Tuesday, 6 March 2018

TANA RAINA Page 36-40

Da asuba suhail ya tashi ya wuce toilet yayi wanka sanna yasa jallabiyansa ya tashi hafsat kunya sosai taji yana mata murmushi yace nina tafi masallaci. Bayan ya fita ta wuce toilet tayi wanka tazo ta shirya cikin dogon riga mara nauyi ta kwanta tana jiran dawowan suhail.
Bayan suhail ya dawone ya wuce d'akin sabreen yana bugawa, lokacin sabreen tana addu'ointa seda ta shafa sannan taje ta bud'e babu fara'a ko kad'an a fiskarta. Suhail ya shige da sallamarsa ta amsa sannan ta rufe kofan, kan gadonta yaje ya zauna ita kuwa ta zauna akan sallaya tace ina kwana😏, yace lfy lau kin tashi lfy, tace lfya😗. Suhail ya lura da yanayinta yace sabreen lfy kuwa? Tace lfy lau mekagani? Yace naganki babu ko murmushi a fiskanki😊, tace bakomai😊, yace kin tabbata? Tace eh☺. Yace to dama nazo mu gaisane nizan tafi seda safe, tace toh nagode. Har seda yazo bakin kofa ya sake juyowa ya kalleta tana tsaye tana jira ya fita tasa key. Suhail ya sake cewa pls sabreen ki gayamin abinda yake damunki nasan akwai wani abu, murmushin karya ta kirkiro tace wlh bakomai kaje nasan hafsat tana jiranka karmu shiga hakkinta😊, murmushin shima yayi yace tonagode seda safe. Bayan ta rufe kofan ne ta jinginu ajikin kofan tace tabbas akwai abinda yake damuna yah suhail😔 bakomai bane illah kishi, yah suhail banajin zanci gaba da jurewa wlh yanzu shikenan ka fara sanin hafsat kafin ni😪, Allah sarki yah kamal nah ina matukar kewanka wlh musamman idan nazo kwanciya kamin sabo da kwanciya a kirjinka amatsayin katifana "im missing youso much sweet😭" Allah ya jikanka Allah yasa Aljannace makomarka ameen😭. Suhail yana tsaye a jikin kofanta yana share kwalla ahankali ya wuce gun hafsat da sallamarshi ta amsa tare da cewa D naga ka dad'e, yace kiyi hakuri naje mun gaisa da sabreen ne😊, b'ata rai tayi tace shine bazaka bari se anjumaba😟, suhail yace kiyi hakuri kinji😘 sannan suka gaisa se suka kwanta yana rungume da ita cikin zuciyanshi kuwa kuna yake mishi😒 ya kasa bacci sam.

9:20am suka farka hafsat ta wuce kichine ta dafa musu indomie da soyayyen egg sannan taje ta sake wanka tayi ado sosai suka fito itada suhail. Har 10:10am sabreen bata fitoba, can segata ta fito sanye da doguwar riga mara nauyi babu ado sam a fiskanta, suhail ya lura da idonta yayi jah, bayan ta zaunane se hafsat ta zubawa suhail ta zubawa kanta sannan ta turawa sabreen kulan😏. Sabreen tace hafsat ina kwana batare data kallesuba, hafsat tace lfy lau ya kwanan kad'aici😏? Sabreen tace ai babu zancen kad'aici dan kullum da yah kamal nake kwana kuma dashi nake tashi😊. Jikin hafsat yayi sanyi shi kuwa suhail zafin kalaman sabreen yaji kome dalili oho?
Abinci kad'an sabreen taci tace to uwargida sannu da aiki nina shiga se anjumanku😀 tana dariya. Suhail ne yace to amarya mungode yana binta da kallon👀, ita kuwa hafsat wani haushin sabreen ne ya kamata aranta tace zanyi maganinki😠.

   Sad-Nas
[10/22, 7:27 PM] ‪+234 803 863 6764‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

115-116 Sabreen bata sake fitowaba se luch, shima sunaci hafsat tanata iyayi abu kadan D, sabreen kuwa ko'a jikinta tana gama cin abinci ta wuce d'aki. Hakadai take musu har washe gari hafsat tayi breaks fast tayi lunch dama da rana ta fita girkinta kenan se kuma sabreen itace da ango yau😎.
4:00pm ta d'aura abinci zuwa 5:45pm ta gama komai ta wuce d'akinta. Bayan isha suna zaune a daining sabreen ta zubawa suhail ta zubawa kanta ta turawa hafsat kula, hafsat ta d'iba kad'an sunaci babu wanda yake cewa komai har suka gama se sabreen ta mike tace to hafsat seda safe, hafsat tace Allah ya tashemu lfy😏, sabreen tace ameen sannan ta wuce d'aki. Suhail ya raka hafsat har d'aki da ledan kazanta kamar zatayi kuka ya dai lallab'ata ya wuce d'akinshi ya shirya ya nufi gun SABSU😜. Kofa a bud'e ta bari tayi wankanta fes se kamshin turare kakeji himarne a jikinta ya shigo da sallama yace sallah zakiyine? Murmushi tayi tace dama kai nake jira ka shigo, yace to gani lfy😘 ya bata peck a kumatunta, tace lfy lau dama tunda tare zamu kwana why note muje d'akinka, suhail yace "fine" amma meyasa kike son muje d'akina? Sabreen tace saboda haka na saba da yah kamal😊, murmushi shima yayi yace to muje, gaba tayi ta barshi yana rufe mata kofa sannan ya biyota harda saurinshi yasa hannunshi a kafad'arta yana cewa bazaki jirani bane wifey, dad'i taji sosai dajin wifey a bakinshi a haka suka karasa d'akin ashe hafsat tana lekensu haushi kamar ta mutu takeji😰.
Bayan sabreen ta shigane se d'akin ya burgeta komai white ne a d'akin ta tsaya kallo suhail yace wifey kinada alwala? Tace eh, dad'i yaji a ranshi yace tozo muyi nafila, abayanshi ta tsaya ya jasu raka'a 2 sukayi addu'oi sosai sanna suka shafa ya tsaya kallon sabreen. Ita kuwa tana shafa addu'an ta cire hijabin jikinta se doguwan riga🙄suhail yace wifey me wannan? Tace a ina, yace a jikinki, tace doguwan riga😉, yace dashi zakiyi baccin? Tace kwarai kuwa, mamakintane ya kamashi ya mike tsaye tare da cire rigan jikinshi daga shi se boxxer ya matso inda take tsaye tana kallonshi yace pls muje ki d'auko rigan baccinki😘, tace karka damu hakan yamin☺, yace toni bai minba bakiga yadda nakebane ko haka kike kwana da abokina? Murmushi tayi tace yah suhail kenan nidai bacci nakeji dan haka zan kwanta seda safe😊 ta haye kan gado da sauri ya yabita ya rungumeta ta baya tun bata kwantaba yana shakan kamshin jikinta tare da kissing d'in kunnenta yace wifey pls karkimin haka, wani irin dad'i taji taji seta makze ta juyo tana kallonshi menayi kuma yah suhail? Hannunsa yasa a goshinta yana addu'a bayan ya gama ne yace pls wifey ki cire wannan😒, kwanciyanta tayi tace ni dashi zan kwana😗, suhail yace ni kika murgud'awa baki? Shuru tayi seya fad'o a kanta a hankali suna kallon juna sabreen ta kawar da kanta tace yah suhail pls ka tashi😏, yace bazan tashiba sekin cire wannan rigan wlh, tace tome zansa idanna cire? Yace mu kwana haka🙈rufe idanunta tayi tace ni bazan iyaba, yace to zan kawo miki nawa kisa kin yarda? Tace eh, yace to bari in cire miki tukunna, tace no ka juya zan cire da kaina, ba musu ya juya. Ahankali sabreen ta cire rigan wani d'an iskan nighty ne a jikinta wanda shida babu duk d'aya suke tayi wurgi da doguwan rigan sannan ta shiga bargo da wuri ta rufe fiskanta. Suhail ya juyo tare da bud'e fiskanta😳😋kallonta kawai ya tsayayi baya ko kyafta ido👀, ahankali ya fara shafar jikinta fari tas ga laush, sabreen ta b'ata rai tace yah suhail ka bari banaso😒. Suhail ya marairaice yace sabreen pls ina cikin wani hali ki taimaka, sabreen tace banda dai wani hali kwananka 2 kana cin amarci nika barni😏. Rungumeta yayi a jiinsa ta baya muryanshi wani iri duk ya fita hayyacinsa yace sweetheart wlh hafsat bata sallah tun ranan😘, ya manna mata kiss abayan wuya, sabreen ta juyo da sauri suna kallon juna tana murmushi tace dagaske😊? Shima murmushi yayi yace "yes SABSU" ahankali ya fara kissing nata itama tana mayar mishi da martani cikin salon kwarewarta da kamal ya koya mata💋shi kuwa gogan dad'i yaji sosai😋😋😋

          Sad-Nas

[10/22, 7:27 PM] ‪+234 803 863 6764‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

      By Mmn Shureim
             (Sad-Nas)

117-118 Sabreen ta kushe gefe tace ya isa yah suhail, kallonshi takeyi har cikin ido shim haka👀. Yace meyafaru😘 ya mata kiss, tace bakomai inaso muyi maganane, kashi na kan kirjinta yace ina sauraronki😘kiss kawi yaketa manna mata, ta marairaice tace yah suhail ya batun karatuna? Shuru suhail yayi dan yasan kamal yana da niyan saka sabree a skul, amma sam shi bayajin zai iya barinta, suhail yace karki damu wifeynah zanyi tunani akai kinji😘? Tunda taji yace haka taso ta gane manufarsa amma setayi murmushi tace to shikenan😊.
Suhail yace shikenan tambayan naki, tace eh. Yace to wani suna kikeso in dinga kiranki dashi? Tace sunan da kake fad'a yanzu, yace wifey? Tace eh😊, yace sabo da kamal ko? Tace yes😊. Yace ni kuma dama sweetheart ne araina amma duk d'ayane😘, ya sake cewa ni kuma me zki dinga kirana dashi? Tace "SWEET" yaji dad'in sunan sosai yayi murmushi tare da cewa nagode😊. Sabreen ta juya mishi baya tare dajan bargo ta rufe😔, suhail ya fahimci cewa ta tuna da kamal ne dan haka ya matso kusa da ita ya janyota jikin ya kifata akan kirjinshi kamar yadda yaji tace kamal ya mata sabo da kwanciya a kirjinshi. Kanta ta d'ago tana mishi kallon mamaki tare da kwalla😪, ya share mata kwallan yace pls wifey ki dena kuma daga yau ki d'aukeni amatsan kina tare da kamal kinji, duk wani abu da kukeyi zan mikishi wifey banaso kinasa tunaninshi a ranki sosai karya jawo miki damuwa pls sweetheart😘. Dad'i taji tace yah suhail kayi hakuri amma bazan iya dena tunanin yah kamal ba akoda yaushe "YANA RAINA" Suhail yace nasani wifey amma pls ki dinga ragewa wani lokacin abin yana damuna sosai, mamaki ya cika sabreen tace kardai ince kishi kake da mamaci? Suhail yace nima a hakan na tsinci kaina sabreen amma inaso kisan bani bane zuciyata ce😒. Rungumeshi tayi sosai tace am sorry sweet zan dinga kiyayewa insha Allah😘 tayi pecking kirjinshi. Murmushi yayi tare da fara shafeta😊, salo sosai yake gwada mata ita kuwa tana d'an kunyansa😉, yace wifey ki dena kunyana pls ai mun zama d'aya kumafa ke baikama kiji kunyaba, dariya tayi sosai tace to ai ban saba dakai bane, yace inaso ki d'auka cewa da kamal kike kwance tunda dama dashi kike kwana, hakan kuwa sabreen ta d'auka tace mishi to shikenan. Tsotson junansu suka farayi a hankali cikin salo na k'aunar juna💋seda sukayi nisa sosai sannan suhail ya saki fiskanta ya fara shafeta tun daga samar k'asa, ayayin dayazo kan mazaunanta se wani salo yake gwadawa gasu da laushi hannunshi se lumewa ciki sukeyi😋, aranshi yace lallai abokina yamore sosai😋. Sabreen fa ba sauki duk wani salo da sukeyi da kamal shi takeyiwa suhail, ai gogan seya dage ya shiga nuna mata salon da batasan dasuba amma sam sabreen bata karayaba itama tashiga kwaikwayonsa😋hmm abin nasufa ba sauki sam suhail ya juyata akan gado ya fara lasanta kamar ya samu ZUMA. Lokacin dayazo kan bubs nata nidai SAD-NAS juyawa nayi dan bazan iya jurewaba, ai kuwa ya cire mata riga yayi wurgi dashi sannan ya kashe wuta😋😋😋

      Sad-Nas😜
[10/22, 7:27 PM] ‪+234 803 863 6764‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

      By Mmn Shureim
          (Sad-Nas)

119-120 Wani kukane ko nishine na faraji a muryan sabreen, shi kuwa gogan se nishinsa kakeji yana cewa "I LUV U SO MUC WIFEY😘" yana manna mata kiss.
Daganan naji yana karanto addu'ar...basena na karasa nasan kun fahimta😜. Kunsan sabreen da tsoro, atake ta fara kuka tana cewa yah suhail dan Allah ka bari😢, suhail "sorry luv bazn cutar dakeba pls kiban had'inkai kinji😘, noo sweet plsss😭kuka sosai ta farayi tana kokarin tureshi akanta amma ta kasa, shi kuwa gogan ya fita hayyacinsa kwatakwata baisan wani duniyan yakeba, koda kuwa yasan inda yake tofa a halinda yake ciki yanzu bazai iya saurarawa sabreen ba ko kad'an😋 numfashinsa kawai kakeji mai had'e da kukan dad'i🙊🙈. Seda suhail yaji ya gamsu sosai sannan yabar sabreen tanata faman kuka😭, arikice yace "am so sorry luv" yana wani sauke numfashi, ko kulashi batayi tanata kukanta gashi gabanta se rad'ad'i yake mata😭. Da sauri suhail ya mik'e da kyar ya kunna wuta yace wifey am sorry pls kibar kuka kinji😘, tace nika dena tab'ani banaso😚kanaji ina kuka amma ka shareni, suhail abin ya bashi dariya yace wifey wlh banjiba kema kinsan bazan sharekiba😉, tace wlh kaji niba ruwana dakai😚, yace ohh no wifey karkice haka pls kinsan bana wannan duniyan a lokacin ai, kallonshi takeyi tare da harara, yace wlh kuwa ina duniyan dad'inki a kunnenta ya fad'i hakan yana karewa surarta kallo yace MASHA ALLAH😘. Abin ya bata dariya tace pls ka kaini toilet bazan iya tashiba😀, d'aukanta yayi cak se toillet tana jikinshi idonta a rufe ya had'a ruwan zafi ya tsomata a ciki😳ido ta bud'e tace yah suhail wlh ruwan da zafi kokarin tashi takeyi yayi saurin mayar da ita yana rarrashinta harta hakura. Shima yatsaftace jikinsa sannan yace mata ina zuwa kinji😘, d'akin ya nufa ya cire zanin gadon gashi fari dukya b'aci da jini amma ba sosaibane jinin, seya shinfid'a wani yasa wannan a injin wanki sannan ya dawo gun sabreen d'aurayeta yayi tas ya kawo towel zai rufeta, seta shagwab'e tace nifa banyi wankan...dariya yayi yace nima ai banyiba saboda zan sake "secoond round😘" sabreen tace haba yah suhail🙄, yace ooh yah suhail kike cemin ko? ☺seta tuna da yah kamal sweet d'inta, tace mishi sorry sweet harda kwallanta😓.
Suhail ya nad'ota a towel se kan gado, ya goge mata jiki seyasa mata rigan baccinta ya fesa mata turare ya kashe wuta tareda janyota kan k'irjinshi yana shafar bayanta yana cewa "I love you so much SABSU😘, and I'm sorroy key😘? Itama kiss ta bashi a
lips nashi tace "I luv u too sweet" sannan ta sake shigewa jikinsa☺, ya matseta sosai ajikinshi tare da cewa ki huta kafin anjuma second round😜

        Sad-Nas

[10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

121-122 Tunda Hafsat taji kukan sabreen hankalinta ya dad'a tashi ta rasa meke mata dad'i😁gashi ta kasa samun sukuni barema tayi bacci. Misalin 2:00 na dare suhail ya farka tare dare da bawa sabreen hot kiss da dole sedata farka tana juyi a jikinshi, shafeta ya farayi yana pecking nata aduk jikinta. Juyi takeyi tana magana cikin shagwama ahankali tana  cewa pls kabarni sweet wlh jikina yana min ciwo☹, suhail have sorry wifey zaki samu lfy kinji inaso mu samu babby ne kinji😘, murmushi sabreen tayi tace ayau d'inne zamu samu babbyn? Yace eh insha Allah fatana kenan MAI DAD'IN😘. Race waye mai dad'in? Yace ke mana kinjiki kuwa wifey, "you are so sweet wlh sweeter than honey wifeynah" Allah yayi miki wani baiwa da bazan iya hakuri dakeba so pls kiyi hakuri dani kinji? Dad'i taji a zuciya tace Alhamdulillah Allah na gode maka da ni'imar daka min ya Allah ka karamin ni'ima ta yadda zan dinga gamsar da mijina dad'i bisa d'ari😊. Hmmm FANS Ku rike wannan addu'an da sabreen tayi don nidai SAD-NAS tunba yauba inayinshi kuma wlh.... Hmm bari dai inyi shuru kudai kuyitayinshi kawai😋. Hannunta tasa ta shafi fiskanshi tace thankyou sweet, daganan ya fara rikitar da ita da salon soyayyarshi mai gusar da hankali😋 daganan kuma suka Lula duniyan😜, nan kuka sabbreen tayi amma basosaiba. Kusan awa d'aya suhail yana Abu kafin ya barta yanata bata hakuri dasa mata albarka sannan ya kaita toilet ya gasata sosai she tayi wankan tsarki ya mayar da ita gado sannan yaje yayi wankan shima yazo yasa rigan baccinshi, ita kuma tana nad'e a towel har zaisa mata rigan baccinta se  tace nifa banason wannan rigan kasamin rigan baccinka, dariya sosai suhail yayi yace nawafa kikace wifey? Tace eh bazaka samin bane, yace yadda kikace haka za'ayi wifeynah, kawaidai kinban dariyane😀, murgud'a mishi baki tayi😚, yace those na sake kuma,marairaicewa tayi race eyyah yah suhail😜, suhail again? Race no sorry sweet luv😘 ta bashi peck. Dariya yayi tare da wucewa walldrop nashi ya d'auko mata rigan ball nashi ash dogon wandone da Riga mai guntun hannu yaje ya fesa turare sannan yasa mata pant NATA seya yasa mata kayan😘,yace woow wifey ya miki kyau sosai wlh, tace tankyou tana murmushi tace tofa ka bani kenan sweet dan bazan rabu dashiba kuma, yace nidai aro na baki zaki bani kayana dan dashi make tuna kamal shiya sayo min, dad'i taji tace wlh nidai INA so☺yace to nabaki race tnx sannan suka kwanta bacci tana bane a kirjinshi😴.
Hafsat ta kasa hakuri da asuba ta kira friend Nata zainab tana kuka ta gaya mata komai, zainab race zanje mini gun MALAM ki kwantar da hankalinki za'a raba sabreen da suhail ta yadda zasu tsani junansu, dad'i sosai Hafsat taji race nagode😏.
Salam CE kwance akan gadon Maman muhsin cikin fadan mamanshi tana murmushi😊 Sega muhsin ya shigo yace NAWA keda waye kike murmushi? Salam yace nida Hafsat wai zata raba sabreen da suhail, muhsin yace pls karki shiga maganansu tunda sunyi sure yanzu. Salam ta tashi ta zauna tace karda damu NAWA, bazan Shiga hidimarsuba wlh, amma dai Idan Hafsat tayi kokarin wuce gona da iri tofa Kazan bazan bariba😏.

            Sad-Nas
[10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

      By Mmn Shureim
             (Sad-Nas)

123-124 Salma taci gaba da cewa NAWA, hafsat tana da kirki kuma wlh ina tausayinta amma kuma abinda takeda niyan aikatawa zai cutar da,sabreen kuma kasan yadda nake son sabreen, muhsin yace yakai yadda kike sona? Murmushi tayi tace ka dena had'aku pls ita dai TANA RAINA gaskya, kai kuma kana zuciyata😜. Dariya muhsin yayi yace banaso kiyita taimakon sabreen da saninta saboda zata dogara dake kinga kuma hakan sab'one shiyasa nakeso kifita rayuwarsu pls👏🏻, mikewa salma tayi tace idan dai kana sona to karka sake gayamin cewa in fita a rayuwar sabreen kuma ai kodana taimaka mata bazan bari ta saniba saboda nima bana so ta dogara dani, zanyi duk abinda zanyi dan taimakawa sabreen batare data sani😏. Muhsin ya zauna kusa da ita tare da riko hannunta yace banaso kiyi fushi pls kiyi hakuri kinji nima sabreen TANA RAINA saboda k'aunar da nake miki😘, murmushi salma tayi tace thanks😊, shima ya mata murmushi sannan yace tashi muje gabis yana son ganinmu, da sauri ta mike suka tafi sina masu kaunar junansu. Hmm nidai SAD-NAS idan na tsaya kallon muhsin har bana iya d'auko muku rahoton dakyau tsabar rikicewa🤗.

Da asuba bayan suhail ya tashi sabreen ne yaji jikinta da zafi sosai, taimaka mata yayi taje tayi alwala shima haka sannan suka fito, sabreen tace sweet kaje masallaci kaji lfyana kalau, da sauri ya tafi ita kuwa tayi sallah seta kwanta. Da suhail ya dawo d'akin hafsat ya shiga tana bacci dan bata kwanta da wuriba kuma bacci sosai takeyi dan batasanma ya shigoba, bargo yaja ya rufeta sannan ya fito yayi gun sabreen. Tana kwance tana b'ari😨, magani ya d'auko ya d'agota yasa mata a baki yana cewa sorry wifey wannan duk laifinane, yana zuba mata ruwa a baki. Bayan tasha maganinne tayi murmushin k'arfin hali tace ba laifinka bane sweet ciwone daga ALLAH kuma zan samu lfy insha Allah ka dena damuwa pls😊, rungumeta yayi yace am sorry wifey😘, tace bakomai bacci nakeji, jallabiyanshi ya cire ya kwanta sannan ya jawota kirjinshi, kwanciya tayi tana murmushi tace tnx yah suhail😜. Dariya yayi yace bakida lfyanma amma kina tsokana koh😘? Tace ai naga dukka damune shiyasa, yace toba dole in damuba sabreen da ana iya nunawa masoyi zuciya toda fiskarki zaki gani a cikin nawa zuciyan, sabreen kinsan yadda nake jinki a raina kuwa, wlh sabreen ina miki k'aunar da nikaina bansan iyakansaba kuma banama so in sani saboda inhar nasan iyakansa toba sonki nakeyiba....bakinta yaji a cikin nashi tanata tsotsonshi sannan ta sake tana murmushi tace nasani MAI ZAFINAH, you don't have to say okey? "nd i luv u so much more SABSU😘". Dad'i sosai yaji sannan sukaci gaba da kissing d'in junansu💞.

10 suka tashi cikin ikon Allah sabreen taji sauki sosai murmishi sukewa junansu daganan dai yaje ya mata wanka tasa kayan ball d'in nasshi ta wuce kichine kanta ko d'ankwali babu. Tana fitowa suka had'u da hafsat a palo,hafsat se kallon banza take mata. Ita kuwa sabreen wucewa tayi tace hafsat an tashi lfy? Hafsat tayi banza da sabreen😚, se sabreen ta wuce ta had'a musu breakfast shi kuwa suhail lokacinne ya fito ya karaso har inda hafsat take yace my luv an tashi lfy😘? B'ata rai tayi tace wannan shine adalcin kenan D, se yanzune zakaje dubani, itafa da asuba kaje dubata kuma ni ina kayan ball d'in meyasa baka baniba ita ka bata, gaskya ba haka ake adalciba nidai wlh ban yardaba😠.
  Suhail yace my luv naje kina bacci, kuma riga kema zan baki naki kiyi hakuri pls. Hafsat tace kumaka jamata kunne ta dena min kallon banza dan bazan d'auki wannan iskancinba😏. Da sauri sabreen ta fito tace hafsat yaushe na miki kallon banza? Hafsat tace rufemin baki munafuka har kina k'in auren ashe dama kina so makaryaciya kawai kinji kunya wlh sabreen😠. Mari mai kyau sabreen tabawa hafsat😳 a fiska ranta a b'ace😏tace ki gyara kalaman hafsat banason wawanci😏. Suhail yace sabreen me haka, waya shigo dake cikin magananmu? Sabreen tace ita😏, suhail yace ki bata hakuri, sabreen tace in bata hakurifa kace? Ran suhail abace yace eh kiba hakuri😠 suna kallon juna babu fara'a😠😠

        Sad-Nas
[10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           Sad-Nas

125-126 Sabreen ta maida kallonta kan hafsat tace kiyi hakuri☺. Wani sanyi suhail yaji a ranshi seyace pls my luv ki hakuri kinji, hafsat tace bakomai tunda ta gane kuskurenta😏amma wlh kaja mata kunne karta yarda ta sake gwadawa dan kai kasanni D kuma kasan dai sabreen bazata iya fad'a daniba😠. Suhail yace hakan bazai sake faruwa pls kuyi kokarin kwantarmin da hankali baku tayarminba👏🏻, sabreen tace "am sorry swtee" tana murmushi😊, shima murmushin ya mata sannan ta wuce kichine.

Zaune suke dukkansu sunna breakfast a daining babu wandan yake cewa komai har suka gama se sabreen ta kwashe kwanukan taje kichin tana wanke wanke dayake basu da mai aiki. Harta gama ta gyara gurin tas sannan tazo ta wucesu ta shiga d'akinta. Jeans black tasa da wani riga mara hannu d'aya ta gyara gashinta tayi wanka da turare seta kwanta abinta tana tunanin sunan da hafsat ta kirata dashi wai munafuka😠sunanda ko a lahira masu wannan sunan azabansu dabanne.
Suhail ne yayi sallama ya shigo yana kallonta, ta amsa sallamar ranta a bace😏. Da sauri ya kara ya zauna kusa da ita tare da janyota gateshi yace wifey yanaga kin had'a fiska haka dukda wannan ado da kikayi? Shuru tayi bata dashi komaiba😷, yana shafa hannunta da yake waje yace pls wifey talk to me😘tare da bata peck a wuyanta.
Sabreen tace inace nikayiwa haka koh😚? Murmushi yayi yace wlh ki dena murgud'amin karamin bakinkinnan inba hakaba zan cijeki😀, sake murgud'awa tayi aiko seya juyata tare da kwantar da ita ya fara kissing nata😋. Tureshi tayi ahankali tareda kawar da kanta gefe tace yah suhail ka tashi a kaina mun b'ata😠. Suhail yana kwance a jikinta yace kidai fad'i gaskya kodai na miki nauyine😜? Dariya abin ya bata tace ainiba raguwa bane yah kamal daya fika jikima ina iya d'auka bare kuma kai😏, suhail yace to nidai ban yaddaba idan kuma kinaso in yadda toki barni a haka😀. Sabreen tace bazan bariba bani kake had'awa fiskaba d'azu😒. Suhail yayi murmushi yace am sorry sweetheart kinsan ku mata kuna da kishi, ita hafsat ta kasa b'oye nata kishin sannan kinga dake na kwana banaso tayi fushine kuma wlh baikamata ki maretaba wifey itace babbafa akan. Sabreen tace ammafa munafuka ta kirani dashi kuma ni banga munafurcin dana mata sweet😏.
Suhail yace dukda haka dai aibake take maganaba dani takeyi banso ki shigo cikiba wlh sam banji dad'iba😌. Sabreen ta marairaice tace alright am sorry okey? Murmushi ya mata yace komai ya wuce wifeynah pls kidena kulata kodata nemeki da fad'a pls👏🏻? Sabreen tace insha Allah zanyi kokarin kiyayewa amma karfa ta wuce gona da iri dan naga abin nata harda sharri wai ina mata kallon banza wlh ban mataba sweet gaishetafa nayi tak'i amsawa😚. Suhail yace to shine kike min haka😚, dariya sabreen tayi tare da cizan gomusa a hankali😊, yace kiyi hakuri zan mata magana kinji, pls wifey karyi fushi dani bazan iya jurewa fushin kiba pls👏🏻? Rungumeshi tayi yana kwance akan kirjinta hannayenshi suna kan bubs nata yana matsesu a hankali😋yace ko zamu bugane? Tace mene kenan? Tashi yayi akanta ya kwanta akan gado seya janyota jikinshi ya tallafo kanta tare da far kissing nata. Sabreen ta janye bakinta tace sweet baka gajiyane? Yace bazan tab'a gajiya dakeba wifey, banama fatan in gaji dake wlh😘. Hannunta yakamo yakai kan🍌shi🙄razana sabreen tayi dan yadda taji 🍌abun ya tsaya atsaye. Suhail yace pls wifey ki taimakamin☺tare da rungumeta a jikinshi yace I LOVE YOU SO MUCH SABSU😘😘😘

       Sad-Nas
[10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

127-128 Babu yadda sabreen ta iya haka suhail ya b'ata mata wankanta, amma batasha wahala sosaiba suka wuce toilet sukai wanka.
Haka suke a koda yaushe har ya karasa mata kwananta yau zai koma gun hafsat kuma tayi wankan tsarki dan 3days takeyin period nata ya d'auke. Bayan sabreen ta gama girkin ranane sam suhail baiso sabreen ta fita girkiba ya wani marairaice mata itacema taketa lallab'ashi tana cewa 2days nefa kawai kuma ai hafsat ta fara sallah kaga zaka sake cin saon amarci😜. Rungumeta yayi yace dukda haka dai sena buga yanzu zamuyi na bye pls wifey😔? Kiss mai sanyi ta bashi a ido😘 tace okey naji to sannan suka fara bugawa😜. Hmm abun nasu dai ba sauki seda ya gamsu iya gamsuwa sannan ya rabu da ita amma yana kwance akanta bai tashiba😋. Sabreen tace sweet tashi mana, yace no wifey ki bari su gamayin good byee mana😀, dariya sosai tayi tace wani irin good byee kuma bayan wanda sukayi yanzu? Yace no bakiga nawa bayaso ya fito bane saboda kin rikeshi😃. Dariya sukayi a tare tace pls ka tashi sweet, yace ban gama zubaba tukunna senaji na gama😎, 🤔sabreen tace bari na gwada mishi abinda nakewa yah kamal, nan da nan ta fara shafar cinyanshi cikin wani irin salo🤗da sauri suhail ya kamo hannunta yana cewa pls ki bari, sakeyi tayi aiba shiri ya tashi ya wuce toilet yana dariya😃. Itama dariyan takeyi tace ai kuma shikenan na ganoka😜.
Bayan sunyi wankane tace toka tafi gun hafsat se bayan 2days ka dawo na bar mata kai gabad'aya🤗, yace to shikenan bye👋🏻, itama tace byee tare da juyawa tana gyara gadonta shikuwa yana binta da kallo ko juyawa tajiyi😎. Da sairi ya dawo yayi hugging nata ta baya yace ashe da gaske kikeyi, tace eh mana pls kaje😘, yace ok bayee seta mishi kiss sannan ya fita.

5:00pm sega zainab kawar hafsat ta karb'owa hafsat magani daga gun wani boka suka wuce d'aki dama suhail ya fita ita kuwa sabreen inba girkinta bane dama bata fita. Zainab tace ki zuba a abincinku koda kinci babu matsala akansu kawai zaiyi aiki zai tsaneta itama haka😏. Hafsat taji dad'i tace nagode wannan fa? Zainab tace wannan kuma a hannunki zaki shafa lokacin kwanciyanku seki shafe jikin suhail dashi koda ya koma gun sabreen to bazai tab'a iya kusantartaba. Hafsat tace nagode seta d'iba kud'i tabawa zainab tace sekin jini😀 suka tafa zainab ta tafi.

Hafsat ta gama girkinta seta d'ibawa mai gadi nashi sannan ta zuba maganin acikin nasu ta kimtsa komai takai daining. Bayan sallan isha suhail ya dawo gida, d'akinshi ya wuce yayi wanka sanna ya fito dukya damu yaga wifeyn shi, hafsat ta fito da murna tace sannu da dawowa D, yace yawwa my luv ya manna mata kiss😘. Sabreen ce ta iso tare da cewa sweet sannun da dawowa, gunta ya karaso yace sannu wifeynah😘. Haushin sunan nasu hafsat taji tace bisimillah muje muci abinci, sabreen tace sannu da aiki😊, hafsat tace yawwa tana murmushin mugunta😆suka zauna dukkansu😔😔

           Sad-Nas
[10/27, 3:22 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

      By Mmn Shureim
             (Sad-Nas)

THANKS FOR D LOVE FANS
SAD-NAS LOVES YOU MUCH😘😘😘

129 Salma tace muhsin pls ka bari sabreen, zata cutufa, muhsin yace toke kinaga kina da halin da zaki iya cetonta kenan? Salma tace kwarai kuwa zan canja musu abincin, muhsin yace no banaso ki shiga hidimarsu dan haka ki rabu dasu. Salma tace noo muhsin idan maganin yayi aiki fa? Muhsin yace salma inaso kisan cewa rayiwar sabreen ba'a hannunki yakeba dan kinaga kina iyayin wasu abubuwa pls ki barsu👏🏻. Babu yadda salma batayiba amma muhsin ya hanata suna gani hafsat ta zubawa suhail ta zuba nata sannan sabreen ta d'iba nata suka faraci😓.
Tunda suhail yakai loma d'aya yaji wani iri a tattare dashi, haka itama sabreen. Basuci dewaba sukace ya ishesu a tare. Hafsat tace D kanaso inyi fushine, yace wlh nakoshi danaje gun mum naci abinci wannanma dan karki fushine yasa naci. Sabreen ta mik'e batare datace komaiba ta wuce, harta d'anyi nisa se hafsat tace sabreen babu sallamane? Wucewa tayi batace komaiba ta shige d'aki. Suhail yana so ya mata magana amma ya kasa, se hafsat tace D meyake damun sabreen ne ko seda safe yau bata manaba kodai kishine ya kamata, hmm lallai kam Allah ya k'aramin hakuri😏. Kwata kwata ya rasa meke damunsa seya mik'e zaibi sabreen d'aki hafsat tace D ina kuma zakaje? Yace zanje inji kome yake damuntane, hafsat tace gaskya ban yaddaba ai girkinane😠. Babu yadda ya iya haka ya dawo suka wuce d'aki, toilet ya shiga yayi alwala itama haka sukayi nafila tare da addu'oi sannan suhail ya cire kayanshi. Cikin dabara hafsat tasa hannunta a walldrop kaman tana nema wani abu seta d'ibi maganin ta shafe hannunta dashi sannan tazo ta kwanta tare da kashe wuta. Suhail zai kira sunanta seyace wifey nace....bai k'arasaba seyayi shuru lokacin daya tuno ace hafsat ce. Hafsat tace dan kanaso ka b'ata min rai shine kake kiran,sabreen anan ko😞, suhail ya kamota yana cewa pls kiyi hakuri wlh ba haka bane, hafsat taki sam da haka suhail yayita rarrashinta tana k'i harya fara kissing nata tare da shafeta. Dad'i sosai takeji yanata wasa da ita daga nan dai ya cire mata kayan jikinta yana shafeta sannan ya cire nashi, itama a hankali ta fara shafe wuyansa har gun mazaunansa kamar yadda zainab ta gaya mata, haka dai ta gama shafe suhail da magani daganan ya shigeta tanata kuka shi kuwa se sunan wifey yake kiranta dashi. Hafsat haushi kamar ta mutu ga azaba gashi yana kiran wifey i love you so much. Seda suhail ya gamsu sannan ya barta yana sauke nunfashi. Hafsat se kuka takeyi amma sam fiskan sabreen yake gani tana zaune akan gadonta tana kuka. Da sauri ya shiga toilet ya watsa ruwa sannan ya had'awa hafsat nata yazo ya d'auketa yasata acikin baf, hafsat tana lura dashi kamar hankalinshi baya jikinsa😳tsoro ya kamata tace kardai wani abu yasami suhail d'ina😰, ta daure tace D lfy kuwa? Kallonta yakeyi kamar wawa yace hafsat sabreen ce taketa kuka zanje in dubata😒, hafsat tace no D nikuma bazan iyayin wankanba pls karka barni😭aeta fara kukan gulma dan tasan bayason jin kukan mace. Atake ya rungumeta yana cewa shikenan bazanje ko inaba kiyi shuru to, amma har yanzu yana ganin fiskan sabreen kaman a mafarki tana kuka😭 gabad'aya a rikice yake🤔🤔

0 comments:

Post a Comment