Wednesday, 31 January 2018

ZUMA SAI DA WUTA Page 61-65 (THE END)

ZUMA SAI DA WUTA Page 61-65 (THE END)
.
Gabad'aya Mujahid ya gama birkicewa, cike da kid'ima yahau laluban mukullin motar sa dake aljihun wandon sa.
Saurin rik'osa Abdul yayi yace,
"kabar tayar da hankalin ka, koka nufeta ba sauraran ka zatayi ba ayadda ka mugun b'ata mata rai"
Dafe kai Mujahid yayi cike da tsantsan tashin hankali, duban Abdul yayi da rinannun idanuwan sa da suka sauya launi zuwa ja.
"Ya kakeso nayi, dole naje na fahimtar da ita".
Hannu Abdul ya daura bisa kafadar sa.
"ka bari ba yanzu ba, she need some time"
Shuru Mujahid yayi batare daya iya cewa uffan ba, sun d'an jima nan tsaye kaman sanduna daga bisani suka koma ciki. Wayarsa dake ajiye kan kujerar palon yadauka ya kira Salma, saidai ba bugun duniyar dabai yiba fir taki dauka.

Akan titi kuwa wuta sosai Salma take bawa motar ayayinda take zubar da hawayan bak'in ciki, dakyar ta iya karaso da kanta gida, Afusace ta bude motar ta fito batare da ta tsaya bi takan wayarta ba, wani mugun juwa da azababban ciwon kai ke barazanar barar da gabobin jikinta.
Adaddafe tafara takawa zuwa bangaran Salim wanda ayanzu ta tabbatar shi daya ke mata son gaskia, sab'anin da datake mai kallon wawa, soko marar hankali, yaudai gashi wanda take ma kallon zinare yazame mata bak'in gwarwashi.
Kuka take sosai ta k'usa kai cikin palon, kwance ta iske shi bisa doguwar kujera duk jikinsa mace, da alamun ma cikin zufin tunanin yake, sunansa ta kira cikin sheshek'a tare da fad'awa jikinsa, Atsorace ya dagota ya yunkuro zaune yana kallon ta, duk ta gama birkice sa da kamshin jikinta, tunda suke gidan bai taba ganin ta cikin mugun yanayi aka ba.
Cike da firgita yahau tambayan ba'isin kukan ta, kasa magana tayi saima sautin kukan ta daya tsanan ta, hankalin Salim ne yatashi, dakyar ta iya cewa
"Yaya kaina ke ciwo"
Janyota yayi ta kwanta bisa kirjinsa yanai mata sannu hade da bubbuga mata baya cike da lallami, sosai yaji dadin yadda suke makale da juya, aransa sai aiyanawa yake dama tazo mai yanzu yakamata ya mayar da Salma tashi ta har abada.

Salma kam kukan ta take, ko tuna abunda ya faru bata sanyi, yadda zata gayawa Daddy ta fasa auran Mujahid kadai ne matsalan ta, tunda tun farko ita tace tagani tanaso bawai tursasa ta akayi ba.
Dagota yayi ahankali ya jingine ta jikin kujerar, cikin sanyi murya yace
"bari nadauko miki maganin ciwon kan"
Kai kawai ta daga mai, ya wuce dakin sa, side drawer ya bude ya dauko wani magani dani kaina bansan na miye ba sannan ya fito yadauki bottle water dake ajiye center table ya karasa gareta..
Salma kam bata kaunar magani, dakyar da lallami ta yadda tasha pills guda biyu daya dauko, ubansa tayi ido jajir tace, "nagode"
Aranta kuwa danasani take dama tun farko shi ta baiwa soyayyan ta, koda yake bai baci ba zata fadi ma Daddy shi takeson aura ba Mujahid ba. Shingid'e kanta tayi kan kujerar, Murmushi Salim yayi yahau goge mata hawayan fuskar ta, bayan kaman minti biyar tafara ji nauyin jiki da kasala, mikewa tayi tace
"yaya sai da safe"
Yace "Allah ya kaimu" aranshi kuwa yace keda ganin safiya badai a gidan nan ba.
Taku tafarayi ahankali taji mugun hajijiya, abubuwan dake palon biyu uku tafara ganin su, bata aune ba taji ta ta fadi kasa wanwas.

Farin cike ne yakama Salim, mikewa yayi ya tako inda take ya tsugunna yanai mata shuumin kallo sannan ya mike ya leka waje ta window, shuru babu kowa, daukar ta yayi suka fito haraban gidan ya nufi inda motarsa ya bude yasata sannan ya shiga yaja yabar gidan @ 360... Ba zaice ko ina ba sai Badoo Quarter, agaban wani gidan mai kyau madaidai ci yayi parking ya fito ya kuma daukar ta suka shiga ciki, palon mai shima mai kyau yasha kayan alatu, dakin ya bude yashiga ya ajiyeta kan gado sannan ya fito ahankali ya kulle gidan, Ajiyar zuciya ya sauke ya koma motar sa yaja ya koma gida.
.
Kuka sosai Salma take yi, duk yadda taso fita gidan kasawa tayi kasancewar duk kofofin tamke suke da mukulli, ganin ba sarki sai Allah yasa ta lallashi kanta tadau abuncin daya kawo taci ta kwanta nan kasan dakin cike da tausayin kanta. Salim kuwa ganin yadda Mom bata zarge shi da komai ba yasashi samun karfin gwiwa, dakinsa ya nufa ya shirya kayansa tsaf cikin akwati cike da murnan gobe zai fece zuwa kasar Ghana da salma koda kuwa baa fasa daura mata aure da wanda yafi tsana a duniya ba, shine kawai ya gudu da Salma shine muradin sa.

.
Gida Mujahid ya nufa duk jiki amace, tunanin yake da amincewar ta tabar gidan tabi salim ko kuwa dai sacen ta yayi dagaske. Dafe kai yayi cike da tashin hankali kwata kwata yarasa ta yadda zai bullowa lamarin, wayarsa Da mubarak sunyi dashi cewa karya damu gobe zai baza yan sanda a gari neman duk inda take, for now ya ya bari ayi daurin auren ba tare da tashin hankali, dan kuwa muddin hajiya taji labarin abunda ake ciki saidai kuwa afasa auran. Da wannan shawarar Mujahid yadan samu nutsuwa kadan.

***

Washe gari Mom bata nunawa kowa abunda ake ciki ba, yaken dole kawai take ana buduri, ita duk atunanin ta ba bata Salma tayi ba aganinta su Hajiya suka dauketa dan su nuna mata iyakar ta, babu abunda tace da Daddy har aka daura auren su kowanne abisa sadaqi dubu hamsin, bayan Daddy ya dawo ne yace da ita tama su Hajiya waya yakamata ace Salma ta dawo, yafiso  ya mikata gidan miji dakansa. Toh kawai Mom tace dashi saida taga yabar gurin tadau wayar Salma kiran nambar Mujahid.
.
Gidan Mubarak su Mujahid dasu Abdul suka nufa bayan an daura aure, ko wanne su sanye da tsadadsiyar shadda sunyi kyau barin ma Mujahid dayafi su kyau da kwarjini, da ganin fuskokin su babu walwala tattare da ita saidai ango duk yafi shiga kidima ganin tun safe samun inda Salma take yaci tura kasancewar yan sanda kusan ashiri da aka baza nemanta basu ganta ba.
Nisawa Mubarak yayi yace "Mjay kasan abunda zamuyi ?"
Kallonsa yayi ido yajir, Mubarak yacigaba "kawo namban ta muyi tracing Gps device din ta dan sanin exact location nata"
Tsaki Mujahid yaja yace "wannan idea din is of no use, wayarta na gida gurin momcy dinta, nifa am sure dan Iskan nan yasan inda take y not kayi kama shi kayi torturing dinshi tunda ni am out of the force"
Dariya Mubarak yayi.
"Taya zan kama Salim without concrete evidence, you're crazy sai kace nina aikeka ka kwafsa"
Abdul ne yace "anyi mai wuyan ai, auran"
Harara Mujahid yakai ma, aranshi yana fadin ina dadi babu matan.
Mubarak yace "kaga there is nothing i can do, addua zamuyi Allah ya bayyana ta, kuma dole su Hajiya susan abunda ke faruwa"
Magana Mujahid zaiyi wayarsa tahau ruri, dubawa yayi yaga namban salma, da azama ya dauka, Muryar Mom yaji tace "ina fatan dai ka fito da ita aduk inda kuka boyeta ?
Ruwan ne ya cinyesa, kasa magana yayi sai kuka daya fashe dashi, haushi ne ya kamata ta katse wayan.
Kallon yayi cike da tausayin kasan, Azabure kuma ya mike daga inda yake zaune ya kalli Mubarak yace "na tuna akwai agogona na office gurinta saidai bazan iya accessing gps din device dinba saboda password dinsa na office is blocked, i need your password da tab dinka"
Mamakine ya kama Mubarak, ya zaai yabata agogon shi na office wanda manyan maaikata kadai ke da acces dashi, kuma ma ai yakamata ace yayi submitting agogon tun randa Sir Ahmed ya bashi suspension, kodayake yanxu agogon zai iya amfani indai tana tare dashi, tsaki Mubarak yaja yace kai banza ne wlh, mikewa yayi yadauki tab dinsa dake kan table sannan ya mika mai yana kaimai harara, su Abdul kam dariya abun ya basu.

Lekowa haraban Gidan Salim yayi, saida ya tabbatar babu kowa sannan yaja akwatin sa ya fito waje, bakin mota ya tsaya ya karewa gidan kallon karshe, sannan ya bude boot yasa akwatin ya zagaya yazauna cikin motar, tagumi yayi yahau tuna yadda Daddy ya taimake sa lokacin da bashi da kowa yq dauko shi daga tsumma ya kawo sa gidan tun yana karami harya girma ya zama wani abun, Saidai soyayya Salma ta ruguzamai rayuwa kuma baiga zai iya hakura da ita ba. Hawayene ya zubo mai cike da tausayin kansa, atake yaji wani irin ciwon kai ya tsiga reshi, da sauri yasa hannu cikin aljihun rigarsa ya ciro wasu jajayan kwayoyi kusan kuda takwas ya afka abaki hade da hadiye su, wani irin buguwa yaji cikin kwakwalwaraa sannan kuma alokaci guda yaji sa ya dawo normal, Ajiyar zuciya ya sauke ya kunna motar ya fice daga gidan.

****

Wani dattijo mai kimanin shekaru hamsi da hudu ne zaune cikin motar sa dake fake bakin gate din gidan Hajiya, yafi minti talatin zaune yana saka da warwaran yadda zai shiga gidan, idan bai manta ba last haduwan su da Hajiya kusan shekaru goma da suka wuce, rannar da suko gidanshi a gombe ya masu rashin mutunci akan karsu kara zuwan mai gida yanzu kuwa gashi ya dawo cikin hayyacin sa yaran kawai yake son gani ya nemi gafarar su, musamman Salma daya yayi mugun bakan ta mata. Kukan nadama ne ya kufce masa, saida yayi mai isar sa sannan ya fito ya tunkari gate din gidan, gaisawa sukayi da Mai gadi sannan yace mai yamai iso gurin Hajiya, maigadi kam ganin mutumin yamai yanayi da yaran gidan yasa shi cemai ya shigo ciki bara yaje ya kira mai Hajiya.

Hajiya kuwa sai hidima take da bakin da suka zo daurin aure, su Aunty Bilki na daki tare da Junaina da wasu yan uwa suna ta zolayar ta, ita kuwa sai wani kuka da langwabewar shagwaba take, Annah ce ta leko dakin jiki ba laka, ganin Hajiya bata ciki yasa ta komo palo ne manta, jamaa sai janta suke ta hira batako kalle su ba,
Bata ganta ba, daga can kitchen ta jiyo muryar ta, da azama ta shiga kitchen taja ta suka fito waje inda babu jama'a.
"Annah lafiya kuwa ? Hajiya ta fadi tanai mata kallon tababbiya, ta lura jiya zuwa yau Annah bata cikin wani walwala.
Kuka Annah ta fashe dashi tana fadi mata karyan aikan Salma da tayi da kuma sanarwa mujajid gaskia da tayi, Salati Hajiya tayi cike da tashin hankali, right under her nose abubuwa sun faru bata da labari, wayarta da hannuta tahau kiran Mujahid dashi, shuru no amsa. Hakalinta ne ya kuma tashi, bata sanda tahau Annah da masifa ba tsabar takaici, Annah kam kuka take tana fadin "wlh duk laifi nane, kila ma yan yanke suka kamata, ashaa tama mutu kila"
Ran hajiya ne ya kuma bashi, magana zatayi taga mai gadi ya kusanta gurun su, da sauri ta karasa garesa tana tambayar sa ko yaga Mujahid, shikam bai amsa tambayar taba yace "Hajiya kinyi bako, wai Alhaji babangida daga Gombe ?
Ras gabanta ya fadi, Annah ta gane waye hakan, kallon Hajiya tayi baki wangale.
Daskarewa sukayi gurin ba tare dasun san ya karaso gurin ba, sai jin muryar sukayi cikin Sallama, atsorace suka kai dubansa garesa nan take annurin fuskan Hajiya ya dauke.
"Babangida ina fatan dai ba daurin aure kazo ba, dan tuni madaurin auren uban yaranka ya daura"
Jikin sane yayi sanyi, baiyi mamaki ba tunda yasan yammatan sunkai aure, kuka ne yazo mai ya tsuguna baiwa Hajiya hakuri, bata sauraresa ba ta juya zata koma suka ji muryar Junaina ta fito da gudu tana kiran Hajiya, da gudu ta karasa gurin cikin haki tana fadin "hajiya kinji su Aunty biliki wai dole sai anmin kitso kanana nikuma bana so" karshe maganar tayi tanai bin ko wannen su da kallo ganin bama fahimtar abunda take fadi sukayi ba.
"Yar auta ta haka kika girma" babangida ya fada yana kallonta, kallon shi tayi kaman taso gane shi a hoto, Annah ce ta katse mata kallon da cewa "ke Abban kune"
"Abban mu" junai ta fada cike da murna, ita kan burinta bai wuce taga Abban taba, da sauri taje ta rungume shi cike da farin ciki, kuka sosai Abban su yafashi dashi, Shuru Hajiya tayi tana kallon su idonta cike da hawaye tunanin ina Salma ta shiga take aranta.

Gidan Salim
.
Salma bata samu runtsawa ba sai bayan sallah Asubah wani mugun bacci ya sace ta, sai after 1 ta tashi da matsanan cin yunwa, ruwa kadai ta iya sha tayi  alwala tayi salllah azahar sannan ta koma kan gadon ta kwanta, wani red light taga yana blinking jikin agogon hannuta bata damu ba ta share tahau Tunanin Abbanta da gidansu a Gombe da yadda tayi zaman kanta a gudin tun bayan da abba ya rabu da Amminta sanadin Aunty jamila daya aure ta mallakesa da sai yadda tace zaiyi karshe ma Abba dakanshi yace mata tabar masa gida taje ta nemi dangin uwarta, shine ma dalilin zuwan ta Abuja, bata san kowa agarin ba Allah ya hada ta da Daddy ya taimake ya riketa amatsayin yar cikin sa, Nisawa tayi tace "Allah ya kare ka Abba daga shairin Aunty, nasan bayin kanka bane" shuru tayi tana ayyana idan tasamu hanyan guduwa Gombe zata koma gurin Abbanta.
Around 3 taji motsin ana shigowa, mikewa tayi zaune adan tsorace, Salim ne ya shigo, farar fuskar sa jajir, da ganin sa ba cikin hankalin sa yake ba, cike da karaji yace "ke tashi mu tashi, flight din 5pm garemu"
Tausayin sane ya kamata ganin yana yinsa, tagane yayi high da yawa, cikin sanyi murya tace "yaya you need a doctor, na yadda zan bika amma kabari muje aduba ka, you're really sick"
Wani mugun kallo yakai mata da saida taja baya, Bindigarsa dake aljihun bayan rigarsa ya ciro afusace ya nunata dashi yana dariya yace, "i won't allow you take me for a fool, Get out out.." Atsawace ya karashe maganar.
Dan ihu tayi ganin dagaske zai iya pulling Tigger, tace "yaya zan bika Ghana, amma dole muje asibiti"
"Yarinyar nan wasa kike dani" ya fada, deawer ya bude ya ciro wasu drugs daban dake cikin wani white container ya ciro pills da dayawa ya apka abaki sannan ya kalle yace "Get out, before i pull d trigger.."
Haushi ne yakamata, dan kuwa tsoron ma ta daina ji, tace "babu idan zani, kuma nasan you wont try killig me kaida ko kwaro banga ka taba kashe wa ba".
Kecewa yayi da mugun dariya sannan yace "salma it all your fault you made me become a killer, saboda ke na kashe Babanayaro mistakely, dan haka you wll be stock with me foreva" hannu yasa ya fizgo ta batare daya damu da state of confusion data shiga ba, innalilahi kadai Salma ke ambata sai yanxu tagama gane ba sonta yake ba he is only obsessed with her.
Ihu tahau yi yana janya waje, gate din ya bude ya jata bakin mota taki shiga, kokarin turata ciki yayi ta gantsara mai cizo, wani mugun mari yakai mata saida ta fadi kasa hade da zakin razanannan ihu, hannusa yasa zai damko wuyanta ya lura da agogon hannunta dake blinking Red light.
Ware ido yayi in shocked, ya daga ta tsaye afusace yana fadin "gidan uban wa kika samu agogon nan?
Yawu ta fota mai a fuska, tace "you're insane" sannan tayi kokarin warce kanta ta ruga da gudu zuwa bakin gate din dake hangame, saita ta yayi da bindigar yace "dont you dare leave this house".
Stand still tayi gabanta na faduwa, takowa ya farayi gurinta suka ga motocin Yan Sanda ya diro gurin, motar dake biye dasu kuma Mubarak da Mujahid ke ciki, da sauri suka fito daga mota akidimi.

Salma na gani Mujahid ta rugu ta fada jikinsa tana kuka, shima rungemeta yayi yana kukan yana kara bata hakuri.
Salim kam is shocked, da abunda idansa yagani, ransa ne yabaci aganinsa Salma ta kara yaudaran sane ta hanya fada masu inda ya kawota, bai lura da jinin daya fara zubowa daka hancin saba ya kuma saita bindigar kansu.
Yan sanda dake gurin ne suka ce yayi surrender, ko kallan su baiyi ba balle yayi surrender.

Hankalin Salma ne ya tashi, tayi saurin saki Mujahid, kallon Salim tayi, hanci sa na bleading sosai tace "ya you need so help, plz stop acting crazing muje asibiti plz..." Kuka ta fashe da dashi tana rokansa, amma ina shikam bata kansan yake ba, so yake kawai ya harbe Mujahid dan kishi, takowa Salma zatayi garesa Mujahid yayi saurin rikota yace "he is crazy, dont move further.."
Kallan sa Salma tayi, murya kasa kasa tace "he is my brother, i dont wanna lose him"
Dariyar dayafi kuka ciwo sukaji Salim yayi yace "indai shi kika zaba na gwammace ki mutu kowa yayi asara" harba bindigar yayi saitin Salma ayayinda yaji karfin jikinsa ya kare ya fadi nan kasa, jini ta hanci da kunne, cikin zafin nama Mujahid ya tureta bullet din ya same shi, nan take ya fadi kasa wanwas babu rai ai jini dake ambaliya ta baki, Ihu Salma tayi, Mubarak yayo kansa gadangadan, sauran yan sanda kuma sukayi kan Salim.

Ihu Salma take tana kuka tana jijiga Mujahid, amma ina bai ma san tana yiba, halinkali tashe Mubarak ya ba yan sandan oda aka dauke su biyu cikin Mota, Salma sai kuka take tana rokon mujahid Gafara, duk itace sanadin komai, kuka sosai take har suka isa asibiti aka wuce dasu Emergency.

Salma kam kuka jikinta ya gama gayamata Mujahid dinta bazai farfado ba, dakyar Mubarak yahau Lallaba ta rage kuka, wayar Mujahid dake motarsa yadauka ya kira su Hajiya ya shaida masu suna asibiti, sannan ya karbi namban mom gurin Salma suma ya sanar dasu abunda ke faruwa.

Baa fi minti 30 ba kowa family ya hallara agurin, tsabar Kidima Salma bata ma lura da Abbanta dake tare da Junaina ba, Jikin Momy ta fada tana kuka mai tsuma Zuciya, Kowa kallan ta yake cike da tausayi, Annah sai ihu take tana fadin shikenan Jikana ya mutu tun banga tattaba kunne ba, haushi ne yakama Hajiya tahau rokonta tayi shuru saboda asubiti ne kuma ana iya koronta.

Doctor ne ya fito cike da tashin Hankali, da sauri Jafar da Mubarak suka karasa gurinsa, hankalin sauran kuma ya koma kansu.
Zufa Doctor ya share yace "Allah yayi dayan su rasuwa tun kafin ma su iso asibiti.."
Salati ko wanne su dauka cike da firgici.
Dakyar Salma ta iya sakin Mom, bakin na rawa tace "Doctor waya rasu cikin su ?
Dogon Ajiyar zuciya Doctor yayi sannan ya kalli Mubarak yace "Suwaye Family din wanda aka Harba ?
"Gasu nan" Mubarak ya nuna su Momy da sukayi wiki wiki da ido, tuni jikin Salma yahau rawa.
Girgiza kai Doctor yayi yace "Am sorry....
Bai karasa maganar Salma ta saki wani irin ihu tayi tangal tangal zata fadi Abbanta yayi saurin taro ta hade da kwalla kiran sunanta da "Ummi"
Hade ido sukayi, zatayi magana ta fadi jikinsa sumammiya.



.

Hankalin kowannan su kara tashi yayi, akidime su Hajiya sukayi kanta tare da Salati, saurin dakatar dasu Doctor yayi ganin suna neman maida gurin kasuwa, Nurses biyu ya kira suka shiga da Salma wani daki dan samun nutsuwa da dawo wa hayyaci,  Annah kam kuka take rusawa tana ihun jikanta ya mutu. Takaici goma da ashiri ne ya kama Doctor yace dasu Jafar da Mubarak su iske sa office dinsa, da azama suka mara mai baya suka shiga suka zauna cikin kaguwa dason sani abunda zaice. Duban su Doctor yayi cikin nutsuwa da hankalta, yace "Alhamdulilah dan'uwanku yayi surviving gunshot din, thanks to Allah komai yazo da sauki mun samu mun cire bullet din, but he is still unconscious"
Ajiyar zuciya na relief su Jafar suka sauke, Mubarak yace "Salim fah, miye condition nasa ?
Nisawa Doctor yayi yace "am sorry we lost him tun kafin ku karaso asibiti saboda drugs dayay using, he died of a heroin overdose,"
Mubarak kam baiyi mamaki ba dan kuwa yasan Salim baya rabuwa da harka miyagun kwayoyi, Jafar kam jikinsa ne yayi sanyi yadda komai ya faru acikin kankanin lokaci,
Doctor yace "yanzu dare yayi, sai zuwa gobe zamu saki jikinsa"
jiki sabule suka koma gurin su Hajiya dake tsayuwan Jimami, nan suka zayyane masu yadda Doctor yace, duk da bawani sanin Salim sukayi ba mutuwar tai mugun girgiza su (sabon Kabari mai  karasa tsoron Allah), Mom kam kuka tahauyi abun gwanin tausayi, su Daddy da hajiya suka hau bata baki. Haka suka bar asibitin jikin sanyaye banda Hajiya da junaina da suka zauna jiran fardadowan Salman da mujahid. Washe gari aka mika Salim gidan gaskia. Da yamma Salma ta farka cikin matsanan ci tashin hankali, dakyar Hajiya ta kwantar mata da Hankali dacewa mujahid nanan kalau, saidai fadi mata rasuwar Salim yasa ta  kuka matika, sosai Junaina taji tausayinta sai yanxu tagane tanason yayarta haushi abunda tayi mata yasa take nuna mata kiyayya,  Suna cikin haka Abban su ya shigo, mikewa Hajiya tayi ta fice dan basu guri, kuka shima Abban ya fashe dashi yana neman gafarar su, atake suka ce sun yafe dan kuwa hannuka bai rubewa ka jefar, cikin shesheka Salma ta tambaya shi ina aunty Jamila, yace da ita ya jima da rabuwa da ita tunda yagano asiri take bashi cikin abinci. Sosai yaran sukaji tausayin abbansu, dan family reunion sukayi a dakin cike da farin ciki.

Bayan kwana biyar.

Acikin kwana kin kullum Salma makale take adakin Mujahid tana jiran farfado warsa, kusa dashi zata zauna tayi ta kallon kyakyawan fuskar sa dake sanye da robar oxygen, wataran tayi kuka wataran kuma tayi ta zuba mai murmurshi kamar wata zautacciya. Zuwan Faiza Uku duba Mujahid, saida ba dawata manufa take zuwa ba face amatsayin daya bata dan tunda ya mata zancen auran Salma yasa ta kame kanta tafara nemawa kanta bazawari, yanxu kuwa Allah yasa tadace wani chairman na karamar hukumar Tafa ke nemanta.
    Yau Doctor yayi assuring dinsu Farfadowan Mujahid dan kwana biyu kenan da ciremai oxygen, lafiya kalau yake mayar da sauke numfashi, babu kowa adakin sai Salma dake zauna kan gefe gadon tana dubansa, murmushi ta saki takai hannu bisa gashi kansa ta shafe zuwa fuskarsa aranta tunanin ranar dazai tashi, bata taba expecting xai yi risking life dinsa to save her ba, Murmushi ta kuma saki tace "am sorry, it all my fault" kanta ta daura a fadadan kirjin sa tanai jin heart beat dinsa dake fita, lumshe idanu tayi, cikin dogon bacci da yake yaji dumin ta jikinsa ahankali yayi bude ido ya daura ta kansu, saurin runtse ido yayi saboda yadda yaji wani irin yanayi, left hand dinsa dake ajiye gefe ya daga ya daura bisa kanta, adan tsorace ta zabure zaune ganin tayi idonsa kulle, hannusa ta janyo ta rungume tana kallan sa, cikin sanyi murya ta kira sunan sa, bai amsa ba, kaman zatayi kuka ta cigaba da dubansa, kofar dakin aka turo yasata saurin mikewa tsaye cike da kunya ganin Hajiya ce, "Ya tashi ne ? Hajiya ta tambaya cikin kota kula da yanayin ta...
Sinne kai Salma tayi sai kuma ta dago ta dubi Mujahid taga Idansa bisa kanta, kunya ce ta kuma kamata, batace komai ba tafice a dakin da sauri har tana harde kafa.
Murmushi Hajiya tayi ta karasa gurinsa cike da farin ciki ya farka, magana zatayi taji yace "miyasa ta gudu, plz kice ta dawo bangaji da ganin taba" awahale yayi maganar.
Dan duka Hajiya takai mai cikin wasa tace "marar kunyar banza, saika bari ka murmure ai" dariya yayi ciki ciki yace "ina sonta alot".
Tsaki Hajiya tayi
"Ka manta sanda kace ko akafa aka daura ma baxaka jaba, toh kasani koka warke babu kai ba ita" in serious tone Hajiya tayi magana.
Tsurewa Mujahid yayi, yahau bata hakuri, banza tayi dashi ta zauna kan kujerar dake gurin, saida taka yana neman kuka sannan tace mai wasa take.

Agurguje filis.

Bayan kwana hudu ne Aka sallemi Mujahid gida, duk haduwan su da Salma babu mai cewa juna uffan, ya lura wata sabuwar sarar jin Kunya Salma ta tsiro dashi wanda tun abaya bai santa dashi ba, wataran bacci karya ma yake idan yaji shigo wanta dukda yaji kalaman soyayyan da take rangwada mai amma daya runtse take mazewa tamkar ba ita ba.

Gidan su Mom Salma ta koma da zama, hakan bai damu Abbanta ba, dan kuwa yaji dadi yadda Daddy ya riketa tamkar yar cikinsa, Su Junaina tuni su Aunty Bilki suka kaita gidan Jafar kaduna, hankalin su kwance basu da wata matsala.
Satin Salma uku agida Daddy yace zaman ya isa haka, dama abunda take jira kenan dukda ma ba waya suke da Mujahid ba amma ta matsu ta ganshi, ta bangaran Mujahid shima hakan ne akullum sai yama Hajiya Magiyan yaushe zaa kawomai Salma saidai kawai ta share shi taki tanka shi, sauki daya samu ma ya koma bakin aikin sa.
    Daddy da kanshi ya kaita Gidan Mujahid bayan tasha fada da nasihohi iri iri da uban kwarai kema diyarsa.. Komai na gidan saida aka canxa sabo, Daddy da abbanta sunyi kokarin zuba mata tsadaddun kayan alatu. Bayan daddy ya tafi zaman shuru tayi da kadai ci koda Mujahid ya zo ya isketa babu wata magana dana shiga tsakanin su face gaisuwa, kowanne su dar dar yake da juna gudun kar ran wani ya bacci azo ana yar ramuwar gayya, dakuna daman uku ne agidan ko wanne da nasa dakin, haka sukayi ta zaman babu ruwan wani da agidan, idan Mujahid ya tafi aiki haka zata zauna tayi ta kewansa, da dare kuwa yana dawowa zata gudu daki ta zauna, daya shigo yaji kamshin ta a palon yasa barin palon tayi, murmushi kawai zaiyi ya wuce dakin sa.

Bayan wasu kwanaki, yau dawuri Salma ta tashi ta fita palo jiransa fitowar sa, so take tacemai sun koma skull zata fara fita, kamar munafuka ta takure da zumbulelan hijab.
Hankali kwance ya fito daga daki yana adjusting hulan sa na uniform din police, sai ganinta yayi jugum zaune, baice komai ba zai wuce tayi saurin mikewa tsaye hade da risinawa gaidasa, fuska ba yabo ya amsa, wucewa zaiyi yaji tace "uhmm zan fara zuwa skull gobe, munyi resuming"
Dariya ma tabata shi, wai uhmm yau kodan yaya babu, kallonta yayi, sosai ta bashi dariya da Hijab din, tuna sanda take sa kayan dake bayyana gaba daya jikinta yayi, kwafa yayi baice komai ba ya fice yana tunanin wai Salma da yakeso ta taba zubar da ciki, kodayake koma miye i still love her like dat.

Ajiyar zuciya Ta sauke ta koma ta zauna, tana son Mujahid saidai tafiso yafara sauraran ta kafin ta iya sakin jiki dashi, dan har yau takasa manta abunda Khaleel ya fada nacewa koda mujahid bai sont zai ji dadin hutuwa da jikinta, she need to know ko yana sonta dagaske.

Washe gari around 9 Salma ta shirya, yauma hijab din tasanya, Mujahid dakanshi ya kaita skull sannan ya wuce office, by 6 ne zai dawo daukan ta, mis taje tayi registration sannan ta tafi faculty dinsu taga time table harya fito kuma alokacin ma lecture garesu, hankalin tane ya tashi dan anyi 1 hour da farawa, da sauri ta nufi Hall din, ganin Faiza ke masu Lecture din yasa bata shiga ba ta tsaya bakin kofar, daga ciki taji Faiza tace mata ta shigo, jiki ba kwari tafara takawa ciki atunanin ta dizga ta zatayi sai kuma taga sabanin haka, direct gurin da mata ke zaune taje ta zauna, yan aji sai mamaki suke dan sunsan bata da gurin zama saida maza, su shehu kam so suke kadai suji ko dagaske tayi aure dan sunji labari a gari, Around 6 suka gama lecture da sauri ta fito ta tsaya inda Mujahid zaizo ya dauke ta, saiga su Shehu da habib su karaso gurin da fara'arsu, Shehu ne yahau tambayarta ko dagaske tayi aure, Daure fuska tayi, aranta tana rokon Allah kar Mujahid yaganta saidai mi bata gama adduar ba saiga motar sa ya iso gurin.
Habib yace "Salma kinyi shuru.."
Gabanta ne ya fadi gani ganin Mujahid ya fito daga motan, su Shehu kam saurin barin gurin sukayi ganin wani mugun kallo dayake watsa masu.
Fuska ba annuri yace da ita "kinyi auran ma bazaki fita harkar suba"..
Kuka ne ya kufce mata, cikin rawar murya tahau bashi hakuri, bude motar tayi ta shiga tana sharar kwalla, shima shiga yayi yaja motar, bamai yiwa wani magana har suka isa gida, da sauri Salma ta fito ta fada ciki.

Kowa dakinsa ya wuce cike da tunani kala kala, around 10 yana kwance kan gado rabin hankalinsa nakan Salma, sam baya son zaman da suke kamar ba masoyan juna ba, mikewa yayi ya shiga dakinta, can karshe gado yaganta zaune da nitie, da alamun ma kuka take.
Tana ganinsa ta diro kasa, cikim kuka tace "yaya kayi hakuri, wlh ba harkar su nashiga ba, tambayana suke ko nayi aure"
Hannusa yasa ya dago ta suka zauna kan gadon, cikin wata sanyin voice yace "ya isa haka, banason kuka"
Kukan ta cigaba dayayi ya janyo ta jikinsa yana lallashi ta, fuskar ta yadago suna fuskan tar juna, yace "it okay"
Kai ta girgiiza alamar toh, suka cigaba da staring at each other, ganin tayi idanuwan sa sun fara canxa wa yasa tayi sauri matsa da jikinta da kawar da fuskar ta, janyota ya kuma yi, kaman zaiyi cry yace "i know i hurt you alot, plz forgive me"
Hawaye ne ya zubo mata, tace "yaya nayafe maka, kuma bakamin komai ba, saidai.." Shuru tayi.
Yace "saidai mi"
Tace "yaya you dont love me, according to ya Khaleel i tink jikina kakeso danka huta"
In shocked ya kalle ta, yace "ke kinsan datx a big lie, you know i love you alot, plz biliv me".
Kuka tafashe dashi ta fada cikin kirjinsa, tasan kam Mujahid ba karya yayi ba yana sonta amma kawai takasa gasgasta hakan, shikam gabadaya ta gama Rikita shi da kamshin jikinta, kissing wuyanta yafara yi tayi sauri dago jikinta jin wani irin yanayin, kafin ta ankara taji lips dinsa anata yana kissing da sauri ta zabure tsaye gabanta na faduwa, cikin kuka tace "plz go, bacci nakeji"
Murmshin daya fi kuka ciwo yasaki yace "you still dont trust me ko, kin dauka jikinki nakeso, ba komai i wont dare touch you until d day you trust me" atakaice yayi maganar ya mike zai fita, jikinta har wani rawa yake, sam bataso taga ran shi ya bacci, da sauri ta sha gabansa hade da fadawa jikinsa tace "yaya I trust you with all my heart"
Kallon ta yayi sonta na kara ratsa mai gabobin jikinsa, riketa yayi suka shiga toilet yace tayi alawa, ma masu tayi, shima yi yayi suka gabatar da nafila game da yiwa Ubangiji godiya,
Jikinta sai bari yake, hannuta ya riko suka koma kan gadon, tausayi tabashi ya mike zai fita tayi saurin rikon sa tace "plz dont go"
Zama yayi hade da janyota jikinsa yana shafar bayanta, daga nan kuma dan peck yakai mata a goshi yafara kissing dinta, itakam kuka kawai take, tuni ya fara shigar da ita wata duniyar da zafafan salon wasa da hot kisses daya ke kai mata ta ko wana angle na jikinta, hannusa taji yakai kai kan boobs da sauri ta runtse ido, cikin wani salon marar misaltuwa yahau rubbing dinsu kafin daga bisani yakai bakinsa yana....
Gabadaya ya gama birkita kukan tane ya tsananta tahau kokarin turashi, shikam ina yayi nisa baya jin kira dan kuwa baima san tana yiba sama tsananta abunda yake mata yake, rokanshi tahau yi akan ya barta nan haka nan, shikam yayi nisa, addaur saduwa da iyali yayi yafara luluwa duniyar da ba kowa ke zuwa ba sai ma'aurata.

Tun Salma na kuka har saida sautin kukan ya daina fita kasa saurara mata yayi saboda yadda yaji ta zamzam dukda baiyi tunanin samunta haka ba, wani irin dadi ne ya ziyar ceshi, ga ruwa niima na ambaliyo mata yakara sashi fita hayyacin sa, saida suka kwashi lokaci da dama sannan ya sarara mata, hhh su Salma anji maza.

Agigice ya mike kanta ganin aika aikan daya aikata mata, "omg" ya furta yana taba jikinta daya dau zafi sosai, ba bacci take ba amma daganin ta yasan idanta biu, tausayinta ne ya shige sa hade da haushi kansa da yayi tunanin ta xubar da mutuncin ta awaje, mikewa yayi ya shiga toilet ya hada ruwan zafi, ya fito ya dauketa like bby ya kaita ciki ya tsunduma, wata yar kara ta saki, lallaba ta yahau yi ayayinda sai zuba mai shagwaba take, saida yaga ta gasu sannan ya diba mata wani ruwan ya fita dan tayi wanka, komawa dakinsa yayi ya fada toilet yayi wanka ya fito ya koma dakinta, kwashe ya ganta a akasa kudundune cikin towel, da sauri ya karasa ya dauke ta zuwa dakinsa, sai kuka take mai kasan ta ciwo, magani na pain relief ya ballo ya bata tasha..
Ranar kam tasha gata, dakyar ta samu suka runtsa, shikam Mujahid har kuka farin ciki yayi yana shi mata albarka, wani sonta marar misali yakeji game da ita a zuciyar sa.

***
Life goes on, zaman soyayya da mutunta juna suke, duk wani abun dazai batawa juna rai kawar wa suke, yau da wuri Mujahid ya dawo gida saboda Salma na laulayi, asibiti ya kaita aka bata magani sannan suka dawo gida, sai wani langwame mai take yana biyeta, kwance take bisa kirjinsa yana shafar cikinta da yayi kusan 6 month.
cikin wani salo ta kalle shi tace "yaya i have a confession"
Murmushi yayi yace "basai kin fada ba, nayafe"
Dariya takai hannu side drawer tadauko pink bag dinta data bari a motan Jafar da dadewa, daga baya ya bata jakan, ta boyesa bata cire hoton mujahid data dauke a office din Faiza ba
Bude jakan tayi ta ciro hoto tace "yaya ka tuna da pic dinnan ?
Kallon hoto yayi, yasan Faiza ya taba ba hoto, saidai baiyi mamaki ba dan kuwa faiza tace mai batagani ba.
Tace "before i met you, pic din nafara ganin office din Malama, i tot ko matar kace first tym da muka hadu"
Chakulan ta yayi a kumatu saida tayi dariya, yace "no wonder ranar you were angry ashe kishi kike bansani ba, oya bani hoton na maida mata abunta" hannu yasa zai karbe tayi saurin boyewa karkashin ta, bata rai tayi tace "ban yadda ba, naji ance ma tayi aure shine baka gayyace ni bukin taba, naga kai babban abokin ta"
Dariya sosai tabashi, shi tunda faiza tayi aure ma basu kara magana ba, yace "toh tashi muje mu gaishe ta"
Make kafada tayi hade da turo maki tace "ni bazani ba kuma kai baza kaba"
"Ai baki isaba sai muje" ya fada cike da zolaya, ita kuwa sai salo take zubamai, wayarsa ce tayi ringing ya mike tsaye ya amsata, Hoton ta ciro tana kallo tana tunanin inda bata Hadu da Mujahid ba da har yanzu tana nan as Salma ta ada wanda ubanta ya sallama taso sallama kanta a duniya, su shigar banza nan da hulda da maza yan daba, da rashin mitunci da take ketawa yau gashi Allah ya shiryeta duk da ma dai ta wahalu hannun Mujahid amma ta godewa Allah Dayasa shine masoyinta.
Hannusa taji bisa nata, dubansa tayi fuska shagwabe, murya kasa kasa yace ajiye hoto tunda gani kusa dake.
Turo baki tayi "Nifa bakai nake kalla ba"
Kwakwayan maganarta yayi yana dariya, mitsini takai mai ta fada cikin sa tana gunguni, murmushi yayi ya tallafo ta yana shafar cikinta yace "i love you both"..
Lumshe ido tayi ta kuma shigewa jikinsa, cikin sanyi murya tace "we love you more..."

Su Annah ana can sai dirgan lokacin zuwa Suna take, murna take zata samun tattaba kunne dan kuwa Junaina na ma tsohon ciki gareta, haihuwa yau ko gobe.

       *End*

Alhamdulilah, kurakuran dake ciki Allah ya yafe min.

0 comments:

Post a Comment