Tuesday, 6 February 2018

BUDURWAR KAUYE Page 46-50

BUDURWAR KAUYE Page 46-50
.
Bashiya saurara mataba saida yajisa he's totaly satisfied tukun ya kwanta agefenta yana maida numfashi hannunsa daya acikin gashin kanta yana sosawa ahankali  Itakuma bawai taji wahala baneba aa sai dai jikinta yayi tsami dan wani irin gajiya takeji sosai  Banda ruwa babu abinda take buqata,murya can qasa tace fanii(ruwa)   Baijitaba saida tamaimaita sau biyu sannan yaji kamar magana takeyi amma muryarta can qasa  Kunnensa ya kawo saitin bakinta yace baby na me kike fadane  Meh fiji fanii(zansha ruwa) tafada tana qoqarain tashi zaune  Ok babyna barin kawomaki yafada yana dagota zaune  Tashi yayi ya zura rigarsa ya fito kitchen din cikin falonta  Ruwa mai sanyi da cup ya dauko   Gefenta ya hawo ya zauna ya zuba mata ruwan ya miqo mata  Dakansa yabata tashanye tass   Kallonta yayi yace aqarane,girgiza kanta kawai tayi tace aa   Ajiyewa yayi akan bedside drawer sannan ya gyara mata kwanciya akan qirjinsa yana shafa bayanta ahankali  Babyna ya kirata,uum ta amsa tana sake kwantar da kanta akan chest nasa  Me kike buqata namaki arayuwa dan kincancanci namaki komai  Dakinsan irin natsuwar dakike bani ko hmmm  Cikin shagwaba tace nidai so da qaunarka nake buqata inkabani wannanma ya isheni komai arayuwa  Baby kifadi wani abu daban dan wannan kinriga da kinsamesa tuntuni   Sake shagwabewa tayi tace to nidai nidai ba... saikuma tayi shiru  Say it babyna komene inhar baisaba shari'aba zanmaki baranma nasan bazaki fadi abinda badaidai ba     So fadamun abinda kikeso   Toh nidai Allah kada kamun kishiya  Dariya abin yabasa harsaida ya dara yace oh babyna meyasa bakyason kishiyan?   Turo baki tayi kamar zatayi kuka tace dan gaskiya barin iya kallon kana shiga dakinta kuma nasan abinda kakemun shizakana mata  Shine yasa bakyason kishiyar umm my princess  Tace umm shine ai, murmushi yayi sosai yace toh kinason abinda nake makinne?  Shiru tayi bata amsashiba cos maganar tamata nauyi  Toh shikenan ashe kinason kishiyar kenan tunda nazaki amsaniba ya fada kamar gaske  Nidai Allah banaso kadaina fadama tafada kamar zatayi kuka  Yace ok ok shikenan naji toh kibani amsana nace kinason abinda nakemakin  Umm inaso tafada tana cusa kanta cikin qirjinsa kamar zata shige ciki  Murmushin jin dadi yayi yace toh dik sanda nanemeki bazaki hanani ba   Gyada kanta tayi alamar eh  Yace yawwa babyna toh tinda hakane kuwa kisa aranki keda kishiya har abada   Tace dagaske ya Alamin  Gyada kansa yayi yace gaske babyna banyin magana biyu kekadanki kin isheni rayuwa dik abinda akeso awajen mace nasamu so akan me zan daga maki hankali nadaga ma kaina  Kikwantar da hankali insha Allahu bakya cikin layin matan da suke zama da kishiya  Har abada baxan taba maki kishiyaba cos sonda nake maki bazan iya hadashi da wataba kece komaina ur my everything fatana kihaifamun yara kyawawamasu kama dake   Wani dadine taji ya mamaye mata zuciya hakan yasa ta qanqamesa tana cewa thankyou ya Alamin nagode   Abinda yasa yaketa janta damaganar sabida shagwabanta birgesa takeyi matuqa  Yace toh idan kinason nayarda kinji dadi saikinmin abu daya tak  Dago kanta tayi tana kallon fiskansa tace mene ne  Yace nidai gaskiya yanzun yakamata acanzamun suna nabar yayannan ko sweetyna  Murmushi tayi sosai tace indai wannan ne kazaba dakanka me kakeso inna kiranka dashi  Aa kam kedai kizaba da kanki  Tace toh muga muga one n only yamaka  Yace yes yamun beautyna  Tace toh shikenan one n only na tafada tana kaimasa wani special kiss a chiks nasa  Yace banyardaba amun kiss dingaskiya nidai   Lips nasa takai bakinta tafara tsotsa cikin wani salo dabaisan yadda zai fassara yadda yakejiba  Saidata rikitashi da kalan salonta wadda  yasauqarsa a network out of service dan gagara haqura yayi saida yayi second round tukun

******

Kwanci tashi ba wuya awajen Allah yau watansu uku harda doriya dayin aure   Yanzun kowa ya gansu yasan hankalinsu akwance yake kuma suna matuqar zaman lfy da son junansu  Har basu iya boye yadda suke ji akan junansu  Babu wadda yakai su daddy farin cikin zamansu lfy gashi kusan dik sati sai sunje masu   Dikkanninsu sunyi kyau sunqara haske sunyi kyau  sai sheqi suke  Cikin ikon Allah kuma acikin satin daya wuce Fauziyyah ta kammala service nata   Har liyafa papa ya hada mata kuma suka shirya suka tafi dambam  Sunje akan idan sunyi weekend sai yatafo ya barta ita tayi one week  Abba da mama sunyi farin cikin ganinsu kuma yanzunkam kobaa fada makaba kasan suna zaman lfy  Ranan sunday papa gagara tafiya yayi yabar fauzynsa gashi yana da ayyuka sosai a office  Ta lallamasa akan yayi haquri sati daya kamar yaune amma yace yaji saida yamma zai tafi  Tunda rana suke tare dashi adakin baqi wai yazo suyi sallama zai tafi har aka kira laasar shiru  Abba yacema mama ina fauziyyah kam najita shiru kotaje unguwane  Mama tace tana wajen mijinta kasan yau zaikoma shine yazo suyi sallama  Abba yace amma kuwa ai zaiyi tafiyar dare har ankira laasarfa  Fitowa tayi tazo tayi sallah shikuma yaje masallaci bayan yadawone yayima Abba sallama zaitafi  Abba yamasa fatan sauqa lfy yace amma kuwa zakayi tafiyan dare kam  Yace anjima kadan zantafi ai  Abba yace aunan gabama sannan katafi   Dan sosa keya yayi yace aigida zankoma Abba babu damuwa   Nan Abba ya fahimci baison tafiya yabar matarsane saiyace jirani inaxuwa  Cikin gida ya shiga yace fauziyyah ta dauko kayanta tabi mijinta   Fauziyyah harda kukanta wai bazata tafiba  Mama tace banson gulma aidai kinzo kuma kinganmu kuma kema bakison barin mijinki tinda tunsafe kike wani bata rai sabida zai tafi  Abba ya tasata agaba har waje   Nan yamasu fatan alkhairi suka tafi  Papa kuwa zuciyarsa wasai dan murna sabida kwana biyun dasukayi baa tareba daurewa kawai yayi  Itakuma ta bata rai tawani tsume irin batason tafiyannan   Papa yadan dubeta kadan yace babyna yadai kika wani bata fiska inlaifi nayi inbada haquri  Turo dan qaramin bakinta tayi tace Allah one n only ya isheka hakannan karabu dani tunda dai kasa Abba ya hanani yin sati agida  Murmushi yayi sosai sannan yace haba yan matana nifa baruwana Abba dakansa yafahimci damuwar dansa yabashi magani amma bani ne nace mutafiba  Tace aidai yanzunkam shikenan tunda kamun alaska  Dariya yayi sosai yace nine me miki alaskan   Eh din tafada tana murguda masa baki cikin shagwaba  Yace toh naji na yarda amun haquri baby idan mun isa gida zan baki special haquri kinji my princess  Dahaka har ya lallamata suka shirya tun basu isa gida ba  Bayan dawowarsu da kwana goma papa yagama masu shiry shiryen tafiyansu *NEWZALAND* dagacan zasu biyo ta *QASA MAI TSARKI*  suyi umra sannan su dawo  Ranan da zasu tafi su daddyne suka rakasu har AIRPORT   Basu tafiba saida jirginsu ya daga tukun suka dawo  Qarfe 3am suka sauqa acikin garin *NEWZALAND*  .
.
Direct wani babban HOTEL suka nufa inda acan sukayi masauqi  Room nasu mai kyan gaske 2flat bedroom ne mai girma da tsari, suna hawa na 20  Agajiye suka shiga cikin dakin nasu dan sunsha zama a jirgi sabida tazaran dake tsakanin *Nigeria da Newzaland*  Akan bed ta zube tana cewa wash Allah   Dubanta yayi yana ajiye masu jakarsu yace yadai babyna?  Wlh am tired tafada tana bata fiska  Eyyer am sowwie barin muyi wanka muci abinci then saina maki tausa zakiji gajiyan ya gudu ko   Toh kawai tace dashi tana sake gyara kwanciyarta  Rage kayan jikinsa yayi ya rage dagashi sai boxer sannan ya nufuto  Dagota yayi ya rage mata kayan jikinta itama suka wuce toilet  Atare sukayi wanka sannan yana dota a towel suka fito  Dan cream da spray ya shafa mata ya sakamata doguwar rigar baccinta da qatuwar hijab sukayi sallolin da basuyiba sannan yayi masu ordern abinci  Bayan sunci abincine yadagota ya kwantar akan bed  Cikin salon kwarewarsa yake dan matsa mata jikinta aiko bada jimaba wani bacci mai dadin gaske yayi gaba da ita  Ganin tati bacci yayi murmushi ya rungumeta tsam ajikinsa shima bai dau wani lokaciba yabi bayanta  Washegari bayan sunyi breakfast sukayi waya da mutanen gida da yamma suka shiga gari dan zagawa  Baqarya sunajin dadin qasar sosai basu da aiki sai dai suci abinci su qoshi suyi bacci   Idan suntashi su shiga gari yawo   Hakan yasa wani shaquwa na musamman yasake shiga tsakaninsu sosai  Gawani matsanancin qaunar da suke nuna ma junansu  Cikin sati biyu sun wani irin canzawa hadi da kyau namusamman  Especially Fauziyya tasake wani haske da kyau wanda shikansa papa bai gajiya da kallonta   Rananda suka cika sati biyu suka wuce *SAUDI QASA MAI TSARKI*  Nanma sunji dadin zuwansu can dan sunyi ibada yadda yakamata   Haka sun zazzaga wuraren ziyara da dama  Kwanansu goma suka fara shirin dawowa gida   Inda suka shiga kasuwa suka jibgo tsaraba kamar ba gobe  Ranan da suka cika sati biyu cur ranan suka nufo gida Nigeria  Su momcyne sukaje taransu a Airport  Jirginsu na sauqa suna fitowa suka hangi su daddy da momcy harda Aunty Niima  Aifa dasauri fauziyyah ta qaraso ta rungume momcy  Cikin shagwaba tace nayi kewarki momcy  Momcy ma tace nima haka daugther gani nake kamar kun shekara bakunan   Haka ta rungume Aunty Niima tana cewa i miss u Aunty  Aunty tace nima haka ammafa honeymoon dinnan ya karbeku bakeba bashi ba masha Allah tafada tana murmushi  Sannan taje tagaida daddyma yana tasaka musu Albarka  Papa yace oh nikam yanzun andaina yayina babu wadda ya kulani  Dariya suka masa momcy tace bagashinan mungankaba  Shagwabewa yayi yace oh haka abin yakoma ko  Dariya daddy yayi yace muje gida babana dik munyi kewarku shikenan no more qorafi  Gidan momcy suka nufa sai dare kafin suka wuce gidansu  Ko ina tsaf suka samu dan aunty niima tazo da masu aiki angyaramasu ko ina shiyasa ko ina fess kanar dama suna nan  Bayan sungama abubuwan dasuka saba kafin sukwanta sannan sukayi shirin bacci   Aifa suna kwanciya papa yawani kanainayeta  Cikin shagwaba tace pls one n only kabari sai gobe agajiye nakejina   Dan tasan abinda yakeso   Cikin lallashi yace haba my princess kitausayinmana kema kinsanfa ina buqatarki sosai  Tinda mukaje saudi ba sosai bafa ummm  Kuma gaskiya inaso kiyi haquri kadan zanyi  Turo baki tayi tace um wai kadan aidai nasan kadan dinkafa  Yace gaskefa ainasan kingaji   Tace toh shikenan  Nan yafara aika mata da saqonni namusamman   Sunjima suna wasanni da junansu kafin ya zame hannunsa daga kan qirjinta yana qoqarin shiga  Aifa dasauri ta riqo hannunsa cikin wani yanayi tace pls kacigaba damin bangajibafa  Kallon fiskanta yakeyi yanda take wani lumshe idanu tana maida hannunsa kan qirjinta  Babyna ya kira sunanta da muryarsa kamar wadda mura ya kama  Umm ta amsa tana bude lumsassun idanuwanta  Meyasa kwana biyunnan kikeson naringa wasa da qirjinki sosaine?  Nidai kawai dadi yakemun kuma kana sosamun   Yace qaiqayine yake maki toh da kikeso nake sosa makin?  Eh sosaima yakemunfa amma idan kanamum sai inji yadaina  Murmushi kawai yayi danyafahimci kawai tanajin dadin abinne yaci gaba damata yadda takeso 

******

Washegarin dawowarsu basu tashi da wuriba   Sabida momcy tace zata aiko masu da breakfast  bayan sunyi wanka sun shirya ta wuce dakinta dan tasaka kaya  Kwalbar humranta ta dauko tana budewa ta rufeda sauri saitaji tamata wani iri  Sai tayi tunanin kodan tajima arufe baa budewa ne oho   Wata doguwar rigar shadda tasaka light blue tasha aiki da zare dark blue   Kayan sun matuqar karbanta sosai ta kafa daurin dankwalin kamar wanda aka nadama gwagwgwaro  Dauko humranta tayi tasake budewa akaro na biyu namma taji qamshinta ya mata wani iri kamar zaisata amai saikawai ta ajiyeta  Tana cikin saka dankunnenta ya shigo  Wata farar boyel ce ajikinsa mai tsadar gaske dinkin boda  Ta matuqar fito masa da cikar zatinsa sai wani sheqi yakeyi  Juyowa tayi suna hada idanu suka sakarma junansu niimtaccen murmushi mai faranta zuciya  Kowa yana ganin kyan dan uwansa  Bude mata hannayensa yayi ya mata alama dakansa ta taho   Dan yadda ta birgesa kawai burinsa yajita acikin jiginsa  Tahowa tayi tashige jikinsa amma cikin sauri ta matsa baya tana riqe hannunsa dayake qoqarin rungumeta  Sabida shaqan qamshin turarensa datayi sai taji tashin zuciya kamar zatayi amai  Da mamaki afiskarsa yace baby lfy kuwa kodai zolayane ya tashi  Yatsina fiska tayi tace aa turarenkane banaso yayi qarfi dayawa  Turarena kuma? Ya fada yana kallon yadda take bata fiska  Taceceh wlh kai bakajisabane  Yace ammafa baby normal perfume nanefa dakika sani  Tace eh inaga dan sunjima a ajiyene baa amfani dasu shiyasa  Kai baby rigima dai kawai saikace mun shekara bamunan just fa one month ne mukayi bamunan   Tace Allah dagaske nake haka humrata ma tayi warin ajiya sai dai nacanza wata  Tabe baki yayi ganin dagaske takeyi yace anyway shikenan barin canzo kayan kifito muci abinci momcy ta turo   Toh kawai tafada ta biyo bayansa shiya wuce dakinsa itakuma tasauqa qasa  Baifi 5mins ba ya fito a dinning yasameta tana zaune   Murmushi yamata yace shikenan nacanzo inyaso saimu sake wasu turarukanko  Tace aa ai wadanda muka saya amakka suna da dadi   Ok shikenan yafada yana qoqarin zuba masu abinci  Zuba musu yayi a plate daya yace baby muci kona baki abakine dannaga yau rigimar ta tashi gara nayi lallami  Tace kai one n only harda tsokalane   Aifa tana shaqan qamshin abincin tajisa wani iri harma batasan yadda zata kwatantaba  Miqo mata yayi tabude baki saime kamar zai dawo haka ta hadiye da kyar tana jagula fiska  Yaya dai ya tambayeta   One n only nikam banson wannan abincin gaskiya tafada kamar zatayi kuka  Riqo kafadunta yayi yace shikenan inbakiso aiba saikinyi kuka ba fadamun me kikeso kici  Nidai irin abincin makka nakeso  Tairkashi shine abinda yafada yana kallonta yace to wanne iri kenan  Tace koma wanne iri amma mai garlic aciki  Shiru yadanyi yace toh barin fita nasamomaki kinji ko  Maqe kafada tayi tace aa niba nasayarwa nakesoba    Yace toh nizan dafa maki kenan  Nanma tace aa  Dafe goshinsa yayi yace oh Allah toh wanne kikeso baby  Tace nidai nagidan momcy nakeso irin wadda talatu takeyi tafada ashagwabe  Takwana gidan sauqi yafada aransa yana ciro wayarsa ya shiga kiran layin momcy  Tana dagawa bayan sungaisa  Yace momcyfa yarkice takeson abincin gidanki  Momcy tace ah malam bala bai kawo bane ba?   Yace yakawo amma tace batason wannan wai mai garlic takeso irin abincin makka kinsan tasaba dashi kwana biyu  Momcy nan take wani farin ciki ya lillibeta tace toh shikenan dakainama zandafamata  Amma wanne iri takeso  Yace tacefa na talatu takeso kuma ko wanne iri   Momcy tace shikenan kabata haquri yanzun zaa dafa akawo kagaisheta   Tana ajiye wayar daddy dake gefenta yace ya dai kiketa faraa haka maman yara  Tace ai dolene daddy nida papane nan ta zayyane masa yadda sukayi  Ta qarashe da cewar aifa nitun a airport nafahimci kamar tana da pregnancy   Daddyma da faraasa yace Alhamdulillah Allah ya sauqeta lfy aisai amata abincin akai kada yunwa ya dameta  Momcy ta miqe tace yanzukuwa sannan tafice zuciyarsu fal murna   ****** Yana ajiye wayar yace toh madam zaa kawo maki amma kafinnan me zakici umm  Dasauri tace popcorn din *BANILA* nakeso amma bamai milk acikiba  Dame kuma ?  Shikenan tafada, yace ok barinje nadawo toh   Nan ya dauko car key nasa ya fice  Manyan kwalaye biyar ya sayo mata   ahanyarsa ta dawowane yake tunanin  Meke damun babynsa kam dik tacanza haka   Tun a makka ya fahimci canzawarta iri daban daban  Gashi yaukuma irin abinda takeyi cikin qanqanin lokaci zuciyarsa ta amince masa lalle babynsa is pregnant   Aifa wani dadine ya lullubesa lokaci guda dan yanzu yafahimci tana nuna alamun masu ciki ta abubuwa da dama kawai zuciyarsa batakawo hakanba sai yanzun  Allah Allah yake ya isa gida yadauketa suje hospital ya cheking nata sosai.
.
Tana kwance afalo ya shigo da sallamarsa   Dago kanta tayi ta amsa fiskarta dauke da murmushi  Babyna nabarki da yunwa ko yafada yana zama agefenta  Miqewa zaune tayi tana cewa umum ai baka jimaba   Riqota yayi ta zauna, ganan popcorn din yafada yana miqo mata ledar  Cikin sauri ta karba ta bude kwali daya tafara ci hannu baka hannu kwarya dan gani take kamar bazai ishetaba  Kallonta kawai ya tsaya yanayi ganin yadda take cinsa ba wasa  My princess ya kirata yana kallonta   Naam uum kawai tafada har wani lumshe idanu take sabida dadi  Murmushi yayi sosai dan ba shakka abinda yake zargi zai zama gaskiya  Babyna kigama cin popcorn din kirakani hospital   Tsayawa da cin popcorn din tayi tace hospital kuma?  Gyada kansa yayi yace eh hospital mana kobazaki rakani ba  Zanje mana ta amsa sannan ta tambayesa to wane ba lfy?  Kallon cikin idanunta yakeyi yace babyna zan duba naga lfyrta  Nikuma tafada da alamun tambaya  Yace yess ko inada wata baby baicin ke  To aini lfy ta qalau ta amsa tana kallonsa  Yace eh nasani kawai inason duba lfyr little babyna dake cikin kine yaqarashe maganar yana shafan cikinta  Aiko batasan sanda dariya ya kufce mata ba  Dariya yabata sosai tana dariya tace ah lallekam bayan kafitane kayi mafarkin hakan daiko  Matsowa yayi jikinta sosai yakai hannunsa yana shafan cikinta yafara magana ahankli  Baby bamarfaki bane gaskene kina dauke da ajiyata acikin cikinki  Jin yadda yake maganar da iyaka gaskiyarsa yasa ta natsu tana sauraronsa, saida tabari yayi shiru sannan tadago ta dubesa da kyau tace pls mubar wannan wasan   Baby am not joking fa dgaske nake alamunki sun nuna kina dauke da cikina ajikinki  Tace to meyasa kayi wannan tunanin baicin masu ciki bahaka sukeba   Yace baby kowacce mace da irin sign n symptoms dinta   Itadai jinsa take dan bata yardaba sam sabida haka yasa tace meye hujjarka nayin wannan tunanin  Murmushi yasakeyi yace haba baby bakiga yadda kika canzaba, abinda da bakiyi yanzun dik kinfarayi   Kinfara zaben abinci sannan kince bakison turarena da naki n kuma gashi kincin abinci sai popcorn da kika ritsa kamar dawani kukeci alhalin da ba haka kikeba sam  Sannan abinda ya tabbatarmum shine rabonki da yin mentruation yanzun 2months kenen  Saida ya qare tace ah lalle kuwa toh nikam banda komai batun menstruation nawa kuma ai dai kasan daman yanamun wasa  Yea i know baby but kituna rabonki da shan maganin ciwon cikinki tun bamu tafi newzaland ba, kuma watanmu guda bamunan dake cikim baiyi ciwoba shiyasa bamu ma tunaba   Tace oh yanzun kawai dan ciki yayi arha sai yazama inadashi  Yace nidai yanzun mubar magananan kawai muje hospital acan zamugani koma mene ne  Hankali kwance tace nifa ba inda zani kawai   Sassauta murya yayi haba babyna bafa jimawa zamuyiba kiyi haquri kirakani  Toh wai naga ikon Allah ni fatyma mutum lfyrsa lau acw saiya wanije asibiti  Aifa bance bakyada lfy ba rakiya nace kimun pla baby na kada kiqi  Da kyar yasamu ya lallamata ta amince amma da sharadin bazujimaba  ****** Bayan gwaji da scarning ya tabbatar masu tana dauke da ciki har natsawon 7weeks  Habawa murna da farin ciki baa magaba papa bakinnan bai rufuwa   Mamaki kawai yake wai irin shima zaizama baba  Godia ya dingayima Allah da wannan kyauta daya masa wadda kudi bazai saya masa ba  Fauziyyahma yanzun ta yadda kuma ta amince da cikin dake jikinta wadda bata taba tunanin haka ba koda kuwa da wasa ne  Lokaci guda taji qaunar abinda ke cikinta yana ratsa ta  Tun daga asibiti papa ya ringa waya yana fadin fauzynsa nada ciki  Itakuma gaba daya kunya ya kamata yadda yaketa fadama mutane  Bayadda batai dashiba kada ya fadawa momcy amma fir yaqi saida ya fada masu  Su momcy jisuke kamar ba wadda yakaisu farin ciki  Haka suka dawo gida papa yarasa inda zaisaka kansa dan tsabar farin ciki  Wani tattali dabkulawa na musamman yashiga nunama babynsa   Ko kwakwkwaran motsi tayi sai tambayeta meta keso ko kuma ina ke mata ciwo  Tun abin nabata mamaki har yafara bata dariya  Bayan sun dawo driver daga gidan momcy ya kawo mata abincin datace takeso  Namma haka ya ringa lallmata yana bata abaki harta qoshi  Dubansa tayi cikin shagwaba tace my one n only nikam kabarni zanfa iya yin komaina da kaina cos ba inda kemun ciwo  Dubanta yayi yace tab sanadin kiwahalarmun babyna kenan ko   Hade fiskabtayi tace lallema yanzunkam ai nafara ganinma kafidon babynka dani  Jawota yayi jikinsa yace inji wane yace haka kadama kisake wannan tunanin dik abinda zanso abayankine so kada kidamu shima yana buqatar kulawan daddynsa ne kingane ai   Ya qarasa maganar yana shafan cikinta  Dahaka itakam bacci yayi gaba da ita  Gyara mata kwanciya yayi sai anan ya tuna ashe baiyi break ba  Sauqowa yayi yazauna amma sam yakasa cin abincin sai dan kadan yataba ya tashi  Da yamma momcy tasake aiko mata da abinci nanma lfy lfy taci  Sai dai me cikin dare matsanancin amai ya tasheta   Haka takwana tana abu daya  Gashi bata iya cin komai sai drip kawai daake saka mata  Cikin sati biyu ta re ta canza sai haske kawai data qara  Momcy tace ma papa ya maido mata da Fauziyyah gida ta ringa kula da ita tunda su kadaine agidan  Amma sam yaqi yarda yace aa abarta ai yana kula shima da ita  Amma idan ka kallesa zaka rantse kace shima baida lfyn sabida yadda yayi rama ko aiki ba kullum yake zuwaba  Hakan yasa daddy ya kirasa yace ya maido Fauziyyah gida tunda jikinnata yaqi dadi  Amma sam ya keqashe idanunsa yace aa shidai abar masa matarsa  Daddy yace toh kai haka zaka zauna bka zuwa ko aiki bayan bawai bayadda zakayibane  Toh umarni nake baka mom dinku zatazo ta dauketa  Aifa ba kunya papa yace toh saidai shima ya hada kayansa su taho tare......    
.
Daddy yana sauraronsa sai dayayi shiru tukun yace, Alamin waikai baka girmane kam?  Daddy me nayi to kawai dannace nima zan dawo gida shikenan  Daddy yace aifa ba kawai bane yakamata yanzun kagane da da yanzun the different is clear  What's the different daddy kunefa iyayena n nima kuma nine dai bacanzuwa mukayiba  Murmushi daddy yayi yace yess haka abin yake but now u r going to be a father, so kamata yayi kafara gane ka girma yanzun so kayi zamanka agidanku inyaso kana zuwa kana duba matarka babu wanda zai hanaka   Shikenan daddy dayamman zankawota dakaina yafada amma dai ransa baisoba babu yanda ya iyane kawai  Ransa ajagule haka ya dawo gida, bedroom nata ya nufa, bacci yasamu takeyi sai bai tashetaba ya wuce yafara hada mata kayanta  Motsinsane ya tasheta ahankali ta bude idanunta kallonsa takeyi sai faman shirya kaya yakeyi   Murya can qasa tace ya Alamin lfy kuwa ina zamuje?  Jin muryarta yasa yajuyo cikin sauri  Barin abinda yakeyi yayi ya nufota   Hawowa kan gadon yayi ya janyota jikinsa baby kintashine  Gyada kanta tayi tasake tambayarsa ina zamuje?  Baby gida zan maidake wajen momcy amma wlh ni raina baisoba kawai ba yadda na iyane umarnin daddyne  Tausayinsa ne yakamata jin yadda yake maganar cikin damuwa kuma koda bai fada bama tasan zai shiga damuwa sosai sabida bai qaunar abinda zai nesan tasu  Shiru tayi kawai ta kwantar da kanta ajikinsa tana son komawa gida sabida wannan gidan ta tsaneshi dama amma sai bata nuna masa hakanba  Baby ya zanyi ne, idan kikayi nesa dani, tabbas zanshiga damuwa amma inhar hakan yafi kuma zakiji dadin zama acan shikenan zanyi qoqarin danne zuciyata  Ahankali ta rungumesa ajikinta tana cewa dabadan daddyne yace inkomaba niba inda zani  Nasani babyna nasani kinajin tausayina fatana Allah ya baki lfy   Amin ta amsa tana narkewa ajikinsa har bacci yasake daukanta  Bayan ta tashi ya mata wanka ya shiryata sannan yakai kayanta mota yadawo ya riqeta suka fita  ***** Kwance take akan makeken gadonta na gidan momcy   Papa yana zaune agefenta hannunsa cikin nata yariqe gagam  Momcy ce ta shigo tana cewa oh papa dagazangar ka tambayeta mezataci adafa mata shikenan sai najika shiru  Dago kansa yayi yace momcy tun dazun lallaminta nakeyi taqi tace wai bazataci komaiba  Momcy tace aa aikuwa ciwo da yunwa ai saisu nakasa mutum  Sassauta murya tayi tace daugther na fadamun me zakici kinji   Nifa momcy banason komai  Cikin lallami tace haba daugther kifada dai amaki ko kadannce kici aiyafi hakan ko  Toh zanci wainar fulawa amma kada asaka kwai kuma na manja da yaji mai tafarnuwa nakeso  Momcy tace to shikenan barinje yanzun zaa maki ko kefa   Papa ya dubi momcy yace yace mene ne kuma wainar fulawa  Momcy ta dubesa tace oh ahakan kake cewa zaka iya jinyarta baicin dan abubuwanda takeso bakama sansuba baran dafasu shiyada take zaune da yunwa tana fadin haka ta fice  Bada jimawa sosaiba momcy ta kawo mata aifa nan ta tashi tafaraci babu laifi taci mai dan dama kuma bataji tashin zuciya ba  Yaune gobene papa shiru yaqi ya fito ya tafi yana zaune wai sai tayi bacci ya tafi  Har wajen 11 sannan ya fito lokacin tayi bacci, afalo ya tarar dasu daddy ko ajikinsa ya masu saida safe ya wuce abinsa  Dikkansu bayansa sukabi da kallo  Momcy tace oh lalle papa baya da kunya sam shikam  Daddy yayi murmushi yace aikam abinnasa sai kallo yadda yakeji da Fauziyyah Allah ya bata lfy su koma gidansu  Momcy tace shine fata kawai  

******

Washegari sassafe kafin ya tafi office saida yazo ya ganta hakannan daya dawo anan ya yada zango sai pass 10 sannan ya tafi  Haka kullum dasafe zaizo da yamma ma zaizo kuma ba kunya abinsa haka zai namiqe mata sai dai wadda yake dakin ya fita ya barsu danshi ko ajikinsa   Satinta biyu tafara sun sauqi domin dama hadda yunwa suka hadu mata   Yanzun kuma dik da dai batacin abinci amma kayan kwalama kam tanaci kuma momcy na kula da ita sosai  Kullum papa yazo qorafi yake mata yafa gaji wlh yanzunkam tunda taji sauqi zasu tafi  Itadai batace masa komaiba amma batason tafiya dan tanajin dadin zaman gidan momcy  Haka dai addaddafe yabarta tayi wata 1  Ranan kuwa yasamu daddy yace zasu tafi tunda taji sauqi  Momcy tace sam bai isaba yabarta tawarware sosai yadda komai zata iyaci amma banda yadauketa akoma gidan jiya to bazai yiyuba  Daddy ma yace nikam lfyrka kuwa toh ba inda zataje inhar dik zuwan da kake kagama rashin kunyarka bamai kulaka bai ishekaba saina hanaka zuwama gaba daya  Nan suka masa fatafata ya tashi rai bace yayi dakinta  Yana shiga ya dannama qofar key   Tana kwance akan bed tadago tana masa murmushi  Fiskansa ahade ya qaraso ya zauna abakin gadon  Tashi zaune tayi tace my one n only yadai naga kamar ranka abace  Dan gajeren tsaki yayi yace wlh nagaji haqurina ya qarefa yanzunkam  Matsowa tayi jikinsa ta kwantar da kanta abayansa tace da akayime hooney  Sauqe murya yayi dan yadda ta rungumesa ta baya saiyaji kasala ya sauqo masa yace haba baby kinsanfa ina haquri da rashinki amma sam su daddy basa ganewa wlh a buqace nake daurewa kawai nake sabida bakyada lfy but now Alhamdulillah kinsami lfy daidai gwargwado amma sunqi subarmin matata haba why yaqarashe maganar kamar zaiyi kuka  Wani tausayinsa ne yakamata tasake qanqamesa da murya mai kwantar da zuciya tace nasani kana haquri amma ka qara akan wanda kakeda komin daren dadewa zsmu koma gidanmu ai  so kada ka tada hankalinka  Bazaki ganeba kema yafada  
,
Tace niko nagane toya kakeso nace   Yace shikenan amma dai tunda kinji sauqi sai kibani haqqina ko  Zaro idanu tayi tamatsa baya kadan tace wlh kafaye wasa dayawa  Hawowa yayi ya kwanto jikinta yace au wasa kikace wlh am serious   Tace tab so kake azo asamemu ince me kenan  Kai baby babu wanda zaishigo na kulle qofarfa kai toma saime idan ansamemun zina mukayi ko haramne nida matata ta haka zasu gane abinda suka kasa ganewa su barmin matata  Tace tab tobadaniba gaskiya tafada ashagwabe  Kansa ya dan  dora akan cikinta yace kinji little babyna yana fadama daddynsa wai yayi missing nasa shima   Tace ah lalle kam toyani banjiba   Yace aidani yake magana ba dakeba so yaukam zan gaisa da little babyna naji lfyrsa   Batayi auneba tajisa yawani rungumeta yana wani shafata  Zip din rigarta ya zuge yana qoqarin balle mata bra ta riqe hannunsa da sauri tace haba ya Alamin meye haka bafa agida mukeba  So what idan ba agida mukeba pls sakemun hannuna kiga yafada yana zame hannunsa daga nata  Ganin dagaske yakeyifa yasa ta turesa ta matsa gefe tace gaskiya kayi haquri wlh nikam kunya nakeji bazan iyaba  Ransa ne yaji ya baci cikin bacin rai  Yace oh kema kinabin bayansu kenan ko bakya tausayina ko good ya maki kyau dan kinga ina binki yadda kikeso shiyasa zaki walaqantani ko   Rai bace ya miqe zaune yana hada bottons nasa daya cire   Ganin yadda ransa ya baci lokaci guda fiskansa ta koma fiskan shanu sai taji kamar bata kyautamasa ba lokaci guda zuciyarta ta karye amma batajin zata iya biyesa suyi wannan rashin kunyan kam gara ta basa haquri ta lallamesa yafi kawai  Sauqa yayi daga kan gadon zai fice cikin sauri tace tafiya zakayi kuma kamar zatayi kuka  Afusace ya juyo yace ina ruwanki toh dani  Dan Allah....   Hannu ya daga mata yace nabarki kiyi yadda kikeso kuma indai nine bazan kuma zuwa neman wani abuba inkuma haka tafaru call me what u want yafada cikin masifa sannan ya fice afusace  Shiru tayi tana tunanin rabon dataga fushinsa haka harta manta amma tasan zai huce inyazo saita basa haquri   Papa kuwa baibi takan kowaba ya fice, gida ya wuce ransa amatuqar bace amma zaiyi maganinta ya fada aransa  Washegari tunsafe har dare ba papa ba labarinsa  Tun abin bai damunta harya fara damunta   Haka aka kwana aka sake yini baizoba bai kuma kirata awayaba itakuma ta kira wayarsa amma busy take gani batasan yayi diverting line nata ba  Wasa wasa har tsawon sati guda bata kuma ganin saba hakan ya tabbatar mata lalle yayi fushi bana wasaba bakuma yadda zatayi   Damuwa sosai ta shiga gashi cikin ikon Allah tasamu sauqi sosai  Ahaka har akayi sati biyu nankanfa bata iya boye damuwarta dan dan abincin data fara cima yanzun gagaranta yake  Afannin papa kuwa da kyar ya daure zuciyarsa yake haqurin rashin jin da ganin babynsa  Yayi hakane dan yasata adamuwa ko hakan zaisa su momcy  su maido masa da matarsa amma fushin dayake da ita ya jima da hucewa   Matsanancin kewanta ke daminsa, gidan yamasa fadi shikadai haka yake rayuwa cikin kadaici har abin tausayi ya koma .......  
,
Momcy ta dubi daddy tace daddy inagafa abinda yafi da yamma zan maida fauziyyah gidanta  Meyasa kikayi wannan tunanin kodan fushin da Alamin yayi?  Aa kokadan badanshibane, ita kanta Fauziyyah yanzun tashiga damuwar rashinsa akusa da ita  Ina lura da ita tacanza kwana biyunnan kuma dik bai wuce rashin mijinta bane  Hatta abincin bata iyaci koda kadan din datakeci, tunda tayi sauqi inaga kawai ta tattara ta koma Allah ya bata lfy kawai  Daddy yace shikenan ba damuwa Allah ya kaimu yamman, amma wazai namata dan ayyukan gida kuma?   Momcy tace wannan bamai damuwa bane nayi magana da talatu akwai qanwarta wadda aurenta ya mutu to dama tamin magana akan idan ansamu aiki ataimaka wa qanwar tata  Toh shine nace taje ta taho da ita sai su tafi tare take mata ayyukan ko me kagani  Daddy yayi murmushi yace momyn yara kenan ashe dik kin tsara komai abinki  Toh hakan yayi bamatsalan komai nan suka cigaba da hiransu  Sai bayan azahar tasaka talatu ta hada kayan fauziyyah lokacin sundawo 
.
Bayan laasar takira papa ta tambayesa yana gidane  Yace eh yana gida tace shikenan sai anjima ta kashe wayarta  Papa kuwa dayaga wayan momcy yadauka zatace yazo yadauki matarsa amma sai take wani tambayarsa wai yana gida ne nan haushi yasake kamasa ya kuma rasa tudun dafawa  ***** Momcy datagama wayar dama tana dakin fauziyyah ne tace toh tashi kisa mayafinki mutafi  Fauziyyah tace ina kuma momcy  Momcy tace gidanki mana kafin mijinki yakawo mana sammaci kuma da alama kina bayansa tun wuri gara namaidaki  Wani dadi fauziyyah taji amma sai ta sunne kanta qasa ganin yadda momcy ke kallonta sai kunya ta kamata  Momcy tace ganan hannatu qanwar talatuce tare zamu tafi zata ke maki ayyukan gida   Itadai fauziyyah qala bataceba sai hijab nata ta dauko tasaka tabi bayan momcy dan ita tafice  Afalo ta samesu sai tace momcy barinje nayima daddy sallama  Momcy tace aiko ya fita tun dazu, dawowa tayi suka fice  Suna isowa mai gadi ya bude musu gate suka wuce  Atare suka nufi cikin gidan inda hannatu ke jaye da jakar kayan fauziyyah  Yana kwance afalo da system agabansa yana wani aiki saiyaji qarar door bell   Waye kuma ya tambayi kansa lokaci guda ya miqe yayi hanyar qofa  Aifa yana yaye cuttain din yagansu kasancewar glass ne awajen  Cikin sauri ya bude qofar yana kurema babynsa kallo   Momcy tace toh bamu hanya mana mu wuce ko   Dan sosa qeyarsa yayi dan kunyace taka masa dai yawance da runguman momcy yana cewa oyoyo momcy, nan take yaji baqin cikinsa yaye   Momcy tace harka hucene daga fishin dakake damu, haba nina isa nayi fushi daku kawai ayyukane sukamin yawa  Yayi agogo sarkin aiki tafada tana dan turesa gefe   Falo suka zauna bayan sun gaisa tasake musu bayanin hannatu sannan tace zata tafi   Har mota papa ya rakata sannan ya dawo  Amma saiya dawo fiska abace, duban fauziyyah yayi inda yabarta anan take zaune yace madam kinuna mata room nata daga haka ya wuce yana janye dakayanta zuwa dakinta  Wani room dake qasa mai kyau wadda komai na amfani akwai ta kaita tace to ganan dakinki kihuta zan dawo idan nayi wanka   Toh Hajiya tafada cikin girmamawa dan gabadaya ruwan kanta ya qare tinda tashigo gidan take maimaitawa aranta Aljannar duniya  Dakinta tafito ta wuce, papa dake labe yana jiran yaji tahowarta ya fice danya dan wanata sai yaji motsin tahowarta  Bude qofar yayi ya fito baiko kalletaba zai wuce da sauri tariqo hannunta hakan yasanyashi tsayawa amma bai juyoba bai kuma cewa komaiba  Dawowa jikinsa tayi ta rungumesa sosai tafara magana da raunanniyar murya  Haba my one n only fushi kake dani har yanzun kenan, koma menamaka ban cancanci wannan punishment dinba tafada muryarta na rawa  Baby yafa wuce yafada anatse   Tace aa kam yanayinka ya nuna haryanzun baka haquraba  Shikenana naji pls don't cry y wuce yafada yana qoqarin zameta ajikinsa ya wuce  Aifa saita fashe da kuka tana cewa abakine kacemun ya wuce amma azuciyarka baka haquraba tunda gashi wucewa zakayi ko ya jikina baka tambayaba  Ganin dagaske kuka takeyi yasa ya rungumeta tsam ajikinsa yana cewa am really sorry babyna am sorry ki yarda dani bana fushi dake kiyi shiru  Bana qaurace maki dan wani abubane sai dan ina da dalili kuma gashi yanzun andawo mun dake   Nan tafihimci abinda yake nufi itama   Baby kinsan irin wahalan rashinki danake fama kuwa wlh na azabtu sosai bana fatan abinda zai kuma nesantani dake har qarshen rayuwata  Sai anan taji sanyi aranta tasake narkewa ajikinsa  Sunkuyawa yayi dai2 cikinsa yana kissing dinsa yana cewa am sorry my little baby   Daddy yayi laifiko baije ya dubaka bako sowwie ba laifin daddy bane laifin su garrany momcy ne  Dagowa idanunsa yayi yana kallon idanunta yace kinji my little babyma ya fahimci dadynsa so yakamata mom dinsa ma ta fahimta ko yana daga mata giransa daya  Dariya ya bata saita rungume kansa ajikin cikinta tana cewa i miss u my luv i miss u so much   Dagowa yayi yace missing u more n more my princess  Cidak ya daga har bed room nata ya dire ta akan bed  Yafara qoqarin gaisawa da little babynsa cikin shagwaba tace haba baby baxaka bari sai anjimaba  I can't shine abinda yafada murya ashaqe   Ganin haka simisimi  na fice nabarsu.....  

0 comments:

Post a Comment