Sunday, 10 December 2017

'Yar Boko Part 5 Latest Hausa Novel - ISMAIL SANI

'YAR BOKO part 5
.

Ganin duk hankalunta y bar jikinta saboda tsoro,yasa y tausaya mata  Abinka d yan book,nan y shiga romancing nata San ranshi,harsaidatakai g kowanne cikinsu y gamsu batare d y jefa kwallo aragaba,ganin y dakata d abinda y ke d kudurin isarwa,taji wani farinciki y saukar mata a zuciya  Bacci ne y fara sace neenerh,sannan shima nasmal ,sbda gajiya basuji kiraye kirayen sallar asuba,  Misalin karfe goma neenerh t bude ido,ganin lokaci har rana t futo,yasa tai salati tare d yunkurin tashi  Motsinta ne y farkar d nasmal ,a tare sika shiga toilet sukai alwala, Jam'i sukai,nan nasmal yai t kwararo adduoi ,  Nikaina ayusha mmki y rufeni Ashe yan bokon wannan zamani sunada ilimin addini sabanin n da,d babu abinda sika Sa a gaba sai aladu n nasara(nasara asarar duniya )  Tare suka nufi kitchen d xummar Dora breakfast,ji sukai gatemn n knocking tare d sallama  Dauke yake d warmers ,abunci iri iri,kama daga n turawa zuwa na  kasarmu najeria,Mmn nasmal Ce d wannan hidima  Neenerh taji dadin sanwar,tare d alfahari d uwar mijinnata,Ashe Dai tana Santa  Toilet nasmal y nufa tare d daura towel ajikinshi,umartar neenerh yayi datazo siyi wanka,kafada t makale alamun aa  Aikuwa kanta farga y dagata cak,abinka d mai jikin Fulani yar sawalwala,bai direta ako inaba sai kwamin wanka  Tana kokarin kwacewa t futo ,ya rike ta GAM,yana cewa hba wifey na,y are u behaving like an illiterate lady,  Kibar nuku nuku kisaki jiki mu fantama,mu wataya mu Shana tare d dandanar zumar juna,lokacinmune ,ya kamata muci karanmu b babbaka  Itadai neenerh jinsa kawai take amma tayi shiru,sannu a hnkli y rabata d dukkanin kayen baccin d ke jikinta  Hannayenta biyu t sa t kare dukiyar fulaninta wai acewarta kunyarsa takeji,lol  Tare d durkushewa agun,hannuwanshi biyu yasa y tasar d ita tsaya,tare d yi mata mgna cikin murya can kasa  Yace wifey kalleni mana,amma ina taki yarda su hada idanu,t rintse su tsam,hannu y sa y dago habarta,tare d cewa haba bbyna wannan ai kauyencine  Ko sokike nai fishi,jin y ambaci kalmar fushi tai saurin bude idanu,idanunsu y hadu guri guda,ganunshi naked yasa tai saurin rintse idanu  Bai kara bita kantaba,ya kunna shower t ruwan dumi,d yake anadan sanyi,shower gel y dauko d sponge y shiga cuda mata jiki,sannu a hankali y wanketa tas,ganin y dakata d yi mata wankan yasa ta bude ido  Gani tai y zuba mata idanu yana kallanta from head to toes,rasa wajen mafaka tayi ,hakan y sata saurin rungumeshi,hakan b karamin dadi y mishi ba,a haka y mika mata sponge din yace is ur turn ,a hnkli t shiga sabamai ajiki,atare suka dauraye jikinsu ,kammala wankan keda wuya,nasmal y fara playing game,tin tana hanashi harta saki jiki suka ji dadin juna  Atare suka futo suka shirya,sannan suka nufi dining Dan yin dinner,idanun nasmal akan neenerh baisan ganin abinda zai takura ta,araina nace basa banba,tin kafin ka cimma burinka kenan,k fara sambatu inaga k jefa kwallo araga,  Yinin ranar Baki ne suka dinga zuwa,d yawa sun musu sallama Dan nufar garuruwansu,wasu kuma Dan ganin dakin amarya, Washegari litinin ,ranar zasu tafi honey moon kasar dubai
.
 Misalin 10:00am suka futo daga gidansu,suka nufi gidansu nasmal,gban neenerh sai faduwa yake,waca irin tarba zaa mata  Isarsu keda wuya,mum n zaune a farfajiyar gidan bangaren garden,rike d magazine tana dubawa,hangen tilon Dan ta namiji nasmal rike d hannun lovien shi yasa taji wani bakin ciki y turniketa  Ita bataso y auri neenerh ba,nanah diyar aminiyarta taso y aura,sannu harsuka karaso gunta,  Hugging din juna sukai ,tare d kiss a Cheeks nasu,cikin faraa yace mom meet ma wifey neenerh, faraa dauke a fuskar neenerh ,tayi nufin hugging mum Dan nuna jin dadin haduwarsu,amma sai mum tayi zamanta a kujeran dake kusa d ita  Ganin haka yasa neenerh cewa gud mrng mum tare d risinawa,tamkar wadda aka takurawa t amsa  Nasmal baiji dadin yanda mum tayi ma wifey dinnashiba,amma baisan yin mgnar a gban neenerh  Tinda suka gaisa mum t maida hankalunta kan magazine din gabanta,tanayi tanashan drink din dake gabanta  Ahankali y Ce mum ina dadyna da su meenah n nisa,batare d t dago kaiba tace,suna upstairs,dad y futa since morning  Umartar neenerh yayi data taso su shiga ciki,a Palo suka zauna,duo jikin neenerh yayi sanyi,atake y kira nisa d meenah a waya,jin bros dinnasu yazo  Aguje suka taho kowacce nasan Riga yar uwarta isa g brodan nasu,basu kulada neenerh datake gefe azaune ba  Rungumeshi sukai atare,sukace bros we really miss u,kasamu aunty k manta damu  Dariya yayi,tare d nuna musu neenerh dake kallonsu,meenah Ce tace oyoyo aunty neenerh,u r wlcm ,aiban luraba d gurinki zanxo,bazanje gun bros ba  Tashi tai t koma kusa d neenerh ,t rungumeta tare d zaunawa kusa d ita sika Dan fara hira  Ita kuwa nisa takaicine y cikata ,yaune rana t biyu d sukaga neenerh,wancan lokacin bakincikine y hanasu gane beauty Ce ajin karshe  Sai a yanxu t tabbatar d mgnr yar uwarta meenah,hakan b karamin kiyayyar neenerh t karajiba,ko kallon inda neenerh take bataiba balle t samu arzikin gaisuwa  Sun Dan jima suna hira ,ganin mom bata shigoba y koma garden d suka barota,yace hba mum y are u behaving lyk dis,I brought her dankuyi sallama but u ignore staying wit us,y mum?  Yayi alamun kuka ,sai a wannan lokaci t dago kai cikin matukar bacin rai ,tace from now on kada k kuma kawomin dis idiot gidannan ,if not Ku duka zaku raina kanku,  Mmki y cika nasmal d tsoro,azatanshi in mum taga y auri neenerh zata hakura d batun yar friend dimta dayaki aura Ashe abun b haka bane,budar baki zai sake mgna,mum t umarceshi d y tashi y fuce mata d gani  Atsorace y mike,y shiga palour y tadda meenah t kawowa neenerh drinks d abinci,cikin bacin rai yace let's go wifey,yana rife t mike,meenah tace hba bros y are u living early,I tot yini zakuyi  Said wannan lokacin yayi murmushi yace don't worry Sist dama munxo muyiwa mom sallama ne zamu wuce Dubai for our honeymoon ,in dad y dawo ki gaya mishi munxo  Ta amsa da to,hannunsa rike Dana neenerh tamkar Wanda akace zaa kwace masa,y nufi parking space  Neenerh kecewa hubby banyiwa mom sallama bafa,banxa yayi d ita,y bude mata front seat y umarceta data shiga aikuwa t dage taki shiga tare d cewa am not going any where batare d naiwa mom sallama b,wata tsawa yayi mata ,wadda tasata rikicewa batasan lokacin data shige motarba suka tafi
.
 Sun isa gidan su neenerh mom dinta t karbesu hannu bibbiyu tayi hugging dukkaninsu tare d tsantsar farinciki a zuciyanta  Sunyima mom sallamar anjima zasu wuce ,ta musu adduar dawowa lfy,dad kuwa t waya sukai sallama  Duk wani shirye shirye d suke y kammala,airport suka nufa,misalin karfe shida jirginsu y daga  Dikkansu cikin tsantsar farincikin kasancewarsu tare,a gidan dadyn nasmal suka sauka  Amarya d ango sun gwangwaji amarci San ransu,tamkar bazaa mutuba,wannan lokacin suka tabbatar d God created them for each oda  Summa manta d wani Abu wai kiyayya d mom ke  wa neenerh,neenerh t saki jiki sun wataya sun shana  Da Ka kallesu zakasan tabbas suna sharafinsu, kowanne cikinsu baisan batawa Dan uwansa  Sun karayin fresh,abinka d fara ,neenerh t karayin ja ,tayi bulbul tamkar baloon ,ko ina y cika tsir tsir,more especially n fulaninta d duwawukanta,  Saboda burge nasmal d suke, yana zaune said yace t tashi tadinga taku yana kallansu,hakan b karamin kara masa Santa yake  Ji yake tamkar y maidata jikinsa su zamo Abu daya,neenerh t gama sace zuciyan nasmal ji yake duk duniya b Wanda y isa y rabashi d wifey dinshi,ko mum dake nuna mata kiyayya,kallanta kawai yake  Ya ci alwashin d sun koma nyja zai San yanda zai lallabata t tayashi San abinda yakeso  Tinda suka tafi meenah d dad ne kadai suka kirasu Dan jin lafiyarsu,mum kuwa fishi mai tsanani t shigayi,datasan a ranar sallama sukazo yi mata d ta tarwatsa tafiyar  Tare d kara kulla gaba,d kiyayya d matar dannata,abangaren neenerh kuwa olmost every day sai sunyi waya d mum n dad dinta  Akwana a tashi b wuya,saura kwana biyar su Bar kasar Dubai,duk inda suka gilma idanun larabawa nakansu,mmki suke Ashe hausawama suna kulawa d iyalunsu tare d tarairayarsu  Hannuwansu rike Dana juna,haka suka gama siyayyar tsarabarsu ,sannan suka nufo gida nyja,  Koda sika dawo basu sanar d kowa dawowarsu b,sabida basusan atakuramusu d ziyara,cox haryanxu nasmal ji yake d neenerh,  Kullum baya gajiya d ita,duk lokacin d suka kasance tare d zarar bukatar shi t biya,sai yaji wani saban shaukin son ta d kasancewa d ita again  Tin neenerh n kosawa,ganin hakan shine farincikinsa yasa t saki jiki take binshi yanda sukeso  Sai da sukai one week a nyja sannan aka fara kawo musu ziyara  Kowa yazo zai tafi d tsarabarsa,sunbaiwa parents dinsuma tsaraba amma sai mom din nasmal t dawo mai d wacca y bata  Acewarta tinda y kasa biyayya d abinda t umarceshi ,yasa aranshi baida mahaifiya,tabarwa neenerh shi,
.
     Harga Allah shidai neenerh t wadatar dashi,abinda mom ke bukata b lallai y samu ba  Lyf style dinshi irinna dad din shi ne baisan damuwa,yanda y auri mace daya t Haifa masa su su uku,to shima haka yake d burin neenerh t Haifa mishi  Watarana d yake weekend ne suna zaune a Palo suna hira,neenerh t gama mallake zuciyanshi,b abinda y kara masa kaunarta illa halittar jikin d Allah yayi mata  Yana alfahari d kirar jikinta ,more especially kirjinta,dasuke atsaye tsam ,d sexy hips dinta ,lokuta d dama zaice t tashi t Dan dunga zagawa yana kallonsu hakan b karamin farinciki yake sashiba  Bayan t gama zazzagayawa saikace mai fashion parade kan cinyanshi tayi wa kanta mazauni tare d hura mishi iska a fuskar,  Wanda hakan y sanyashi lumshe idanu b shiri,jin hannuwanta a kirjinsa tana wasa d gashin gurin y saukar mishi d kasala  Saida y Dan saita muryanshi y yimata kiss a labbanta yace wifey ina Neman advice naki akan wani important issue between us,sai datai murmushi sannan t mika kunnata kusa d bakinshi tace oll ears,dariya yayi   Ganin t baiwa maganar tashi muhimmanci,y cigaba d cewa wifey gaskiya nidai y kamata muyi planning yanda zamu tsara family namu  Tace kamar yaya lovie na ,yace is too early for us to have baby,murmushi tayi tace hmmm,continue am hearing u,y cigaba d cewa y kamata ace muyi enjoying each oda for at least 3 yrs with out disturbance sannan mu haihu  Murmushi tayi tace wannan idea yayi,because even me, am afraid of giving birth,most attimes  pregnant women lost their lives during prolonged labour,  Furucin datayi yaji dadinshi ainun,y kara cewa,anjima I will contact ma friend Dr mansur to seek fr his advice on wat system to adopt,sun samu mutual understanding batare d gumurxuba,kasabcewarsu *Y'AN BOKO*  Nan suka cigaba d hirar su cikin so d kauna,batare d damuwar abinda suke shirin yiba,aganinsu hakan d suke yunkurinyi Dai Dai ne  Dr mansur y basu advice daa sa mata inplant zaifi sauki,duk lokacin d suka bukaci haihuwan sai suxo acire mata  Hakan kuwa sukaje akasa mata,neenerh t cigaba d studies nata,yayinda nasmal kuma y bude kamfanin sarrafa 'karafa ,shine y zamo shugaban kamfanin  Mom Dai bata FASA nunawa neenerh kiyayyaba,hakan b karamin dagawa neenerh hnkli yake ba  Tinda ta auri nasmal zuwanta gidansu daya,abangaren meenah kuwa , lokaci lokaci tana kawo mata ziyara batare d sanin mom d nisa ba,Dan kuwa duk ranar d mom t samu labari saita gane kuranta  Nisa dama itace munafukar mom,itake zuga mom har kullum kan batun lallai nasmal sai y auri nanah saboda kawayena da ita d nanan tin suna kanana
.
      Sai d t daidaici lokacin da  nasmal ya yi  tafiya  kasashen ketare Dan sayo kayayyakin d suke amfani dasu a kamfaninsa n sarrafa karafuna  Mom tayi amfani d wannan damar taje  gidan taci mutuncin neenerh San ranta,amma duk abinda ke wakana neenerh bata taba gayawa nasmal ba,sbd kota gaya masa b hukuncin d zaiyi ,kasancewar mom uwa gareshi  Abinda mom take mata baya damunta illa, abinda nisa d nanah ke mata,Dan biyo mum suke suxo duk abunta d suka gani n bukata  sai sun dauka ,wai ai bros dinsune y saya  Abinduniya yayiwa neenerh zafi,g cin mutuncin iyaye,g daukar mata kayayyaki,Abu goma d ashirin  Batada xabi illa tursasa nasmal y auro nanah kota samu saukin kiyayyar d mom ke mata  Tana masifan San nasmal amma aganinta yarjemai y auri nanah shine saukinta 
.
*WA CECE NANAH* 
Nanah yarinyace fandararriya Mara kunya,asalin iyayenta maguxawane,addininsu maguxanci sai daga baya suka musulunta  Nanah t kasance hatsabibiyar yarinya, tin tana kankanuwarta take bin maza Dan su bata kudi  Rikonta y dawo hannun auntynta dake aure akano,amintaka t hadu tsakanin auntyn Nana d Mamn nasmal,sun hadune a can america kasancewar mijin auntyn Nana acan yayi aiki kansu dawo nyja  Zumuncinsu y mika har ixuwa familyn su,takaiga nanah sun shaku d nisa bacci ke rabasu  Ganin nasmal y kai munxalin aure yasa auntyn nanah tace t bashi Nana,mom din nasmal taji dadin kyautar hartagayawa dannata,amma abin mmki saiya bada mata kasa a ido y bujire fafur,  Mom tabi duk wasu hanyoyi Dan t lallaba dannata amma yaki Allan katafur,  Duk fetsarancin d nanah takeyi aboye takeyi,auntyn ta kadai t Sani ,kasancewar batayi a kano sai taje Kaduna,a can takecin karanta b babbaka  Saboda kin tsayawa tai karatu,cikakken turanci bata iyaba ,amma t kware a brooking English kaikace tashin Lagos ce,gata kazama ajin farko,saitai kwana biyu batai wankaba,said aukin taammali d turare,kamshin jikinta daban n turaren daban  Ganin nasmal y ki amince d kudurinta,t dauki fushi d mahaifiyarshi,acewarta laifin mahaifiyar tasane,data tursasashi d y auri yar uwartata  Auntyn Nana tadau zazzafan fushi kan batun,har t kaiga sun yanke alaka d juna  Hakan b karamin daga hnklin Mmn nasmal yayiba,saidataiwa aminiyar tata alkawarin kulla aure tsakanin nasmal d nanah sannan suka daidaita,Tare d shawarar ,hanyar dazasu kamo bakin zaren. ISMAIL SANI

0 comments:

Post a Comment