HUJJATA PART 3 (THREE)
.
yace abba yarinyannan ba abunda tayi karshema itace jinshikin zamana da walida har yanzu. Hajiya dasauri tace da Allah gafara yarinya mai hankali inazaka hadata da mai aiki?. Yace umma wlh mrym bata komai. Alhaji yalura akwai matsala anma bayason fada ne. Donhaka sai yace bance katona min asirin gydanka ba. Anma a iya tunanina banga inda zaman mai aiki zai zamewa uwargyda kariya ba. Nasan baka karya donhaka katashi kaje kayi tunani. Intafiyanta shiyafi kabarta tatafi inkuma zamanne tom. Yayi murmushi tare da godewa. Yana son iyayen nasa. Duk da shanye zuciyansu da walida tayi anma naka naka ne. Shigansa gyda ransa a bace yawuce daki. Ganin haka yasata tunanin ko sun sashi yakori mrym ne. Habawa zokuga murna.
.
Mrym kuwa tagama kimtsa ko ina tadaura abincin dare. Alokacin cin abinci ne. Yhy yacewa mrym izzunki nawa?. Tace 29 yakalleta sosai tabbas zatakai haka mrym bamai karya bace. Nutsuwarta ma kadai zai bashi amsan ilmin addininta. Yace hadda ko tactir? Tace hadda. Nan yace daxu nazo wucewa naga wani islamiya nace ko zaki shiga?. Mrym tadago fuska idonta na murna tace toh uncle nagode nagode ubangiji Allah ya kawo mai maka. ALLAH bada zuria dayyiba. Yaji dadin addua sosai. Walida kuwa ashar ta kututtuma tare da cewa ba kauyensu zata tafi ba?. Toh meye amfanin shiga islamiya ko kallonta baiyiba yashiga hidimarsa. Washegari mrym tacewa yhy yabar islamiyan tunda suna third therm ne a skul inyaso tanaso taje gydansu ganin gyda inta dawo saita fara. Yayi naam dawannan magana nata. Haka kuwa akayi walida tafara shirin exams fafa. Duk aikin gydan baya hanata karatu. Har tsakar dare inta tashi tayi sallanta saita danyi karatunta.
.
A makaranta ita dasu zahrau da zainab tuni suka kebe lokutan dasuna karantansu. Kowaccensu Allah yabata kai sosai . Duk da wannan lokutan duk wani kunci da bakin ciki ta kwasa agun walida saidai bata taba nuna mata. Akullum abinda ke batawa walida rai kenan
.
** *SOME PAGES IS MISSING* *
.
Yashirya tsaf yatafi. Yakoma gyda dama yacewa walida zaibi office donhaka batayi tsammani kota kawo aranta cewa yaje ningi ba , yatarar kuwa batayi abinci ba, nan da nan yafara missing din maryam girkinta yafaar fado masa arai, haka baici komaiba saiwata indomie daya daure yadafa dakansa, hajiyanmu kuwa wato walida tanade kafa akan kujera sai kallo take, acan ningi kuwa maryam tuni ta labartama iyayenta abinda ke faruwa tare da gayamusu cewa itafa bazata komaba, aikuewa tuni innarta tace yi zamanki bazaki raba aureba, malam adamu kuwa yace a a kufa mata kuncika neman rikici ina ruwanta da matar gyda kuma, wannan ba magana bane, karatunki fa, kyautatawa na bawan Allah haka yakamata kisaka masa? A a. Kam, kiyi sati biyu ki tattari yanaki kitafi banson neman magana, mrym tajishine kawai anma tasan hanyar dazatayi bazata bishiba, sukabar zancen haka, amira kuwa sai murna takeyi taga yaruwarta rabin jiki, acan garin bauchi kuwa walida ne zaune tana kallo sai ga hajiyan yhy tashigo ,tuni tamike tana sosa kai, hajiya sannu da zuwa, tabata guri tazauna tuni tanufi kicin , anma tunaninta bas yakare, yanxu karfe biyune yaci ace akwai abincin rana ,anma ita kam ko kayan miya babu, donhkaa tajido juice dasu fruits takawo maata, hajiya tanata yabonta, tare dacewa ina yhy yake?
.
Tace yana ciki, kiraminshi toh, tashiga ta ttarar dashi yana yanka lemu yanasha cike da bacin rai, rabon dayaci abinci tunranda mrym tabar gydan , yau kwana shida kenan, daga fruit sai indomie, sai tea shikenanfa, tace masa hajiyarka tazo tana magaana awaje, baice komaiba tafice , yabiyo bayanta yanda hajiya taganshi saidata razana , lafiya kuwa yhy? Meya sameka? Meye haka? Kawani rame? Kayi jagwal? Yayi jim sannan yace hajiya kwana biyu zazzabi ne yadameni, tace a a kam, yaushe kazo gydana inace wancan satin ne? Kake cemin zakakai maryamu ningi? Yace ae haka? Tace to shine kayi wannan raman? Baice komai ba! Domin inbanda Allah da zuciyanshi babu mahalukin dayasan sirrin zuciyarsa! Wacce fadanta bayada HUJJAR dazai kare kansa, tace toh ko abincinne bayaci tare da kallon walida?
.
Walida tayi kif kif da ido tana cewa umma fa yanaci, safe rana dare har tsakar dare! Dyaa harareta saidataji hanjinta yayi kara tsantsan tsoron karya kwafsa mata, hajiya tace toh mike muje asibiti banyarda. Dawannan rashin lafiyarba, babu yanda baiyiba yazauna anma inaaaa saida tusashi sukaje reeme akasamu likita tace yagayamata duk abinda ke damun danta, bayan mintoci kadan sai gashi yafito tare dacemata, hajiya damuwane yayiwa danki yawa, kuma inbaiyi hankaliba zatayi masa illa! Gashi ba alamun abinci ajikinsa, tuni idonta yayi jawur. Namiji daya data mallaka tana ganin zai kwanta ciwo toh meke damunsa? Tace likita bamu wuri, tuni tasashi agaba kaga gayamin meyasa bakacin abinci, yayi shiru fadamin mana! Ganin baida niyyar amsawa ta ce sutafi gyda suna. Isa , tayi umurni akawo masa abinci tasashi agaba sai yaci, aikuwa dayafaraci tass yacinye tace akaromsa tana mita mai cin abinci sau hudu arana kenan! Anya aurenkunnan baku da matsala aciki?
.
Kai boye sirri ita boye siirri? Toh meye matsalarku? Kafadamin yanxunnan karkaga bacin raina, yayi tsumut sai cin abincinsa yakea, shikam daztaa gane data barsa yaci yakoshi tukun don yanxu baya fahimtarta, haka kuwa akayi yaci shikafa jollof ga ferfesun hanta tas abunsa yacinye yakora da da coke his favourite sannan yamike yahau bacci, hajiya taja salati tare da daukan waya takira walida zona ina nemanki, walida tashigo kana ganinta kaga marar gaskia. Ta rusuna tagayda hajiya anma yanayin dataga hajiyan ta amsa yasa jikinta yayi sanyi. Hajiya tace kikacemin yanacin abinci koyayshe nd munje asibiti likita yace ba abinci acikinsa . Sannan kuma nazo nabashi abinci yaci kamar wanda yadade baici abinci ba meye gaskiyar alamari?.
.
Tayi shiru chan tafashe da kuka sannan tace hajiya bayacin girkina ko na masa! Shiyasa nadainayi. Tayi shiru sannan tace aduk lokacin dakika kasance mijinki yana fushi dake har baicin girkinki. Bawai zaki dakata bane kice bazakiyiva. No shi namiji baa mishi haka. Cigaba dayi zakiyi har yasauko yaci balle kuma duk mace data sabarwa mijinta girkinta na alfarma inhar yasabaci toh tabbas duk fushin daxaiyi da ita for sometym ne. Donkuwa yana tuna girkinta dole yanemi abincinta. To win a man's hear you have to win his stomache. Don haka ki guji bacin ran mijinki. Ki nemi aljannarki. Kuka sosai walida takeyi. Ahaka tamike taje falo don hajiya tace tajira mijinta sutafi tare. Tanemi guu kuwa tazauna. Hajiya tayi hakane donta gwadata can kuwa tace ai inaga yakamata ki mike kije kidaura masa wani abun yaci ko?. Tamike cike da kunya.
.
Tana isa gyda tanemi kayan miya tadaura girki jollof din taliya da busheshen kifi tayi . Yhy kuwa yana mikewa bainufi ko inava sai toilet yayi alwala yaje masallaci yasauke faralli. Yayi sallama da hajiyansa yafice duk yanda tayi yagayamata meke damunsa yaki. Donhaka tabarshi yatafi. Bai isa gydaba hanyar ningi yadauka. Mrym nazaune tashare tsakar gydan tsaf. Yau sati rabonta da bauchi. Tanata tunanin kowani hali yhy yake ciki wanda tunanin hakanne yasata tasauya. Koyaushe tana tunanin ya mazaunin cin abinsa. Wani lokacin takanyiwa kanta fada akan meyasa? Donganin tafara wuce gona da iri sallaman yara taji. Taga suna shigowa dakaya tamike don batasan waye da wannan aikinva saidata mike aikuwa taga yhy yashigo ta tsorata sosai domin kuwa vatayi tsammanin shi bane. Ta rusuna tagaysheshi ya amsa.
.
Sannan takawo masa ruwa takira amira donta je takira malam adamu a kasuwa. - ISMAIL SANI
0 comments:
Post a Comment