuciya mai qarfi ya saki lokacinda na fulaninta suka sauka akan chest nasa

itakuma jin yadda ya hugging nata yasa hannayensa biyu ya holding nata tied sai tasake tsorata har jikinta na rawa

papa cikin wani yanayi mai wuyar fassara daya,tsinci kansa lokaci guda yaji wani kasala ya lullubesa gawami yarr dayakeji acikin jikinsa sabida shaking datakeyi sai yayi kamar tana goga masa breast nata ne akan kirjinsa,sai jiyake tsikar jikinsa suna tashi yarrr

cikin wata murya mai dauke da zallar kwadayi yace yadai kike shaking or ar u afraid?

girgiza kanta tayi alamun aa,bakinsa ya kawo saitin kunnenta yace then why ar shaking umm

cikin murya mai rawa tace babu fa

yace ok to idan babu kisaki jikinki ninefa amma kina abu kamar kinga dodo

hannunsa yakai yana shafa bayanta ahankali ya gangaro har kan hips nata,cikin rikitacciyar murya yace wai kam bakiyi missing nawa ba da baninan

da siririyar muryarta tace umum nikam banyi missing naka ba ko,sau 1

yadda tayi maganar cikin lashin kulawa sai yaji zuciyarsa ta sosu amma sai ya dake ,ya tsarsa ya kai kan lips nata yana wasa dashi yace nikam nayi missing bakinnan mai tsiwa

bai ankaraba sai yaji ta janyo yatsarsa da harshenta tana tsotsa kamar tasamu swt, sannan ta saka hannayenta ta qanqamesa

haba nan yafarajin wani abu tin daga qafarsa har tsakiyar kansa,wadda shima bazai iya tantance ko meneneba

hannunsa yasa ya zame hannun rigar tata,nan na fulanin suka bayyana nan ya tabbatar lallai komai ya canza awatanni shida kacal

hannunsa yakai yafara shafarsu ya jin kamar zai shide,nan ya dada sunkuyowa ya lalimo bakinta

cikin dabara take matsawa har tazo saitin kujera 3seater nan taxame ta zauna

atare suka zauna,cikin shagwaba tana wani yauqi ta kwanto kansa,nan yafara tunanin ta kamu itama

bai ankaraba yaji ta hau kan laps nasa ta zauna tana wani shafarshi,da haka har tasamu saitin kunnensa tana hura masa iskan bakinsa nan papa ya rasa awacce duniya yake

ga wani,tafiyan tsutsa da take masa tindaga bayansa har cikinsa,dikda yana harka da mata ammavya tabbatar wannan yarinyar ta dabance dan komai nata daban yakejinsa idan ya taba

shikuma hannunsa nakan nafulani kamar wadda yasamu saniya yana tatsa haka ya riqesu gam

sai data tabbatar ya gama kamuwa ya fita aruwan hankalinsa sai tsulum ta shammacesa ta miqe tsaye

dago jajayen idanuwansa yayi yana kallonta,da shakekkiyar muryarsa yace meye haka kuma ina zakije kika tashi

wani dan iskan kallo tamasa tace toh me kakeso awajena

cikin rashin fahimta yace kamarya menakeso,pls imma wasa kikemun banson irinsa

tace wasa wanne irin wasa kuma,naga kana baccine shine naga ya dace kafarka,

cikin jin haushin yadda take nema taraina masa hankali, yace keh banason iskancifa tinda magana kike nema HAQQINAH zaki bani period

wani kallon uku saura kwata ta wtsa masa tace,kamanta dawa kake tarene wannan qazamar qaramar yarinya yar qauyen nancefa wadda batada komai bare abin shaawah ko kamantane toh mezaka xo kana hada jikinka daita

yanzukam ya fusata dan yafahimci inda ta dosa wato itama zata rama abinda ya mata tinda yakawo kansa,amma sai yace mata pls mubar wannan maganar agefe,kawai kibani HAQQINAH cikin dadin rai ko na karba ta,tsiya kinsan zan iya ko

wata dariya ta sheqe dashi lalle su HAQQI MANYA yanzun bakaji kunyar fadan maganar nanba,toh bari kaji nafada maka idan kai zaka iya hada jiki da yar qauye kuma kazama

toh nibazan iya hada jiki da mashayi kuma mazinaci wadda baisan darajan mutane ba

aiko bata tsammaniba taji wasu lafiyyayun mari guda biyu

cikin bacin rai yace keh har kin isah nazo wajenki kifadamun magana son ranki,wace ce ke dan ubanki

nifa naxo nataimaka mikine dan kin nuna kwadayinki afili,shiyasa kuma ina gudun kada Allah ya kamani da hakkinki akaina

amma tinda kikace haka kozaki mutu sai na biya buqatata na yayyagaki yadda gaba zskisan irin maganar dazaki fadamun

cikin rashin karaya tace na nuna kwadayina ko kai ka nuna naka

to wannan yana daga cikin abinda zaisa kozaka mutu bazan bari ka kusanceniba ,daka kusanceni gara kare ya kusanceni domin shi dama dabba ne

cikin fusatar zuciya ya doketa sai data fadi qasa amma bakin bai mutuba

sai cewa take ai abudayawa wadda idan baka bariba randa Allah ya kamaka wlh bakada mafita

tsabar bacin rai sai da idanunsa suka qanqance,cikin tsantsar bakin ciki yarasa mai zaima yarinyar nan ya huce

yace lalle zan nuna maki ni namijin gaskene kuma nafi qarfinki,baki kai matsayin da zanyi tarayya dakeba, kuma zan maidake baiwa yadda idan wanda yasanki yaganki bazai gane kiba amma kafin nan saina miki abinda gara karen da kika ambata ya miki fyade akan abinda zan maki

yana fadin haka yasa kafarsa ya taka ruwan cikinta sai datayi qara mai ban tausayi,nan yasa hannu ya keta rigar jikinta,kafarsa yasa atsakanin kafafunta ya wara su sai dai mezai gani,sake sunkuyowa yayi da kyau tabbas pad ne ajikinta amma bai yadda ba sai dayasa qafarsa ya fincike sai yaga jini ajiki.....

.
Bashi ya tashiba sai wajen 12

wanka yayi ya shirya cikin wasu qananun kaya masu kyau da tsada ash colour sun matuqar karbarsa

gashin kansa ma kawai abin kallo ne,ya dakko glass nasa ya manna a idanunsa

wasu takalma masu tsadar gaske yasaka aqafarsa,sannan yazo wajen car keys nasa ya tunanin wacce zai fita da ita

key na mercides ya dauka,har yakai qofa ya juyo,wata drawer ya bude ya dauko kudi wadda shima baisan adadinsuba yasa aljihunsa

sannan ya dau wayoyinsa yayi hanyar fita

cikin isah da taqama yake tafiya

(niko mmn faty nace ko sarautar ce yau ta motsa)

ahankali ya sauko matakalar benen kamar wadda baiso haka yake tafiya

tsayawa yayi ganin ta akwance afalo tana bacci,tawani duqunqune kamar mai tsoron kar wani abu ya kamata

wata,doguwar tsaki yaja kansa daya ya wuce kitchen

nan ya bude fridge, ya kuma bude freezer,sannan ya wuce store, nanma ya duba komai sannan ya dawo falo

tsayawa yayi akanta,hannunsa yasaka ya jawo yatsar kafanta ya murde hadi da danna mata wata uwar tsawa keh tashi nace

afirgice ta miqe sabida tsawar da ya daka mata,ga zogi da taji ajikin yatsar kafanta

tashi zaune tayi sai jikinta dake rawa dan tsoron batasan mai zai mata ba

cikin daurewar fuska yace keh dan uwarki nan wajen baccine ,kinwani zo kin kwanta ma mutane akan hanya

cikin girgiza kanta tace aa

yace toh kada ki kuma zuwa ki zauna anan baran ki kwanta, idan kuma kinqi ya karkada mata yatsun hannunsa biyu

murya na rawa tace barin sakeba, yace kima sake saikinyi nadamar ranan da aka haifeki

sannan yace kinajina,bai saurari mai zata ceba yace daga yau kada ki kuma dafa abinci da kowa agidannan kiyi naki kekadai

tace toh,sai kuma tayi shiru dama tanason tafada masa akwai abubuwan da babu a kitcthen amma tana tsoro

gashi yanzun ma bataga fiska ba

bai kuma saurarontaba yayi waje abinsa,wajen motocinsa ya nufa ko wacce an wanke sai kyalli take dan dokarsace kullum sai an wankesu duka inya fito ya zabi wacce dai fita da ita

cikin girmamawa dik sukazo suka gaidashi,amma haka dik ya amsa masu adaqile

motarsa ya shiga,mai gadi ya bude masa gate ya fice,direct EATRY ya nufa yayi breakfast

daganan wajen hutawa ya wuce,qarqashin wasu bishiyoyi masu sanyi ya zauna akan daya daga cikin kujerun dake wajen

wayarsa ya ciro ya shiga contact, dialling wata no naga yafara

leqowa nayi dan naga waye yake kira,akan screen din naga MY JUHAINA

wayar tajima tana ringing sannan aka dauka cikin wata murya mai jan hankali akace hello

sai daya wani lumshe idanu ya bude sannan yace hello yan mata

cikin yanga tace barka da rana DR

wani murmushi mai tsada yayi sannan yace au kingane mai magana

ayangance tace haba dai aiko bana da no naka ,voice naka bazai bacemunba

cikin jin dadi yace thanks dana samu wannan matsayi

tace ai kawuce haka ,dftn kasauqa gida lfy

yace lfy lau n u, tace same

yace thats gud so ya mutanen gida

tace wlh all ar fine

yace am glad to hear that,dama nace barin kira queen naji ta sauqa lfy n idan badamuwa zan ringa kira time to time muna gaisawa

cikin jin dadin kalamansa tace badamuwa ur always wlcm

yace ok, nagode barin barki haka later

tace its my pleassure

nan sukayi sallama kowa zuciyarsa cikin jin dadi

WACE CE JUHAINA

Asalin sunanta JUHAINA MUKHTAR, mahaifinta shine deputy governor na kaduna state amma wannan zaben da akayi sun sauqa dan suncinye tenure nasu, asau biyu suna cin zabe

su hudu ne awajen iyayensu, amma ita kadaice mace  awajen iyayenta, tana da yayu maza biyu sai ita sannan autansu wadda shima namijine

suntaso cikin gata da kula musamman juhaina wacce ita kadaice mace,bayan ta qare secondary school nata shine ta tafi singapore tayi degree nata acan yanzun tagama tadawo gida inda anan suka hadu da Dr Alamin

juhaina wayayyar mace ce ajin qarshe,ga kwalliya da iya gayu,sannan yar duniya ce dan tsabar gata yamata yawa harta sangarce yahadu da zaman waje

dan ita atsarinta ma batun aure yanzun, amma ganin Dr Alamin yasa lokaci guda taji kwadayin aurensa dan yadace da mijin datake burin aure idan ta tashi

wannan kenan....

Ranan haka fauziyyah ta yini cikin ciwo ga yunwa dan ta gagara cin abincin sam, sai black tea data dan hada tadan sha

washe gari da safe tadan tashi da dan sauqi,sakkowa tayi ta nufi kitchen sai ta tuna ashefa yace kada tasake girki da wani

tunanin mezataci ta fara dan wata masifaffiyar yunwace ke damunta,gashi daga shinkafa sai taliya da macaroni ,indomie ma baifi guda hudu ba ya rage

bandasu ba komai sai mangyada dasu maggi

indomie tadauko guda biyu ta dafa bako albasa dan bata dashi

da kyar tadanci kadan dan bai mata dadi ba

tana cikin wanke plate din taji muryar papa yanacewa keh keh ,cikin sauri ta dauraye hannunta tayi waje dan tasan da ita yake

tana fitowa ta tsaya agefe tace gani

yace au kinajina dama ashe inata kiranki dan iskanci bazaki amsa ba

wata katuwar leda mai kamar jaka tagani ahannunsa, dangwala mata yayi agabanta yace oya kafin naje nayi wanka na fito ki tabbatar kin wanke jakar nan sannan kin mun folish na takalmana,idan kuma har na fito baki gama ba hmmm sorrynki

bai sauraretaba ya wuce,zazzage takalman tayi tun tana qirgawa harta daina dan yawansu

haka taje ta wanke jakar ta dawo tafara goge takalman,ga ba dadi takejiba ga yunwa ga aiki sai zufa takeyi ahaka har ta kammala tsaf

yana fitowa yasamu tana shiryasu acikin jakan dan kamar leda take tana kadeta ta bushe

cikin shirin fita ya sauqo ashe tsabar walaqanci bama sakawa zaiba kawai yabata wahala yasa yayi hakan

tace gashi nagama,yace toh sai yaya kidauka kikaimun qofar falona ki ajiye yana fadin haka ya fice abinsa

Cikin sati biyu fauziyyah wahala da damuwa ga bata iya cin abinci kota girka hakan yasa ta rame ta lalace

papa kuwa izuwa yanzu soyayya mai karfi ya shiga tsakaninsa da juhaina,yini suke suna waya da charting

dayake sai next week zai resuming office,kuma aqsrshen sati yaima juhaina alqawatin zuwa kd dan yaganta.....

.

Ranar Friday yaje gida ya yima su momcy sallama akan zashi kd

Momcy tace son mezakaje yi a kd kuma?

Yace daurin auren abokinsa zashi

Nan suka masa fatan alkairi da sauqa lfy

Washegari early morning ya wuce,Inda ko takan fauziyyah baibiba

Kafin azahar yajima da shiga kd, sai daya huta a hotel din daya sauqa

Bayan asr prayer yasake kwalliya ya caka ado sannan ya nufi unguwar su juhaina

Da waya maqale akunnensa tana masa kwantance har ya isoh

Gidane qato na gani na fada, dagani masu gidan suna cikin daula

Horn yayi maigadi ya bude masa kamar yadda tace ansan da zuwansa

Yana shiga yayi parking sannan ya kira wayarta

Bada jimawaba ya hango ta tafito cikin shiga ta alfarma

Wata doguwar rigace ajikinta, dark purple, ya matuqar yimata kyau,saman rigar ya kamata qirjinnan ya fito afili,gyalen kayan ta yane kanta dashi

Tana isowa ya bude mota ya fito, tana isowa da murmushi afiskanta tace wlcm my king

Shima murmushin yayi yace aha my queen

Muqarasa tace dashi

Wani qaton falo wadda aka qawatashi da kayan ado na zamani ta kaishi

Nan ta cikashi da kayan chi dana sha,spring rolls yadauka yana ci

Guda biyu yaci sannan yasha juice yace Alhamdulillah

Dubansa tayi cikin shagwaba tace haba my king bakafa ciba

Yadda tai maganar ya burgeshi sosai haryasanya shi wani murmushi na musamman yace eyyer my gueen nafa qoshi ne cos banjin yunwa

Tace dik da haka sai ka qara

Yace do not worry my queen as u wish, but not now

Tace OK so ya hanya

Yace well um hanya normal fa

Tace wonderful haka akeso,yasu momcy, daddy n others

Yace all ar fine my darling, ya nasameku hop kowa lfy

Absolutely fine ,ta amsa masa

Yace masha Allah

Shiru suka danyi cikin soft voice nasa yakira sunanta juhaina

Naam my king ta amsa tana kallonsa

Yace nazo kd sabida ke,kuma nibanazo dawasa ba dagaske nake aurenki zanyi ammafa idan kin amince

Cikin murya mai Jan hankali tace na amince my king

Yace naji dadi ammafa akwai abinda banfada maki ba

Tace uhum go on am all ears

Yace inada mata

Daram taji gabanta ya Fadi Dan abazata taji maganar

Yaci gaba da fadin sai dainibani sonta auren hadi aka mana,kuma bazan hadaku gida 1ba

Gidanki daban zan maki ,kuma kece wacce nakeso kece zabina so kada tadameki Dan nima bata gabana

Sai anan taji hankalinta ya kwanta amma ta qudiri aniyar saita koreta kota halin qaqa

cikin kissa da kisisina tace kada kadamu aini kaina keso kuma dakai zan zauna bada itaba

cikin jin dadi ya dada tabbatar lalle juhaina tana sonsa sannan ita wayayyar mace ce ba irin haukan kishin nan akanta

Sunsha hira sosai da zai tafi yashiga suka gaisa da dad da mom din juhaina

Sai data rakoshi har bakin Mota sannan ya bata tsarabarta da yayi mata

Nan sukayi sallama akan washegari zai shigo su gaisa kafin ya wuce

Washegari kuwa kamar yadda yayi alqawari sai daya shigo kafin ya wuce

Haka suka rabu cikin shauqin so

*****
Watan papa 1 da dawowa daga Singapore amma kamar ya shekara awajen fauziyyah sabida uquban dayake gana mata

Yau yakama saturday tinsafe ta gagara cin komai, harwani zazzabi takeji Dan yunwa

Tana cikin wanan yanayin har bayan laasar,kamar daya sama taji shigowar mota

Jin ana nocking yasa taje ta bude,aiko wazata gani momcy da Dady

Cikin murna ta taresu, saida suka zauna momcy da tun shigowarsu take kallon fauziyyah

Tace daughter na bakida lfy ne

Cikin sanyin murya fauziyyah tace eh momcy banida lfy

daddy yace ayyah amma Alamin bai fada manaba,yaya jikinnaki

tace dasauqi

Wani dadi ne ya lullube momcy atunaninta ciki fauziyyah take dashi

Daddy ne yace Alamin bainan ne

Ahankali tace yana nan

Daddy yace jekice masa munzo ko

Miqewa tayi jik ba kwari ta haura dakinsa

Tsayawa tayi abakin falon tana tinanin Mezai mata idan tashigar masa daki

Shahada tayi ta murda handle din aiko cikin saa abude qofar take

Ahankali ta tura ta shiga,nan wani sanyi da qamshi suka welcoming nata

Qarema wajen kallo take yadda ya hadu iya haduwa tace lalle ya Alamin dan gayene tundatake bata taba  shiga waje mai kyau da tsaruwa irin nanba

Ganin bainan yasa ta wuce cikin dakin, fitowarsa daga wanka kenan yaganta kamar dagasamma

Daure fuska yayi cikin masifa yace keh meya kawoki dakina

Adiririce tace su Daddy ne suka zo,shine sukace namaka magana

Toh naji wuce kifita banza qazama kafin kibatamun daki

Cikin Sauri tafice,sai data tsaya ta goge hawayenta sannan ta saqqo

Tazo daidai step na qarshe kawai sai su momcy sukaji Tim Abu ya Fadi

Aiko wazasu gani fauziyce tayanki jiki ta Fadi,cikin sauri suka nufota hankali tashe

Daidaida papa yake qoqarin saqqowa

Ganin su abirkice ga Kuma fauziyyah akwance a qasa, yasa shima ya saqqo da sauri.....


Fauziyyah, Fauziyyah shine abinda  momcy take fada cikin tashin hankali

Daddy yace Alamin dagota mutafi hospital

Cikin sauri ya dagota ba bata lokaci suka tafi asibitin daddy

Direct emergency suka wuce da ita, daddy dakansa ya shiga dubata inda papa yarasa meke masa daddy Dan baisan amsan da zai bawa daddy ba idn yatambayesa

Momcy kuwa ta gagara zama sai sintiri takeyi awajen

Cikin mintuna 35
daddy ya fito amma fuskarsa a daure da alamu ransa abace take

Da sauri momcy ta nufoshi,daddy meyasa meta shine tambayar data fara masa

Sauqe ajiyar zuciya yayi yace muje office,papa da yarasa ta cewa shima ya biyo bayansu

Sai da momcy ta shiga ,papa yazo zai shiga cikin sauri daddy ya daga masa hannun da kakkausan murya yace tairo(dakata)

Afusace ya rufo qofar,momcy dake  tsaye tace Ya jikin nata ?

Daddy yace relax momcy ,munshawo kan matsalar,yanzun numfashinta ya dawo normal, ansamata ruwa zaa maidata dakin hutawa

Momcy tace to meyasa meta haka wlh hankalina ya matuqar tashi

Daddy cikin takaici yace YUNWA

Yunwa? Wacce irin  yunwa kuma

Yace to a iya bincikena Nagano lfyrta qalau sai yunwa da damuwa wadda sanadin haka ta yanki jiki tafadi

Momcy tace to batacin abincine kenan,daddy yace wayasani niban yarda da Alamin ba,yanzu kije driver ya kaiki gidan nasu kidauko mata kayanda zata saka idan ta tashi saiki bincikamun gidannasu akwai abinci ko kuwa

Momcy tace to bari naje nadawo amma kuwa matuqar Alamin yana da hannu aciwon yarinnan sai ya raina kansa, tana fadin  haka tai waje

Tana fitowa papa ya biyo bayanta, yana mata magana ko kulasa bataiba ta wuce abinta

Direct dakin fauziyyah ta shiga ta dauko mata kaya acikin sannan ta duba kitchen din falonta,wayam ba komai,sakowa downstairs tayi ta shiga kitchen da store ,rai bace ta fito suka nufi asibiti

Office din daddy ta shiga nan ta labarta masa komai cikin takaici tace Alamin yaci amanar yarinyannan ,bakomai banda shinkafa da mai da maggi kuma INA zaton tun garan bikinsu nema

Daddy yayi shiru yace balaifi ya kyauta muje wajenta kada ta farka ba kowa

Dakinda aka kaita suka shiga,basufi minti goma ba tafarka ,tana bude idanunta sai kuma ta fashe da kuka

Momcy tamatso kusa da ita tana shafa kanta,cikin lallashi tace kiyi shiru daughter gani nan kusa dake ba abinda zai sameki

Asabe mai aikin momcy ce  tashigo,da basket na abinci da flask ahannunta, ajiyewa tayi tana tambayar ya mai jikin

Momcy tace dasauqi ,kikoma gida saimun dawo kawai inaga nan zamu kwana

Tace toh Allah ya sauwaqa sannan ta tafi

Tea mai kauri momcy ta hada sannan tace daughter muje kiyi brush kiyi wanka saiki sha ko

Ba musu ta tashi,saida ta kaita har toilet sannan ta a fito ta barta

Tana fitowa ta bata kaya taje tacanza, bayan tacanza kayan tafito zama tayi a bakin gado tayi shiru

Daddy ya ce ya jikin,ahankali tace dasauqi

Miqo mata tea momcy tayi amma maimako takarba sai tafashe da kuka

Rarrashin duniya sunyi amma taqiyin shiru, cikin lallami daddy yace mekikeso daugther nah fadamun amma kibar kuka kinji

Cikin kuka tace nikam wajen Abba da Mama zanje

Daddy yace toh kiyi shiru zan kira maki Abba awaya amma fa sai kinyi shiru kuma kinsha tea kinci abinci kin yarda

Cikin sauri tace na yadda

Daddy yashafa kanta yace good girl

Momcy ta matso tafara bata tea aiko nan da nan tashanye tass dan yamata dad'i, rabon data sha mai dad'i haka ai harta manta

Plate momcy ta dauka ta zuba mata fried rice wadda tasha kayan lambu da papper chicken

Nan tahauci hannu baka hannu kwarya,daddy juyawa kawai yayi dan takaici ace kamar fauziyyah dan tasamu abinci takeci kamar almajira

Momcy ma haka shiru kawai tayi amma baqin ciki ne fal ranta

Tass tacinye ta kora juice mai sanyi, haba sai wani natsuwa yaxo mata,har wani lumshe idanu tayi tanajin wani natsuwa ajikinta

Daddy ne ya kira Abba awaya bayan sungaisa yace masa ga fauziyya zasuyi magana, Abba yace lfy dai ko

Daddy yace lfy ba lfy ba itance bata da lfy amma dasauqima shine take rigima wai sai dai akawota gida shine nakira taji muryarka ko hankalinta zai kwanta

Ok toh bani ita, tana karban wayar tace ina yini Abba

Lfy lau mama na ya jikin dai,

Tace dasauqi,yace to kuma sai rigima kice sai kinzo gida

Cikin shagwaba tace ai inason ganinku ne

Abba yace toh ai basai kinzoba gobe insha Allahu zamuzo mudubaki

Cikin jin dadi tace dagaske Abba

Yace insha Allah ga mama kugaisa

Nanma cikin murna suka gaisa da mama , mama tace harda khairy zamuxo dan tazomun hutu

Cikin doki tace Allah ya kawoku lfy

Mama tace amin sannan sukayi sallama

Daddy yayi murmushi yace rigima ta qare ko

Sunkuyar da kanta tayi sai taji kunya kuma

Daddy yace momcy inaga muwuce gida kawai tunda tasami sauqi

Momcy tace to bakomai nan tafara hada kayayyakin su

Daddy ne ya dubi fauziyyah cikin kulawa yace daugther na zaki bimu ko zaki koma gida

Dasauri tace aa zanbiku

Nan yadada tabbstarwa lalle abunda papa yayiwa yarinyan nan bakadanba ne tunda har take gudun gidansa

Driver ya kira yazo ya saka musu kayansu a mota sannan suka wuce gida

Ranan fauziyyah tayi kwanan natsuwa dan kafinta ta kwanta sai da momcy tasa aka dafa mata farfesun zabuwa wadda yaji kayan qamshi nn taci tayi nak dama fauziyyah badai son dadi ba

Momcy ce ta shigo dakin daddy cikin shirin bacci nan tasameshi yayi shiru

Zama tayi agefensa ta dafashi tace daddy lfy kuwa kayi shiru tunanin me kake

Saida ya sauqe numfashi sannan yace tunanin wanne irin hukunci zanma Alamin nake tunda baida mutunci har yana neman kashe yar mutane saboda son zuciya

Momcy tace nima tunanin danake kenan amma kabarni dashi fauziyyah kuma baxata koma ba harsai ya gane kurensa

Daddy yace hakan zaayi amma ahankali kitambayeta medame ya ke mata

Momcy tace badamuwa bari ta warware

Washegari su Abba sukaxo murna awajen fauziyya ba magana

Tare sukazo da khairy

Nan suka shiga dakinta inda momcy da su mama suna falon daddy

*****
Papa kuwa ganin sunqi sauraronsa gashi baifito da wayaba da yakira TJ yazo ya maidashi gida

Drivern daddy yasa ya maidashi gida

Washegari bayan yayi wanka yafara tunanin yaje ne ko kar yaje

Sai yace gara yaje kada yasake laifi amma bari ya kira TJ yazo suje

TJ ya kira awaya yace yaxo rakashi wani wajemana

Tj yace badamuwa in d next 30mins yana zuwa

Bada jimawaba sai gashi agidan papa yayi parking motarsa suka shigata ta papa suka fice

Suna tafe ahanya amma papa hankalinsa yana can tunanin ko momcy data saurareshi

Tj ne ya katse masa tunani yana cewa man kadakkoni rakiya bakafadamun inda zamujeba sannan kayi shiru baka ko magana lfy kam

Baibashi amsa ba saima yaga sun dau hanyar asibitin daddy

TJ yace man kamun bayani mana kuma gashi mundau hanyar asibiti

Papa yace kaidai bari wlh waccar yarinyan ce batada lfy kawai shikenan su momcy suka fara fushi dani suna nuna kamar nina saka mata rashin lfyr

TJ yace wai wace badai fauziyyah ba

Papa yace ita mana ni wlh yarinyannan tazamamun liability

TJ yace i know u very well friend anya kuwa ba wani abu kamata ba

Cikin fushi yace toh mezan mata nikuma

Tj yace Allah yasa dagaskene kake kuma indai da hannunka nima ba ruwana

Daidai da shigowarsu cikin asibiti nan ya hango wata nurse kiranta yayi ya tambayeta tace ai tunjiya suka tafi gida

Shiru yayi TJ yace ai saimuje gidan to

Nan suka wuce gida, Falon daddy suka fara shiga nan suka samu su Abba

Cikin girmamawa papa yagaida Abba da mama

Sannan ya gaida daddy da momcy haka dai suka amsa ba yabo ba fallasa sabida gabansu Abba nema yasa suka amsa

Wucewa cikin gida sukayi ganin ba kowa a falo yasa suka nufi dakin da yasan zai samu fauziyyah......

0 comments:

Post a Comment