Wednesday, 7 March 2018

TANA RAINA Page 46-50 (The end)

Sabreen ta rikece gabad'aya ta rasa me zatacewa suhail, shi kuwa yana kallonta kuma yaga alama akwai wani abu da sabreen take b'oye mishi dan gashi yanayin fiskanta ya nuna. Sabreen tace sorry kuskurene sweet😔. Suhail ya rikota yace wifey kalleni, amma sam sabreen ta kasa kallonshi, tace am sorry sweet kuskuren bakine ba salma nake son cewa ba. Suhail yace no wifey karmu fara haka dake pls, ni mijinkine banaso mu dinga b'oyewa junanmu komai pls tell me😊. Sabreen ta rasa me zatace mishi dan ita gaskya bazata iya gayawa suhail gaskyaba, se tace bakomai sweet kawai mubar zancen. Suhail yace no wifey ina so insani ke nake sauraro.
Sabreen tace pls sweet ka kaini gun kaka ina so in ganshi pls? Suhail yace saboda me, sabreen tace nidai kawai ka kaini bazan jimaba seka dawo dani pls sweet😒. Kan sihail ya d'aure gabad'aya yace to naji zan kaiki amma dole sekin gayamin komai. Sabreen tace ka bari muje mu dawo zan gaya maka pls muje. Suhail yace to amma se gari ya waye kinga dama zankai hafsat anguwa semu fita gabad'aya. Sabreen tave anguwa ina sweet? Suhail yace gidansu zainab kawarta bata da lfy shine zataje dubata. Sabreen tace bazai yuba sweet ni bazan had'a tfyna da ita sedai ka kaini ka dawo ko kuma ka kaita ka dawo amma bazamu fita tareba😠. Abun sabreen d'in ya fara damun suhail sosai amma seya daure yace to shikena🤔.

Bayan sabreen ta gama musu abin karyawa sunaci hafsat ranta a b'ace kowa dai da tunanin da yakeyi a ranshi har suka gama se hafsat ta d'auki gyale da jaka tace D muje koh😊? Suhail yace ok muje seyacewa sabreen wifey bari in kaita in dawo kinji😘, itama peck d'in ta mishi tare da rungumeshi tace Allah ya kare min kai sweet luv😏. yace ameen wifeynah thanks😊, hafsat kuwa seya bushe da dariya😆 tayi gaba abinta. Suhail da sabreen suka kalli juna se sabreen tace kaje tana jiranka sekun dawo karfa ka dad'e pls, ya e insha Allah sannan suka tafi.

Bayan sun fita ta tattara komai taje tayi wanke wanke ta gyara ko ina sannan ta koma d'akinta ta k'arasa had'a kayanta ta ajiyeau guri d'aya seta kwanta tana tunani a ranta yanzu yaya zatayi kenan da suhail. Kawai zataje ta gayawa kaka komai tunda tasan SALMA bazata sake dawowaba😥, kawai zataje ta gayawa kaka tasan zai bata mafita😒.
Tana kwance seta kira munna a waya ta gaya mata komai, munna tace gaskya tunda dai yanzu salma ta tafi to karki gayawa suhail komai game da ita kije gun kakan kawai nasan zaki samu mafita agunshi. Sabreen tace nagode munna sekin jini.😳😳 atsorace sabreen ta mike tsaye akan gadonta saboda abinda ta gani😳. Yana tsaye baya ko dariya🙁kuma yana kallonta har cikin ido👁. Sabreen ta rikice gabad'aya jikinta se rawa yakeyi da k'yar ta iya kiran sunanshi tace MUHSIN😳??

    Sad-Nas

[10/27, 3:32 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

143-144 Bayan sabreen ta gama amai ne suhail ya wanke mata fiska sannan ya maidata d'aki ya koma ya kimtsa toilet d'in sannan ya dawo yana tambayanta wifey me kikaci yasaki amai haka? Sabreen da tuntuni take wannan tunanin seta gano,cewa dai cikine da ita amma sam bazata gayawa suhail ba saboda tasan dole hafsat zataji. Sabreen tace sweet inaga dai abincin danaci da safe ne, dan ban sake cin komaiba😉. Rungumeta yayi a jikinshi yana mata sannu😘 tare da cewa kodai zamuje kiga doc ne? Sabreen tace haba sweet daga yin amai kuma se zuwa ganin doc, karka damu am now okay😊, suhail yace are u sure wifey? Tace yes SABSU tare da kashe mishi ido d'aya. Murmushi yayi tare da sake matseta a jikinshi kamar za'a kwace mishi ita, ita kuwa ta samu abinda take so aiseta baje da kyau☺ sannan tace sweet yaushe zaka samamin gidana? Yace yaushe kike son barin nan, tace gobe zuwa jibi in zaiyu in kuma bazaka takuraba😘. Bayanta yake shafa a hankali yace to shikenan zan sake neman wani gurin, dama na samu wani gida turawane a ciki to nan da 2month ne zasu sayar da gidan gabd'aya zasu koma k'asarsu, naso ace na saya miki gidanne wifeynah saboda zai dace dake, amma tunda kina son barin nan da wuri zan sake nema kinji😘? Sabreen tace ka musu magana akan gidanne? Yace eh har munyi cikinima wlh amma ba damuwa😊.
Sabreen tace akwai damuwa mana sweet kasan me? Yace no sekin fad'a. Muryan salma taji a kunneta tana cewa kice mishi ya  kaiki gun mum seki zauna a d'akinshi, nayi kewarki sosai sabreen yanzuma da k'yar aka bani wannan daman ina tayaki murnan samun k'aruwa "KINA RAINA" nima akoda yaushe byeee! Suhail yace ya naji kinyi shuru wifey ina sauraronki, murmushi sabreen tayi sannan ta gaya mishi abinda salma tace mata. Suhail yaji dad'i sosai dan dama yaso hakan kafinnan turawan sun tashi dan gidan mai kyaune sosai harma yafi nashi. Suhail yayi pecking d'in sabreen😘yace thankyou sweetheart kinsan nayi wannan tunanin amma se inaga kamar bazaki sakebane, sabreen tace a'a wlh zan sake sosaima sweetnah😊. Yace to shikenan gobe zan maidake can yayi? Tace eh yayi koba komai zan huta da bugawanka😜. Dariya yayi yace dama yanzuma bugawan zamuyi shine kia fara amai dan haka fita SAD-NAS kin fiye sa ido dewa😜.

Hafsat kuwa tunani taketayi har sukaje gun boka suka dawo sannan ta kira suhail yazo ya d'auketa.
Bayan sun dawone sabreen ta gama girkin dare sunsha wanka sanna sukaci abinci suka wuce bacci.
Hafsat kuwa Allah Allah take gobe yayi ta karb'i girki dan ta gama da saberen.

Washe gari da asuba bayan suhail ya dawo daga masallacine seyaje gun hafsat abazata ya fara gwada mata salo take ta rikice ta biye mishi suna soyewa. Seda ya samu nitsuwa yace to na rama miki abinda muka mikine nida sabreen ina fata komai ya wuce yanzu? Dad'in sex d'in taji sosai tace eh thankyou D😊. Shima murmushin yayi sannan ya tafi gun sabreen, murmushi ta sakar mishi tare da gaisheshi, ya amsa wani iri sannan ya wuce toilet yayi wanka ya fito. Sabreen tace yana ganka haka sweet, suhail ya kamota yace wlh wifey dukda dai ke kika sani amma sam senaji kamar ban kyauta mikiba😒. Sabreen tayi murmushi tace haba sweet yakama ka zama adali a tsakaninmu dukkanmu. Suhail yace ina k'ok'arin hakan wifey amma sam bana iyawa saboda ke kad'ai ce a raina wlh😔pls ki dinga tayani da addu'a Allah ya bani ikon yin adalcin a tsakaninku kinji? Sabreen tace insha Allah😘 sannan suka koma bacci.

Bayan sabreen ta gama girkin rana ne se suhail yake gayawa hafsat cewa yau sabreen zata bar gidan. Sam hafsat bataso hakanba danta d'auka tfyan nata ba yanzu bane yanzu yazatayi da maganin kenan😁😬😨?
Dan haushi da takaici ko tambayan inda za'a kaita batayiba😏. Sabreen ne ta fito tace to hafsat dan Allah mu yafi juna Allah ya kaddara saduwanmu nina tafi, sweet ina jiranka a waje sannan ta fita😊.
Suhail zaiyiwa hafsat magana setace Allah ya kiyaye hanya😏sannan ta wuce d'aki rai a b'ace😨😠suhail yana binta da kallon mamaki🤔sannan yaje gun sabreen suka tafi...

      Sad-Nas
[10/27, 3:32 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

145 Suna isa mai gadi ya bud'e gate suka wuce tare da gaisawa. Suhail yayita fitowa da kits d'in sabreen dan ya hanata d'aukan ko d'aya. Mum ta fito ta rungume sabreen tana cewa maraba da zuwa sabreen😃, sabreen kunya ya kamata tace sannu hajiya😊sannan suka k'arasa ciki suhail yana cewa mum wai kunyanki takeyifa😜. Mum tace a'a sabreen ki saki jikinki wlh ki d'aukeni kamar UWA😃. Sabreen dai ta kasa cewa komai kanta a sunkuye tace hajiya ina wuni😉, mum tace lfy lau sabreen ya kuke? Sabreen tace lfy lau, mum tace ya hafsat d'in? Sabreen tace tana nan lfy😊, mum tace to Alhamdulillah sannan mum ta wuce d'aki dan taga sabreen ta kasa sakewa😄. Suhail ya gama shiga da kayan d'akinshi, seyazo ya d'auki sabreen cak kamar bby bai ajiyeta ko inaba se d'akinshi akan gadonsa mai laushi☺. Ido ta bud'e tace haba sweet yanzu da mum ta ganmufa? Suhail yace shikenan seta koma d'aki da sauri😘yana kissing nata, dariya sabreen tayi tace pls ka dinga ragewa yanzu kam kodon idon mum😊.
Suhail ya cire kayan jikinshi tare da kwanciya yaja sabreen jikinshi yace babu abinda zan rage ai ita kanta tasan irin k'aunar da nake miki😘. Sabreen tace kana nufin ka gaya mata koni wacece? Suhail yace ban gaya mataba, amma na gaya mata cewa tunda na fara ganinki naji kaunarki a raina se kuma kamal ya rigani shine na hakura nabar mishi ashe dai kuma Allah yayi dukkanmu zamu aureki😒. Sabreen tayi shuru batace komaiba tana tuno yah kamal da irin k'aunar da yake nuna mata tace Allah ya jikanka sweetnah😓, suhail yace ameen sannan yayi saurin kawar da zance dan kartayi kuka yace wifey ya maganan tfyana pakistan zai kasancene zaki hakura muje da hafsat koh😜?
Da sauri sabreen ta tashi a jikinshi tana mishi wani irin kallo tace wlh bazai yuba sedai duk ka barmu anan😚. Dariya sosai suhail yayi tare da kamota yace haba wifeynah ban sanki da hakabafa😉, sabreen tace wlh karma ka fara sweet Allah bazai yuba sedai mu tafi gabad'ayanmu😏. Yace tome na b'ata rai kuma SABSU😍, ai naga kece k'ara shiya nace ki zaina mu tafi da hafsat😃. Sabreen tace to shikenan Allah ya kiyaye hanya😎, suhail ya ciji kunnenta a hankali yace kamar da gaske😜? Sabreen tace me aciki indai zaka iya ai shikenan😜.

Hannunta ya kama yasa akan🍌yace nikam zan iya amma🍌bazai iya kewarkiba a yanzu😘. Dariya sosai sabreen tayi tace waini lfyanka kuwa sweet? Suhail yace wlh wifey idan ina tare dakene hakan yake faru dani, nima abin yana bani mamaki sosai. Sabreen tayi shuru tana tunani a ranta kai dai salma tanada hannu akan hakan🤔, to gaskya indai tana da hannu zan gaya mata cewa banaso dan zan cutar da hafsat😔. Suhail yace wifey ya kikayi shuru? Sabreen tana rik'e da 🍌suhail tace ina jin yadda ya tashi ne😉. Ba shiri suhail ya cire mata kaya suka lula duniyar dad'i😋😋

    Sad-Nas

[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

146 Daga nan kuma suhail yayiwa mum sallama ya koma gun hafsat. Tana can tayi fushi sosai seda yayita rarrashinta kafin ta sauko😏.
Haka dai rayuwar sabreen taci gaba agun mum kuma ba kullum mum take barinta tayi girkiba danta lira da yanayin sabreen kamai na masu ciki amma dai aranta tabar abun tana mai farin ciki😊.
Hakama hafsat dad'i sosai takeji yanzu an bar mata gida ita kad'ai gashi bata ganin b'acin rai kamar nada, shiyasama take ganin cewa suhail yafi kulawa da ita sosai😚.
Shi kuwa suhail hankalinsa a kwance se kiba yakeyi da wani haske na musamman daya kara, ga wani sabon k'aunar sabreen da yake ratsashi fiye dana dah😘.

Ranan sabreen tana kwance a d'aki sega salma ta fito mata, murna sosai sabreen tayi tace dama na dad'e ina son ganinki salma. Salma tayi murmushi tace sanin hakan shiyasa nazo ai ya kike ya bbynki😀? Dariya sabreen tayi tace lfy lau dukda dai banje naga doc ba, kuma ban gayawa suhail ba har yanzu😊. Salma tace meyasa to? Sabreen tace karki damu zan gaya mishi, salma tace menene tambayanki? Sabreen tace salma dan Allah kina shiga tsakanina da suhail ne...salma ta katseta da cewa sabreen sam bana shiga duk wata hidimar data shafi suhail da hafsat, nidai kawai hidimarki nasa a gabana. Sannan na fahimci inda kika dosa wlh sabreen ban tab'a yi miki wani abuba dan suhail yafi sonki akan hafsat ko kuma yaji yafi gamsuwa dake fiye da hafsat sam wlh ban tab'ayiba kuma har abada bazan yiba dan hakan zalincine. Sabreen tace kiyi hakuri salma abinne ni kaina yana bani mamaki shiyasa nake tunanin ko harda hannunki a ciki😊. Salma tace bakomai wlh, wannan addu'ar da kikeyi akullumne dai Allah ya amsa addu'arki nima kuma zan dinga yinshi daga yau😊 YA ALLAH KA K'ARA MIN NI'IMA TA YADDA ZAN DINGA GAMSAR DA MIJINA D'ARI BISA D'ARI👏🏻😊. Sabreen ta shafa tace ameen sannan sukayi dariya tace ina muhsin? Salma tace tare muke ai sedai shi yana jiranane dan haka zan tafi sekin haihu zan dawo😀. Sabreen tace zoben da kika bani na menene? Salma tace na k'awancenmune kawai😊, sabreen tace nagode nima ga zobe dana saya miki ranan da muka fita da suhail😊. Salma ta karb'a zoben gold ne mai kyau sosai tasa a hannunta tace nagode sabreen sannan ta b'ace tana maiyin murmushi wa sabreen itama haka☺😊

Lokacin tfyan suhail pakistan yayi kuma ya gayawa mum cewa yanaso ya tafi da sabreen  saboda suje KABARIN kamal, kuma  mutane dewa suna son ganin matar kamal tun kafin ya RASU shiyasa zan tafi da sabreen, pls mum kitayani bawa hafsat hakuri dan nasan bazata fahimceniba☺. Mum tace zaka jimane sosai? Suhail yace eh zan kai 3months. Mum tace toba damuwa Allah ya taimaka😊, yace amen nagode mum sannan ya wuce d'aki gun wifeynshi😃

        Sad-Nas
[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

147-148 Sabreen tana kwance tanaso tayi bacci sega suhail, murmushi ta mishi tare da cewa sweet wlcum, yace yawwa wifeynah i miss you so much😘 ya manna mata peck. Itama haka sannan suka gaisa yace ya kamar bacci kike ji? Tace eh wlh😉yace baki da lfy ne yana tab'a jikinta da hannunshi, tace lfy ta k'alau kawai dai baccin ne. Suhail yace to bari na barki kiyi baccin dama inaso in gaya miki zamu tafi pakista gobe da misalin 6pm shine nazo tayaki shirya kayanki😘, sabreen tace da gaske sweet zaka tafi dani😀? Yeah wifey😘 bari na tayaki shirya kayan. Murna sosai sabreen tayi tare da rungumeshi ta fara kissing nashi, shi kuwa abin nema ya samu😋. Daga nan suka shirya kayansu tas seyayi musu sallama ya koma gun hafsat.

Suhail ya gayawa hafsat cewa zai tafi da sabreen ne ba dan komaiba sedan taje KABARIN MIJINTA kamal, hakan yasa hafsat ta yarda da tafiyan nasu. Ganin baisha wani wahalaba gun shawo kanta seya faranta mata rai sosai a matsayinshi na mijinta seda taji ta gamsu iya gamsuwa sannan ya rabu da ita suna kallon juna suna murmushi.
Kud'ad'e masu yawa suhail yabarwa hafsat kuma ya mata sayayyan komai da zata bukata har na tsawon 5months. Dad'i sosai taji kamar bazasu rabuba zuwa 5pm yayi mata sallama ya wuce gidan mum. Lokacin sabreen ta gama shirya komai yana zuwa suka gaisa da mum tare dayi mata sallama suka tafi tana cewa Allah ya kare suhail ka kula da ita sosai dan Allah😊? Suhail yace "you don have to tell me mum😉, nima ki kulamin da k'anwata. Mum tayi dariya ta e insha Allah sannan driver yajasu se airpot, suna isa suka wuce 6:00pm cif suka tashi se pakistan sabreen tana jingine a jikinsa tana bacci😴

Jirginsune ya sauka dama sadiq da aliyu suna jiransu a airpot. Murna sosai sukayi da ganinsu😄, sadiq yace abokina lallai muma zamu shiga daga ciki kaga yadda ka canza kuwa😄. Dariya sukayi dukkansu yana rik'e da hannun wifeynshi kamar za'a sace mishi ita😎 yace dasu ato gara dai kam dan yanzu na muju nisa😜. Dariya sukeyi se aliyu yace amarya barka da zuwa pakistan, sabreen tace nagode sannan suka gaggaisa suka wuce mota SABSU suna baya sunata hira har suka kaisu wani Hotel da ake kira MOON HOTEL😘😘ya had'u sosai.
   Bayan sun isane dama su sadiq sun gama komai wucewa kawai sukayi har d'akin da suka kama musu sannan sukace toga keyn mota mun bar maka seka fito. Aliyu yace wani irin seya fito ai kawai semun ganshi😄😃dariya sukayi dukkansu harda sabreen sannan suka tafi. Suhail yakai musu kit nasu walldrop sannan ya cire kayan jikinshi tare da cirewa wifeynshi ya d'auketa se toilet yana peking d'in bubs nata ita kuwa se dariya takeyi😋

      Sad-Nas

[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

149 Wanka yake mata itama tana mishi har suka gama sannan ya nad'ota a towel. Dogayen riguna sukasa ya jasu sallah, bayan sun idarne se skua cire rigan ya zauna da boxer ita kuwa towel ta d'aura suna shafawa junansu mai cike da soyayya👀. Daganan yasa d'an kayan shan iska ita kuwa wannan riga ball d'in daya bata tasa, suhail yayi waya aka kawo musu abinci se suka zauna suna ci kenan sabreen ta tashi a guje se toilet tanata amai😊a rud'e suhail yabiyota yana cewa lfy wifey, kodai dan baki saba da abincinsu bane, bari nasa a kawo miki chips kinji? Kai kawai ta d'aga yaje yayi waya sannan ya dawo harta wanke fiskanta da gurin tas, seya kamota suka zauna akan gado yace sorry wifey😒. Murmushi yaga tanayi tana kallonshi😊, suhail ya tsaya kallonta yace  "what is the smiling all about?" Sabreen ta matso kusa dashi ta rike kunnenshi a hankali take magana kamar haka "I'm not really sure sweet,but I think am pregnant🙈 ta karasa maganar a hankali tare da rufe idanunta. Suhail yaji maganar nata a bazata yace "what did you just say?" Sabreen ta riko fiskanshi da hannayenta biyu tace "Yes sweet luv,am pregnant😄am carrying your child😄. Tsananin farin cikin da suhail yake ciki har seda kwallah ya fito mishi a idanunshi ya rungumeta sosai a jikinshi yana maijin sabon k'aunarta ya k'ara shigansa fiye da tunaninku FANS😘. Alhamdulillah yake ta nanatawa tare da cewa yes wifey k'wallona ya shiga raga💪🏻😘, i love you more! Nd moree!! Nd moreee SABSU💋...
  Itama dad'i sosai takeji har cikin ranta💃🏻tace mee tooo my darlyn husband😘. Suhail yace wifey tun yaushe kika san hakan? Tace tun randa nayi amai muna tare dakai kuma ina yawan jin ciwon kai,ga kuma yawan bacci😊. Suhail yace "i can't belive it wifey, so yanzu na kusa in zama popsy ke kuma momsy😄? Sabreen tace insha Allah sweet😄. Hmm idan na tsaya baiyana muku irin farin cikin da suke ciki tozan b'ata lokaci dan suhail kam ba sauk'i😄😃😀.

Tun daga wannan ranan suhail ya shiga bawa sabreen sabuwar k'auna mai had'e da kulawa sosai. Washe gari sukaje KABARIN kamal addu'a sosai suka mishi sabreen se kuka takeyi tare da kwanciya akan kabarin da k'yar suhail da friends nashi suka rarrasheta sannan suka wuce gun mummyn kamal.
Acanma kukan sabreen tayi sosai mummyne tayita rarrashinta sannan ta hakura, yini sabreen tayi agun mummy sannan suhail yazo ya d'aueta suka koma masaukinsu. Bayan sunyi shirin baccine suhail ya fara sana'an nashi😋daga nan sukayi bacci yana manne da  ita a kirjinshi😘

      Sad-Nas
[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

150 Washe gari suka shirya sukaje companin su suhail sukaje suna gaggaisa da jama'am sannan suka mata ta'aziyan kamal. Ranan dai yawo sukaitayi suhail yai zauna a office ba.
Kulawa sosai yake bata soyayyarsu se gaba take dad'ayi, yayi da sabreen akan suje hospital a gwadata tak'i tace sam se cikin ya girma😘badan yana soba ya hakura amma tana samun kulawa sosai tana shagwab'anta son ranta. Sabreen tace sweet ya maganan karatunane? Sam suhail baya son sabreen tayi mishi magan karatu yace wifey gaskya bana son karatunki pls ki hakura zan d'auke miki komai sannan zan baki jari, yanzu haka motocinku yana gida hafsat ta fara fita da nata zuwa skul ke kuma zan karasa koya miki anan dan kamal yace min baki da tsoro harkin iya😄. Murmushi tayi tace mungode, amma meyasa zaka hanani karatu sweet? Yace wlh haka kawai wifey bazan iya bane pls ki gayamin duk abinda kike so i promise zan bud'e miki SABSU SHOPING MOLE kuma kinsan me? Tace a'a, yace yanzu haka anban wani contrac kuma nidake zamuyi kud'i sosai zamu samu kamar 15milion kinga shikenan ai wifeynah pls kiyi hakuri ki manta da karatun👏🏻.
Shuru tayi nad'an lokaci sannan tace shikenan sweet Allah yasa hakan shine mafi alkhairi a gareni😊. Ameen yace tare da juyi da ita akan gado, dan bai tab'a tunanin zata yarda da sauri hakaba. Katseshi tayi da cewa sweet raina naso karatu sosai kuma ban tab'a tunanin zaka hananiba wlh😒. Suhail shikenan wifey nidai bana so,amma idan har kinaso to sedai rabon karatinki ya kasheni dan bazan barkiba indai ina raye. 😳🤗ido sabreen ta zaro tace haba sweet me yayi zafi haka, wlh na hakura har abada,kuma ina so ka sani karatun ya fita a raina tunda dai ka dangantashi da mutuwarka😒. Rungumeta yayi yace ok am sorry luv mubar zance to. Shuru tayi tana kallonshi, suhail yace "wifey pls don get mad at me okey?" Murmushi tayi tare da kissing d'in lips nashi tace har abada SABREEN bazatayi fushi da SUHAIL ba😘. Dad'i yaji kamar ya had'iyeta, se tace pls ka bari sweet "you are hurting our child". Hannunshi yasa akan maranta yace "sorry apple ina so in kara muku lfy ne😘", dariya sabreen tayi tace harsu nawa ne haka? Yace 3. Dariya sukeyi tare da soyewa se suhail yace contrac d'in shine tallan gida zamuyiwa wani babban mutum zai bamu 15milion, wai in samo wata yarinya nace mishi ga wifeynah😘. Dariya sabreen tayi tace ai kuwa da kayi da wata ko hmm😠, dariya suhail yayi yace wifey jelosy😜. Tace eh d'in😚, yace niko? To yau kwana zanyi ina morewa dan k'arawa bbynmu lfya😋.
  Wayanshi ya d'auka ya kira hafsat sunata hiransu sabreen tana kwance akan kirjinshi yana shafeta ita kuma tana kallon fiskarshi tare da cizonshi a gemunsa a hankali cikin wani irin salo😋, suhail sunkai kusan 1hr suna hira da hafsat sannan suka rabu. Yana ajiye wayan sabreen ta fara kissing nashi daga nan suka fara farantawa juna rai sosai sannan sukayi bacci,dan suhail yace akwai second round.
Hmmm sosayya dad'i. Allah ya k'arawa mazajenmu k'aunarmu a cikin ransu ameen. 'Yan mata kuma Allah ya basu mazaje na nagari ameen👏🏻👏🏻👏🏻

    Sad-Nas
[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

151 Kamar yadda suhail yace washe gari sabreen ta shirya cikin after dress amma da wani dressing d'in daga ciki.
Sunje anyi musu hoton contrac d'in inda ta cire after dress d'in tare da d'ankwalinshi. Gyara gashinta suhail yayi tana sanye da wata riga mara hannu🙄shi kuwa suhail ko'a jikinshi tad'an mannu da jikinshi yasa hannunsa akan cikinta ita kuwa ta d'aura hannayenta akan hannunshi yayinda d'ayan hannun nashi yake rik'e da key d'in gidan da suke tallensa suna masu kallon junansu suna dariya mai cike da so😃.

Bayan anyi hotunanne ya baza ko ina a pakistan, har mummy da Uncle D suka gani inda suka kira suhail sunata mishi fad'a akan wannan hoton😒. Uncle d yace ai hakan bai daceba da rufe jikinta tayi, hakuri sosai suhail ya basu kuma ya tabbatar musu da cewa laifinshine wlh dan ba yadda sabreen batayi dashi akan ya barta da after dress d'inba amma sam yaqi. Mum tace ai wannan ya wuce tunda anyi sedai a kiyaye gaba. Godiya yayi sosai sannan ya tafi, kamar yadda suhail ya fad'a 15milion aka basu shida sabreen akan wannan tallan😁. 10milion ya barwa sabreen seya d'auki 5milion ya turawa hafsat. Shi wai ya bar musu 5/5m, 5m kuma na sabreen tunda da ita akayi tallan. Godiya sosai tayi mishi kuma gashi an sake d'aukanshi wani contrac d'in wanda a kallah zai samu 20milion.

Haka dai rayuwar sabreen da suhail ya kasance a pakistan cikin son juna da kulawa. Gashi arziki se kara hab'aka yakeyi, kuma yana kokari da kiran hafsat sosai yana bata kulawa kuma sam sabreen bata fushi ko nuna kishi tunda duk matansane. Soda dama tana kwance akan kirjinshi yake kiran hafsat suyita hiran sosayya kuma sam sabreen batajin komai tunda dai tana manne a jirjinshi, sannan kuma tasan matsayinta agun sweet nata shiyasama sam bata damuwa😃.

*****
Lokacin tfy hajji yayi suhail ya biyawa kaka da baban munira da kuma maman muniran. Inda itama muniran suka tafi da mijinta abbakar. Suhail yaso ya tafi da matansa amma se hafsat tace ita zatabi mum su tafi tare, dan haka ya biya musu suka tafi.
Kud'i sosai suhail ya kashe a wannan shekaran saboda yana dasu. Watansu uku a pakistan sunyi kyau sosai sannan sukayi shirin dawowa nigeria dan su mum ma harsun dawo daga makka. Suhail yaso suje hospital amma sam sabreen taqi dayake bata wani shan wahala se amai kawai kuma shima ba kullum bane.
Gidanta na nigeria kuwa bayan turawan sun fita daga cikine abokin suhail ya gayara gidan kamar yadda suhail ya gaya mishi, komai sabo akasa masu kud'in gaske. Hmmm gaskya gidan sabreen yafi na hafsat kyau nesa ba kusaba, kunga ikion Allah. Ashema barin sabreen gidan alkhairine tunda gashi ta samu wanda yafi na dah. 'Yan'uwana mi zama masu hakuri akan komai na duniya sannan miyita addu'ar alkhairi wa junanmu.

Seda suka sake komawa KABARIN kamal sukayi addu'oi sannan sukayiwa mummy sallama mummy da uncle D sukawa sabreen goma na arziki sannan sannan suka dawo gida nigeria...

**
Koda suka dawo gidan mum suka sauka dama ta had'a musu abinci na musamman tunda suhail ya sanar da ita cewa sabreen tana d'auke da ciki murna sosai tayi tare da addu'oi.
Abinci sosai sukaci bayan sunyi wanka suka baiwa mum tsaraba itama ta basu na makka, mum ta lura da suhail yayi jiki gashi ya kara haske sosai tasan hankalinsa a kwance yake dan haka taji son sabreen ya karu a ranta😊. Suhail yace mum bari naje gun hafsat sena dawo se in mayar da sabreen gidanta. Mum tace a'a ka barta anan ta huta zuwa gobe ko jibi seku koma😊. Suhail yayi murmushi yace to shikenan sena dawo, sabreen tace baka d'auka mata tsarabantaba😊, yace wlh na manta😉sannan ya d'auka ya tafi sabreen da mum suna cewa ka gaisheta. Yace zataji tare dayiwa sabreen😘 dayake mum bata ganinsu, murmushi kawai tayi tare da kashe mishi ido d'aya😉shima murmushin ya mayar mata mai had'e da SO...

     SAD-NAS

[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

     By Mmn Shureim
            (Sad-Nas)

152 Wanka sosai hafsat tayi tasha riga da wando tayi kyau ta fito da gudu ta rungumeshi shima ya matseta sosai a jikinshi yana pecking nata tare da cewa I MISS YOU MY LUV, tace "ME TOO D", ya kake ya hanya? Yace alhamdulillah suna k'okarin karasowa ta tayashi shiga da kayayyakin. Yace kuma kun dawo lfy,ya ibada? Tace alhamdulillah D naga kayi kyau sosai wlh😘. Yace Allah koh my luv,wlh abinci kawai wifeynah take girka min kuma kinsan da sedai mu saya danba koda yaushe mukecin na mummy ba😘.
Ran hafsat seya b'aci taji dama batace yayi kyauba,har zaice min wifeynshi😏. Suhail ya lura da canjin fiskan hafsat,kuma shi gabad'aya ya d'auka kodasu sadiq yake magana dan suna irin wannan wasan. Cikin dabara yace "am sorry my luv", wlh ban fad'i hakan dan inci fiskarkiba ko wani abu okey? D'an murmushi tayi tace bakomai, yace sabreen tace in gaisheki sosai😊. Tayi mirmushi tace ina amsawa ya take😉? Suhail yace lfy lau ga tsarabankiba data bani in kawo miki. Jikin hafsat yayi sanyi dan sam ita kam bata kawowa sabreen tsaraban makkaba dan bata tab'a zaton cewa sabreen zata kawo mata tsaraba. Hafsat ta karb'a tare da cewa Allah sarki nagode sosai😊, se suhail ma ya mik'a mata nashi tsaraban. Murna sosai tayi tace Allah ya saka da alkhairi muje kaci abinci😃. Akoshe yake amma dan bayaso tayi fushi seya wuce sukaje suka zauna cin abinci. Ba laifi yaci sannan suka wuce d'aki tace wanka fa? Yace nayi a gidan mum😊, itama mirmushi tayi tace i miss you so much D😘, yace me too😊 ina fata dai kina sallah? Dariya tayi tace eh inayi. Shima dariyan yayi tare da rungumeta yana tunani a ranshi yanacewa Allah ka bani ikon yin adalci tsakanin sabreen da hafsat, amma sam ni bana wani sha'awarki sosai hafsat kodon nafi son sabreen ne oho😒.

Bayn magariba suhail yaje ya dudduba gidan sabreen,shi kansa gida ya burgeshi sosai bare kuma wifeynshi. Godiya sosai yayiwa abokinshi sannan ya mishi alkhairi sosai yanata godiya, motar sabreen tana pake glod colour😘. Ga flowers masu kyau ga swiming pool, sedai kun gani😜.
Luv sosai suhail da hafsat sukayi tunba hafsat ba dama tayi missing d'in🍌🙈

Kwana biyu suhail yayiwa hafsat dazai koma gun sabreen ne setaji kunya sosai dole tabawa suhail kayanda ta sayawa kanta a  makka yakaiwa sabreen wai tsaranbanta na makka. Dad'i sosai suhail yaji tare dayin godiya sannan yaje ya d'auki sabreen agun mum suka wuce gidansu.

Mamakine sosai ya cika sabreen da ganin gidan💃🏻ta rungume sweet nata tare da cewa "thankyou so much sweet suhail😘". Shima peck ya bata tare da cewa "your wellcome sweet sabreen😘", dad'i taji dan ta manta when last suhail ya kirata da sabreen☺.
Koda suka shiga ciki kallo kawai sabreen take bin gidan dashi. Dan gaskya gidan ba karya yayi sosai kuma yafi nasu na dah. Sefai nasu na dah yafi wannan girma😄.

Bayan sun gama ganin ko inane se suka wuce d'aki sukayi wanka sannan sukayi shirin bacci. Suhail yabawa sabreen tsarab da hafsat ta bata, dad'i taji don kayane masu kyau sosai,tayi godiya sannan ta kira hafsat d'in ta mata godiya se suka kwanta bacci😴

  Sad-Nas
[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

153 Washe gari bayan sunyi breakfast ne suhail yacewa sabreen ta fito sunje gaida su kaka. Murna sosai tayi tasha ado ta d'auki tsarabansu harma dana munira suka tafi. Su kaka sunyi farin cikin ganin sabreen sosai,itama kuma haka. Suhail sunata hira da kaka da kuma baban munira a palo, ita kuwa sabreen tana can gun mama tana kwance a gado tacewa mama ita gwad'on zogale take son cin🙈, maman munira tace kinyi sa'a kuwa ina da zogalen bari inje in miki to kid'anyi baccin kafinnan😊. Sabreen tace to sannan mama ta fita.
Suhail ya dad'e agun kaka sannan ya kira sabreen taje sukayi sallama take ce mishi sweet harda gidan munna zanjefa 2:00pm zaka dawo ka d'aukeni anan seka kaini gun munnan, suhail yace to sena zo ki kulamin da bbyna😘.
Haka sabreen tasha baccinta se 1:15pm ta tashi tayi sallah sannan taci kwad'on zogalenta yayi dad'i sosai😋. Suna zaune suna hira gabad'ayansu se kaka yake cewa sabreen mun gayawa suhail komai game da SALMA har abinda ya faru da mahaifinki😳kai sabreen ta d'ago a tsorace tace kaka kun gayamishi,tome yace? Kaka yace ya tsorata sosai, amma komai ya wuce yanzu babu wata matsala ki kwantar da hankalinki😊. Sam sabreen ta kasa sakewa, baban munira yace sabreen suhail mijinkine shiyasa da kakanki ya gayamin naga babu amfanin boyewa suhail maganannan tunda an zama d'aya, sam ki dena damuwa suhail ya fahimcemu sosai kuma ya tabbatar mana da cewa koda menene atare dake shidai yana sonki kuma har abada zaki kasance "KINA RANSHI" wannan shine k'aunar da yake miki😊. Se a lokacin sabreen taji sanyi a ranta tace nagode baba nagode kaka Allah ya barmin ku harda ke mama domin kin maye min gurbin mammina😭, shi kuwa suhail ya maye min gurbin YAH KAMAL😭 Allah ya jikansu da rahama da dukkan 'yan'uwa musulmai da suka rigamu gidan gaskya😰. Su kaka suka amsa da ameen sannan mama tanata rarrashinta se sukaji isowar suhail ya dawo d'aukanta. Mamace tace tashi ki d'auko mayafinki ku tafi kuma dan Allah kukan ya isa haka, jiki sanyaye ta ta wuce ta d'auko sannan ta fito suka tafi.
Tun fitowarta suhail yasan tayi kuka kuma har yanzu bata denaba. Suhail yayi parking a gefen titi tare da janyota jikinshi yace pls wifey banason ganinki kina kuka ko kinaso raina ya b'acine? Kai ta girgiza alaman a'a, yace to pls stop it sweetheart bana so kinji? Shuru tayi ta d'ago da kanta suna kallon juna tace pls yah suhail ka gafarceni akan batun su SALMA dana b'oye maka dan Allah😥? Suhail yace wlh bakomai wifey konine a matsayinki hakan zanyi, dan haka ki cire komai a ranki indai wannan shine damuwarki kuma nima ina son salma dan k'aunarki da takeyi ashe dai muhsin da friends nashi dukba mutane bane shiyasa idan ina tambayanshi wani abun sedai kawai yayi murmushi ni kuma bana iya sake maimaita mishi tambayan soda yawa abin yana ban mamaki ashe dai dalilin kenan😊.
Sabreen tayi murmushi tace sweet wlh salma bata shiga hidimata dana wani, ita dai nice kawai a gabanta kuma bata bata tab'a cutar da wani danniba se mutanen da sukaso yimin fyad'e sune kawai ta tab'a cutarwa kuma sam bata shiga hidimata dakai wlh, ita dai kawai nice a gabanta😊.
Suhail ya kamo fiskan sabreen sunata tsotson junansu sannan suka tafi💕

Munira tayi murnan ganin sabreen sosai dukkansu sunyi kyau gidan miji ya k'arb'esu. Munna tace lallai suhail ya iya kiwo kin ganki kuwa😀? Sabreen tace kema ai hakane ina angon, munna tace ya fita. Hira sosai sukayi har bayan isha sannan suhail yazo suka tafi.

Bayan sun dawo harsun kwantane suhail yake cewa zanyi kewarki sosai wifeynah😘. Sabreen tace ina zakaje? Yace zan koma pakistan kuma wannan karon da hafsat zan tafi😒. Wani irin sabreen taji,amma seta daure tace aiba komai sweet nima zanyi missing naka sosai Allah ya nuna mana😘. Suhail yace wifey ya naga kamar baki damu da tfyar nawaba,koda yake dama ninafi sonki😔. Sabreen ta rungumeshi sosai tace sweet toya zanyi tunda dai dolene seka tafi,kasan dole zan damu ai tunda ban tab'a rabuwa da kaiba gashi kuma zaka dad'e😥. Da kyar suka rarrashi junansu sannan suka fara...😜daga nan kuma se bacci

    Sad-Nas
[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

154 kamar yadda suhail ya gayawa sabreen gobene zasu tafi pakistan shida hafsat dan haka yazo sallaman wifeynshi.
Kuka sosai tayi yanata bata hakuri harta dena kukan. Ya kuma tabbatar mata da cewa 3months kawai zaiyi, sannan mum tace yakai sabreen gurinta dan bataso a abarta ita kadaiba ga ciki, amma sam sabreen tace zata iya iya zama bakomai. Haka suhail ya shirya kud'i sosai ya bar mata seda sukayi luv sosai sannan yayi mata sallama ya tafi suna masu yin bakin cikin rabuwansu😓

PAKISTAN
Awannan hotel d'in dai suka sauka, suhail yakai hafsat KABARIN KAMAL sukai mishi addu duk dai inda yakai sabreen seda yakai hafsat. Mutane se tambayan sabreen sukeyi ita kuwa hafsat haushin hakan takeji, idan suna kwance da dare ya kira wifeynshi suyita hira, amma sam se hafsat ta nuna mishi cewa bataso😏. Suhail yace haba my luv aduk lokacin da nake kiranki wlh muna kwance ne tare da sabreen kuma koso d'aya bata tab'a b'ata raiba. Hafsat tace to ai ita taga zata iya nikuma bazan iyaba dan haka ka kira ni ban hanakaba amma dai banda in muna kwance😏.

Ita kuwa sabreen taga kusan 2weeks kenan suhail baya kiranta kamar na dah. Seta kirashi a daidai wannan lokacin take cewa sweet meyasa ka dena kiranane a daidai wannan lokacin kamar yadda ka saba? Dama hafsat tana jin komai,tun kafin suhail yayi magana tace saboda nina hanashi danni bazan yadda da hakanba😚. Suhail yana cewa me hakane hafsat,wayasa bakinki a cikin maganannan? Sweet pls kiyi hakur....kyat yaji sabreen ta kaste wayar tare da rufe wayan gabad'aya tana kwalla😓.
Suhail yayita kiran wayan amma a kashe,atake hankalinsa ya tashi sosai ya rasa meke mishi dad'i. Hafsat ya kalla tana had'e da fiska😠, yace yanzu kin kyauta kenan da abinda kikayi? Wlh baki kyautaba ko kad'an,matsawa yayi gefen gado ya kwanta tare da jan bargo ya juya mata baya abinda bai tab'a mataba. Azuciyarta tace oho dai naji dad'i dan nasan yanzu haka ran sabreen a b'ace yake.

Da asuba suhai ya sake gwada number'n sabreen shuru. Haka ya hakura seda ya tabbatar da gari ya waye a nigeria sannan ya sake kiran numbern har yanzu dai shuru. Hankalinsa a tashe ya kira mai gadi ya tambayi sabreen, mai gadi yace eh lfy lau dan naga ta ajiye min abincina a inda ta saba ajiyewa. Suhail yace jeka buga mata kofa ka bata wayanka inaji har yanzu bata bud'e wayanta bane. Mai gadi yace toh oga, sannan yaje ya buga ta bud'e tare da cewa lfy kuwa baba? Mai gadi yace ogane yace in kawo miki wayan. Sabreen ta karb'a sannan ta wuce ciki tasa a kunnenta tace "pls yah suhail karka sake kirana na yafe wlh zan iya hakura harnan da lokacin dawowanku tunda kaima ka biye mata,sannan banaso ka  sake kiran maigadi kace ya kawomin wayanshi se anjuma. Suhail kamar zaiyi kuka yace "pls wifey don do this to me am sorry pls😒?" Sabreen tace na fad'a maka abinda zance maka bazaka sake jin wayata a kunne ba yah suhail se anjuma seta katse wayar ta mayarwa maigadi tare da cewa nagode.

K'aramin haukane kawai suhail baiyiba😡ya rasa me yake mishi dad'i, kuma sam bai fasa kiran number sabreen ba amma koya kira seyaji a kashe.
Cikin 3days suhail ya canja ya rame saboda tunanin wifeynshi. Ita kanta hafsat abin damunta yakeyi gashi abu kad'an seya mata fad'a, sam batajin dad'in abinda yake faruwa a tsakaninsu.

Suhail ya kasa jurewa yau sati kenan baiji wifeynshiba. Dan haka ya kira mum nashi yace taje ta duba sabreen dan sati guda kenan wayanta a kashe. Mum ta shirya ta tafi lokacin sabreen tana cin abinci setaji ana nocking, taje ta bud'e seta mum ne😀sannu da zuwa hajiya. Mum tace yawwa sannu sabreen😀se wayan mum ya fara ringing,ta d'auka hello eh na iso gatanan sannan ta mik'awa sabreen tace yace sati d'aya kenan wayanki a kashe. Sabreen ta karb'a tare da cewa eh hajiya wayane tad'an samu damuwa shine na bada gyara😊. Mum tace ayyah, se sabreen ta wuce kichine ta d'ibowa mum abinci da drinks masu sanyi tace hajiya ga abinci😊, mum tace to sannu sabreen nagode sannan ta wuce dakinta

Duk abinda sukeyi suhail yana jinsu dan bata kashe wayanba. Sedata kwanta sannan tace hello😏, dad'i yaji sosai dajin muryanta sannan yayi k'asa da muryanshi yace yes wifeynah ya kike😊? Tace ban saniba😏kaga kasa nayiwa mum karya koh? Suhail yace pls wifey horon ya isa haka wlh idan kika ganni sekin tausayamin pls ki bud'e wayan sweetheart😒ina APPLE d'ina? Sabreen ta kalli cikinta tare da shafawa tace ban saniba,inace hafsat ta kafa maka dokanta kuma kabi?to nima dokana na kafa maka kuma inaso kabi, banaso ka sake kiran mum dan kanason yi magana dani kuma bazan bud'e wayanaba yah suhai se anjuma. Suhail yayi saurin cewa naji wifey,amma pls ki gayamin ya kike keda APPLE nah😥? Tausayinshine ya kamata dan yanda taji muryanshi ya bata tausayi sosai. Tace "we are fine" byeee. Ta katse wayan sannanta kaiwa mum. Mum ta mik'e tace toni zan koma dama shiya d'agoni😀, sabreen tace mungode sosai hajiya Allah ya kare😀, mum tace ameen sannan driver yaja suka tafi.

Suhail sunyi 2months kenan yanzu a pakistan. Ya gayawa sadiq cewa zai tafi nigeria duba sabreen dan yasan dole idan yaje zata hakura. Sam yaki gayawa hafsat gaskyan inda zaije, yace dai egypt zaije kuma 2to3 days kawai zaiyi ya dawo. Haka ya shirya se NIGERIA😜

   Sad-Nas

155 Sabreen tana kwance a palo da 'yar shimi a jikinta setaji ana nocking. Ta nufi kofan ta bud'e🙄suhail ne a tsaye yana rik'e da karamin kit a hannunshi, ya rame sosai se suka tsaya kallon juna🙄. Tausayinshine ya kamata sosai dan yadda taga yayi wani iri dashi, hannunta tasa a nashi ta karb'i kit d'in kanta a sunkuye tace sannu da zuwa yah suhail. Sunanshi data kira ne ya sake tabbatar mishi da cewa har a yanzu fushi takeyi dashi. Tana k'ok'arin shigewa d'akine se yayi saurin janyota tare da juyo da ita duk a lokaci d'aya ya rungumeta a jikinshi tare da cewa "wifey pls talk to me mana"kiga yadda na zamafa duk danke kad'ai,wifey bakya tausayinane? Pls am sorry wifeynah plss.. Kit d'in hannunta ta sake a k'asa seta rungumeshi sosai tana kwalla tana cewa "am sorry too sweet,am so sorry for hurting you😔.peck ya bata a bayan wuyanta tare da jin farin ciki atare dashi yana murmushi tare da cewa "its okay sweetheart😘,i luv you nd i miss you so badly😘.
"Tace me too luv, muje ka watsa ruwa😊tare da d'aukan kit d'in. Shima murmushin yake mata tare da d'aukanta kamar bby suka wuce d'aki suna masu farin ciki da k'aunar junansu.

Bayan suhail ya fito daga wankane sukaje daining dama tayi abincinta har darene. Ta zuba musu a plate d'aya sunaci,se suhail yace dama bakici bane? Tace naci mana,kasan cikin yana sani ci sosai😉. Dariya yayi yace sorry wifey,apples ku dena wahalarmin da wifeynah pls yana kallon cikinta dan har ya fito ana iya gani. Dariya sabreen tayi yanata kallonta yana maganan zuciya. Ina matukar k'aunarki sabreen fiye da komai a duniyannan, buri shine in kasance tare dake ke kad'ai wlh. Inaganin bana miki adalci dana had'aki da hafsat. Sabreen ce ta katseshi da cewa sweet me kake tunani haka? Murmushi yayi yace tunaninki kawai nakeyi😊, wifey a kowani second na rana d'aya k'aunarki so 1trilion×trilion ne yake shiga cikin jinina,shiyasa nake fargaba kar k'aunarki ya rabani dake sweet luv😊. Bazan iya bayyana muku irin farin cikin da sabreen ta tsinci kanta a cikiba,sedai ince ku kwatantashi da kanku😜.

Bayan sun gamane suka wuce d'aki base na gayamuku me zasuyi😜amma dai 🍌🍌🍌🙈abun ba sauki. Dama gashi 2months kenan rabonsu da juna, sannan kuma sabreen shirya kanta sosai takeyi a matsayinta na MACE. Wuya sosai sabreen tasha agun suhail, shi kuwa gogan ya zata ko yau aka kawo mishi sabreen gidanshi saboda gyara kawai da sabreen tayiwa kanta😋. Hmm MATA ina kiranku daku tashi tsaye wajen gyara kanku wa MAZAJENKU. Domin shi NAMIJI yafi so a koda yaushe ya kwashi ROMO😋, sam karku rabu dashan fruits, peakmilk,egg,kanumfari,zogale da kuma zuma. Da gaskya suna da matuk'ar amfani sosai ga MACE😎.
  Da kanshi ya mata wanka sannan suka wkanta suna hira. Suhail yace wifey me sirrinne pls? Sabreen tayi murmushi tace sirrin me kenan? Yace naji kin k'ara zak'ine sosai😘. Hhhhh sabreen tayi dariya tace bakomai kuwa dandai kayi missing d'inane kawai yasa kaji hakan😀. Suhail yace NO wifey pls tell me😊, sabreen ta e sirrin shine I LOVE YOU SABSU😘tare da manna mishi kiss a lips nashi.
Haka dai suketa soyewa tana kwance a jikinshi.

Washe gari suhail ya shirya sukaje hospita akaiwa sabreen komai da komai tare da far mata gwaji bayan anyi scanning akace cikinta 5months and some days.
Murna sosai sukayi sannan suka wuce MOLE d'in da suhail yasa a gina mata. Mamaki sosai sabreen tayi dan yadda aikin yake gudu,koda yake idan da kud'i to komai zaizo da sauk'i. Godiya sosai sabreen tayi sannan suka wuce yayi mata sayayya sosai se suka dawo gida.

Sabreen tace meyasa hakane sweet ina da komaifa wlh. Suhail yace nasani wifey ai apple na sakici sosai dan haka kiyita ci😜sannan duk months ki tabbatar kinje awo pls😘, sabreen tace yaushe zaka koma? Yace 3days kawai zanyi jibi zan koma office yana jirana wlh dan kene kawai yasa nabar office abubuwa masu muhimmanci sun wuceni wlh😊. Sabreen tace am sorry luv😔, suhail yace karki damu komai zai daidaita insha Allah😊.

Haka suhail yayi 3days kamar karsu rabu amma dole zai tafi ya barta. Yana sanye cikin suit ash, ita kuwa milk colour rigane mai kyau mai hannun vest ta fito rakashitana manne a jikinshi shi kuwa ya rikota da hannunsa d'aya ta bayanta d'anyan hannun kuwa yana cikin aljihunshi, fiskanta yana kan fiskanshi gashi cikinta yafito gwanin sha'awa da kyar suka rabu ya tafi tana mishi fatan allahairi.

***
Suhail ya iso pakistan lfy lau hafsat se murna takeyi shima dai murnan yakeyi tunda yanzu ya warke daga cutan da yake damunshi😀.
  Haka sukaci gaba da rayuwa watansu uku da sati biyu suka dawo nigeria.
Murna sosai sabreen tayi hakama shi suhail d'in.

Kawana 2/2 yake musu ko wacce yana kokarin faranta mata dai dai gwargwado. Kuma duk hannunsu ya fad'a a tuk'i amma sam suhail baya barin sabreen tafita sedai awo shima da kanshi yake kaita.

Suhail ya sake komawa da  sabreen pakistan inda akaci gaba da awon acan. Kulawa sosai take samu ciki yanata girma har sukayi 3months sannan suka dawo nigeria da sayayya sosai wanda sukayiwa apple nasu.

Ranan suhail yana gidan hafsat nak'uda ya tashiwa sabreen da misalin 10:12pm. Wayanta ta d'auko ta kira sweet ringing d'aya ya d'auka, yana jin yanayin muryanta aiseya katse wayan yacewa hafsat sako himar muje wifey ba lfy inaga haihuwane, da sauri hafsat tasa himar suka tafi. A hanyane ya kira mum da kuma kaka ya sanar dasu.

       Sad-Nas
[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

   By Mmn Shureim
          (Sad-Nas)

156 Sabreen tanata juyi sakamakon ciwon baya da mara mai tsanani dayake damunta😰. Addu'anma da k'yar take iyayinsa, salma ce ta fito a d'akin ta rik'ota tanata tofa mata addu'a tare da cewa sannu sabreen Allah ya saukeki lfy suhail ya kusan isowa kinji😒? Sabreen ta rik'e hannun salma gam se ciza baki takeyi.
Shi kuwa suhail gudu yakeyi aise tayanshi tayi paci😬.
  Salma tace sabreen dole muje hosp saboda tayan suhail yayi paci, kawai se ruwa ya pashewa sabreen🙄. Hon sosai akeyi a gate mai gadi ya b'ude amma baisan wayeneba. Muhsin yace ni abokin suhail ne matarshi ba lfy nazo in d'auketane motanshi ya b'aci a hanya. Da sauri mai gadi ya bud'e tare da kira suhail a waya yace oga wai ka turo wani balarabe kyakkyawa dashi haka akan ya d'auki madam ba lfy? Suhail yana jin haka yasan MUHSIN ne yace eh nina turo barshi ya wuce.
Salma ce ta d'auko sabreen a hannunta zuwa cikin mota sannan ta koma ta d'auko kits d'in bby se hospital.
Suna isa aka karb'i sabreen zuwa labour room, salma da muhsin suna tsaye a waje salma se kai komo takeyi😔. Muhsin ya rungumeta yace haba NAWA ki kwantar da hankalinki insha Allah zata sauka lfy addu'a zamu mata. Salma tace NAWA ina matuk'ar son sabreen a raina bana so wani abu ya sameta wlh😰. Muhsin yace babu abinda zai sameta da yardan Allah kinji😘. Suhail ne ya shigo da saurinshi yace muhsin ina wifeynah? Muhsin ya nuna mishi d'akin, da sauri suhail ya shige dayake yasan doc d'in kuma dama basa hana mijin mai haihuwan shiga. Sabreen tanata juyi seta hango suhail. Da sauri yaje gunta ya rik'e hannayenta tare da bata kiss a goshi yace "am here wifey you can do it😘. Dukda dai tana jin ciwo sosai amma seta d'anji sanyi a ranta ta matse hannayenshi sosai a nata tana kokarinyin nishi😬. Suhail yace "you can do it wifey for me nd for kamal😥pls?" Danshi burinsa shine ta haifi na miji yayiwa kamal takwara😰, nishi sosai sabreen tayi aise bby ta fito kyakkyawar gaske mai kama da momsynta😘.

Kukan bby sukaji, da sauri salma ta saki muhsin tace Alhamdulillah sabreen ta haihu NAWA😄. Daga muhsin har salma sunsan meta haifa, dan haka basu iya b'oye farin cikinsuba. Itama hafsat hamdala kawai taketayi, dan tana son sabreen a ranta😊, kawai dai shaid'anne yake sata duk abubuwan da takeyi saboda kishi. Allah ka sauk'ak'a mana kishi ameen.
  Mum ce ta iso dasu kaka gabad'ayansu. Hafsat taje da murnanta tace mum sabreen ta haihu😁. Sum mum sukace to Alhamdulillah.

Suhail bai duba irin jinin da yake jikin sabreenba ya tashi ya rungumeta tare dayi mata sanu😄. Dad'i taji tace "you are now a popsy haaa😊? Yace yeah sweetheart😘thankyou so much. Dariya tayi tace inasu kaka? Yace suna waje inaji bari naje na gaya musu😘.
Seda yaje gun bbynsu yayi peaking nata😘tare da cewa wellcome to the wold my apple😘. Sannan ya fita yaje ya rungume muhsin tare da cewa "thanks dude", muhsin yayi murmushi tare da cewa "congrats dude" salma tace nagaida popsyn apple😀, dariya suhail yayi yace nagode auntyn apple😃. Sannan ya wuce gunsu mum ya rik'o hannu hafsat yana murmushi tare da cewa ta sauka lfy lau an samu bby girl😄.
Murna sosai sukayi tare dayin addu'oi.
Bayan an gama kimtsa sabreen da bbyntane se dukkansu suka shiga ganin apple😘masha Allah kowa yake cewa tare da cewa bbyn tana kamada mamanta sabreen. Salma sukayi musu sallama suka tafi, suhail ya rakasu har waje ananne muhsin ya sanar mishi dacewa anyi aurenshi da salma 3months kenan yanzu😊. Murna sosai suhail yayi yace shine babu gayyata? Muhsin yace babu halin gayyata shiyasa😊. Salma tace ban gayawa sabreenba,pls ka gaya mata😊. Suhail yace insha Allah sannan suka tafi shi kuwa ya koma ciki da sauri💃🏻💃🏻💃🏻

     Sad-Nas
[11/6, 1:08 PM] ‪+234 813 417 9191‬: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

    By Mmn Shureim
           (Sad-Nas)

157 A daren aka sallami su sabreen aka maida ita gidanta aka barta da maman munira.
Kulawa sosai take samu agun mama, farin ciki agun suhail baya iya b'oyewa,hakama hafsat. Domin ta gane sabreen tana sonta dan haka ta nemi gafaran sabreen suka koma yadda suke dah a matsayin kawayen juna😀.
Suhail kuwa dad'in hakan yaji, yanata kiran mutane yana sanar dasu cewa sabreen ta haihu.

Yaune SUNA basena na b'ata lokaci wajen bayanin SUNANBA kawai dai ku kwatanta wani irin shagali za'ayi a wannan sunan. Friend nashi 3 sukazo dasu mummy amma banda Uncle D bai samu zuwaba.
  An sanyawa yarinya sunan mumyn kamal. Inda suke kiranta da D'ifla😘. Shidai suhail wani lokacin apple yake kiranta dashi.
Bayan suna sabreen ta koma gida gunsu kaka acan akaci gaba da lura da ita harna tsawon 3months, kullum suhail yana can harya tafi pakistan shida hafsat.

Ana gobe zasu dawo sabreen ta koma gidan mijinta. Lafiyayyar girki ta musu anan suka sauka dukkansu sukaci abinci sannan suhail ya mayar da hafsat gidanta sannan ya dawo.
      Sabuwar sosayya suka sake ginawa shida wifeynshi💖. Sabreen tana sanye da doguwar riga mai ririn hannun irinna zaman gida, shi kuwa suhail blue jeans ne da riga mai kyau se agogo da yake hannunsa. Daga shi har sabreen sunyi kyau ga haske da suka k'arayi na jin dad'i da hutawa tana rik'e da D'ifla a hannunta segasu salma da muhsin. 'Yankunnen gold ne da sarkanshi mai tsada sosai wanda zaikai 200k suka kawowa apple😘. Godiya sosai su sabreen sukayi, salma tace gaskya ku talsaya na muku hoto dan kunyi kyau sosai😘. Sabreen ta shingid'a a jikin suhail, shi kuwa yasa hannunshi a gefenta suna kallon salma ta d'aukesu😘.

****
Lokaci nata tfy, D'ifta tanada 3yrs hafsat ta haifi bby girl itama yarinya kyakkyawa mai sunan mum d'in suhail ana kiranta ILMAH😘. Munirama ta haifi bby boy mai suna SHUREIM😘.

Agun mum suka bar apple suka tafi makka.
Bayan sun dawo kuma ya tafi da sabreen pakistan inda suka bar apple agun mummyn kamal😀. Kud'ine yake shigo musu kota ina basu da wata matsala ko damuwa hankalinsu a kwance, gashi suna zaman lfy sosai da hafsat zuciya d'aya. Sedai har gobe suhail yafi son sabreen akan hafsat. Alokacin da APPLE take da 5yrs ita kuwa ILHAM tana da 3yrs. Popsynsu ya d'aukesu picture yayinda sabreen da hafsat suka basu style😘😘😘.

        👏🏻ALHAMDULILLAH👏🏻
DUKKAN GODIYA DA YABO SU TABBATA GA ALLAH MAD'AUKAKIN SARKI...

0 comments:

Post a Comment