Wednesday, 17 January 2018

SANADIN SELFIE Part 5 and 6

===== SANADIN SULFIA 005 =====
Dan karo Ji,Ji yanda yake magana kamar bashi ba lallai so Ke nan kin yi shiru pls say something mana ko hankalina zai kwanta,
Nace ma fa ya huce kawai wayar ne....yai me ya katse ni kamin na karasa, Nasan dai ba abinda tai kin dai kashe ta ne kawai dan kar na kira ah'ah ba haka bane
Dan Allah kar ki kuma kashe wayar ki ina neman wannan alfarmar?? tom shikke nan ina baby Fatima tana nan kalau ki gaishe ta zata ji,
Ammm Salmah katse shi nai da sauri ina aiki bari na karasa na kashe wayar batare da naji me zai ce ba,Ni kuwa na kashe ne sabida yanda naji muryar sa na ratsa min zuciya wani bakon lamari na kokarin sauka
Handsome  guy kayi haquri ba yanxu zan soka ba uhmm ko wannan mene oho kin gama karya masa murya yarinya tana son yaro amma Jan aji ya hana a gano hakan  jifana tai da pillow na fice ina mata dariya
Haka nai ta juyi ina tunanin sassanyar muryar sa bacci ya kwashe ni cike da mafarke sa uhmm you are in love baby Salmah sai dai nace Allah ya bar kauna??
Haka ya Ke kira na duk da bana sake wa ina hira da shi amma in be kira ni ba banji dadi kuma ni ban damu shi ba kawai dai murya sa ce take burge ni shima zai burge ki koba haka ba readers?
Sameer shiri yai irin na samari masu Ji da aji da kyau ya fito yana takun nan na sa na kaisata  bangaren mamee ya shigo ah son sai ina kuma irin wannan kwalliya haka ko wajen 'yar tawa za'a ne
eh mamee  ya fada yana sosa 'keya to ka gaishe ta zata Ji mas'uda da yasmeen suna gefe suna gulmar sa yaya adawo lapiya wani kallon ya watsa musu sannan yasa kai ya fita,
uhmm sis ina ma su sister Huda da sis Naureen suna nan su ga show wllh zamu sai da wannan jaridar da tsada fa saleem ne ya shigo ah me ake tattaunawa haka ake kus kus  abani anji
yasmeen tace uhmm yanxu ya Sameer ya tafi zance, zance tabdinjan aiki ya sami maza shi yasa naga yana ta wani fara'a lallai
ae kuwa sai na fada masa in ya dawo Ameer ya fada wanda yake zaune yake game a wayar mas'uda to algun bani wayata tunda ka iya gulma sai kayi a tasa in ya dawo ladan kai masa gulma ah'ah aunty kiyi haquri na fasa bazan fada masa ba to kama fada Saleem ya fada yana zare masa ido
Tuki yake cikin nutsuwa har ya isa gidan Muna zaune aunty ta gama min  kalba muna hira idi driver ya shigo ranki shi dade ya akai na tambaye shi wai ana kiran ki a waje ni
eh wane ne wani balarabe ne amma ya iya Hausa kuma ni yake nema na tambaye shi eh haka yace
Ba balarabe ba ko bature ne kaje kace masa bana nan idi je kace masa gata nan sannan ka kashe dakin baki aunty najma ta fada to hajiya ya tashi ya fita
Haba aunty gaskiya bazan fita ba ban san ko wane ba in kin fita kya ganshi,To wai  in fita ince masa me in kin fita kya nemo kalman da zaki fada
ki dinga hulakanta mutum Ke wai in yanxu baki fida miji ba sai yaushe kin tsaya da wani dalili mara tushe zaki fita ko sai na kira Ammee na fada mataSurar mayafi nayi hanyar fita ko dan gyara fuskar ki baza kiyi  ba
lallai ma aunty kina dai yiwa wannan guy din campaign da yawa fa to mene a ciki dan ya yaba min sisi na ae dole naga an so shi cuno dan karamin baki na nai na fita
A dakin baki na tarar dashi a kasa kasa nai sallama na shiga sai da na dago naga Ashe shine
ido muka hada wani kallo ya sakar min da narkakkun idanun sa masu kalan bacci wayyo Allah na bazan iya jurar kallon sa ba tuni na sadda kaina kasa..........
.
Zauna mana samun kai na nai da bin umarnin sa dan wani irin kwarjini ya min
Salmah wai me yasa kika ki ki aminta dani ne wai ko har yanxu baki haqura bane ah'ah kawai dai......kawai dai me 
please forgive me for what I have done for you its mistake am so sorry for everything please forgive me  Ki fadan duk abinda kike so na miki domin ki haqura ko menene zan iya
Wallahi salmah ban san ma ya akai na miki abinda ya faru ba ki yafe min ki karbi soyayyata dan Allah Salmah
Nace ma fa ya huce tun tuni ah ban yarda ba da ya huce da baki min wasu abubuwan ba
To yanxu nace ma ya huce shikke nan nagode my heart disire to ya batun soyayyar mu uhmmm
murmushi kawai nai na sun kuyar da kaina kasa Alhamdulillah alamu sun nuna kina sona ah ni dai ban fada ba haka yai tamin kalamai na soyayya gaskiya guy din nan gwani ne a bangaren lallai ma
Yana Jana da hira har na saki jiki da shi muna hira  Amma dai ku larabawa ne ya tmby ne mai ka gani naji maganar ki irin ta su
kuma baki dadewa kina magana sai kin sa larabci ko English
Uhmm kawai dai uhmm dai na koya anyya kuwa kawai dai bazaki ce min
ku larabawa bane a'a wllh mu hausawa ne kawai zaman cen ne OK yayi kyau
Sameer Ke nan wani abu da nake ji game dashi a duk lokacin da muke hira yanxu ma haka ko mene hakan yake nufi oho
To my queen zan huce  sai mun yi waya tom na tashi muka fita har wajen motar sa na raka shi ya shiga
yana dago min hannu nima tsintar kai na nai da daga masa hannu da sauri na sauke hannu na cikin jin kunya na shiga gida a guje ko ta kan
aunty Najma ban biba wadda take min magana nai daki na Gado na fada ina maida numfashi cikin farin ciki uhmmm Sameer kai ne irin na mijin da nake so
Shi kuwa Sameer farin ciki ya samu kan sa mara misaltuwa dan ya hango son sa kwance a cikin idanun ta
Tun daga wannan lokacin soyayya me karfi ta kullu a tsakanin su wannan Ke nan Shirin tafiya ta yai nisa karshen week din nan zan tafi  Lallai ma Huda ta daka ta Rauda ta daina kira na ko
Waya na na dauka na kira sis sai kin manta dani gaba daya Uhmm ba haka bane to mene ne bakomai to a satin nan zan huce ina Turkish mana Ashe da gaske zaki je din eh wllh
To yaushe zaki dawo tare zamu tawo da su Abee amma zaki zo kamin ki tafi eh zan zo ina wancen mara kunyar tana dakin ya Asif tana gyara masa to ki gaishe ta zata ji
Haba baby yanxu tafiya zaki yi ae bazan dade ba zan dawo kin san bazan jure rashin ganin ki ba to ae sai mu dinga waya kamar yau zan dawo tom Allah ya kai ki lapiya ya dawo min dake lpy
Kinga da kin dawo sai na turo iyaye na ae maganar auren mu da sauri na rufe fuska cikin jin kunya wanann yarinyar kunya tai miki yawa hka mukai hira ya tafi
.
Washe gari gidan momee naje tun daga parlo nake kiran momee tafito da sauri na rungume ta Ke ni cika ni nayi fushi 
Haba momee kiyi haquri daga zaki ki Kwana biyu shine kika ki dawo wa uhmm afuwan momee ina dady yana nan zuwa ne nai muku sallama gobe zan huce Ke daman da gaske ne
Momee ae na dade bn je ba tom Allah ya kiyaye ameen Dakin mu na shiga na tarar dasu da sauri suka tashi muka rungume juna
kamar wadda suka dade basu ganni ba haka mukai ta hira har dare yayi dady ya dawo sannan nai masa sallama shima
ya Asif ya daukko ni muka tawo wai sis ba zaki gidan hajiya kaka ba ne Kaga yanxu dare yayi ko naje Kila ma tayi bacci anyya kuwa ko dai har yanxu fushi akme da ita
A'a kawai dai dare yayi in so naje na kwanta dan na tashi da wuri sbd gobe six zamu tashi amma zan kira gaskiya baki kyau ta ba ina jin ran nan mun je ni da su saleem da Sameer tana fada masa wllh ta damu sosai haka ya kai ne har ciki ya shiga
sannan ya tafi  kwanciya nai dan na tashi da  wuri......
.
Karfe shida jirgin su ya daga sai turkey sai da jirgin su ya daga sannan su najma da suhal suka juya suna kewar Naureen.
Cikin farin ciki take earpiece tasa a kunnen ta wanda take sauraron karatun qur'ani cikin kira'ar suduis limashe idanun ta tai tana jin dadi sauraro
Bata Ankara ba sai Ji tai sun sauka a kasar turkey inda ya ammar da nassara suke jiran ta,
da gudu da nufi wajen su suma cikin murna sukai hugging nata i miss u my bro miss u too sis suka karasa inda sukai parking rike da hannun Nassarah suka shiga mota tunda suka fara tafiya suke hira,
Ke kinga yanda kika kara kyau kamar ba wadda take a 9ja ba au yaya mene da 9ja zafi da sauro ah ba wani sai kaje inda sauron yake
Ko gama parking bebe ta fito da gudu tai wajen Abee ta rugume shi sannu da zuwa 'yata kuma uwata Abee gaskiya nayi missing naku da yawa muma hk
Lallai ma ko ta kaina ba'a bi ba ina ta magana ah Ammee ni na isa nan suka rankaya mainparlo na gida suka fara hiran yaushe gamo
Sai da na fara wanka sannan na zo dining inda suke gaba daya Ansar ne da Jawwad suka tawo da murna sukai hugging nata we badly miss you sis
Abinda ko nema ba kwayi ni ba ruwa na daku munyi fada kin san skul ba ma samun lokaci sai yanxu da muka gama ae ban san tym din da suka tafi daukko ki ba tom  ya huce nan suka zauna suka ci abinci cikin jin dadi
Bayan an gama suna zaune suna hira ta fara aikin nata da ta Kwana biyu batai ba wato *SALFIE* ??tare da family nata da ka gansu Kasan suna cike da annushuwa ganin fuskokin su cike da fara sunyi kyau matuka kamar larabawa
nan take ta fara tura ma najma kamar tai kuka ganin ita kadai ce babu a ciki
Wayar Abee ta kira ga 'yar albarka da Sallama ta fara lallai ma Abee dan Naureen tazo shine aka manta dani ko nemana ba wanda yai
Kun manta dani kamar tai kuka kiyi haquri Ammar da je gefen sa ne yai magana yanda zata Ji to me yasa baki zo  in ki Ji haushi Kema ki taho  haushi yasa ta kashe wayar gaba dayan ta
Tun a ranar Naureen ta fara sanarwa friends din ta na garin cewar ta iso cikin kan kanin lokaci suka fara zuwa
Anas wani saurayi ne wanda dan asalin kasar yana mutukar  son Naureen kamar ransa amma ina sai dai ita sam be gabanta tun tana can bare kuma yanxu da ta sami Jan gwarzon ta
Yana jin zuwanta ya baza mo sai gidan dan yasaba zuwa da yake abokin ammar ne dan haka har palon ya shigo inda ya tarar da ita tana waya katse wayar tai tare da kallon sa da sauri ya nufo ta dakata ta fada lapiya me ya kawo ka
Haba Naureen nine fa ko kin manta ni ne kaiwa ta tambaye shi mene alakata da kai zan zauna ina tunanin ka jiki a sanyaye ya zauna cikin larabci suke magana
Daman har yanxu baki sanja hali ba au daman wani mugun hali ne dani mara kyau a'a amma ae yakamata ki soni ko kashi daya ne daga cikn wanda nake miki ni nasa ka soni, in naki fa ta fada cikin tsiwa Kaga dan Allah malan ka ishe ni in dan ni kazo ka tashi ka fita nagode
Ammee ce ta fito ta daka mata tsawa Ke wace irin yarinya ce dan mutun yace yana son ki sai ya zama makiyin ki Toni Ammee nace bana son sa dole ne ya rabu dani mana ta tashi ta shige dakin ta cikin bacin rai
Ammee ce ta ba Ana's haquri ya tafi cikin kunar rai
Tunda tazo kawayen ta emmatan larabawa Ke sunturi in ka gansu sai ka rantse itama balarabiyar ce dan ta saje dasu
hka suke fita zaga gari har sai sun gaji sannan su dawo ta bangaren Sameer kuwa kawai kewar ganin ta yake dan kullum suna makale  a waya haka In dai tai
pictures sai ta tura masa...............
.
Haka kwanaki suka cigaba da mirginawa shirye shiryen speech din skul din su Nassarah ake inda zata gama primary
Cikin wasu kaya me matukar kyau ta shirya ta fito a balarabiyar ta cikin takun alfarma ta isa wajen hankalin wasu da dama na wajen suka yo kanta Abee da Ammee sun tafi wajen da ka tanadarwa iyayen yara itama Nassarah ta tafi inda aka tanada dan zaman dalibai
Taro ya kan kama inda gaba daya zaman wajen ya isheta haka ta tashi daga cikin su Jawwad ina zaki Ammar ya tambeya ta zan dan fita zaman nan ya ishe ni
Fita tai skul compound tana jagawa har tafi ta daga skul din yanayin iskar da ake yi yaja hankalin ta ta fara tafiya sai da tai tafiya me dan nisa san nan ta nemi wajen ta zauna
Wajen zagaye yake da kujeru na gini ga yalwar flowers gwanin sha'awa  kallon wajen take isaka na kadawa cikin jin dadin yana yin
Wayar ta Ciro da niyar kiran Sameer missed call din sane rututu dan na kira tai da sauri  Sameer ya dauka my heartdisire ina kika shiga ina kira baki picking
Bana kusa da wayar ne shiya ya kike lpy Lau anyya kuwa baby na ba zan biyo ki ba kuwa na gaji da rashin ganin ki kayi haquri nan da next week in sha Allah ina kano
Kai amma naji dadi wannan albishir din ina nan ina tunanin kar samarin Qatar (da yake haka ta shinfida masa karya)
su jamin hankalin heartdisire dina uhmm murmushi tai kamar tana gaban sa,Allah sarki me yasa na yi masa karya jitai bata kyauta masa ba dan shi komai zai yi sai ya fada mata ya are you on d line ya zahota dg duniyar da ta tafi ta tunani
Kasan wani abu a'a sai kin fada my partnerlife ba fa Qatar naje ba kan ta kagama magana ya katseta cikin tashin hankali ina kika je ya fada da wata irin murya jin sauyin muryar sa yasa tai shiru sai da ya kuma maimaitawa cikin loudly voice sannan tace Turkish ta fada a tsorace
To mene amafanin boye min da kika yi kar nace zanzo gidan ku ko yaya Salmah wai me yasa baki yarda dani ba,bakya sona yanda nake son ki anyya kuwa ma ba wahal dani kike ba...............
Tunda yafara magana bata ce masa komai ba hakan yai mutukar bata masa rai ya kashe wayar sa,
Jifa yai da wayar lapiya abokina Mahmud ya fada tsaki yaja tare rintse idanuwan sa to me yasa zata masa haka why Salmah dan ina son ki
Kafadar sa Sa'ad ya dafa ka fada mana me ya faru shiru yai kamar bazai magana ba can ya daure yace Salmah ce me tayi Mahmud yai saurin tambayar sa karya tamin Ashe ba Qatar ta tafi ba tana turkey
.
To sai akai me kai ka fiye Mai da karamar magana Babba kasani ko ta baye ma dan ta baka mamaki da sauri ya katshe su Kaga ba wannan ne dalilin ba taji na taba ce mata muna da 'yan uwa a can shine ta boyen dan kar na bi ta
Kayi haquri ka kuma kwantar da hankalin ka Mahmud ya fada shi kuwa.Sa'ad dariya ya fara ma yana waka fadan masoya Hutu ne wannan wane iskanci ne Kaga in kuma dagulan lissafi zakai its free to left ban rike ka ba
Haba aboki ni kake kora eh na Kore ka daman ban kira ka ba tooo?? wasa zai zama fada ba shiri Sa'ad ya nutsu yaga abokin nasa ya zurma da yawa yaja bakin sa ya tsuke?? aka bar Mahmud da rar rashi
Ita kuwa Salmah wato Naureen tayi kasake tana tunanin to mene abin jin haushi anan haka tai ta juya zancen a ranta uhm in na biyewa wannan tunanin zai sa raina ya baci tashi tai ta fara zaga wajen har idon ta yake kan wasu flowers masa kyau sosai da sauri ta isa waje
Wayar ta ta Ciro ta fara daukar *SELFIE*?? tana fara'a kamar ba abinda ya faru da soulmate din ta
Tun da ta fara hankalin sa yana kan ta har ya kara so gaf da ita zata dauka kenan taga mutun a cikn wayar ta dakata wa tai da dauka ta juya da sauri ko dan ganin wane....................????
===== SANADIN SELFIE 006 =====

Wani matashin saurayi ne dan guy ajin farko ya tsaya fuskar sa cike da murmushi dogo ne mai dan kauri zamu iya sa shi cikin sahun giant bashi da haske amma ba baki bane sosai hanci sa dogo ne dai dai misali,idon nan fari tas masha Allah  Abbas Ke nan yaro dan kwalisa ina ganin sa yai min kama da en Nigeria ????
da sauri na kawar da kaina daga kallon sa Yaki ka fasa dauka ya fada yana murmushi wanda ya kuma bayyana kyawun sa cikin turanci yai magana
Shiru ban magana ba zaro wayar sa yai to ni bari na dauka da sauri na kawar da kaina haba ki tsaya mu kwashe salfie din mana ??
Ko  baza'a yi Dani ba sai da ga baya za'a turo min Ban banshi amsa ba sai kallon sa da na kuma tare da tashi da niyar tafiya Haba me yai.zafi daga zuwa sai na tashe ki haquri ki zauna bazan katse miki jin dadi ba ni bari na tafi amma kamin nan
Tafiya na fara da sauri ya biyo baya na hey girl can I know your name please kauce wa nai na cigaba da tafiya ya salam ya fada kodai bata jin turanci nan take ya koma larabci
Kayi haquri kadaina bina na fada cikin larabci ina tafiya ina sauri na fito Ke nan su ya Ammar suna kara sowa Ke ina kika shiga tun dazu an tashi ana ta neman ki
Da sauri na bude na shiga please  ya Ammar ina can wajen ina shan iska na fada tare da rufe kofar  Dasauri ya koma motar sa ya mara musu baya batare da sun gane su yake biba har suka isa gidan su
A bakin gate ya tsaya yai ma gate man sallama tare da tambayar sa wadda suka shigo sai da ya kuma kallon sa sannan yace Naureen ce yar gidan alhaji Naseer nan ya kwashe komai nata ya fada masa
Abbas yai masa godiya sanan ya mika masa hannu sukai sallama ya shiga mota ya tafi yana sake sake a ransa Koda shigar su bajewa sukai a falo ka fiddo ta gifts din da aka bawa Nassarah
Ke me ya hadaki da wannan guy din ya Ammar ya fada ni?? a'a ni am wallh yaya ni ban ma san shi ba ina zaune ya zo sai na tashi na bar masa wajen ba wannan na tambaye ki ba ki dai san irin mazan da zaki dinga kulawa tom yaya to  wai Ke yanxu wane a gaban ki,tunda kin ki Ana's ya kamata ki fito da wanda yai miki baza a zuba miko ido kina yanda kika ga dama ba
Nassarah ce tace yaya wllh tunda aunty tazo kullum tana makale da waya tana hira da wani uhmmm Yama sunan sa Ansar yace wa kike tambaya
Ta kalle ni kallon kika fada kin san sauran nai mata yawwa yaya sunan sa  soulmate duka Nakai mata da gudu tai wajen Ammee gaba daya suka sa dariya
da sauri na tashi na bar gun cikin kunya  daman wannan tana da kunya ya Ammar ya fada Ammee dake gefe wadda tunda aka fara maganar batai magana ba tace a'a sai ka siyo mata
To fa an tabo yar gaban goshi Jawwad ya fada Shirin tawo Nigeria muke sosai kullum sai mun shiga kasuwa siyayyar tsaraba
Jidar kaya nake kamar wadda zata bude boutique Arabian gown kuwa hmmm Tun Ammee na magana har ta haqura ta zuban ido Duk sanda Abbas yazo baya samun na kuma gashi sunan na kawai ya tsinta a wajen me gadi
Naje gidajen kawaye na namusu sallama a hanya na hadu da Ana's inda na bashi haquri sannan nai masa sallama Washe gari 12:00pm jirgin mu ya daga sai gida Nigeria???? inda yan uwa suke damkan a airport suke jiran saukar mu..................................????
.
Su  aunty Najma da ya suhal  na hango sai kuma  ya Asif  tare da mas'uda Rauda Huda da sauran yan uwa wanda suka sami dama zuwa cikin jin dadi suka tawo sukai hugging namu gaba daya muka shiga motoci aka dungu mo sai gida
Tunda na tawo a mota ana hira amma.nayi jugum ina tunani tunda muka sami sabani da Sameer in na kira baya picking ko massage na tura ba reply abin na damu na amma kawai daurewa nakeyi
Ban garen Sameer kuwa Sa'ad ne ya dafa kafadar sa zan baka wata shawara aboki amma fa in zaka iya
Ina jin ka Ka gwada ta,ta wace hanyar Sameer ya tambaya ka dan bata Hutu wato ka rage kiranta ko ta kira karka dauka kadaina tura mata messages in tayo kar kai reply ta haka zaka gane tana son ka ko bata son ka
Haba  ina ba zan iya ba be a man man Mahmud ya fada haka suka dinga karfafa masa zuciya har ya yarda amma tundaga wannan lokacin be samun nutsuwa
In ta kira kamar ya dauka haka dai yake daurewa duk yabi ya wani susuce kamar mara lpy Gashi yau Abee din su Ammar zasu dawo yai nisa cikin dogon tunanin sa wayar sa ta soma ringin Asif ne wata nannauyar ajiyar zuciya ya saki sannan ya dauka
Ya akai kana Ina Gamu har mun daukko su ina office aiki yai min yawa amma in nagama zan je gidan tom sai kazo  Sis wai lapiya tunda muka tawo kinyi shiru ko wani abun ne Ke damun ki murmushi yake tayi sannan tace wllh nagaji kawai sonake naji ni a gida Ayya sannu basu kuma magana ba har suka iso
Direct dakin ta ta nufa sai da tai wanka sannan tai sallah tun a sallaya ta soma bacci haka ta rarrafa gado ta kwanta bacci me nauyi ye awon gaba da ita
Kowa ya taru ana cin abinci Abee yace wai ina Naureen ne tana daki ta kwanta kanta namata ciwo Ayya je ki kirata tazo taci abinci ta sha magani Ammee ta fada a'a kyaleta in ta tashi taci haka suka ci bayan sun gama wasu suka zauna aka fara hira wasu kuma suka tafi
Duk wanda yazo ya tarar tana bacci sai ya juya ya tafi A daddafe Sameer ya gama.aikin sa na office sai da ya fara biyawa.ta gida ya shirya sannan ya fito zuwa gidan su Naureen cikin farin ciki zai ga yan uwan sa wanda ya dade be gani ba
Sun gama gaisawa da su Abee inda ya tarar da mamee sa da en gidan su shima cikin su ya shiga aka cigaba da hira can yace wai ina Naureen ne ban ganta ba
Ko an mata mana ita a can ne tana daki tana bacci Ansar ya fada Kasan ta kamar kasa wajen bacci ba wani nan gajiya ce amma fa naso ganin ta dan na dade ban ganta ba
Koda na tashi ina jin haya niya sama sama a Palo sabida gajiya ga kuma damuwa hakan yasa nai zama na a daki na cigaba da tunanin mafita
Sai wajen magriba sannan.Sameer ya kwashe en gidan su suka tafi koda zasu tafi mas'uda ce ta shigo dakin na au ashe ma kin tashi su mame sun zo da ya Sameer amma baki fito ba
Kallon ta kawai nai gabana.ta dawo Sanana ta janye tagumin da na raka da hannu bibbiyu wai me ya faru sis naga kina cikin damuwa pls ki gayan me ya faru
Wayar ta ce ta soma ringing su mamee ne Ke jirana zamu tafi
Su Rauda ma tun dazu suka tafi cikin kuka nace pls sis dan Allah ki zauna anjima kya tafi ganin ina kuka tace ma mame zata tawo anjima
Tsaki Sameer yaja sannan ya yaja motar ga mamee.sai da ya shanya mu sannan zata ce baza ta tawo ba to me ta tsaya Wai Naureen ce kanta Ke mata ciwo Allah ya sawwake ya fada yarinyar nan tafiye langwai  har yanxu tana nan da wannan dabi'ar ta ta ya fada a ransa
Ita kuwa Naureen kuka take sosai ya Allah wai menene sis shine na fada cikin kuka shiwa mas'uda ta tambaya.........
.
Shima na wane shi ki kiyi shiru ki fadan mana,ba shine ba daga ban fada masa inda naje ba dan ranan na fada masa shine yaji haushi ya daina kirana kuma in na kira ba ya dauka to lallai shine kike kuka to dan Allah ya kike so nayi
Sai daya ga na fara son sa sosai Sanan zai min haka ta kuma fashe wa da kuka lallai sis wannan he is lucky guy kina son sa dayawa fa a ina kuka hadu yanxu ba lokacin labari bane mene mafita
Mu gwada kiran sa da number na ko zai dauka cikin rawar hannun ta bata number din sa da yake dan ita kadai ya ware number din baya kira wani da ita sai ankure shiyasa mas'uda bata san number ba
Shi kuwa Sameer yana kaisu gida bangaren sa ya nufa wayar sa ce da yake kiran heartdisire din sa ce ta soma ringing bakuwar number ne please ko Salmah ce yau ne rana ta karshe da zan ajiye wannan hukunci nima bazan kai 2wks a haka ba
Kamin ya dauka ta katse kinga abunda nake fada miki ko bazai dauka ba a'a Karki fidda rai bari mu kuma trying suna kira ya dauka Naureen ta bawa wayar cikin kuka ta amsa sallamar da yai
Gaba daya hankalin sa ne ya tashi jin tana kuka bana wasa ba lapiya sweetener me ya faru Bakai bane ina kira baka dauka kuma kai baka kira na
Ya salam kashe wayar yai sanan ya kira a tata uhmmm Salmah Ke nan ganine baki sona shine na fara bin hanyar da zan cire son ki naga gaba daya baki sona
Son da nake miki baki min 25% waya fada ina son ka wllh ko wata ka samu shine zaka ce haka kana neman hanyar da zaka rabu dani ni sam ba hak bane abinda kika min ne banji dadi ba
Tunda suka fara wayar mas'uda take kallon ikon Allah yau Naureen ce take kuka akan so tab din Jan ita ma wayar ta ta Ciro ta kira nata gwanin ganin wayar su bame karewa bace
Tun suna yara daman Naureen da mas'uda sun fi shakuwa Haka Sameer yai ta ba Salmah haquri har sai da yaga ta huce komai ya huce sannan sukai sallama shima din dan mas'uda ta damu zata tafi shine ta katse
Lallai ae ko romeo da Juliet sai haka dariya Naureen tai tace Ke kin san yanda nake jin sa a raina kuwa uhmm In mun hadu next mayi maganar wai mamee tazo kuwa Naureen ta tambaya har sun tafi kaf en gidan mu sun zo kina barci har sun tafi Ayya har ya Sameer eh mana
Wani lallausan murmushi ta saki ya akai irin wanan farin ciki haka naji kin fadi irin sunan my soulmate dina wa Ke nan ya Sameer mana tab ni bari na tafi nasan kin matsu na tafi ku cigaba da soyewan ku ah haba yaushe zan so ki tafi bayan ki dawo min da farin ciki na ae na dauka Kwana zaki a'a tom kishirya karban gifts na musamman ton nagode  suka fito tai ma su ammee sallama tasa driver ya kaita Kice ma. Mame zanzo a week din to Allah yasa da gaske kuma in zaki zo ki fada Karki kuma kin fada OK bye
Driver yaja ita kuma ta koma cikin gida sai a lokacin ta ci abinci sannan ta tashi ta koma suka cigaba da wayar su da Sameer
Albishirin ka goro fari tas na dawo fa dazun Ayya sannu da dawo to bari na barki ko huta wane Hutu ae in ina tare da kai bana Ji kowacce gajiya nan suka cigaba da musayar kalaman soyayya kinga sai ki fada a gida kawai azo ae magana a wuce wajen uhmm kabari in kazo mayi wannan maganar
Shi kuwa Abbas da yamma anci ado irin na mazan da suke jin Kansu sai gidan su Naureen fitowa yai daga mota ganin yayi horn shiru kwankwasa gate ya fara nan ma shiru sai yacn ya hango wasu yara
Wajen su ya karasa Hy guys sannun ku dan Allah ina masau gidan nan suke ya nuna gidan su Naureen Wani yaro cikin su ne yace Ayya shekarn jiya su uncle Ammar suka koma kasar su
Baban yaron ne ya fito daga gida nan yake tambaya me ya faru shine Abba yazo gidan su uncle Ammar ne Ayya sun Kona kasar su wacce fa Nigeria dan Allah ko zan san a wane gari suke a can Nina dan can ne ehto ya ta cemin a kano suke
To ko zan iya samun address di gaskiya ban sani ba sukai masa Sallama yasa yaran sa gaba yai gida aka bar Abbas a  tsaye.................
.
Mota ya koma yana tunani ta inda zai fara hka ya tafi yana neman mafita dan ma anyi sa'a yaga business din da yazo yi a week din zai koma
Ita kuwa Salmah Naureen ware tsaraban da taima sisters din ta tayi sannan ta ware ta aunty najma sai da ta fara zuwa gidan su Rauda sannan ta basu nasu in da Huda take cemata ita ma gidan su zata koma abuja nan suka cigaba da hira
Har dare yayi sannan ta tawo sai Washe gari ta samu damar zuwa gidan aunty najma da kyar ta yarda ta tawo dan cemata sukai sai ta Kwana
Yau naga ma shirina tsaf  cikin wata arabian gown sky blue wanda ta sha ado da red stones da jan gyale nai mopling sannan na nadau jaka da takalmi suma ja sannan na feshe jikina da Arabian perfume na fito parlo inda na tarar da Ammee suna zaune 
Ammee zan tafi gidan su mas'uda to Allah ya kiyaye Ammee zan bita Nassarah ta fada bazaki Bini ba Ammee Kice ta tafi dani ki bari in su Jawwad sun dawo kwaje tare kar ku tafi ta doke ki tom,oho ma dai bazai da Ke ba agulun sarkin gulma na barta tana kuka  na fito driver yaja ni dan har yanxu da ragowar gajiya
Sai gidan su mas'uda wanda sun san da zuwa na suna tsaye a suna jiran xuwana da murna na karasa muka shiga cikin gidan da gudu nai wajen mamee
Mamee na Ke daga ni nayi fushi dake haba mame yau fa danke na zo kuma sai dare zan koma  Ae nadauka yanda koka girma kin daina shagwaba nifa mame ba ita nake ba to naji ya mutan gidan sunan kalau
Mamee amma ki nhuce ko hmm daman ni ban Ji haushi ba yawwa.mame na Nan na kwanta a jikin ta kamar wata mage muna hira gaskiya mamee nayi missing din ku na dade ban ganki ba ni mamakin girman da kika kara nake
Hmmm mamee rabona da na ganku fa tun lokacin da Abee  zai zo New York wani samener nabiyo shi gaskiya an dade sosai ma mamee kuma kamin na tafi na zo kina gidan hajiya kaka
Ni daga ni ma bayan fushi kike min da uwa mamee ita ce fa take takuran kuma ae na haqura zanje nima wallahi nayi Missing din ta dayawa
Ke dai kawai dan kinga tana son ki shine kike mata sangarta san ranki saleem mas'uda ta fada kyaleta sai naje na tunkude ta daga kujerar da take takama na haye saleem ya fada gaba daya aka sa dariya
Ya gama shirin sa tsaf ya fito a'a son sai yanxu ka dawo mamee na dawo tundazu nagaji ne shiyasa ban shigo ba sannu da zuwa sukai masa ina dga kwance a jikin mamee nace ya Sameer ina huni kamar ya san muryar kina lapiya ya fada yana kokarin karasa wa dinning
Game take da wayar anyi shiru a palon kamar bakowa shi kuma yana can yana cin abinci har ya gama yana mamakin wanan yarinyar ta wani nannade a jikin mame kamar wani alkaki
Kana kishi ne kawai an kwanta a jikin mamee ka Sai da ya gama Sanan ya tashi yazo inda suke kamshi turaren sa ya bugi hanci ta lumshe ido tai tuno wanda yake amfani dashi har yake bakin kofa to mame zan dan fita
Baka Ji ba na fada tsayawa yai cak lallai ma wanan yarinyar ya Sameer ta kuma fadan sunan sa juyo wa yai da sauri waya Ke gani kamar salman sa a jikin mamen sa
Murza idon sa ya kuma yi dan tabbatr da ba mafarki yake bbaDa sauri ta tashi dan sai yanxu ta kalli fuskar sa nuna shi take shima haka kai me kike a gidan mu rige rigen fada suke cike da mamaki
Hankalin su Mas'uda Kuyi mana bayani mamee ita ce,ita wa Sosa Ke yarsa yai salma danake baki labari oh gaskiya anji kunya yanxu yar uwar taka ce baka gane ba har kuka fara soyayya gaskiya kun ban mamaki
Kuma noke kanta tai a jikin mamee ni dagani marasa zumunci kawai cikin mamaki mas'uda ta karaso wajen ta sis shine wanda kike ban labarin sa
Da gudu tai dakin mamee cikin jin kunya aka bar mamae da su mas'uda suna mamaki wanna lamarin  To ya Sameer ya akai baka gane ta ba ban sani ba, ya bi bayan salma dakin mamee tana ganin sa ta cusa kanta cikin pillow zama yai kusa da ita au yau kuma kunya ta ake Ji kada masa kai tai alamr a'a to tashi ki fadan ya akai baki gane ni ba
Lallai ma ya Sameer ae kai ya kamata ka fara gane ni tunda ka.....ah ba wani nan  Ashe Ke yar uwata ban sani ba kike wahalar dani gaskiya naki dadi kayana sun tsinke a bakin kaba dariya tayi cikin jin dadi haka suka ci gaba da hiran su a dakin mame ba kunya
Uhmmm mamee kin ga ikon Allah ko,saleem ya fada Allah ya hada su batare da sun sa yan uwa bane kuma da cewa akai za'a hada su ba zasu yarda ba
Gaskiya naki dadin wanan lamarin daman tun sanda yazo min da zance nace ina ma a cikin yan uwan sa ya gano Sai yamma lis sannan ta shirya zata tafi cikin jin kunyar mame ta fito zan tafi mamee au yau kuma aka fara jin kunya ta hmm yayi kyau sai na zo wajen Abee din kamin sannan zani gidan hajiya kaka naji dadi wannan hadin naku Allah ya tabbatar rufe fuska tai da hannu tana dariya suka fita mas'uda da Yasmin suna tsokanar ta
Sai da Sameer ya fito sannan suka saurara suka koma cikin gida shi kuma ya daukko suka kama hanyar tafiya gidan su, Naureen Na'am yaya ah ban yarda ba ba wani yaya ki cigaba da fadan sanan da kika saba uhmmm kinga yanxu komai ya zo a sauki sai kawai a fara maganar auran mu haka sukai ta hirar su har ya kaita gida
Ko mu biya gidan hajiya kaka yanxu mu juya a'a ka bari gobe ma hadu a can  Tom ki gaishe su au baza ka shigo ba, da akawai inda zani ni dai gaskiya sai ka shiga ta fada a shagwabe to muje ya fada yana kwaikwayon muryar ta dariya suka sa gaba daya wannan Ke nan
.
Shi kuwa Abbas tun lokacin da ya dawo nigeria ya fara binciken ina zae gano ta haka ya baza komar sa dayake dan har kalla ne cikin Sati daya ya gano wace ita da kuma unguwar da take da zama
Parking yai da ja gefen gidan su Naureen daidai lokacin da su dawo ita da Sameer tun da suka tawo ya kafa musu ido har aka bude musu gate be dauke idon sa daga kan su ba
Wani kishi ne ya lullube shi ganin irin niahadin da suke da wanda suke tare wanda ya kamata ace da shi suke a nasa tunanin fa readers kuji karfin hali ??
Cikin bacin rai ya figi motar sa yai gidan susu Abbabs shima dan aslin garin kano ne wanda yake business a kasashe daban daban yaro ne me tashe da kudi wanda yammata Ke rububin sa Abbas cikakken mayaudari ne ajin farko wanda in dai ya ga mace tayi masa sai ya san yanda akai yaja hankalin ta
Gashi yanada boyayyen hali wanda ba kowa ya san.shi da shi ba Uhmm ko zai masu nasara akan Naureen kuwa ?
Kuma wane hali yake da shi haka ?
.
Ku biyo ni dan Ji wannan amsoshin.............????

0 comments:

Post a Comment