'YA'YA MATA page 1 & 2
.
na BABY ZAHRA
.
na BABY ZAHRA
Indo Indo wai kina inane kam ke da wa ennan tarkacen 'ya'yan naki, me amfaninsu da bazasu fito suyi aikin gida ba, ko baki san daman amfanin YA'YA MATA ba kenan" Indo ce ta fito a hankali tace haba malam kullum wannan kalmar itace a bakin ka, sai kace nina bawa kaina 'YA'YA MATA! Allah shiya bani 'YA'YA MATA kuma na rungume su hannu bibbiyu ina kuma son abuna a haka, bazan taba yiwa Allah butulci ba don ya bani 'YA'YA MATA ina son abuna a haka " eyye lalle Indo wuyarki yayi kauri wato ma malam kike fadawa haka ko, cewa lami kenan da take tsaye rike da kugu a donki dakinta, " malam yace kyaleta lami barni da ita ta raina ni ne shiyasa amma zanyi maganin ta " ladidi ce tace da dai yafi kam, don ko muma basu barmu ba ita da yaranta, dazu dazun nan khairat ta min rashin kunya kuma maryam tana kallon ta amma bata ce kala ba, danayi magana ma sai zagina sukayi kuma uwar su tanajin su adaki amma ko ta leko.....
.
" Sallamar suce ta katse mata maganar tata, a tare suka shigo tulun ruwa ne akan su da alamu daga rafi suke, Fauzy ce a gaba sai khairat sannan maryam da juwairiyya da hamdiyya suka shigo, kai tsaye suka nufi randan ruwansu zasu juye ruwan da ke kansu" lami tace kaga irin rashin kunyar ko malam, sun debo ruwa amma sai suka nufi randar uwar su basu cika mana namu ba " cikin sauri malam yace kai ku dakata baku da hankaline wa ennan basu bane manya a gidan nan da bazaku fara cika musu randan suba, " batare da sunce komai ba sukayi kwana suka kama juyewa a randar lami da ladidi, khairat ce tayi kunnen uwar shegu da zancen ta juye a randar ammin ta abunta, "salati baffan yasaka tare da daukar sandar da ke gefen shi ya wurgeta da shi sai dai amma kash bai sameta ba, sannan yakara da cewa ja'ira badake nake bane da zaki kama ki juye ruwan er jakar uba mai taurin kai " shigewa daki tayi batare da tace mai komai ba" ladidi tace kaga irin abuntan ko, wannan yarinyar bakaramin fama mukeyi da ita agidan nan ba wlhy malam, kaga rashin kunyar da uwarta take koya mata kuwa gwanda ma datayi agaban ka kagani" zanci kaniyar tane ae nikam tacigaba da rashin kunya agidan nan tagani " batare da ammin tace komai ba tashige daki abinta damar ba ma abociyar magana bace ita, sannan sauran enmatan ma suka bi bayanta " baffa yace sai gayyan zaman daki kawai kuka iya ae " lami tace to ba 'YA'YA MATA gare taba ai dolene suyita zaman daki" baffa yace iskancin banza iskancin wofi da yanzu maza ne ai da sai dai in sakasu gaba mutafi kiwo da aikin gona kawai, ai inda ace yanda YA'YA MATA na suke dayawa ace haka YA'YA MAZA na suke dayawa da bakaramin jin dadi zanyi ba, da babu wanda ya isa ya gwada min yawan shanu a garin nan ko kuma yawan aikin gona " ladidi tace wlhy kuwa malam ai da yanzu mun zama masu kudi, dayanzu mun zama masu fada aji agarin nan" lami tace ae dayanzu sarautar da sarki ya raba ae da harda gidan nan, amma da shike ba arzikine da mu ba ae gashi an raba ammana ko akalli gidan nan" tsaki baffa yayi tare da kama hanyar tafiya yana cewa ku daina tuna min wannan batu do Allah " kallon juna sukayi tare da shekewa da dariya sannan suka shige daku nan su.
.
Malam halliru shine mahaifin mu, malam halliru wanda muke kiransa da baffa yana zau nane acen wata kauyen da take kar kashin hukumar fofore dake garin Adamawa yola, malam halliru fulani ne usul gaba da baya daga shi har matan sa, matan baffa uku ne, lami ita ce babba danta daya ne a rayuwarta ya Amadu, sbd rashin kara haihuwarta ne yasa inna wato mahaifiyar baffan mu ta daga masa hankali akan yakaro mata sbd ita tana son jikoki dayawa, "baffa bai so aure ba amma babu yanda ya iya yaka yakaro aure sbd masifar inna yawa ne da shi, ita da kanta tasamo mai 'yar kawarta wato ladidi aka aurawa baffa, " bayan ladidi tazo da shekara ta suntulo danta ya danliti, bata kara haihuwa ba sai bayan shekaru hudu ta haifi ya isma'il wanda muke kira da ya ilu, a tsakanin ya danliti da ya ilu bakaramin rikici akayi ba akan wai baffa ya auro wa enda basa haihuwa, inna ta shiga tafita akan sai ya karo aure, anacikin rikicin hakan ne kuma Allah cikin ikon sa yakuma bawa ladidi ciki " amma sai me ana haihuwar ya ilu inna tace antara mata gayyar maza a gida babu mace ko daya, akan wannan rikicin ne kuma yasa aka auro ammin mu" tunda ammin kuma tazo ta haifi adda maryam, " bakaramin farinciki inna tayi ba, gata na duniyar nan babu wacce adda maryam bata gani ba, " bayan shekara daya da rabi ammi ta kuma haihuwar adda fauzy, nan ma bakaramin murna inna tayi ba, " bayan wani shekaran da rabi sai kuma ammi ta kuma haihuwar adda juwairiyya, to anan kuma sai inna tadan fara mita wai haihuwar tayi yawa, gashi sai gayyar mata take ta haifa, " baffa yace inna kefa kika dage wai YA'YA MATA kike so, Allah yabaki YA'YA MATAn kuma sai kifara mita, nifa ba son 'YA'YA MATA nake ba wlhy inda kin barni da matana suyita haifa min 'ya'ya maza na nafi son su haka, muyita kiwon mu abin mu, amma wa ennan en matan babu abinda zasuyi min sai ma asarar kudin da zanyi nan gaba idan sun tashi aure tunda ni zan musu kayan daki, sai dai suci susha kawai. '
.
Ai kuwa ana cikin haka suka sake fuskantar ammi cike ne da ita " inna tace to wlhy karki sake haifamin wata 'ya mace sun ishe mu haka nan, tunda muna da maza uku mata ma uku to sai a kuma haifo namiji nan gaba ma akuma haifo mace, sai anayi ana surkawa, " ga wa encen juyoyin da halliru ya ajiye babu abinda suka sani sai suci su sha, suyi katon kashi, basu san su haifu ba, to wlhy idan halliru baiyi a hankali ba sai suncinye masa dan jarin da yake ji da shi in " inda sabo an saba da masifar inna agidan tun suna amsa mata har sun daina idan ta shigo tanayi sai dai kowa ta shige dakinta ta ci gaba da tsabgar gaban ta " ana cikin haka kuwa sai ammi ta kuma haifo adda hamdiyya " tsana, tsangwama, hantara bbu irin wanda ammi bata gani ba a cikin gidan tun daga kan inna har baffa, sai kuma su ladidi suka zama en gaban goshi a gidan, zagi babu irin wanda ba awa ammi da yaran ta ba, 'ya'yan kunika ake kiran su kasancewar kansu kusan daya " bayan shekara da wata biyu ne kuma aka kuma haifo ummul khairi wato ni kenan wacce akafi sanina da khairiyya ko kuma khairat " tunda aka haifeni kuwa komai yadada cakubewa a gidan tsangwamar mu yakuma karuwa" mu dai a hakan muka tashi cikin tsana da tsangwama, bamusan dadin uba ba kwata kwata, har Allah ya kawomu lkcn da muka mallaki hnkln kanmu, muka san zafin kan mu, muka kuma kudirci niyar kwatan ma mahaifiyar mu encinta agidan aure, sannan kuma mukaci alwashin sai mun gwadawa baffa da inna 'YA'YA MATA MA RAHAMA NE. .
.
'YA'YA MATA page 2

A duk fadin gidan babu wacce tafi karfin kowa irin khairiyya, bata daukar rainin matan baffan ta, ita har baffan ma bata bari ba balle kuma su inna, duk gidan amminta kawai take gani da gashin ido, su tun daga kan adda maryam har zuwa kan adda hamdy duk halin ammi ne da su, basu sa son tashin hankali amma ita kuwa khairat babu abinda ya dameta da kowa, duk wanda yayi mata itama yi masa take, shiyasa ladidi take matukar tsoron tabata ko baffa ladidi bata tsoro kamar khairat don kuwa bata barinta tana mata itama zata rama, kuma gashi itace karama duk gidan, amma tafi kowa bala'i, shiyasa mutane dayawa sukan ce itace ta dakko masifar inna sakk, snn kuma mutane kance an haifi dai dai da inna agidan su, haka dai muke rayuwar mu acikin gidan mu, su adda maryam ne kawai ake takasu agidan amma banda ni.
** ** ** **
Ranar wata litinin da safe mun shirya zamu makaranta, adda maryam ta shiga kicin deban kunun da zata sha, kasancewar ranan girkin lami ne, a kicin in tasameta tana zaune tana dama kunun, tsayawa tayi abakin kicin in rike da kofi a hannu, " daga kai lami tayi cikin masifa tace ke uwar me kike min a kai " cikin nutsuwa adda maryam tace zan debi kunu ne " tsaki lami tayi tare da cewa banyi da ku ba " adda maryam tace sbd me " cikin masifa tace sbd banga dama ba " haniyarta ne yajawo hnkln baffa zuwa gurin yace lfy lami najiki kina hayaniya da safen nan " cikin gadara lami tace rashin kunya uwar ta taturo ta tamin " a fusace baffa yace rashin kunya dai " cikin sauri adda maryam tace a'a baffa ba rashin kunya na mata ba fa, ce mata nayi nazo karbar kunu nane zan tafi makaranta shine tace wai batayi damu ba " kallon lami baffa yayi sannan yace haka akayi" kai tadaga masa alamar eh, snn takara da cewa ai suna zaune adaki suna jina inata kiciniyar daura kunu sukayi tsitt kamar basa gidan, inda na uwar sune kuwa dakagan su sassafiyar Allah sun fito daura girki, amma mu dayake sun raina mu sai dai in mufito muyi kayan mu, don haka nima banyi da su ba, duk mai son girki yake fitowa ana aiki dashi.
.
Cikin sauri baffa yace kinyi dai dai dama meye amfanin ya'ya matan in ba sufito suyita aiki ba, duka yakaiwa adda maryam tayi saurin kaucewa, da gudu ta nufi daki tana kuka " duk abinda akeyi a kunnen mu ake, babu wacce ta leko, tana shigowa tafada jikin ammi tana kuka, ammi tana bata hakuri " ina uwar daki ina saka uniform ina bance komai ba, " ina fitowa kaina tsaye na nufi kicin in babu kowa a tsakar gidan har na isa kicin in nan ma bbu kowa na duba na duba banga langan kunun ba, acen gefe sai na hango na baffan mu acikin kofin siliba an rufesa da murfin sa, dauka nayi na juye a langan kunun donna san in nakai shi a kofin ammi zatace in mayar, mayar da kofin nayi na rufe sannan na dau langar nayi waje Kaina tsaye na shige da shi daki, nasamu dai dai lkcn inna ta fito da naira ashirin inta wanda shikenan mana agidan tafito dashi wai gashi musayi kunu musha mutafi mkrnt, " ajiye langan kunun nayi a gaban su sannan na dakko kofuna nakama zuzzuba shi, " a hnkl ammi ta kalleni snn tace khairiyya ina kuma kika samo kunun " batare da na kalle ta ba nace mata damawa nayi " shiru tayi batare da ta yarda da abun da nace ba " mukasha kunun mu na dauki langan da kofunan na wanke, na mayar wa da lami da langan ta snn muka tafi mkrnt. Bayan baffa ya dawo ne lami tafito dakko masa kunun sa, data dauki kofin sai tajishi wayam saita bude taga babu kunu babu lbrn sa, da salati tafito tare da tafa hannu" baffa ne yafara lekowa tare da cewa lfy najiki kina salati " eh ai dole kaji ina salati malam tunda kunu yayi kafa agidan nan cewar lami dake tsaye bakin kicin in " baffa yace bangane yayi kafa ba kuma lami " lami tace to na ajiye kunu a kofin ka nazo na tarar babu sai zallar kofi kawai aka barmin " ammi da ke cikin daki ne taji gabanta yafadi tare da cewa azuciyar ta kar dai kunun da khairat ta kawo in nan daman na baban su ta juye musu, nashiga uku , maganar lami inne ya kuma katsemata nata tunanin " nasan duk gidan nan babu wanda yasaba min irin wannan juyal in sai ilu kuma wlhy zai dawo yasame ni agidan nan shegen yaro mara tarbiyya " cikin hanzari ladidi taleko tare da cewa a'a yaya karki Kara aibanta min yaro wlhy ko da wasa, yaushe ilu ma yadawo gida balle ya juye miki kunu " dalla cen rufe min baki akan bake kike saka shi ba cewar lami, ni ban taba ganin banzan uwa mai saka danta sata bama sai akanki, " tsalle ladidi tadaka tare da rike kugu cikin fitsara tace wlhy yaya ki daina ganin ina ganin girmanki ki dauka ko ina tsoron kine to wlhy kishiga tai tayinki dani ke dan naki meye bakya saka shi, shi meye bayayi shaye shaye bada shi ba, bin mata kamar busuru bada shi ba, shi wani irin iskanci ne bakya aikashi yayi, waya sani ma ko a nono yasha " fashewa da kuka lami tayi wai ladidi ta zageta, " sai anan baffa yasaka baki yace indai kunu ne ni na yafe kowa ta koma dakin ta tayi zaman ta, kuma wlhy idan na kuma jin hayaniyar wata ni da ita agidan nan, kanshi tsaye yayi gaba, snn kowa ta koma dakinta suna ta habaice habaice wajuna, sunata wurgawa junan su magana daga cikin daki " har a kaci a kacinye ammi bata ko leko ba, tana dai jin su a daki, snn tayi godiya wa Allah da Allah yasa duk hade mata kan da akeyi agidan suma suna fada a tsakanin su. ' Bayan mundawo ne daga mkrnt muka tube uniform,ni da kaina na nufi kicin don dakko mana abinci nasamu ladidi ne a kicin in ta karbi girki da rana, kaina tsaye na shige kicin in " ladidi na son yi mata magana amma tsoro ya hanata don kuwa bataga fuskar hakan ba, don fuskanta a hade " kwanan da aka saba saka mana abinci na nufa, na bude na tsaya na kalli kwanon sosae snn nace dan wannan ne abincin namu " cikin masifar karfin hali ladidi tace ubanku bai kawo hatsi mai yawa ba " batare da nace komai ba na fice daga kicin in, a haka muka dan tattaba abincin muka ci.

Ranar wata asabar babu mkrntr boko sai islamiyya kuma shima sai da yamma zamu, muna zaune tsakar gida dukkan mu, ammin mu bata nan taje unguwa barar gyada mukeyi a dai dai kofar dakin mu, " lami ce ta leko tare da kiran adda Fauzy " bayan adda Fauzy taje ne shine tace mata daman surfen gero zata mata na kunun gobe, in ba haka ba kuma bamu da abin karyawa, " batare da ta musa ba ta dauki kwanun geron ta nufi inda turmin yake, " cikin hanzari na taso na karbe kwanon geron naje na ajiye ma lami a agaban ta, snn nace ashe 'ya'ya mata suna da amfani kenan tunda har zasu iya yi miki surfen gero kisha kunu, meyasa baki kira ya'ya mazan ki sunzo sun miki ba " cikin mmkn abinda na fada tace eyye lalle yarinyar nan kin shahara wato rashin kunyar kin ya wuce kan ladidi yadawo kaina ko, to ni kam zan saba miki wlhy, " cikin sauri nace ai ba rashin kunya bane , surfen ne bazatayi ba, na koma naja hannun adda Fauzy muka koma kofar daki na zaunar da ita " adda Fauzy tace khairat yaza kiyi mata haka " adda hamdy tace a'a wlhy adda Fauzy gwanda da ta mata hakan, ai basu da mutun cine, " adda juw ma cewa tayi wlhy kam, kiyi zaman ki intayi niya karta karabu abin cin" snn sukayi zaman su, suka ci gaba da aikin da ke gaban su " sake baki lami tayi tana ganin ikon Allah wato yaran nan yanzu sun fara baki ko, to wlhy bari ubanku ya dawo yau zaku sani, tafadi hakan a ranta, azahiri kuwa sai cewa tayi ba laifin ku bane bari ubankun ya dawo, da shi zan hada ku, " ko kallon ta bamuyi ba muka ci gaba da aikin gaban mu. - ISMAIL SANI

0 comments:
Post a Comment