HUJJATA PART TWO (2)
.
Kee tashi kiwuce kisa uniform. Aikuwa mrym tamike tsumtsum tashiga dakinta tahau canja kaya.
.
Anan walida tashiga tasameta tariko kunnenta sosai.sannan tace munafuka banace inyace miki kiyi abu karkiyiba? Banzar yarinya wayace kimishi maganar makarantan tundaga farko?. Nibansan ya akayi ladi ta kawominke ba . Nace baka mummuna shegiya zaki koma kauyenku ingayamiki. Karan kofa taji hakan yasa tasake kunnen. Yashigi sanye da manyan kaya. Oya shige muje inkaiki. Nanda nan walida tayi fici fici da ido swtat yaufa badawuri yakamata kafitaba kabarta don Allah. Tatafi da kanta. Yaja tsuka mtsw wani yace kisata tayi latti? Ke mrym wuce mutafi. Aikuwa tayi tsum tawuce. Suna tafiya walida sai kise kise take aranta. Takulla wannan takunce . A mota kuwa yhy sai waazi yake mata yana gwada mata muhimmincin karatunta. Ta jinjina rai sannan tace uhmm uncle wlh inaso nayi insha Allah bazan baku kunyaba. Yaji dadi sosai. Ahaka ya ajiyeta duk da anfara taran latti. Shiganta aji tatarar anyi test. Nan tayi guli guli da ido .aikuwa sai ga zahrau aminu da zainab kawule. Sun faso zahrau yar son ado. Zainab mahaka kana ganinsu kaga yan mata cas. Masu ji dakansu. Suka zauna kusa da ita zahrau tace ke meye kinwani yi narai narai da ido. Mrym tace uhm banyi test bafa. Zainab tadan kalli zahrau sai suka kyafta ido. Sai zahrau tace gashi yace ba makeup kuma ba second test. Sunga asalin tsorata a idon mrym donhar makallalen hawayen fuskanta yafara zuba.
.
Saidasuka tabbatar tarude sai zahra tace ke da Allah munmiki ki gode Allah baa kamamuba. Da daga mu harke sunanmu sorry. Batasan lokacin data rungumesu tana dariya ba. Nan zainab tace suwauce aji. Idan ana aji dukkansu nutsuwa suke in anfito break sai suje susiyo abinci suci su ukunsu. Yau dukkansu sunlura mrym akwai abinda ke damunta. Hakan yasa suka jata gefe tare da tambayanta batasi gayamusuba. Anma sanin cewa sunfita experience kuma taga mutanen kirki ne. Yasa ta zayyana musu abinda ke faruwa. Zainab taja tsaki mtsw. Nifa bansan meyasa mutane yanzu basuda tunani ba. Zahrau tace toh duk abinda tamiki karkiyi complain karki gwada mata gazawanki. Duk ki musu biyayya kinga koba komai kinacin moriyansu. Nan suka mata waazi sosai taji zuciyanta fes. Ana tashi tarinka addua Allah yasa yhy yana gyda sabida kar walida tamata fada. Aikuwa tana isa ta tarar da ita a falo. Tashiga ta tsuguna tagaysheta ko kallonta batayiba. Itakuwa ganin haka yasa tashige ta tube uniform dinta tanufi kiitchen. Tana gama abincin yhy yadawo tazuba mar tazubawa walida duk wannan lokacin walida ko kallonta batayiba.
.
Tadibi nata tanufi kitchen. Tagama ci taji yhy nakiranta tazo tadurkusa agabansa yace ungo makullin. Kin iya bude mota? Ta ce ae! Yace yauwa kibude zakiga wani jaka kidaukomin tadauka taje tadauko jakan katone sosai. Daga gani yasha kaya. Ta ajiye masa ta tattare kwanukan dayaci abinci tawuce ta kai kitchen. Tazo wucewa dakinta yakirata ungo dauki jakan. Tadauka tace ina zankai?. Yace nakine. Kije ki gwada kisaka duk nakine. Kafin tabude baki tayi magana mari taji a fuskanta. Tadago zata ga waye taji ankara kwasanta dawani. Tarike kuncinta sosai gudun kar akara mata wani taji shiru dagowa tayi taga walida nason kai mata wanu marin. Anma yhy yarike hannun cak! Idonta jajur tace sake min hannu. Yace saikin gayamin HUJJARKI na marinta. Taja tsaki tafizge hannunta ki tattara kayanki yau zaki bar gydannan. . . dakinta tawuce yhy kuwa yace wa mrym jeki daki kizauna. Tattari kayan. Kiyi hakuri kinji?.
.
Yabi sawun walida uwar daro ya tarar da ita adaki tana shan kukanta yazauna agefenta shidai harga Allah baya kaunar yaji tana kukannan. Yana balain daga mishi hankali. Yafara lallashi anma inaa walida tace sai mrym tabar gudan. Shikuwa abinda zai dameshi kenan mryn tabar gydan. Yasaba da abincinta baijin ko akwai wacce zasu samu mai hankalin maryam. Yace indai maryam tabar gydannqn ke zakinamin girki kina yin komai. Tace ita bata yarda ba. Yace to wlh tana barin gydannan bazaa dauko wataba kuma umma zangayawa saimuga yazakiyi tayi shiru aranta tace to lallai mrym tashiga uku da azaba . Ana guje ma yarinya azaba kai kana janta ciki. Dakyar dai tayi shiru. (uhm ni benaxir ina gefe sai rubutu nkeyi). Maryam kuwa harta tattara kayanta saiga yhy yace ina zaki?. Tace gydanmu. Yace da izinin waye?. Shiru tayi don tambayan baimata kama da wanda ya bukaci amsa ba. Yace mayar da kayan ki ajiye aikuwa ta ajiye nan yazauna ya lallasheta kamar yadda ya lallashi matarsa(uhmmmm kunji neman rikici). Sannan yace tadauki kayan ta ajiye. Ahaka zaman mrym yacanja yanzu kullum walida hantararta takeyi anma mrym bata taba gayawa yhy ba aganinta batason shiga tsakanin mata da miji. Bini bini walida zata zageta tayita rankwashinta. Itadai mrym albarkacin yhy take zaman gydan. Dakuma su zahrau da zainab dasuke rarrashinta suke gwada mata muhimmincin zamanta.
.
Ahaka watarana a makaranta zahrau ta kawo littafin koyon girke girke nan suka nutsu suna dubawa kowa tana cewa zataje tagwada. Mrym ma tanemi littafi ta kwafa tas! A satin tafara gwadawa oga yhy . Wanda santin girkin maryam yasa yanzu baya iyacin abincin ko ina. Ga tsafta da nutsuwa yarinyan tanada dadin shaani komai nata a nutse mutunce dakuma hankalce. . Tamasa gilman macaroni,potatoe crush,ferfesun hanta,ginger juice takaimishi tunda take girkin yawun walida ke tashi. Harshima yashigo yagagara yin shiru yace yau wani beta anty maryam take mana, walida taja tsaki ko amsashi batayiba. Mrym na gamawa tahado abincin tadire agabansa nan yafaraci baji bagani. Walida ma duk fuska a yatsina takeci anma ita tasan dadin datake ci a abincin. Yana gamawa yaciro kudi dabaisan nawaba yace mrym zo ungo. Tace a a uncle kabari. Yace keeh zoki karba tamike takarba tare dacewa NAGODE ALLAH SAKA DA ALHERI ALLAH YAKARA BUDI, saida yaji sanyi aransa. Tabbas duk wanda ya auri marym yagama samun komai a duniya. Aduk lokacin dayamata kyauta godiya da adduan datake masa shiyake sashi dadin kara mata. Unwhile walida inya kawo ko kallo batayi kokuma tace ba irinshi take so ba
.
ahaka mrym take koyan girki tazo tayiwa yhy, watarana yhy ya gayyato abokansa don yasan bazaiji kunyaba, haka kuwa mrym tamusu abinci nagani nafada dama ranan asabar ne babu makaranta, walida kuwa nakan kujera a falonta tana kallon film tana cike da takaicin mrym itakam tunani takeyi yadda zata kori mrym anma yhy yatoshe duk.
.
Wata hanya, hakan yasa tadauki hijabinta tayi gidansu tagaida hajiyansa tare da lalabe murya irinna munafukan mutane, tace hajiya ni inaso in canja mai aiki anma yhy yaki barina, yanata yabon yarinyan, nikuma inaga kaman tanamin dauke dauke ne, hajiya tace tohfa abin mamaki anya mrym dince kuwa? Yarinya mai hankali haka? Walida tayi firit tace ae wlh haji, nan tace tunda kinga haka kibarta kikirata kimata warning zata daina, nan tayi shiru hajiya talura tabbas taanason mrym tabar gydan, tasan mai daki shiyasan inda yake masa ciwo don haka tace ki kiramin yhy din, nan tace toh taje zaure suka hadu da mahaifin yhy nan tazauna tagaysheshi sosai, yayita murmushi, yana samata albarka, tana isa gyda cikin abokansa ta bankade kofa, kaje iyayenka na. Nemanka, yahaya bakaramin kunya yajiba bata jira amsansa ba tawuce takoma daki hankalinta akwance, tana farin cikin abinda ta aikata, sai dayajira suka gama cin abincin kafin yaje gyda ya rusuna gaban. Iyayen nasa nan ummansa take miyar masa da bukatan matarsa, a zahirin gaskiya bayason tona sirrin gydansa, anma gaskiya ko zaayi yayane bazai sallami mrym ba, gumi taketo masa. - ISMAIL SANI

0 comments:
Post a Comment