Tuesday, 6 March 2018

TANA RAINA Page 31-35

6 Sabreen ta maida kallonta kan hafsat tace kiyi hakuri☺. Wani sanyi suhail yaji a ranshi seyace pls my luv ki hakuri kinji, hafsat tace bakomai tunda ta gane kuskurenta😏amma wlh kaja mata kunne karta yarda ta sake gwadawa dan kai kasanni D kuma kasan dai sabreen bazata iya fad'a daniba😠. Suhail yace hakan bazai sake faruwa pls kuyi kokarin kwantarmin da hankali baku tayarminba👏🏻, sabreen tace "am sorry swtee" tana murmushi😊, shima murmushin ya mata sannan ta wuce kichine.

Zaune suke dukkansu sunna breakfast a daining babu wandan yake cewa komai har suka gama se sabreen ta kwashe kwanukan taje kichin tana wanke wanke dayake basu da mai aiki. Harta gama ta gyara gurin tas sannan tazo ta wucesu ta shiga d'akinta. Jeans black tasa da wani riga mara hannu d'aya ta gyara gashinta tayi wanka da turare seta kwanta abinta tana tunanin sunan da hafsat ta kirata dashi wai munafuka😠sunanda ko a lahira masu wannan sunan azabansu dabanne.
Suhail ne yayi sallama ya shigo yana kallonta, ta amsa sallamar ranta a bace😏. Da sauri ya kara ya zauna kusa da ita tare da janyota gateshi yace wifey yanaga kin had'a fiska haka dukda wannan ado da kikayi? Shuru tayi bata dashi komaiba😷, yana shafa hannunta da yake waje yace pls wifey talk to me😘tare da bata peck a wuyanta.
Sabreen tace inace nikayiwa haka koh😚? Murmushi yayi yace wlh ki dena murgud'amin karamin bakinkinnan inba hakaba zan cijeki😀, sake murgud'awa tayi aiko seya juyata tare da kwantar da ita ya fara kissing nata😋. Tureshi tayi ahankali tareda kawar da kanta gefe tace yah suhail ka tashi a kaina mun b'ata😠. Suhail yana kwance a jikinta yace kidai fad'i gaskya kodai na miki nauyine😜? Dariya abin ya bata tace ainiba raguwa bane yah kamal daya fika jikima ina iya d'auka bare kuma kai😏, suhail yace to nidai ban yaddaba idan kuma kinaso in yadda toki barni a haka😀. Sabreen tace bazan bariba bani kake had'awa fiskaba d'azu😒. Suhail yayi murmushi yace am sorry sweetheart kinsan ku mata kuna da kishi, ita hafsat ta kasa b'oye nata kishin sannan kinga dake na kwana banaso tayi fushine kuma wlh baikamata ki maretaba wifey itace babbafa akan. Sabreen tace ammafa munafuka ta kirani dashi kuma ni banga munafurcin dana mata sweet😏.
Suhail yace dukda haka dai aibake take maganaba dani takeyi banso ki shigo cikiba wlh sam banji dad'iba😌. Sabreen ta marairaice tace alright am sorry okey? Murmushi ya mata yace komai ya wuce wifeynah pls kidena kulata kodata nemeki da fad'a pls👏🏻? Sabreen tace insha Allah zanyi kokarin kiyayewa amma karfa ta wuce gona da iri dan naga abin nata harda sharri wai ina mata kallon banza wlh ban mataba sweet gaishetafa nayi tak'i amsawa😚. Suhail yace to shine kike min haka😚, dariya sabreen tayi tare da cizan gomusa a hankali😊, yace kiyi hakuri zan mata magana kinji, pls wifey karyi fushi dani bazan iya jurewa fushin kiba pls👏🏻? Rungumeshi tayi yana kwance akan kirjinta hannayenshi suna kan bubs nata yana matsesu a hankali😋yace ko zamu bugane? Tace mene kenan? Tashi yayi akanta ya kwanta akan gado seya janyota jikinshi ya tallafo kanta tare da far kissing nata. Sabreen ta janye bakinta tace sweet baka gajiyane? Yace bazan tab'a gajiya dakeba wifey, banama fatan in gaji dake wlh😘. Hannunta yakamo yakai kan🍌shi🙄razana sabreen tayi dan yadda taji 🍌abun ya tsaya atsaye. Suhail yace pls wifey ki taimakamin☺tare da rungumeta a jikinshi yace I LOVE YOU SO MUCH SABSU😘😘😘

       Sad-Nas
[10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

127-128 Babu yadda sabreen ta iya haka suhail ya b'ata mata wankanta, amma batasha wahala sosaiba suka wuce toilet sukai wanka.
Haka suke a koda yaushe har ya karasa mata kwananta yau zai koma gun hafsat kuma tayi wankan tsarki dan 3days takeyin period nata ya d'auke. Bayan sabreen ta gama girkin ranane sam suhail baiso sabreen ta fita girkiba ya wani marairaice mata itacema taketa lallab'ashi tana cewa 2days nefa kawai kuma ai hafsat ta fara sallah kaga zaka sake cin saon amarci😜. Rungumeta yayi yace dukda haka dai sena buga yanzu zamuyi na bye pls wifey😔? Kiss mai sanyi ta bashi a ido😘 tace okey naji to sannan suka fara bugawa😜. Hmm abun nasu dai ba sauki seda ya gamsu iya gamsuwa sannan ya rabu da ita amma yana kwance akanta bai tashiba😋. Sabreen tace sweet tashi mana, yace no wifey ki bari su gamayin good byee mana😀, dariya sosai tayi tace wani irin good byee kuma bayan wanda sukayi yanzu? Yace no bakiga nawa bayaso ya fito bane saboda kin rikeshi😃. Dariya sukayi a tare tace pls ka tashi sweet, yace ban gama zubaba tukunna senaji na gama😎, 🤔sabreen tace bari na gwada mishi abinda nakewa yah kamal, nan da nan ta fara shafar cinyanshi cikin wani irin salo🤗da sauri suhail ya kamo hannunta yana cewa pls ki bari, sakeyi tayi aiba shiri ya tashi ya wuce toilet yana dariya😃. Itama dariyan takeyi tace ai kuma shikenan na ganoka😜.
Bayan sunyi wankane tace toka tafi gun hafsat se bayan 2days ka dawo na bar mata kai gabad'aya🤗, yace to shikenan bye👋🏻, itama tace byee tare da juyawa tana gyara gadonta shikuwa yana binta da kallo ko juyawa tajiyi😎. Da sairi ya dawo yayi hugging nata ta baya yace ashe da gaske kikeyi, tace eh mana pls kaje😘, yace ok bayee seta mishi kiss sannan ya fita.

5:00pm sega zainab kawar hafsat ta karb'owa hafsat magani daga gun wani boka suka wuce d'aki dama suhail ya fita ita kuwa sabreen inba girkinta bane dama bata fita. Zainab tace ki zuba a abincinku koda kinci babu matsala akansu kawai zaiyi aiki zai tsaneta itama haka😏. Hafsat taji dad'i tace nagode wannan fa? Zainab tace wannan kuma a hannunki zaki shafa lokacin kwanciyanku seki shafe jikin suhail dashi koda ya koma gun sabreen to bazai tab'a iya kusantartaba. Hafsat tace nagode seta d'iba kud'i tabawa zainab tace sekin jini😀 suka tafa zainab ta tafi.

Hafsat ta gama girkinta seta d'ibawa mai gadi nashi sannan ta zuba maganin acikin nasu ta kimtsa komai takai daining. Bayan sallan isha suhail ya dawo gida, d'akinshi ya wuce yayi wanka sanna ya fito dukya damu yaga wifeyn shi, hafsat ta fito da murna tace sannu da dawowa D, yace yawwa my luv ya manna mata kiss😘. Sabreen ce ta iso tare da cewa sweet sannun da dawowa, gunta ya karaso yace sannu wifeynah😘. Haushin sunan nasu hafsat taji tace bisimillah muje muci abinci, sabreen tace sannu da aiki😊, hafsat tace yawwa tana murmushin mugunta😆suka zauna dukkansu😔😔

           Sad-Nas
[10/27, 3:22 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

      By Mmn Shureim
             (Sad-Nas)

THANKS FOR D LOVE FANS
SAD-NAS LOVES YOU MUCH😘😘😘

129 Salma tace muhsin pls ka bari sabreen, zata cutufa, muhsin yace toke kinaga kina da halin da zaki iya cetonta kenan? Salma tace kwarai kuwa zan canja musu abincin, muhsin yace no banaso ki shiga hidimarsu dan haka ki rabu dasu. Salma tace noo muhsin idan maganin yayi aiki fa? Muhsin yace salma inaso kisan cewa rayiwar sabreen ba'a hannunki yakeba dan kinaga kina iyayin wasu abubuwa pls ki barsu👏🏻. Babu yadda salma batayiba amma muhsin ya hanata suna gani hafsat ta zubawa suhail ta zuba nata sannan sabreen ta d'iba nata suka faraci😓.
Tunda suhail yakai loma d'aya yaji wani iri a tattare dashi, haka itama sabreen. Basuci dewaba sukace ya ishesu a tare. Hafsat tace D kanaso inyi fushine, yace wlh nakoshi danaje gun mum naci abinci wannanma dan karki fushine yasa naci. Sabreen ta mik'e batare datace komaiba ta wuce, harta d'anyi nisa se hafsat tace sabreen babu sallamane? Wucewa tayi batace komaiba ta shige d'aki. Suhail yana so ya mata magana amma ya kasa, se hafsat tace D meyake damun sabreen ne ko seda safe yau bata manaba kodai kishine ya kamata, hmm lallai kam Allah ya k'aramin hakuri😏. Kwata kwata ya rasa meke damunsa seya mik'e zaibi sabreen d'aki hafsat tace D ina kuma zakaje? Yace zanje inji kome yake damuntane, hafsat tace gaskya ban yaddaba ai girkinane😠. Babu yadda ya iya haka ya dawo suka wuce d'aki, toilet ya shiga yayi alwala itama haka sukayi nafila tare da addu'oi sannan suhail ya cire kayanshi. Cikin dabara hafsat tasa hannunta a walldrop kaman tana nema wani abu seta d'ibi maganin ta shafe hannunta dashi sannan tazo ta kwanta tare da kashe wuta. Suhail zai kira sunanta seyace wifey nace....bai k'arasaba seyayi shuru lokacin daya tuno ace hafsat ce. Hafsat tace dan kanaso ka b'ata min rai shine kake kiran,sabreen anan ko😞, suhail ya kamota yana cewa pls kiyi hakuri wlh ba haka bane, hafsat taki sam da haka suhail yayita rarrashinta tana k'i harya fara kissing nata tare da shafeta. Dad'i sosai takeji yanata wasa da ita daga nan dai ya cire mata kayan jikinta yana shafeta sannan ya cire nashi, itama a hankali ta fara shafe wuyansa har gun mazaunansa kamar yadda zainab ta gaya mata, haka dai ta gama shafe suhail da magani daganan ya shigeta tanata kuka shi kuwa se sunan wifey yake kiranta dashi. Hafsat haushi kamar ta mutu ga azaba gashi yana kiran wifey i love you so much. Seda suhail ya gamsu sannan ya barta yana sauke nunfashi. Hafsat se kuka takeyi amma sam fiskan sabreen yake gani tana zaune akan gadonta tana kuka. Da sauri ya shiga toilet ya watsa ruwa sannan ya had'awa hafsat nata yazo ya d'auketa yasata acikin baf, hafsat tana lura dashi kamar hankalinshi baya jikinsa😳tsoro ya kamata tace kardai wani abu yasami suhail d'ina😰, ta daure tace D lfy kuwa? Kallonta yakeyi kamar wawa yace hafsat sabreen ce taketa kuka zanje in dubata😒, hafsat tace no D nikuma bazan iyayin wankanba pls karka barni😭aeta fara kukan gulma dan tasan bayason jin kukan mace. Atake ya rungumeta yana cewa shikenan bazanje ko inaba kiyi shuru to, amma har yanzu yana ganin fiskan sabreen kaman a mafarki tana kuka😭 gabad'aya a rikice yake🤔🤔

     Sad-Nas
[10/27, 3:22 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-anas)

130 Bayan sunyi wankane tasa kayanta suka kwanta bacci sam hankalinta ba'a kwanceba tanata tunanin ya akayi suhail yaji kukan sabreen, dan ita dai sam bataji kukan sabreenba🤔. Da haka bacci ya d'aukesu basu suka tashiba se asuba. Suhail yayi sauri yayi wanka itama ya taimaka mata tayi dama ya canja zanin gadon. Yace na tafi masallaci, tace to sannan ya fita. Bayan ya dawone ya wuce d'akin sabreen arufe yake, tazo ta bud'e tare da cewa ina kwana, kallonta yakeyi yace lfy ya kike? Tace lfy lau kanta a sunkuye. Suhail yace kina dai lfy koh, tace eh sedai inaso inje gida😒, suhail yace wani gidan kenan? Sabreen tace gida gunsu kakana😒. Suhail yace lfy, tace lfy lau kawai nayi kewarsune inaso in tafi😏, suhail yace sanreen lfyanki kuwa yaushe mukayi aure har zakice zakije gida? Sabreen ta d'ago da kanta tace saboda na dena sonka suhail😰bamma san ya akayi na aurekaba nika sauwakemin in tafi wlh bana sonka😭. Hankalin suhail ya tashi seya had'a fiska yana cewa tose me idan bakya sona sabreen aibase kin tambayeniba kina iya yin duk abinda kikaga dama😏. Mamakine ya cika sabreen tace yah suhail ni kake gayawa haka😰? Suhail yace dama zuwa nayi inga kokin tashi shine kika isheni da surutun banza bani da lokacin ya fita ya barta a tsaye tanata kuka da kuma mamaki😰.
Seda suhail yabar gurin sabreen se yaketa tunanin meya gayawa sabreen ne🤔, kuma meyasa ta gaya mishi wannan maganan😁. Ita b'angaren sabreen d'in haka taketa tunani tana kwalla tare da tunanin kodai suhail yaji hafsat tafita ni'imane shiyasa yaketa gaya mata bak'ak'en maganganu😰.

10am hafsat ta gama shirya breakfast se dad'i takeji a ranta💃🏻. Ado sosai tayi suka fito tare da suhail suka zauna se hafsat tace barina dubo sabreen😉. Koda taje sabreen tana sa kaya, hafsat tace sorry ke muke jira, sabreen tace kuci ina zuwa. Suna cikin cin abincin segata ta fito da doguwan riga yar kanti mai kyau red da hula akanta. Tunda ta hango suhail taji ranta ya b'aci shima kuma haka😏, ita kuwa hafsat tana lura dasu tanajin dad'i😊.
Hafsat tana zubawa suhail abinci kenan se sukaji anata buga kofa, suhail ne yaje ya bud'e kofan tare dayin murmushi yace salma, murmushin tayi itama tace na'am ango😊, suhail yace keda muhsin ne? Tace eh amma yaqi shigowa sauri mukeyi wlh nazone mu gaisa sama sama, suhail yace toni bari inje mu gaisa ki isa suna ciki, salma tace to sannan ta wuce shima ya fita.

Da sauri sabreen ta mik'e tana dariya😀tace salma sannu da zuwa, salma ta rungume sabreen da murnanta tace yawwa sabreen ya kike? Tanayiwa hafsat wani irin kallon da seda hafsat ta razana da sauri ta tashi ta wuce d'akinta😳.
Sabreen ta saki salma tace lfyata lau muje ku gaisa da hafsat🙄koda sabreen ta juya se bataga hafsat agunba. Salma tayi murmushi tace aita gudu😊, sabreen tace wani irin gudu kuma? Salma tace muje mu zauna, sabreen tace to muje d'aki sannan suka wuce...

       Sad-Nas
[10/27, 3:22 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

      By Mmn Shureim
             (Sad-Nas)

131 Bayan sabreen sun shiga d'akine salma tace sabreen sauri nakeyi wlh akwai inda zamujene. Sabreen tace ok amma ina sweet na yaje kuma? Murmushi salma tayi aranta tace Allah na gode maka yanzu kin dawo hayyacinki sabreen tun lokacin dana rungumeki😊, sabreen tace salma murmushin me kikeyine? Salma tace naji kince ina sweet d'inkine😉nace soyayya ruwan zuma😜. Dukan wasa sabreen takaiwa salma tana dariya tare da cewa baki da dama🙊seta tuna ashefa ba munna bace, tace pls kiyi hakuri salma😊. Salma tace me aciki ai mun zama d'aya yanzu karki damu ki saki jikinki dani sosai sabreen sweet naki yana waje suna gaisawa da muhsin😀, sabreen tace ok muje kici abinci dukda dai tasan salma bata tab'a cin abinciba sedai tasha ruwa. Salma tace nagode sabreen pls ki kula da kanki sosai sannan ki yawaita yin addi'oi da kuma nafila kinji? Dad'i sosai sabreen taji aranta kuma tace yau aljana ce take cemin inyi addu'oi da nafila🤔, salma ta katseta da dewa ai muma musulmaine kuma bama cutarwa dan hakan ki dena tunanin komai acikinmu akwai mutanen kirki sosai sabreen kinga muhsin shine yaron sarkin garinmu kuma shi kad'ai ne d'ansu yana sona sosai sannan shi sam baya shiga hidimar mutum koda kuwa ya sanshi amma saboda soyayyar da yakemin nagaiyatoshi rayuwarki da miji wannan shine k'aunar da nake miki sabreen sorry SABSU😜 nina tafi. Sabreen tayi dariya tare da cewa ngode sosai salma ki gaisheda muhsin, salma tace yace yana amsawa wai in gaisheki😊, sabreen tace yaushe kika gaya mishi🙄? Salma tace ai duk abinda muke cewa yana jinmu baye😀👋🏻. Sabreen ta tsaya tana murmushi tare dabin salma da kallo hartafita☺.

Bayan ta fitane se suhail ya shigo gida sabreen tana zaune a daining, k'arasowa yayi tare daba sabreen peck a kumatu yace zamu bugane😜? Dariya sosai sabreen tayi tace nidai babu ruwana🤗, sannan taje ta kira hafsat suhail yanata binta da kallo yana mamakin abinda ya faru a tsakaninsu da asuba yanata mamaki tare dason tambayar wifey'nshi💃🏻💃🏻💃🏻

       Sad-Nas
[10/27, 3:23 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

      By Mmn Shureim
             (Sad-Nas)

132 Bayan sabreen ta kira hafsat ne se suka dawo atare, jikin hafsat a sanyaye ta zubawa suhail abinci sannan ta zubawa kanta, sabreen ma tad'iba suka faraci. Sugail se satan kallon sabreen yakeyi ita kuwa hankalinta nagun salma, tana mamakin irin son da salma take mata, kuma wai muhsin d'an sarkine amma sam bayida wani girman kai ko son nunawa😊hmmm lallai ashe aljanunma akwai nagari. Ya Allah ka mana tsari da mugayensu ameen.
Suhail yana lura da sabreen se murmushi takeyi ita kad'ai yace wifey lfy kiketa muemushi ke kad'ai? Kanta ta d'ago ta kalleshi ita kamma batasan tana murmushinba☺ tace ba komai salma ce ta kusayin aure😀. Suhail yace ah gaskya na mata murna muhsin zata aura? Sabreen tace eh shine. Suhail yace Allah ya tabbatar musu da alkhairi tace ameen tare da hafsat. Aziciyar hafsat kuwa cewa take to meyasa salma tamin irin wannan kallon, dan gaskya na tsorata sosai wlh😨ni garama tayi auren dan tadena zuwa gidannan😏.

Da rana sabreen tana kwance suna waya da munna se munna take ce mata niko sabreen kin gayawa suhail ko wacece salma? Sabreen tace hmm kedai bari kawai munna wlh nima abin yana damuna wataran kinga suhail mijinane na har abada inaga bai kamata in b'oye mishiba ko? Munna tace gaskya kam amma ki bari idan kun sake had'uwa da salma seki tuntub'e da zancen. Sabreen tace to nagode wai ke har yanzu baki da cikine munna? Munna tayi dariya tace semun huta tukun😜, sabreen tace lallai kam nidai ko yanzu na samu inaso, munna tace nasani ai burinki shine Allah ya baki d'a namiji dan kiyiwa yah kamal takwara koh? Sabreen tace wlh kuwa amma dai Allah ya bamu masu albarka koma wani irine inaso😀. Munna tace ameen sannan sukayi sallama.
Da yamma suhail ya shigo gida ya kirasu a palo sukaje se yake tambayansu wani irin mota suke so? Hafsat tayi shuru tana jiran abinda sabreen zatace, se sabreen tace duk wanda muka samu muna godiya😊. Suhail yace hakane my love? Hafsat tayi murmushi tace eh D hakane😊. Suhail yace to shikenan ko wacce ta gayamin colour nata, hafsat tace nidai ash nakeso😊, suhai yace ok wifey kefa? Sabreen tace nidai bani da zab'i duk wanda ka zab'a min😊. Suhail yace to shikenan zaku iya tafiya dama kiran kenan😊, sabreen tace to mungode sannan ta wuce d'akinta hafsat se kishi ya kamata tana tunani yanzu wani iri D zai samowa sabreen😁.

Suhail da hafsat suna kwance tanata mishi magana akan salma wai salma tanata mata kallon banza dan haka yahanata zuwa gidan kuma ko gaisawa basuyi suka wuce d'aki ita da bareen. Suhail yace baku gaisaba kuma, tomeyasa? Hafsat tace oho kuma dai ni nasan babu abinda na mata😏. Suhail yace kiyi hakuri zanyiwa sabreen magana kinji? Hafsat tace toba komai sannan ta fara fashe suhail da magani, shima yana biye mata har suka lula😋. Gaskya duk mai mata biyu yana morewa sosai, gida biyu maganin gobara😎 yanzu ku dubi yadda SABSU yake morewa😋 gaskya ina shawartan mazaje dasu k'ara aure dan su dinga morewa kamar SABSU gasu dukkansu amarene😋😋. Ku kuma mata kuyi hakuri ki dena kishi ko wacce da halinta zata zauna dan haka kubar mazajenku su kara aure amma fa banda mijin SAD-NAS😜😜😜

Da asuba bayan suhail yaje masallaci ya dawone seya wuce gun sabreen ya zauna akan gado har ta idar sannan tace morning yah suhail😜, suhail yana kallonta cikin so da k'auna yace morning wifey kin tashi lfy? Tace lfy lau😊, yace zaki gane ai anjuma bani kike cewa yah suhail ba😎. Dariya tayi tace nifa sweet nace baka daiji da kyau bane😉. Suhail ya bata peck akan idonta yace yau kwana zanyi ina bugawa shiyasa nake tausaya miki😋, sabreen tace haba sweet wlh banda lfy fa nak'i gaya makane kawai jiya da zazzab'i na kwana wlh😨. Suhail ya sauko k'asa ya kama hannunta yace meyasa kikayi haka wifey banaso ki sake yin haknji😘? Sabreen tace shine ka damu haka, aina samu sauk'i to bazan sakeba😊. Rungumeta yayi  a jikinshi yana shafa bayanta yace wifey a ina su salma da muhsin suke ne a garinnan? 😳🙄Sabreen ta tsorata sosai dajin tambayar da suhail yayi mata😳🙄😳

            Sad-Nas
[10/27, 3:23 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAIAN💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

133 muryan salma sabreen taji a akunnenta tana cewa sabreen kice mishi inanan cikin gari bamu da nisa sosai, amma bakisan inda muhsin yakeba. Ai kuwa haka sabreen ta gayawa suhail, se yace ok lokacin da salma tazo sun gaisa da hafsat? Sabreen tace a'a, suhail yace meyasa to? Sabreen ta d'ago daga jikin suhail tace saboda hafsat ta shige d'akinta da wuri nikuma se bancewa salma taje su gaisaba saboda naga tana saurine. Suhail ya rik'e kumatun sabreen yace wifey pls karkisa komai a ranki amma ya kamata ace sun gaisa ai inace dukku friends ne😊? Sabreen tace eh kayi hakuri sweet zan gyara nan gaba amma wlh bada gangan nak'i su gaisaba☺. Suhail ya sake rungumeta yace bakomai wifey na fahimceki kawai dai bana so hafsat taga kamar nafi fifitakine akanta kuma inaso kuyi zaman lfy da ita ku had'a kai pls wifey indai kina sona😘. Sabreen bataji dad'in abinda suhail yace mataba😒amma sam seta daure tana murmushi tare da cewa insha Allah zaka samu farin ciki daga garemu sweet😘. Dad'i sosai yaji yana kallonta, se tace ya kamata ka tafi danka dad'e😊. Suhail yayi mata sallama sannan ya tafi.

Salma ce ta fito a d'akin sabreen har sabreen ta tsorata, se salma tace kiyi hakuri sabreen. Sabreen tace bakomai salma na fara tsoro gaskya kinga suhail ya fara min tambayoyi akanku kodai akwai abinda yake zargine? Salma ta rike hannun sabreen tace baya zargin komai sabreen hafsat ce tske son had'aku dashi kawai, sabreen tace kamar yaya? Nan salma ta kwashe lbrn abinda ya faru tsakanin zainab da hafsat ta gaya mata tas, sannan taci gaba da cewa naso hanaku cin abincin sabreen amma hakan baiyuba saboda yadda muhsin ya b'ata rai wai bayaso ina shiga hidimarku dukkanku, da ace ke kad'ai toba damuwa amma yanzu bake kad'ai bace. Haka na bari muna kallo kukaci abincin sabrren kuma maganin ya kamaku keda suhail har kikaji bakyason zama a gidan zaki koma gunsu kaka. Nan sabreen ta tuna yadda sukayi da suhail😳abin ya mata mamaki sosai, tacewa salma toya akayi muka koma daidai? Salma tace da muhsin yaga nayi mushi sosai shine ya d'aukoni da safe ya kawoni gunki yace da idan na rungumeki to maganin ya karye kenan kuma bazai sake tasiri a jikinkiba, shi kuwa suhail da kuka gaisa da muhsin to duk ya cire mishi asirin a jikinshi kuma shima bazai sake tasiri akankuba, sannan kinsan me sabreen nayiwa muhsin alkawarin cewa bazan sake shiga hidimarkuba saboda da haka nizan tafi bazaki sake ganina nan kusaba idan suhail ya sake tambayana kice mishi munyi tfy da iyayena kinji😔.? Sabreen ta rungume salma tana kwalla tace dan Allah salma karki barni nayi sabon da bazanso murabu ba pls😰? Salma tayi murmushin karfin hali tace kiyi hakuri sabreen nima banso in barki amma hakan shine mafita dan kar nan gaba in kasa hakura akan abinda hafsat take miki dan zan iya d'aukan mummunan mataki akanta kinga kuma hakan bazaiyi kyauba😒 shiyasa nace ki yawaita yin addu'oi dan karki dogara dani sabreen kinga nima da Allah na dogara kuma wataran zan tafi inda kamal ya tafi☺. Kuka sosai sabreen takeyi dajin kalaman salma, tace kina nufin yanzu inkin tafi shikenan bazamu sake ganin junaba😰? Salma tace eh sabreen😥amma ina so kisan cewa koda yaushe "KINA RAINA" SABSU😭. Rungume junansu sukayi sunata kuka😭, salma tace zaki iya gayawa suhail cewa mubar garin nanne kwata2 an tura babana zuwa wani k'asa daban ne😰. Kuka kawai sabreen takeyi salma tace  sabreen nina tafi muhsin yana jirana bye😊. Sabreen ta rik'e hannun salma tana cewa salma pls ki dawo gareni😰 amma ina salma seta b'ace yayinda hannun sabreen yake tsaye a iska tanata kuka mai k'arfi sega suhail ya shigo da sauri😳da gudu ta rungumeshi tana kuka 😭😰😢

       Sad-Nas
[10/27, 3:23 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

134-135 Suhail yace wifey meya faru, kodai jikin nakine, yanata tambayan sabreen hankalinsa a tashe. Sabreen ta tsagaita kukan tace kawai na tuna da iyayenane da kuma yah kamal😢. Suhail ya sake rungumeta daga shi se boxxer a jikinshi yayinda sabreen taketa shafe bayanshi wai ita a dole tana goge maganin da hafsat take shafa mishi. Shi kuwa suhail gaba d'aya seya rikice da abinda sabreen take mishi, saketa yayi yaje yasa key a kofan d'akinta sannan ya dawo ya rungumeta tsam a jikinshi😔.
Sabreen bata dena shafar bayanshiba, shi kuwa gogan tuni🍌shi ya kasa zama guri d'aya se yawo yakeyi a jikin sabreen🙈, d'ago da kansu sukayi suna kallon junansu cike daso da k'auna💘aise suhail ya kasa jure kallon sabreen kawai ya shiga kissing d'inta itama haka😋. Ahankali ya kashe wutan d'akin tare da haurawa da sabreen kan gado🙄. Salo sosai yake gwada mata ita kuwa sauraronsa kawai takeyi daganan ta mance komai suka fara bugawa😜.

Hafsat kuwa taga suhail ya jima sosai seta biyo bayanshi tanata salma😳. Suhail zaiyi magana kenan se sabreen tasa bakinta a nashi tana mushi wani irin salo tareda sake matseshi a jikinta suna LOVE💋☺.
Hafsat kamar zata b'alla kofan amma sam sam sabreen tak'i ta saki suhail sema sake shige masa jiki takeyi. Azuciyarta kuwa cewa takeyi hafsat bazaiyu inci gaba dacin abincinkiba wlh dolene in samo mafita koki bar gidan koni in bari amma dole suhail ya raba mana gida wil😠.
  Suhail da kyar ya kwaci kanshi agun sabreen nanma ta rike fiskanshi da hannayenta tana magana ahankali cikin shagwaba tana cewa pls sweet karka tafi wlh ban gamsuba😟, tana kissing nashi😀. Suhail yace am sorry wifey yau ai muna tare pls ki barni inje zata fushi wlh😘, sam sabreen tak'i tace "one more" pls? Suhail yace no wifey i have to go yana k'okarin tashi se sabreen ta janyoshi tare dasa mishi bubs nata a cikin bakin😋ai se gogan yaji bazai iya hakuraba haka yayita tsotsa sabreen tana murmushin mugunta a ranta😏.

Kusan 1hr hafsat tana tsaye agun bakin ciki yazo har wuyanta😡😁. Se alokacin sabreen ta rabu dashi tana sauke numfashi😃. Shima suhail d'in haka yayi saurin sa boxer'n shi sannan ya kunna wuta yaje ya bud'e kofan😔. Kunya yaji sosai, hafsat kuwa kan sabreen tayo da saurinta dama sabreen tasa kaya ajikinta aise hafsat ta janyota da fad'a😡. Ai kamar sabreen tana jira itama ta kamota suka fara fad'a😳da sauri suhail ya rabasu tare da shiga tsakaninsu yana cewa me hakane dan Allah? Sabreen se gwalo take yiwa hafsat😜, aiko se hafsat ta janyo gashin sabreen tana cewa shegiya karuwan banza wlh zaki gane kurenki😁.
Sabreen ta hankad'an hafsat da kafanta hafsat ta koma baya, se sabreen tace ai gara karuwa so dubu akan keda kika kaucewa Allah. Kuma ni ba karuwanci nayiba tunda mijinane na sunna, seta fara lashe bakinta da harshenta😋tana yiwa hafsat😚. Kuka hafsat ta fashe dashi tana cewa wlh kaji kunya yah suhail kuma wlh sedai ka zab'a koni ko ita yau😭.
Suhail yace my love pls kiyihakuri ki dena fad'an haka dukkanku ina sonku bazan iya rabuwa dakuba dukkanku😔👏🏻. Hafsat tace to shikenan nizan tafi gida  idan ka zab'a seka sanar da mum ta gayamin😭.
Bayan hafsat ta fita a d'akinne se suhail ya juya yana kallon sabreen cike da damuwa a ranshi😨😒

        Sad-Nas
[10/27, 3:24 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

136 Da sauri sabreen tazo inda yake tsaye tasa hannunta a wuyanshi ta marairaice😟sweet yanzu shikenan hafsat tana gadara da mum, ni kuma bani da kowa sweet ba iyayena babu yah kamal mai sona gaskya bazan iya rabu da kaiba sweet pls😰? Tausayinta ya kamashi sam bayaso yaga sabreen tana cikin damuwa rungumeta yayi sosai a jikinshi yana shafan gashinta yace babu wanda zai rabani dake wifey "you ar the only one that makes me happy i won't live you sweethear i promise😘" pls ki dena damuwa jinki? Kanta ta d'ago tace "are sure?" Yece yes SABSU ina tare dake har abada wifeynah😘. Dad'i taji sosai tace I LOVE YOU SWEET☺, yace "I LUV U MORE SWEETHEART" bari inje gun hafsat kinji? Tace ok😊 sannan ya fita. Dariyan mugunta sabreen tayi tace ke tak'amarki boka ko, toni ba boka da ikon Allah zanyi maganinki😏.

Kuka sosai hafsat takeyi tana had'a kayanta sega suhail ya shigo. Rik'ota yayi yanata rarrashinta amma sam tak'i tace in banda cin amana kana d'akina amma kaje ka nemi sabreen yah suhail wannanma ai tozartawa wlh nika sakeni bana so😭, sihail ya rungumeta a jikinshi tsam yace pls my luv am sorry wlh bawai abinda yakainiba kenan kawai dai sharrin shaid'anne pls kiyi kiyi hakuri banyi hakan dan in b'ata miki raiba am so sorry my luv😘. Hafsat tayita kokarin ta kwace jikinta agun suhail amma ta kasa se kuka takeyi tana cewa kuma kanji ina buga kofa ka manna min hauka kai wato ka samu gidin dayafi nawa ko yah suhail😭? Nidai SAD-NAS dariya nayi sosai anan😆😆😆. Shi kuwa suhail yace pls ki dena fad'an haka mu luv am sorry okey? Tace wlh gida zan tafi idan kanaso in hakura to sedai ka SAKI sabreen😭. 😳suhail yace haba my luv ki dena fad'a haka pls ni bazan iya rabu dako d'aya ba duk ina sonku pls😒ya marairaice mata, hafsat tace to wlh nina hakira na barmata kai matsa min in wuce😡, sam suhail yak'i barinta yanata rarrashinta amma sam tak'i daga karshe tace ta hakura seyayi kissing nata yace bari nayi wanka ina zuwa😊.

Kafin suhail ya fito daga wanka hafsat ta fita ta tafi gida gun mum. Koda ya fito sebai gantaba kuma baiga akwatin da take had'a kayantaba hakan ya tabbatar mishi da cewa ta tafine😬.
Bayan ya gama shiryawane seya wuce gun sabreen tayi kwanta tasha ado tana kwance. Suhail ya karaso yace wifey bari naje gun mum hafsat ta tafi gida, sabreen tace pls kayi hakuri sweet dukni naja maka wannan abun😔. Suhail yajata jikinshi tare da manna mata kiss yace ba laifinki wifeynah kidena damuwa bari naje gun mum d'in sena dawo😊. Peck ta bashi a goshinsa tace to Allah ya kare min kai😊, yace ameen nagode sannan ya fita. Ita kuwa sabreen tausayin sweet d'intane ya kamata😒😔

0 comments:

Post a Comment