Sunday, 10 December 2017

'Yar Boko Part 4 Latest Hausa Novel - ISMAIL SANI

'YAR BOKO part 04
.
Zafaffiyar kauna Ce t shiga tsakanin neenerh d nasmal,sanadiyyar haka neenerh t tsinci kanta cikin tsantsar farinciki d bata taba yinsa aduniyaba  Yaune asabar ,ranar d nasmal sai kawo mata ziyara,tin sassafe t shiga kitchen Dan had a mai mende mende,wato delicious,abunciccika n kasar turai t hada mishi Dan aganinta tashin canne sai fi bidar hkn,d taimakon mom dinta suka kammala  Misalin 4:00pm y iso kofar gidansu ,y kirata Dan sanar d ita zuwansa,gate mn ne y most shi iso zuwa Palin baki,English wears y Santa,sun mishi kyau matuka,abunka d tashi turai   Neenerh Ce t futo cikin doguwwr Riga red colour ,rigar t futo d ainahin kyanta d structuren d Allah y mata,  Nan nasmal y kara rudewa,sun gaisa,sannan yayi introducing kansa gareta,duk hirar d suke cikin yaren nasara suke,haka b karamin burge neenerh yayiba,ita a rqyuwarta tafi ganin saukin hira d turanci fiye d harshen Hausa, turkashi,Ni ayusha d nake gefe nace lallai kin dauko t d nauyi  *
.
WANENE NASMAL* _____________________  D farko sunana musa Bashir Wanda akafi Sani d nasmal,nakasance dans fari agurin mahaifana,an haifeni a america,nayi karatuna n primary d secndry har university a america n karanci engineering,presently Ina aiki a kasar amurica,yanxuma mom dinace b lfy shine nazo dubata,god so kind y hadani da ke  Inafatan zan samu karbuwa,murmushi neenerh tayi b tare d tace komai b,jintayi shuru yasa y dorada,in ba damuwa inasan zan turo magbatana,HP Zaki amince ki xamo wifey gareni  Dadine y lillube xuciyanta, Kamar tayi tsalle amma saita dake ,saidaya kara maimaitawa sannan tace y bari t fara sanarwa agida,  Nan suka Dan taba hira,nan t shiga bashi lbrin rayuwar Cyprus,shi kuma y bata n america,babu irin kunyar nan irinta yayan mlm bahaushe ,sukai sallama karshe y bata kayayyakin d y sayo mata,abinka d yan boko turarukane,d cards d flowers kala kala,ni ayusha dake gefe ina kallan ikon Allah ,akalla an kashe manyan kudi wajen sayen wannan tarkacen araina nace dama kudin akabata,lol  T shiga gida ,dakin mom t zarce,tare d ajiye mata kayayyakin d yabata,t wuce dakinta danyin sallah  Mom taji dadin kyautar d yaiwa diyartata Dan taga alamar y samu karbuwa gun neenerh,murnar t daya diyarta zatai aure,auren ma irin Wanda life style dinsu yake iri daya  Kullum amakale suke d waya,yana daukar mata alkawarurruka irinsu indai y aureta y rufe aure, tsakaninshi d wata mace sai kallo  Itadin t isheshi ,cox duk abinda yake bukata game d mace t mallskeshi,d Dai sauran zantuttukan d babu tabbas a cikinsu,wato n dadin bakin d samari yan bana bakwai suke yiwa yammata,kekuma saboda kwakwaluwar ki bata aiki ki dashe baki kina farinciki  Mahaifin musa(nasmal)Alhaji Bashir a halin  yanxu shine ambasadan Nigeria a kasar amurika,ya rike muka'mai n aiki Dadama kama daga na siyasa  dana aikin gwamnati  Mutum ne mai tsarin rayuwa irinta turawa Dan hargida y mallaka n kashin Kansa akasar America,iyalanshi kaf akasashen ketare sukai rayuwa  Abinka d lamari n masu hnnu d shuni ,cikin kankanin lokci aka kawo kudin auren,neenerh d nasmal tamkar su hadiye juna  Ansa wata uku biki,ummylolo,zuhra dasu Mimi sun tayata Murna,Wanda itama ummylolo saura two weeks bikinta sun fara tsara yanda events din zasu kasance,abin mmki b wanine angonba malam hanfef ne ,lecturen su a undergraduate,tinda y gane ba zai samu karbuwa gun neenerh ba,  Y fara kamun kafa d ummylolo,nan Ummi t futo t baiyana mai gsky ,nan y hakura d kawartata,reshe y juye d mujiya,Ashe ummylolo Ce rabanshi ,yanacen yana wahalar d kanshi kan abinda b zai samuba  Zuhra kuwa soyayya t kullu tsakaninta d cousin dinta ,hartakai  ga aure, suna d da guda daya  A Kwana a tsahi b wuya a gun Allah saura 2 weeks bikin nasmal d neenerh,duk wani shirye shirye y kankama t bangarorin biyu,lefe akwati 24 ,aka kawo daga gidansu nasmal ,abundai sai San barka,araina nace Allah y cida musulmi.amin   Musammn aka dauko mai gyara amarya daga Maiduguri,sati daya aka ware Dan gyareta  Duk inda t gilma kamshi mai dadi ke tashi daga jikinta,su marsie abu namu ,tin ana sauran two weeks saura suka diro garin,wayaga amarori kirjin biki
.
 Zafaffiyar kauna Ce t shiga tsakanin neenerh d nasmal,sanadiyyar haka neenerh t tsinci kanta cikin tsantsar farinciki d bata taba yinsa aduniyaba  Yaune asabar ,ranar d nasmal sai kawo mata ziyara,tin sassafe t shiga kitchen Dan had a mai mende mende,wato delicious,abunciccika n kasar turai t hada mishi Dan aganinta tashin canne sai fi bidar hkn,d taimakon mom dinta suka kammala  Misalin 4:00pm y iso kofar gidansu ,y kirata Dan sanar d ita zuwansa,gate mn ne y most shi iso zuwa Palin baki,English wears y Santa,sun mishi kyau matuka,abunka d tashi turai   Neenerh Ce t futo cikin doguwwr Riga red colour ,rigar t futo d ainahin kyanta d structuren d Allah y mata,  Nan nasmal y kara rudewa,sun gaisa,sannan yayi introducing kansa gareta,duk hirar d suke cikin yaren nasara suke,haka b karamin burge neenerh yayiba,ita a rqyuwarta tafi ganin saukin hira d turanci fiye d harshen Hausa, turkashi,Ni ayusha d nake gefe nace lallai kin dauko t d nauyi  *
.
*WANENE NASMAL*
 _____________________ 
D farko sunana musa Bashir Wanda akafi Sani d nasmal,nakasance dans fari agurin mahaifana,an haifeni a america,nayi karatuna n primary d secndry har university a america n karanci engineering,presently Ina aiki a kasar amurica,yanxuma mom dinace b lfy shine nazo dubata,god so kind y hadani da ke  Inafatan zan samu karbuwa,murmushi neenerh tayi b tare d tace komai b,jintayi shuru yasa y dorada,in ba damuwa inasan zan turo magbatana,HP Zaki amince ki xamo wifey gareni  Dadine y lillube xuciyanta, Kamar tayi tsalle amma saita dake ,saidaya kara maimaitawa sannan tace y bari t fara sanarwa agida,  Nan suka Dan taba hira,nan t shiga bashi lbrin rayuwar Cyprus,shi kuma y bata n america,babu irin kunyar nan irinta yayan mlm bahaushe ,sukai sallama karshe y bata kayayyakin d y sayo mata,abinka d yan boko turarukane,d cards d flowers kala kala,ni ayusha dake gefe ina kallan ikon Allah ,akalla an kashe manyan kudi wajen sayen wannan tarkacen araina nace dama kudin akabata,lol  T shiga gida ,dakin mom t zarce,tare d ajiye mata kayayyakin d yabata,t wuce dakinta danyin sallah  Mom taji dadin kyautar d yaiwa diyartata Dan taga alamar y samu karbuwa gun neenerh,murnar t daya diyarta zatai aure,auren ma irin Wanda life style dinsu yake iri daya  Kullum amakale suke d waya,yana daukar mata alkawarurruka irinsu indai y aureta y rufe aure, tsakaninshi d wata mace sai kallo  Itadin t isheshi ,cox duk abinda yake bukata game d mace t mallskeshi,d Dai sauran zantuttukan d babu tabbas a cikinsu,wato n dadin bakin d samari yan bana bakwai suke yiwa yammata,kekuma saboda kwakwaluwar ki bata aiki ki dashe baki kina farinciki  Mahaifin musa(nasmal)Alhaji Bashir a halin  yanxu shine ambasadan Nigeria a kasar amurika,ya rike muka'mai n aiki Dadama kama daga na siyasa  dana aikin gwamnati  Mutum ne mai tsarin rayuwa irinta turawa Dan hargida y mallaka n kashin Kansa akasar America,iyalanshi kaf akasashen ketare sukai rayuwa  Abinka d lamari n masu hnnu d shuni ,cikin kankanin lokci aka kawo kudin auren,neenerh d nasmal tamkar su hadiye juna  Ansa wata uku biki,ummylolo,zuhra dasu Mimi sun tayata Murna,Wanda itama ummylolo saura two weeks bikinta sun fara tsara yanda events din zasu kasance,abin mmki b wanine angonba malam hanfef ne ,lecturen su a undergraduate,tinda y gane ba zai samu karbuwa gun neenerh ba,  Y fara kamun kafa d ummylolo,nan Ummi t futo t baiyana mai gsky ,nan y hakura d kawartata,reshe y juye d mujiya,Ashe ummylolo Ce rabanshi ,yanacen yana wahalar d kanshi kan abinda b zai samuba  Zuhra kuwa soyayya t kullu tsakaninta d cousin dinta ,hartakai  ga aure, suna d da guda daya  A Kwana a tsahi b wuya a gun Allah saura 2 weeks bikin nasmal d neenerh,duk wani shirye shirye y kankama t bangarorin biyu,lefe akwati 24 ,aka kawo daga gidansu nasmal ,abundai sai San barka,araina nace Allah y cida musulmi.amin   Musammn aka dauko mai gyara amarya daga Maiduguri,sati daya aka ware Dan gyareta  Duk inda t gilma kamshi mai dadi ke tashi daga jikinta,su marsie abu namu ,tin ana sauran two weeks saura suka diro garin,wayaga amarori kirjin biki .
.
  Sunje sunyi pre wedding pix,wow karkiso kiga yanda sukai kyau,wat a perfect match,ko Dan hassada dole y Ce sunyi kyawu,yammata kuwa ji suke damage sune  Friends dinta tayima sending ,tare d postin a insta, hbawa within some minutes hotunan sun zaga inda bakai zato ba a yanar gixo.
.
 Musamman a duniyar watsup,sai adduar Sanya alkhairi ake,shaharariyar marubuciyar online Hausa novel mai suna Umma Yahya marubuciyar goyan kaka t sanya pix din  amatsayin group icon na GRP din sisin mama,  Anfara raban invitation,rabuwa biyu sukai su ummylolo ne suka gayyato friends din su n undergraduate tare raba musu t shirt mai dauke d sunan Ango d amarya a jiki d atamfar biki kyauta b tare d ko sisi ba  Wadanda ma basuyi niyyar zuwaba,sun ci alwashin zuwa wanga hadadden biki,gifts n Riga d atamfa tunkan afara biking,inaga bayan biki,  Itakuma t dukufa wajen kaima friends din ta n post graduates d sauran yanuwa d obokan arziki  Duk wani shirye shirye y kammala,daidai d kayayyakin d ango d amarya zasu sanya an dinkosune daga kasashe mabanbanta  A yaune ake gudanar d kamun biki,d yake gidannasu tankameme ne,mai dauke d katuwar farfajiya,gurin akai decorating Dan gudanar d kamun  Shahararriyar mawakiyarnan t kidan kwarya tare d mai wakar gada t jahar kano najaatu t annabi aka gaiyata Dan kayatar d taran  Wow,shine ur eyez mai karatu,karkiso kiga hadaddun yammatan d suka halarci kamun bikin,kowacce sanye d red shirt d aka basu,hade d black skirt ko jeans  Wuri y kayatu iya kayatuwa,khadija mai kunshi n zaune tana rangadawa amarya kunshi,shararriyar mai kunshi d Mike alfahari d kunshinta ,wadda ke a unguwar gwangwazo,kawayentane sun gewaye ta,najaatu t annabi n waketa  Gefe kuma mai kidan kwarya ke baje kolin basirarta t waka,an kammala yiwa amarya kunshi,sannan akai mata kamu n nono,  Habawa nan guru y rikice d guda,amarya d kawayenta suka shiga floor,inka kalli Matan dake gurin d irin yanayin taran,zaka tabbatar tarone n yayan manya  Anyi rawa tare d liki,anci ansha,amarya kuwa t gaji d kyau,  Apartment daya akawarewa kawayen amarya,kasancewar friends din ta n Cyprus ma sun sami halartar wannan biki  Washegari sukai sisters eve,ranar jumaa suka gudanar d dinner,ran asabar akai luncheon Wanda abokanayen ango d yammatan amarya suka kawata gun,sabda rudewa d abokan ango sukai n ganin tsala tsalan yammatan jamia,basu bar taran b saida kowanne y tabbatar daya zabi wadda t kwanta mishi arai ,  Amarya d ango sunsha liki, kowa y kallesu dole su burgeshi,especially irin shigar d suka dingayi,abunka d combination,ita fara shikuma chocolate colour,duka tarurrukan an gudanar dasu a meena event centre  A yaune asabar zaa gudanar d yinin biki,tunn safe gida y cika,d yanuwa,makwabta d abokan arziki Dan taya murna,  Awannan ranar ma sun gaiyaci Ali jita Dan kayatar d taron,inkaga yanda ake Barin kudi,bazakace akwai talaka a duniya ba,amarya t gaji d kyau,duk kayan d t sanya sai sunmata kyau,Anma rasa tantance ciki wadanne sukafi futo d ita   Washegari lahadi t kama ranar d zaa daura auran neenerh d nasmal,manyan yan kasuwa, kusoshin gwamnati,yan siyasa,baki daga kasar america,d cyprus,wakilin shugaban kasa,gwamnoni,d sauran masu rike d madafin iko,talakawa,duk sun halarci daurin auren,kaikace wani biki n yar sarki ko shugaban kasa,duk fuskar Wanda k kalla cikin farinciki yake  An daura auren a kan sadaki naira miliyan daya lakadan.straight suka zarce gun reception,cikin gida kuwa maroka sun shiga suna roko d kirari ,hajiya Maryam t futo t babbasu kudi ,suka tafi suna San barka,tare d gdya d yi mata kirari,lallai wannan shine bikin yar gata  Karfe Hudu ,auntyn neenerh t umarceta data shiga wanka danfara shirin tafiya gidan mijinta,awannan lokacinma shiryata akai tare d fesheta d turarukan d Ni kaina ayusha ban taba jin kamshin su ba,duk irin Kurda kurdata ganin kwakkwafin ganin amare.   Part din dad akafara kaita yayi mata nasiha,sannan n mom,karfe biyar yan daukan amarya sukazo,dad y umarci masu zuwa ganin daki suje su gani d kanshi zai kaita anjima,kaji harkar yan boko  Mom d dad zaune gaban mota,neenerh abaya sai kuka take,mom n kara mata nasiha har suka iso kofar gidanta dake ALU avenue,nasarawa.  Mai gadi y bude musu,tsayawa baiyanawa mai karatu kyawun gidan ,baki b zai iyaba,sai Dai idanu y kalla,tare d jinjina g maginan gida d kamfanin d aka baiwa kwangilar decorating gidan  Lokacin duk an watse b kowa, sai haushin police dog ,d sallama suka shiga palon,nasmal ango y amsa musu,tare d durkusawa Dan gaishesu  Nan dad y baiwa nasmal amanar tilon diyarshi,tare d yi musu adduar zamn lfy d zuriah dayyiba,hakama mom.  Tasowarsu su futo yayi daidai d  lokacin d neenerh t fashe d wani irin kuka mai ban tausayi mom,Ce t dawo kujerar d neenerh ke zaune tare d yi mata mgna a kunne,tace daughta,kowacce mace d haka t saba.take gud care of ur husband.tare dayi mata kiss agoshi,tace gud nyt,love u daughtr
.
, Ango nasmal y karaso kusa d bride dinshi,tare d yaye mayafin d ta rufe fuska,ganin hawaye shabe shabe a fuskar,fuskar t kunbura idanuwanta sunyi ja,b abinda suke mata Sai zugi sanadiyyar kukan d tasha n tsawan saoi Biyar  Handkerchief y zaro a aljihunsa ,tare d goge mata hawayen ,yanayi yana lallashinta,ahankali har hawayen suka daina zuba,umartarta yayi su je daki dan hutawa  Ganin t cikin damuwa yasanya shi jin tausayinta,toilet y nufa yayi wanka,y sanya kayan bacci,y umarceta datai,girgixa kai tai,wato aa,yayi yayi d ita tayi amma taki,karshe y nufi kitchn dsn dauko musu abinci ,y tadda ita inda y barta  Kusa d ita y karaso,Ahankali y fara cire mayafin d aka rufamata,kokarin cire alkyabbar d t sanya yake,t rike hannunwanshi,tare d cewa pls hubby kabari zan cire d kaina b tare d y sauraretaba y cire rigar,wow ayau y kara tabbatar d matar tashi kyakkyawace ajin farko  Sannu a hankali y cire duk wasu kaya dake jikinta illa bra d pant y barta  Akwaninta y nufa y zabo mata rigar bacci kalar nashi kayan,y iso y sanya mata  Carpet din dake tsakiyar dakin y zauna ,y umarceta t zauna yai serving dinsu,a hnkli y dinga cida ita saidaya tabbatar t koshi d kazar sannan y bata fresh milk din t sha,sannan y faraci,byn y koshine suka nemi toilet danyin brushing  Dagata yayi cak,kamar kankanuwar yarinya y nufi dakinsa d ita,tayi lif a bynshi tamkar Bby  A kan gado y sauketa,tare d murmushi,zaunawa yayi kusa d ita, yace hba bbyna,why are u feeling shy today,today is our happiest day in lifee,let's make it memorable  Murmushi neenerh tayi,b tare d tace uffan b,kusa d ita y kara matsowa,yana mata mgna pls wifey ,Ina alkawarurrukan d burin d kikaciwa wannan ranar itadai murmushi kawai tayi  Shammatar shi tayi ,t futa aguje Dan Barin dakin,aikuwa y rufa mata baya,  Isarta dakinnata d zummar murda key din,y danna d karfi ,aikuwa Sai gata kasa t xube ,(karfin Mace d namiji b dayaba)  Ganinta kwance kasa war was,yasanya yiwa kansa makwanci a kanta,kokarin tureshi t shiga yi,tare d cewa pls hubby ka barni n kwanta am tired  Haduwar numfashinsu guri guda y sanya mata kasala,hat muryarta t kasa futa,sanadiyyar wasannin d y farayi mata,y sa ilahir jikinta yin sanyi  Kissing dinta y shigayi,hakan y mntar dasu a duniyar dasuke,Sai daya tsotse bakinnata tsaf  sannan y sakko kirjinta  Saukar harshenshi kan dukiyar fulaninta y haddasa mata rawar jiki,a hankali y dinga wasa dasu,hankalinshi y fara gushewa daga gareshi,jikinsa y saki,hakan y bata damar tureshi t nufi gado tana maida numfashi tamkar wadda tai gudu. - ISMAIL SANI

0 comments:

Post a Comment