Wednesday, 17 January 2018

MIJIN BEAUTY 61 to100 (The End)


♥  *MIJIN BEAUTY* ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
           61-66
_cikin shashshekar kuka yake fadin kidawo beauty inasonkii..........._
"Abba cikin fushii da takaicii baimasan yad'aga hannu ya watsamai mari ba, jikake tas!Tass!!tasss!!!!"
"Yakarashe marin da fadin," sai yau natabbar bakada kunya." ni ubanka insaka Abu , ka kiyi ,kaban mamaki yanxu kuma zaka, zo kakara sata suma ,dama suka keyi ta mutu ne?"
"Kodan kaga anxo asibitinka ?"
   "Baitsaya jin komaiba,"
Yanuna Ummah tare dafadin,"
Ku dauketa mucanxa hospital."
"Tsohe tafashe da kuka tana shartar majina ,"
Tace kai kam marwanuu anyii ja'irii... ra'ayinka kadaine naka." Allah yasakawa jikata." D'an banza mai kama, da ja-jayen data, duk kadauko da'_bi'ar su, mita kawai takeyi,
"Ummah kam bata dawani xabi bayan bin umarnin Abba." dan ko ita yau fushii take da Dan' lelenta."
" Ummah tace kaban kunya wallahi, ina ganinka mai hankalii ,anyii gudun bawa Dan' uwanka anbaka ashe duk daya mtswwww........!"
   "Yaga da gaske fa tafiya xasuyi da ita, bawanda yabi takanshii, idon maxa sun rine ."
"Ya cimma Ummah yana shirinyin magana, ta dagamaii hannu alamar no need!"
  "Nanfa ido yakara rena fata, daya ga fitar su daga asibitin, baida yanda xaiyii ."
        " Sai yan' matan hawaye tamkar mace, yaga samuu yaga rashii ."
"Kwata2 komai ya watse mai ,yarasa ta ina xafara rubuta wasikar jakinshii."

(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
_f m c_
"Shukurah ce kwance sai sharar bacci takeyi, likitan yamata allurar baccii Dan tana bukatar futu.'"
"Abba ne xaune yana tunanin hali irin na marwan ,"
"Yaxama dole yajawa shukurah hakkinta ,koda ko xairasa komai nashii.' balle ma cikin saukii xaibii, yan da ta kwanta agadon asibitii adalilin marwan!"
"Shima marwan yaxama dole ya kwanta adalilin son shukurah." dan inba gixo idunshii keyimishi ba marwan na matukar son shukurah."
"Kai abun da daure kai, kuma basu taba huduwa ba toyahaka ta faruu??"
To waxai bashii amsa?"
Oho daii !'
Momy hafsat sanii ko xakibawa abbah?'"
Lol!"
"Shikam Abba yanason auren shukurah da marwan, Dan haka bayason lalacewarshii."
_bayan 2dayx_
"Anyi dischrg din shukurah har ta koma gidansu marwan, tafara mur-muurewa saidai mi har yanxon takasa banbance
Gasakia waye mijinta??"
"Tayi nisa cikin tunanii ,
   "Bude gambunshii kedawuya ,ya kyalla idonshii gareta ,a alama bata masan yashigo ba." tayi nisa bakarimin  dadin iskota yayiba., kuma yakara tabbatar da ita ce shukurar dayakeso a waje." Ashe tana cikin gidanshii, Ashe itace yakesoo a waje ,yaso matar shii kuma ya yaba da halinta ." Dan ta girma ma auren ta!"
"Ahankalii ya saukar da ajiyar  xuciya ya iyarda shiga dakin .'
   *Assalamu alaikum*
Ita batamasan yanayiba.,
"Sauko war Ummah ne, da kuma jin abinda take, fada, yasa, tasan yana wurin, tana fadin mikaxoyi?" miya kawoka?" akwai abinda kamanta  a nan????"
    "Ya duka yana fadin Ummah kada kuyi fushi danii............. "
Tadaka tardashii
"Shukurah kam tunii hawaye sungama wankemata fuska," tayii up stairs ."
"Muryar Abba sukajiyo yana fadinn ,"
      "Kada kasake xomin gida, kaje kayi harkar ka ni nacire hannuna ga al' amurarnka."
"Tsohe tace ,"Aabuu so kake yalalace?"  duk horon daxaku mishii banda wannan ,miyayi xafii kadawo da danka kabashii matar shii sutafii."
  "Abba yace nagama magana hajiya,  ya fice ."
     "Ummah dake karfin halin boye 6acin ranta saida yafito fili harda hawaye ."
"Tayi sama ."
"  Fauzan da shigowar shi kenan ,yayi tsaye yana kallon Dan uwanshii." shikam baiji dadin yanda abbansu yayi hukun cinba."
  "Yana tsaye marwan dake xukunne yatashii ya  fice."





(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
"Kwance take sai sharar kwallah take, tamarasa ta inaxata fara ,komai ya warware."
"Babban  bakincikinta inta tuno wai itace yau mijnta yasaketa ?"abinda tafi tsana arayuwa, kobagareta ba yau gashii akanta."
"Wani sabon kuka tafara rerawa ,,"
'Itakam dama yabarta suncigaba daxama ,koba komai tsakanin su ,chan ya auro wata ."
"Ta dauko waya xata kira momynta ta turo mata kudii ,taxo Saudi, xata kira sai ga Ummah." tashigo taxauna kusa da ita."
   "Ummah tace shukurah naxo neman wata alfarma garekii ?"
"Taxaro ido tana fadin Ummah harsai kin nemi alfarmata," indai abu mallakina ne ainaki ne,' nifa bakida banbanci da momyna ,"
     "Ummah tayi murmushii ,tace shukurah bawani abu bane ....
" Kinajina, inason Dan Allah kitaimakemu, kada kisanarwa da su momynki da abunda ke faruwa dan Allah shukr........!"
     "Takarashe maganar tana kuka .,"
"Shukurahh tayi jimm bataji dadiba, itada keda niyar xuwa wajensu."
' Ummah tace kitai maka shukurah."
    "Ta yi k'asa da murya tace insha Allah Ummah baxa sujiiba."
  "Kawai kutayanii da addu'ah Ummah ni baxan sake aureba ko."
    "Ummah gabanta yafidii  kada shukurah tafara tunanin sun rabu da marwan kenan ?"
ADMIN
Abdullahi yahaya saad zaria (AYS)
07066508080
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ *MIJIN BEAUTY*♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
_written by badeeyart yusuf✍_
             66-70
_2wks,ltr_
"Waxan gani haka, akan tsananin firgicii saida biro na yafadii!"
"Lallai duniyaa mai yayii."
"Kwance yake duk ya rame, ya xomaye, yayi duhu, ya koma abun atausaya." Ahaka yake Zirga-zirga xuwa gidansu, amma Abba yakii hakura."
"Sallamar faruq ce ta katsenii ,shima ya shigo sai dube-dube yakeyi chan ya hangoshii k'arshen gado."
   "Baima San lokacin da bakinshii ya furta," skeleton yaje yata6a shii."
          "Marwan kana lfy??"
"Miya faru??"
"Ina matar ka??"
"Marwan yayi murmushii," yace tana gidansu Abba ya rabamu har abada."
  "Faruq duk da gabanshi yayi mugun faduwa !",sai yadake yana fadin,
     "Gud hakan xai baka damar aure ,ka auriii wadda kafiso, kuma ta kwanta ma arai!"
  "Marwan ya d'ago jajjayen eyes dinshii," yacee faaaruuuqq.....
    " I cannot lyf without shukurah,inason matata!" kuma natabbata xata dawo garenii ,"
  Insha Allah!"
"Faruq ya kara kallonshii, Dan yaji, zancan nashi ban-barakwai wai namiji da Suna Hajara." coux yana neman kariin baya."
"Marwan ya zayyane masa  komaii abunda ya faru, har da Wanda yake ciki yanxu."
```innalilsunjii wa inna ilaihi raji'un!!!``` 3x
   "Dakin yayii tsit tamkar basu cikii."
Faruq ya numafasa, tare da jin tausayin abokin nashi, duk da laifin sa ne , can cikin sanyi magana, yace   miye shawara yanxun??"
"Komuje Saudi asanarwa dasu daddy ?'
"Marwan yace ,A'haaaaaa banison sujii, yanxun haka waya nagama da momyn beauty!"
  "Banason mutunci na yaxube a idonta ,tana gani girmana."
        "Faruq yace inafa girma ?'xubewa nayaushe kuma, komai Darln dadewa sai sunjii."
Aikin gama yariga da yagama."
'"Yanisa yanxun dai hadamin tea ."
"Faruq yayi murmushii yatashi yana fadinn ,"
    Idan mutum xai gina ramen mugunta ,ya gina shi dai-dai Wanda yake iya fadawa ,kuma ya firda kanshii."
"Yakawo mai tea yasha, yatashii yayi wanka yasha maganii."dan yanxu kusan 2wks bai leqa hsptl ba, kuma Abba ya na sane, ya gyaleshi ne ,ya ga iya gudunsa."
"Sunata firah har magariba, Faruq yace nixan wuce guy !'
"Marwan yace xan bika plxzz.....!
"Faruq yace muje .'"
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥                      ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
_tayi kyau tayi fresh ,futu yaratsata, tamkar babu abunda ke faruwa da ita."_ bata aikin komai, sai tacii takwanta, mkrnt kuwa karshen wannan watan xasu kare,```gashii su momynta xasu xo."```
"Ummah CE xaune gaban Abba tana magana akan marwan ."
    "Alhajii kayii shiruu, niba ina nufin dole kabashi matar shiba, a'aaaa kada iyayenta su xo sujii." Kaga ba dadi,
*S Ibrahim tace nidaii anty badeeya naga Ummah nan tacika taya marwan kamfenSultana tace hmmmmm Dan' lelenta takeso abashi ya ida kashemana shukuuExaart tace  ai yacancan ci takomaFerri tace innaa sai ya kara horuwaNidaii  hhhhhh*
   
"Abba yanisa ,'tare da fadin
  "Tunda ga diyar babyn wasan yara ,dole insake bashii shukurah ,bancin baisan darajarta !"ba baxai iya kare mutuncinta ba ,ko Dan tana yar' uwar shii." karama iyayen nata suxo sujiii mi akeciki ."
"Ummah tace Allah ya kyauta ,ta tashii tafita."
   "Abba ya yi sauri, ya riko hannunta, haba *matata uwar ya'yana.* ,"yanxun duk akan Dan lelen naki ,kike min haka?" kwana biu ko kulawar arxiki bansamu," haba yakamata kema kiyi tunanii ."
"Ummah tace alhajii komiye,yakamata yawuce ,kusan wata daya ana abuu daya." yaron nan yanason matarshii ,kuma ya ladabtuu yayi dayasanii."
  "Abba yace bai isaba., kibi yanda nace!"
"Ummah ta yunk'ura xata tashii ,"
"Abba yace tunda ban isa kibi magana taba, saikiyi yanda kikeso!' yatashii yayi dakii."
"Cikin sassarfa Ummah, tabishii tana bashii hkuriii.'
_unnhhh su abbah haryanxun dai ba'a tsofa ba lol_
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
"Bayan ya ajeshii kofar gidansu sukayii saida safe,"
Shigar shii kedawuya sukacii karoo da Abba." bashiba harnii saida gabana yafadii ,"yanda naga Abba yasha ashsh, tare da nunawa marwan kofar fita, ba gardama ya fice ,yana tsaye su Abba da masu aikii suka fita xuwa masallacii."
"Suna wucewa ya shige gidan, yamarasa ta ina xaibii?" gashii kanshii namai ciwoo ."
"Yayi hanyar dakin saukar bakii ,yana xuwa yamurda ya bude yana," Shiga yaga makullim yarufee duk Dan kada Abba ya ganshii ."
'Ya wuce bedroom, yadan gincira Dan jinkanshii yake tamkar xai fashe."
Sai faman maida numfashii yake yi ."
          71-75
_wasa-wasa yau satii daya, ba marwan ba labarii." gashii sai nemanshii akexuwa yii ,yadaina xuwa asibitii duk wanii wurii da ake tunanin ganin shi ba'agan shiiba."_
"Abba ne xaune yana karanta jarida, sallamar fauzan ta katse shii ,"ya amsa ya shigo yasamu wurii yaxauna."
"Ummah ta fito daga kitchen dauke da lemo," suka gaisa da fauzan."
     "Ana cikin xaman kuramen saiga Faruq ya shigo,
  "Batare da 6ata lokaciba, bayan sun gaisa ya kalli fauxan,
    "Yace fauzan ina marwan??" 
"Fauzan yace wallahi yanxun tambayar daxan maka kenan ,"
  Faruq yace banganeba ?"
"Fauxan yace yau 2wks muna bidarshii ba batuu ba lbarii."
     "Abba dai  jinsu kawai yake, yaniisa tare da fadin,
   "Shin waii marwan yarone karamii da xa'ace ya6ata ?"koma ?'shiyasan inda yake yanxu."
"Ya yunk'ura xai tashii,"
Aikuwa .........kajii shii Tim ak'asa yafadii, aguje fauxan da Faruq suka xo wurin shii ,"Ummah sai ta axa hannu aka tana hawaye."
    "Suka daukii Abba saii _al'hilal hospital_
akabashii gadoo." dankuwa jinin shii ya hauuu sosai!"
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
"Kwance take tana karanta ,wanii littafii
_halimatu sa'adiiya_
"Na sis deeyart Yusuf."
"Tayii nisa cikin lbrin bata jin kira, har Ummah tashiigo taxauna." batasanii ba,
"Saida ta ta6ata..."
Tayii firgi-git,!" "ummah!
"Tace shukurah tashii kishirya muje asibitii,"
  "Ta gwalo ido "Ummah wa aka kai asibitii ?" Taa fada  cikin sanyin murya, tare da tashare hawaye .,"Umma tace abbanku ne !"
"Ta fice ."
  "Shukuraah tace." Subhanallah!" to mi yasamu Abba ?"
,"Umma,
  "Tunanin marwan yadawo mata a fili, tace
To aishima marwan yau satii biu ba labarinshii."
"Ta ja tsakii ."Lalle biri yayi  kama da mutum, waton saboda tsabar, baison ta, baidamu da itaba, hardama barin garin yayi, kuma bawanda yasan inda yake." Dan kada acee yamaida ta ,taja tsakii !"
"Tare da fadin Kaine aciki." ni kwata-kwata natsanii maxa, baxan koma gidankaba dama kabayyana kanka."
"Tayi bathroom.'"
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
"Ya daga hannunshii sama ,alamar addu'ah yakeyi ., sallah ya gama."
'Da rarrafe ya kai wurin fridge, yabude yakalli cikin fridge din ,yaga saura kwalin lemo daya da snack, yarage,  da kyar ya iya mika hannu yadauko, ya aza aka saida yakusa rabin kwalin ya ajee."
 
        "Marwan kam anxama abin tausayii, duk yafita hayyacin shii, yayi na nadama sosai, ga ciwon son shukurah gaa fushin da iyayenshii keyi dashii ."kuma sunki hakaru, ya nuna masu cewa, yayi nadama, da ya nuna soyayyarshi a gareta !"
,amma Abba ya k'i bashi dama,
"Ya yankewa kanshii hukuncin xama ,anan cikin dakin ,bakin gidansu gashii ,ba abincii banda lemo da snack kuma may be yau xa su iya qarewa, dan zuwa anjima zai iya  shanye Wanda yayi saura."

"Bashida aiki Wanda yawuce ibada ,kwana yake sallah yini sallah yana addu'oinshi ."
      "Idan yamutu anan sai sudaukii gawarshi."
Lol!
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
"Kwan Abba biu a hsptl akasallame shii."
"Yana xaune, sai bada sanarwar marwan yake gaa yan' jariduu gidan talabijin ansa makuddan kudii gawanda Allah yasa yaganshii."
"Ummah tace alhji kilama yaron nan yamutuu bamu sanii ba."?'
"Shukrah da tashigo dauke da tea a hanuu, batamasan tayarda cup din ba ,saida sukaji fashewar shii ,ta yii up stairs tana hawaye ."
  "Itakanta batasan dalilin kukantaba tadaijii ancee ya mutuu !"
  _Toh kinfajii xaishart kodai ta kamuu suxeey tace haba ace kamar marwan 1 in town ace shukurah bata kamu ba f4 tace aiduk abinshii baikai abban Muhammad ba hhhhhh lol_
"Afreen Da shigo warta kenan ,tabi bayan yayarta tana bata hakurii. tare da fahimtar da ita bafa mutuwa yayiba ba'adai San inda yakeba."
"Tare da fadimata saura kwana hudu su," momuynsu su xo, duk da shukurah ta yi murna sai taboye murnar ."
"Afreen tace Allah ni anty abunda keban mamaki, ko kullum idan mukayii waya da Momy saitace min waii sunyi magana da marwan ."
"Shukurah tace nima tace min haka ,amma to miyasa kowa yakirashii baisamuu saii suu?? "
Shukirah tace kenifa banyarda 6acewa yayiba."
Afreen tace to inayake????"
```Ina miqa ta aziyata, ga masoyiyar wannan lbrn,  Fatima, na rashin kanwarta, da tayi, da kuma sis jaanah, wadda yarinyar matsayin 'ya ce a gareta, ta rasu a Daren jiya,a grain kaduna, "Allah ya gafar tamata, ya kyauta, ta makwancnta!" Da musulmi baki 1```
*Mu kuma idan tamu , tazo Allah yasa muyi kyakkyawan k'arshe!"*
     _Ameeeeenn_
♥ *MIJIN BEAUTY*♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
*written by badeeyart Yusuf*
       76-89
_kwance yake ciwo yacii karfiin shii, harta yanda baiyii xato ba. ya yik'ok'arin bud'e dakin kuma yakasa, ko kwakkwaran motsii bai iyayii haryafara sadaqarwa." lol!_
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
"Abba ne xaune yana kallon _arewa 24_  inda akebada sanarwar batan marwan, yan' hawayen da suka makalewa Abba suka gangaroo."
"Fauzan da Nasir ne sukayii sallama ,tare da xauna wa suka gaida Abba."
"Ummah tace ,"Nasir haryau bawannii labari gameda abokinku ?"
    "Yace Ummah haryanxun daii muna jiran tsammanii da jin lbrii maii kyauu."
"Shukurah ta sauko taxauna suka gaisa da Nasir."
Saii kallon rashiin fahimta yake mata ."Dan shii baisan matar marwan bacee ."
"Tacee yah fauzan ina kanwataa?" kasandaii cikinta ya tsofa kake barinta gida  ko?"
  " Fauxan yace tana asibitii yanxun xanjee daukota."
"OK."
  "Tayii murmushii ta ficee."
"Suna fita Nasir ke tamvayar fauzan ya suuke da ita?' ya kalleshi tare da fadinn,"
   Matar yah marwan CE fa!"
"Nasir yace matarshi???"
"Fauzan yayii daria, yace Duk najii lbrin ta tsuniyar da kuketayii dakai dashii akantaa.' baisan matar shibacee."
"Sukayii dariia."
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
"Bakowa a pollon saii sallama suke xubawa," amma tsit!" Chan Tsohe tafito tana, maraba da yan'saudiiya marhaban, sannunku !"sannukuu!! saii taririyar su takeyi!"
    "Ummah ta fitoo gabanta. Sai faduwa yakeyi."
"Tawaske da murmushiin da baikai cikiba ,"tana fadinn lale marhabann."
"Tayii wurin Momy saiga su Abba da fauxan.,
" shukurah kam suna sama itada afreen basu masan sunxo ba."
  "Nan fa aka gaisa aka kawo masu abin motsa bakii ,akafara firar yaushe gamooo?"
"Jin hayaniya tayii yawa, yasa suu shukurah saukowa a guje ,sai wajen dadynta ta rungume 'shhii ."Momy tace bakida hankalii?"
Dakin ture afreen fa?" akayii daria dady yace aaa momynta kodai dan bata tarbekiba ?"Tace ina ruwana ?"tunda afrreen ta tarbenii ."afrren da tulelen cikinta." abbatii( kanin su) yaje wurin shukurah yana fadin antyna ina yayah marwan?'

"Ba shukurah ba harnii saida nayarda Biro na." chandaii nanemo natsuwata ,da Biro na."
shukurah tayii murmushii tace yafita yadawo."
     Abbatii ya,ce yeeeee jia da munkayii waya yacemin xaban chocolate inmunxoo ."
  "Momy tace aii marwan akwaii kokarin kira akwaii xumuncii sosai ."
    Dady yace, yacemin ma xaikawoo shukurah nacee aii xamu xoo yabartaa."
  "Abba yacee Ashe kuna waya?" Dady yace
,  E."
Jia kawai bamuyii wayaba ,"amma da sunkayii magana da abbatii yace baida lfy." to ashe ma yasamu saukii. haryafita."
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
_bayan sallah magariba_
,"Duk suna xaune saiga su Faruq da nasir sun shigo ."
"Ta idoo Abba yake tambayarsu bawanii lbr?" sukace unnnnn...!"loz
"Ummah takira adoo, mai kula da bangaren bakii." tace ado a gyarawa suu Momy dakin bakii ."
"Yace to hajia yawuce."
"Yana xuwa ,yafara bidar key, yadaisan lak'e yake Barinshii, yayi iyakar Vid'a baiganiba, ya murda kofar arufee."
"Yakoma yasanarwa Ummah ,"tace akira mai gyara ya balle kofar ."
"Bayan xuwan maigyara ..."
  To malam ado aii akwai makulli akofar, kila taciki ya shiga."
  "Akafara balle kofar, kanna yamaida ,ya gyara yabashii wanii key., yayi mai godia yarakashii."

"Yadawo yana shiga dakin tamkar, bolar swan water da drinks ."
Gororin ruwa ne saina lemuu da kwalaye ."
"Shikam ado tsoro yafara kamashii kodaii aljannu sun shiga ciki ?"
Yayi xugum."
"Jin nishii ahankalii, yasashii kallon  kofar bedroom, cikin sandaa da addu' oi ."yakaii chan yahangoshii karshen gadoo .,ai kuwa ado, ya qara kware eyesdan yaji tsoro sosai!"dan kwata kwata baigane ko wayeba." cikin tsoro ya is a wurin ya kaii ya yaye blanket dinn waxaii ganiiii
??????????????"
♥ *MIJIN BEAUTY*♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
*written by Badeeyart Yusuf*✍
         90-100
_a guje ya kai kofar Palo yana shashsheka," Ummah tace lfy adoo, miyafaru?" yakasa magana sai nuna kofa yake Abba yace lfy miyafaruu kayii magana ciikin inda inda yakefadin mar..marwanu........_
"Ummah tamike a inaa?" sai hawaye yace dakin bakii."
Harsuna ringan-ga xuwa
Ahaka suka iskeshii," tamkar matacce Faruq, yayi karfin halin dagashii nasir yarika saii mota fauzan yaja sau.
"Marwan specialist hospital bada 6ata lokaciba aka karbeshii, sai taimakon gaggawa akevashii, har 12 bawanii lbarr, asibitii taciika duk suntare nan shukurah saii kuka take, chandaii tace shin ni mixaisanii kuka?" aiibaikamata intausaya mishiba." afreeen tace haba anty kina lfy ?"
Saii sannan tasan afili tayi magana .
Abba yace yakamata mukoma gida dare nayii, Ummah tace to kutafii nixan tsaya !"
Fauzan yace aaah Ummah nixan tsaya kuwuce da afreen takwana gida, da kyar akasamu Ummah tayarda xataje gida, yunkurawar daxatayii it ciwon  nakuda Momy tace yadai afreen ?"
Da kyar tace Momy daxafii .,"Ummah tacee miye suka rikata waii ta tashii nanfa ta xukunne nakuda xangu2 saii labour room ."
Xuwa gida yafasuu .
Chan Dr sahal yafitoo daddy yacee ya patient?" dinn ya sauke wanii irin gwaron numfashii ,yace da saukii yasamuu barcii saii gobe xaii farkaa."
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
_4:45am_
"Ina yan'uwan afrrenn kubada robaa da xanii ."
  Shukurah tamika masuu.
Saiga santalelen jaririnta sullubo aka mikowa shukurah cikin xumudii ta amsoshii ,"fauxan yacee yah maman yaronn?? Wane halii take??

"Nurse tayi murmushii tacee tana futawa ne ,
Yace xan iya ganinta
Tacee aaahh saii angama gyarataa." yace plxx
Tace xankiraka
Ta wuce."
"Shukurah kam tarike yaro takibawa kowa waii kada a samishii gajiaa ."
Da kyar tabawa Ummah fauxan yace Nma baxa abaniiba yana kallon shukurah Ummah Tamika mishii saiga nurse din
Waye fauxan yace ganii." tacee anmayarda matarka dakiin futuu xaka iya xuwa tunkamin ,tarufe bakii Yakama hanyaa da danshii rike ahannunshii."
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
_12:00pm_
Sun baje tsakar Palo gaa yan' uwa da abokaii saii barka akexuwa ."
Ummah tace shukurah kishirya driver yakaikii asibitii kikaii abincii ,"
Badan tasoba ta tashii tashirya cikin doguwar riga red tayi rolling da talkaminta flat ."
"Tadau basket din abinciin tacee Momy natafii tace adawo lfya kigaida muna da maijiki sai munxo ."
_a asibiti_
"Tana shiga ta iske su Faruq da nasir sai Dr sahal ."
"Tayii sallama suka gaisa tayimasu yamai jiki ,ta wuce ta ajiye abincinn 
Saiga fauzan yashigo,
Yace auu antynmu harkin riganii?"
Tayii murmushii kawai kwata-kwata batabi takan shiba saii wasa da daria sukee da abokanshii Dr sahal yace abawa patient abincii fa ."
"Fauxan yace lallema daman ajiye wa kawaii kikayii baki xubamishiba ?"
Tayii murmushii dr sahal da Faruq nasir duk suka fita marwan yana jingine ga gadoo fauxan yace ya jikin?" yace naji saukii ."
Sis shukurahh xuba maii abincii mana."
Tace ansanii nakwaoo kuma saii naxuba ?"
Fauxan ya harareta ta tunxure bakii tana gun-gunii ta daukii plate tafara xubawa  tamika mishii fauzan yatashii xaifita tace yah jiranii kawuce danii yace inaxakii kibarshii dawa?
Baifa iya dogon motsii kisanii abincinma saikin bashii fa ."
Ya wuce
Tamike takaimai abinciin kusa dashii ta dire takama kujera ta xauna tadauko wayarta tana latsawa."
Saii kallonta yake tamkar wanii wawa komaii nata birgeshii yake tana kyalla idonta suka hada idoo tadauke kanta can kasan makoshij yacee,'
   Nasan nayii laifii amma baikamata ayiman irin wannan horonba kitausaya ki ciyardanii kuma kiya feman!"
Tamkar jiranshii take tace kai harkana da bakiin bada hakuri duk irin xaman hakurin danayii agidanka bakasan Nina bansankaba duk nahakura bansanar dakowa ba amma harda banii takardar sakii ni shukurah abinda na tsana arayuwata kaii adole xakayii aure to ko yanxunma kofa abude take  ."
    Yayii murmushii tare dafadin banida abincewa beauty saidaii inkarabakii hakurii matar handsome !"
    Tayii maii mugun kallo ta kauda kaii
Dr sahal yabude kofar yashigo yace Dr kasha maganii yace yanxun xansha yace to akwaii alluraii yace to xankira ka
Yace madam kiko karta yacii sosai!
Ya fice
"
  Marwan ya daga hannunshii daniyyar cin abincii yace
Ashhhhhh ....washh ....!
! Da saurii ta dagoo tana kallonshii taga hannun shii duk ansoke da allurah
Tadanjii tausayinshii duk fa akanta yarufe kanshii
Shiyasanii xatadaii taimaka mishii vadan halinshiiba
Ta xauna kan gadon tadau plate din tafara bashii abincin baifii cokalii 3 ba waii ya koshii
Taxaroo idoo tare dafadin da daii kakara kokadan yace Allah na koshii tace kaine aciki baniba ta cigaba da latsar wayarta
Bayan magariba su Ummah sunxoo har isha'i fauzan baixuba waiii baigama ganin matar shiba da dan'nshii Abba yace to mu munwucee
Shukurah tabisu xa'a shiga mota daddy yaganta
Yace ke daughter inaxakii wakika barowa mijinkii
Momy tace baxaki tsayaba har fauzan yaxo driver ya kaikii
Tace Momy nifa nagajii nan nayinii
Momy tacee shukurah wawiya kina da hankalii kike gudun mijinkii
Daddy yace ya isa daughter koma kijira har yayanku yaxoo
Tayii ciki tana tafe tana hawaye harta kai dakin
Xaune yake yana karatun qur"ani baimasan tashigo ba saida yajii shashshekar kukanta
Ya dawoda shii ya rufe qur'anii ya aje yana kallonta
     Yace lafiya beauty miya faruu??
Miyasa mekii?
Miyasakii kuka??
Cikin tashin hankalii yake tambayarta tadago ja jayen idonta tana kallonshhii
Waton tambayarta mayake
Tayii mishii banxa
Chan yafara kokarintashii tana kallonshii saura kadan yafadii ta tareshii amma ina wata nan sai yayii baya suka fada a gadon
Tana dagowa tace karanbanin mii yakaika tashii inaxaka je
Yace toilet
Ta tabe bakii saii kabarii fauxan yaxoo yarika ka mana
Yace ke aikin mii kike??
Dasai wanij yaxo yarikani miye amfanin xamankii
Tace takuraa tawanii yakune bakii
Takoma taxauna
Saii 12 fauzan yaxo
Ya iske suna xaman doya da manja yayii daria harya gajii
Shukuu tamike lo sallama babu ta wucs
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
Ranar suna yaro yacii sunan jawad
Jikin marwan ya murmuje ansallameshii yana gida ranar da yadawo yavawa su Abba hakurii tare da maida matarshii
Shukurah kam tace baxata koma ba anyi2 taki shima ya tattaro kayanshii yadawo nan
P ko hanyar xata hadata da marwa bata bii inyashigo dakim ta sau dubu bata kallonshi yayi surutunshi da afreen yawuce
Bayan su afrreen sunyii arba'in sukafara xuwa Saudi wajrn iyayensu
Xauneta tana cin fruit saiga Ummah tashigo tace Ummah Allah ko harnaga nawar gobe tayii tana murmushii
Ummh tace shin shukurah ya kinsanar da mijinkii tafiyar takwalo ido yancun Ummah saii nasanardashii
  Ummah tacr daman shiri kawai kike baisaniba
Ta marairaice tamkar xatayii kuka tace Ummah Allah tundaa yaban ixinin fita basai natambayeshiiba
  Abba da ke tsaye ysnajindu yace tashii kije kifada maii nasan maxaibarkii amma kifada maii kawaii kinjii
Tadaga kai tare da fadin dasafe saii inje
Abba yace 6:00am jirginku xai tashii tace to
Tamike kwata kwata batsaya duban jikinta mitasaba ko ta daura hijab
Sanye take da Yar' rigar ta maikamar best saidaii batarufe cibiyaba saidan wandonta da baikai guiwaba saii katon gyalenta da ta lullubr jikinta Dan hartayii shirin barcii tana cuwa part din marwan kaitsaye ta shige a Palo bakowa tawuce kurya bataga kowaba 
Takarewa dakin kallo
A fili tace balaifii yanada tsabta kanataja tsakii xata juya jin mutum tayii a bayanta ya Sanyo hannuwanshii yariketa tabayanta
Ta watsa kuwar danii saida nafirgita ya axa hannunshi kan lips dinta
Shiiiiiiii
*MIJIN BEAUTY*
Ne kada kimim kuwar barayii
Tayii shiruu mita tunoo tasake sa kuwar yace ba'ajinkii fa
  Tace to kasakenii mana
Tunii ya yarda gyalenda ta lullube jikinta akasa
```tsarki yatabbata gaa ubangijin wannan kyakykyawar mata wadda kowane Dan Adam keburin mallaka Allah nagode maka da ka mallakamin beauty```
Tafara kacaniyar kwace kanta amma ina takasa chandaii yaga tsayuwar batayii suna shirin fuduwa ya shimfidesu akan gado yace miyasa bakice xaki xomin xiyaraba da ko kayannan da ango ke siyowa nasiyo
    Cikin karfin halii take fadin nidin xan kawo maka xiyara to wannan mafarkin yawargaje yanxunma turo ni akayii
Yace hakana da kyau ta tashii
Yace dauwurii xaki tafii tace hmmmm!
Yace to mi'aka aikokii beauty
  Ta tabe baki tare dafadin gobe xamuje wurin suu Momy da yan'uwanta
.yace kodaii su maman jawad xasu
Tace tare xamu.
Yace da ixinin wa
Tace nawa mana ko kamanta kaban ixinin komai batun yauba
Ya share gumin dake keto maii yace
Aaaaa beauty kuskure ne yakamata acee yanxun komaii yawuce
Tace shikenan nagama magana kuma tare xamuje
.
Yace ban yardaba beauty ba inda xakii
Inharkina son xuwan saii kisanar danii muje tare
Tace kamakaroo tayii hanyar kofa taji tagam akulle
Ta juyo tana kallonshii yace xokiji ta saga maii hannu Dan Allah malam kabudewa mutane kofa sufita cikin wannan Kazan taccen dakin
Yayi banxa da ita yace ga makullin kibude saida safe
Taje daukar makullin ya jawota saman shii tare da fadin wana kama
Tace Miye haka kasak.......bata iyarba yahada bakinshii danata yana tsotsa sun kusa 1hr ahaka saida yajii bata wanii kwakkwaran motsii sannan da kayar yanemo natsuwarshi yana maida numfashii
  Tayii lahoo a kirjinshii ya kalleta
Beauty kice kinyarda ki koma dakinki Dan Allah
Ina matukar bukararkii atare danii
Wallahi beauty ina matukar sonki Wanda farat daya yashiga xuciyata da rayuwata gabadaya kin mamaye ko ina beauty I love u
   Harcikin ranta tajii kalamanshii naratsata amma batace komaiba
Chan ya dagota tare dafadin kaii beauty kina so kina kaiwa kasuwa kinga Dan handsome amma ankasa furta wa nidaii kifurta kosaudaya
.cankasa kasa tace waya fadamaka inasonka
Harcikin xuciyarshii yajii wanii abuu ya tokareshii
Yana kyalla idonshii saii saman dukiar fulaninta wani irin wawan cafka takaimata harda Yar' kararta
Said a yagama fitarda ita hayyacinta yace tashii muje inrakakii beauty
  Batada wanii kuxarii da taimakonshii ta tashii ya lulluba mata gyalenta ya bude kofar tana a kirjinshii jintake tamkar kada yadagata daga kirjinshii
Suna tafe yanamata sututuu harya kaita kofar Palo yace beauty kada kije kinjii kibarsu sutafii xan shirya mana tafiyarmu duk sanda kikeso kinjii
_sweet dream_
Ta cigaba da tafiya yanatsaye said a myaga takaii up stair sannan ya wucee
.tana shiga har afrreen tayii barcii tasshiga toilet tayii wanka sannan ta kwsnta tafara tariyo abinda yafaruu tsakaninta da mijinta wanii irinn sanyii tajii yana ratsata gawani abuu datakejii yarrrrrrr cikin jikinta a fili tafurta ya _haduu karshene_
_da asuba Ummah tashigo ta iske shukurah tana sharar barcii afrreen ko tafito wanka tsohe nama jawad wanksUmmah ta tadata tare dafadinn kitashii kishirya ya barkii ta girgixa kaii
Tare dafadinn waii baxan jeba
Tsohe tace da da saga tambayo mijii saii bakidawo ba
Tayii bayii tare da tunanin miyasa tafadii bai bartaba data kifadii saidaii yajii ta tafii
Koda tafitoo harsu afrren sunshirya tasa doguwar Riga ta biyosu suka gaisa dasu Abba yace yabaki shiryava tace waiyace xamuje bayanxun ba fauzan yayii daria harsaida Abba yace miye haka?
Yacee mijin beauty yabata mana plans ta harareshii
Abba yace shekara dayane tsakaninku
Shukurah tace nice navashii ko Abba yayi murmushii harsun shiga mota sannan marwan yadawo masallaci yayi masu Allah ya kiyaye yana juyawa waxaiganii banda shukurah baixacii xatabi maganar Shiva shima fadii kawai yayi tabashii mamakii sosai hakan kuma yakara dankon soyayyarta a xuciyarshii
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
Kwance take tayii shirin barcii Suns fira da tsohe saiga jimmai mai aiki tashigo tace da shukurah waii marwanuu yacd ki kaimai abincii xaii sha maganii
Tace nayii barcii tashige bargoo tsohe ta jefeta da pillow tashii mini nakirankii kice kinyii barcii ta xunbula hijab tadaukii abincin sai dakinshii
Kwance yake yana latsar waya tayi sallama ya amsa batare da yadagoba
Ta ajiye tureen xata juya yace tsaya fuskar nan tashii a murtuke tamkar baitaba daria ba tasha jinim jikinta
Ya sauko ya daukii towel yayo wanna yafito ya xauna gaban abincin tare da fadin xuba ta fara xubamaii
Ahankalii tana satar kallonshii kamar bashii bane jia yake daria
Ta turamaii abincin gabanshii yafara cii  .ya tura plate din nakoshii Yakima saman gado ta tattara data kwashe kayan
Yace Ashe idan miji nacikin matsala baxa a tambayeshiiba harda wanii tattara kayan abincii baxakii tambayenii miyahana ni ciba yarashe maganar cikin hasala itakam ksllonshi kawai take to mixatayi mishii
Saikinyii shawara
Tace yah marwan...yakatseta tashii kifita ganin ki ciwo kawaii xaikaramin tace bakada lfy??
Yace saina tambayoo
.ahhhh wannan marwan da tsiwa yake
*sorry fans zajuga typing mistk* wayana *tasamu matsala bakomai Nike gani ba*
♥ *MIJIN BEAUTY* ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
          ..```END```
_1wk ltr_
Kwance yake saii sharar barcii yake hankalinshin kwance
Ta shigo tace kallaima wannan yanxun yabarrni da ciwon cikii shii barcii ma yake ta Hauwo gadon tana tada shii
Handsome!handsome
Cikin magagin barcii ya jiyo ta yadauka mafarkii yake
Yakara jawota tafado asamanshi ya rungumeta
Yawanii matseta cikin jikinshii tamkar wanii xaii kwace maii
Tayii lamoo a kirjinshii
Chanda tajii mararta nayii mata ciwo tuntana daurewa harta kasa ta watsamaii kuwa tana salatii firgigit ya mike
.lafiya?
Beauty miyasameki???
   Kuka yacii karfinta ta sa ksnta cikin cinyoyinta tana hawaye saii murkususy take ya rungumeta
Yana shafata
Cikin kunnenta yake tambayarta
Mike damunkii swt??
   Ta rikee hannunshii ta axaa a mararta ahankalii tace ciwoo nikejii sosaii
  Yadinga shafamata yana fadinn kina yinshii daman?
Ta daga kaii
Yace ko yaushee
Tacee aaa saii tsakiyar wata amma yanxun koyaushe inayi Yakara matseta yanamata sannu
Kina sallah yanxuun tadaga kaii
Ya kwantar da ita yana mata sannuu yace ki kwanta inje insiyo maganii kinjii
Ta daga kaii
Saida yaga tayii barcii yafice
Yana shiga wurin ummah tsohe tace ko kaga yarinyarnan yace wacece
Ummah tace ina shukurah?
Yacee tana barcii batada lfy
Tsohe tace duk mu nan baxata sanarwa da kowa batada lfyba saikaii
Yace kaii kunjii tsohe itada mijinta
Ummah tace aii saika daukii matar ka kuwucee mana kuna takurawa tsohuwata
Yya shafa sajenshii ya fice
 
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
Xaune suke sungama sallah isha'ii yau marwan vaije masallaci ba jinya yake  
Yace tashii muyii nafila
Tace bamuyin shafa'i da wutirii ba
Yace eh muyiu wanii
Sukayii sallah yadafa kanta yayii mata addu ah
Ya jawo ledar da naxata maganin Ne yasiyoo Ashe kajii Ne da fresh milk
Suka cii suka koshii
Shukurah tace muje karakanii nasan tsohe bachan najirana yace
    Bakisha naganii ba kibarii kisha sannan tace to kayii saurii ko
Yadaga kanshii
Ya shiga wanka  yafito
Ya kalleta yace koxakiyiu ta girgixa kaii yacetoo
Yaxauna kusa gareta  
Tace muje ko
Ya makkale idi tareda fadinnko kiss babuu saii na roka ta sunne kaii
Tace nidaii muje
Ya matso kugareta yana kallon fuskarta yace
Beauty yaushr xamu koma gidanmuu taxaroo ido
Yace yakamata mubar wa su tshohe gidansuu
Ta kauda kaii kawaii
Yashiga shafata yana mata salin datakasa tantancrwa tadaga maii hannu tare da fadinn banaso yah.............
Yahada bakinta da nashii yafara kissing dinta tako ina yashiga romancing dinta  suka xube kan gadoo duk yawaniu gigicewa yana shirin rabata da kayanta
Tafara kicaniyar kwace kanta amma ina takasa saii wuce gona da irii yake tafashe da kuka Rana fadinn dan Allah kayii hakurii yahh ka kyalenii baxan iyaba
Ya radamata akunne
Xaki iya beauty kidaure kinjii ko yanxun kawaii nakaii makula baxan iya hakrba plxx
Tacigaba da kuka yaga badainawa xatayiba yacigaba da abunda yake Dan ya lura idan Bahaka yayi mataba baxata bada kaiiba
Chan najii yana karantoo addu'ar da oga keyi idann xaiii.......da iyalii
Saii na jawoo masuu kofa nafice
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
To waiinii
A'iii mi yarinyar nan tatsaya haryanxun
Ummah tace na'am uwataa
Tsohe tace nace karfe nawa Ummah tace  11:52
Tsohe tace muje kirakanii inkira yarinyar chann Ummah tace bakiji yace batada lfyba kila xaii rakkota xuwa anjima koo
Tsohe tace aaaaaa nidaii muje ingajikin
Ummah tace xanhadawa alhajii tea xandawo tafice
Tsohe naxanan jira harta bingire tayii barcii
_8:15am_
Ta tashii cikin shashshekar kuka tana fadiin yah kadaina Dan Allah
Xaune yake ya kuramata ido saii kallonta yake yanasama albarka
Saiyau yayi dayasanin rashin sanin matarshii tunfarko
Ya rikota yayi hugging dinta tashige cikin kirjinshii tana maida lumfashii
Yadago yace sannu kinji tashii kiyi wanka takauda kkanta yace ko namikii tayii saurin mikewa yariketa yarakata bayii tashiga cikin ruwan daya hada mataa gihice tawatsa kuwa tare da fitowa tana shashaheka yayo cikin bayinn dasaurii yana fadinn lfya mike faruwa daxafii nida nasanyii xanyii yace ko kadan kiyii dasuu dan Allah kigasa jikinki tafasshe mai da kuka yace yasallam
Da kyar ya lallabata yayimata wanka  tagasuu tamkar maii jegoo
Hhhhhhh
Yace inje wurin Ummah indauko makii kaya?
Tayii saurin girgixa kaii
Yace miyasa taxe inajin kunya jia bankwana channnnn ba yace mikike ayii yanxuun
Tafashe da kuka nii momyna nikesoo.yace bari inje insiyomana wani abuu ko in ansoo cikii
Tace kaii baka kunyar Ummah
Yayi murmushii yanashafa kansa
Ya dauko wayarshii yakira Faruq 
Ango
Antashii lfya
Qalau
Ya madam tana lfy
Yace Umar ko xamuu samu visa r India ??
Faruq yace mixakayii xaka sakegudune
Yayii daria yace danii da madam kaxo kadaukemu
Yace barii inyii satar hanya indauko mikii ko duguwar riga ta kada kaii
Yayi cikin gida
Yako cii sa'a bakowa a Palo ya haura sama direct dakin shukurah ya shiga
Ya bude akwatin dayaganii yarasa katan daxaii dauka
Can yaga wata doguwar riga baka ya dauko da dankwalinta
Yayii waje
Kamar muna fikii
Yana shiga Faruq nashigowa sukayi pa. rt dinshii yashiga bathroom ya isketa kwance ya dagota   xaisa mata riga  taceina undies dina yace  kashhhh namanta
Ya lalabo wadanda ya balle yamika mata tace insaya bancin ka balla sai sannan yaga waisun katse yace kisa hakanan plx
   Hakanan tasaka dukiyar fulaninta tamkar tataresuu
Yace to miye marabaa hatma haka yafii makii kyau Allah
Tace tsagt2 hmmn!
Suka fitoo ta gaisa da Faruq suka bar gidan
Idankudii na aikii daman babu abinda xaigagara danda nan akamasu visa xuwa India Faruq yace adawo lfy
_India_
Xaune take tafito wanka saii dube2 take yace mekike nukata tace kaya
Yace _2mnt_
Yafice
Yadawo rike da ledodii tulituli  ahannunshii yaxube tsakar dakin
Tana daure da towel ta jawo kayan tafara dubawa tafashe da kuka da saurii yafito wanna da sabulu a fuskaa yana lfy shukurahh
Tana kuka ta fashe da  da daria tana kallonshii saii sannan yaga yanda yafitoo yakomayagama wanka yafito ya nakallonshii tace inakayan yace gasu nan tace sabida Allah wadannan Ne kayan
Tadaga daga Riga maikamar bra saii yaii best duk yan' iskan kaya injii shukurahh
Lol
_watansuu ta kwas a India sannan suka bark xywa saudii wajensuu Momy_
Wayaeshii tayii ringing yadaga
Shin waii ko yanxunma ka sake rufe kannaka yayii daria
Yace Abba INA kwana
Yace kai marwan haka ake nidaii INA ya'' ta yace gata Abba
Ta ansa suka gaisa a kunyace
Yana ajewa ya kalleta kinjii Abba koh
Ya kira Faruq
Yace yah kunbude kannakuu
Yace madam CE ta kullenii sunata Dario
Da kyar shukurah ta tashi da tulen cikinta tana nishii marwan yarikota matar handsome inaxxakii??
Tayakune fuska ni yah banson kamshin turarenka Allah saii injii tamkar can haihu
Yace ke beauty  haryanxun daga ban nadaina amfanii dashii
_a Saudi wajensuu momy_
Daughter kice nan xaki jego tayii murmushii dady yace Allah yasaukekii lfy
Marwan yace amin
Dad
```ni gaskiaa kaminn nauyii ko cikin nan INA bidar yanxanyii dashii kana gaka.......nidaii Allah ya rufetada kiss```
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
♥ **           *** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
Tunda ta tashii takejin dadaban
Yah kakai ni wajen nomy banjin dadii.yaceshirya
Tace nashirya
A mota saii sutuu takemishii
Junta kawaii yake
Chandaii tafa masu2 ya kalketa yadaii tace bakomaii
Saii kame2 take
Har  ciwon yafii karfinta marwan du k tafara salatii bakaramin gigicewa matwan yayiba yamrasa yanda xaii wacce asibitn tafii kusa gaciwo xangu xnguu yasamu gurii yayii park kamar wasa yajii kukan jariri yashiga taimakamat da taimakon Allah ta haifuu ya'yan' biu mace da namiji
Marwan ya ja mortar saii asibitii saii wueaern 2 sukaje gidansuu shukurahh rike da baby's Momy tasakii bakii tana kallonsuu  dady yace mizanganii daughter kin haihuu ne suka xauna anavada lbrrn yanda yafaruu nanfa akafara sanarda matan Nigeria murna ga afreen tamkar tatashii sama
Shumura kam takii komawa Nigeria asaudii xatayii jegoo saii marwan dayaje yadawo
_Duk sun xo harda matar Faruq da nasir  Da xugarss3g chan nahangoo mutan deeyart novels an ashashshare_
Ranar Suna yara suncii sunan
Namijin
```Aliyu wanda shukrah kekirah haidar saii maccen  salma```
_Nigeria_
Yakama aiima suu salma kanifa ya makakkale idoo
Tace hmmm kacika wayyo Allah shikenan inta haifuwa nii tunda gaa akuya
Yace bakiisoo mutara xuei"ah ta harareshii
Ya lullubesuu da bargo sumui2 nafitoo tareda kallon kyawawan baby's dinsuu.......................
........ALHAMDULILLAH..
ADMIN
Abdullahi yahaya saad zaria (AYS)
07066508080

0 comments:

Post a Comment