Sunday, 10 December 2017

'Yar Boko Part 2 Latest Hausa Novel - ISMAIL SANI

'YAR BOKO PART 02
.
Kammala wayan nashi keda wuya, y juyo dan isar musu d sakon ,kirjinsa ne y harba tare d bugawa dam tamkar zuciyar t tsage sakamakon toxali d yayi d neenerh agabanshi,tamkar a mafarki.    bai taba zatan itace asistnt Class rep din ba, nan muryanshi t fara rawa, tamkar Wata Mace (Me akai d maza)ganin girmanshi zai zube n diriricewa d yayi, yasa y tattaro hankalinshi guri guda.nikam Ayusha ina gefe ina kallon ikon Allah.   
.
Y dora d cewa, mak'asudin kiran d na muku shine,innasan zan bada Grp assignmnt wanda zai zamo matsayin continuous assessment dinku,  help me divide d Class into at least 10 grps, here are d questions, each grp should ans one question,not less than 10 pages,to be submitted n presented nxt week by group leader same time n venue of today lectures.   kB yaso yadan nemi alfarmar malm haneef y Kara musu koda one Week ne amma kwarjininsa y hanashi kodayin tari balle kokawa , neenerh cikin zazzakar muryarta tace pls sir ataimaka akara mna one or two weeks zamufi samun enough time nayin research, baisan lokacin d yace b matsalaba.   Kb yayi mmkin saurin amincewarsa kasancewar malm haneef kaifi daya ne inya fadi mgna baya canjawa, batare d y kalli neenerh b yace zaku iya tafiya,suka hada baki sukace tnk u sir tare d juyawa dansu fuce ,xuciyar Mlm Hnf ce t shiga yi mishi kaikawo tare d yi mishi gargadi d cewa, wannan itace damar d zai Fara k'ulla alaka d neenerh, kada kada kai miss using nata,sai d ya daidaici Kb y futa, baisan lokacin d yace Asistnt Class rep.tsayawa tai cak danjiran mezaice.   jin bai furta komaiba yasanya,D mmki t juyo, tare d neman kujera t zauna kamar dazu jiki a sanyaye, shikuwa Kb y futa, shirun yan sakannine y ratsa offc din, karshe yayi t Maza, y tanbayeta, what's ur name? Ta amsa d my name is maryam rano, amma anfi kirana d neenerh,yaji dadin sunan aranshi, y Kara d cewa y karatu dafatan kina gane komai d komai, tanbayar t daure mata kai, amma b damar t Ki amsawa sbda malaminta ne.    saikuma yace Kimmin kama d Wata student di nace a Abu zaria?  d mmki tace ,ban taba zuwa zariya ba, sai yace ok to kamannine.  kamar y karbi Numbr dinta sai kuma y fasa kada t raftoshi d wuri, yace u are free to go, gdy tayi mishi tafuce .  Kb mmkin mai y tsaida neenerh a ofishin byan tare y sallamesu, Bangaren su ummylolo sai side talks suke itada zuhra, zatansu zaizamo gaskiya, aikuwa neenerh n futowa suka kalleta tare d yiwa juna sigina suka kwashe d dariya, hakan y bakanta mata rai,   isowarta gunsu tace my jidda mu tafi ko tare d riko hannun Marsie tayi gaba, sakaka ummylolo d zuhra sukai suna kallonsu harsuka bace musu, zuhrace t kalli ummylolo tace tabdijam lallai neenerh batada kirki dan zata rage mana hanya shine tayi tafiyarta t sharemu, zuhra t bata amsa d kinsan mutuniyartamu akwai saurin fushi  yanxu haka dariyar dataga munyi t zargi wani abu aranta, inkuwa hakane to laifinmune dan t nuna mana batasan haka tin jiya.  A hanya Kuwa Marsie ke tuhumar neenerh d cewar, Sistr dan munzo shine zaki wulakanta  friends dinki agabansu hakan b dadi n is unfair, inke akaiwa bazakiji dadiba, uffan batace mataba harsuka isa Mota suka shiga, jidda ce t hango su zuhra n kokarin hawa schl bus, tace neenerh hango cen ,duban gurin tayi tare d dauke kai, t tada motarta t nufi Gate, mintuna shabiyar y kaisu gida, har wannan lokacin ran neenerh abace gani take mahaukaciya kawai suka maidata.  Zuwan neenerh offc din shi b karamin dadi y jiba, Dan ji yake tamkar t amince d karbar soyayyarshi, a zuciyarshi yake rayawa Ashe ada bai san wace itaba , A yau d tazo offc dinshi y tabbatar d t t zarce zatanshi, a rayuwanshi yanasan mace mai kyau, wadda komai zatai sai t nuna ita macece sabanin yanda d yawa mata suke, Wata intana magana kaika rantse wani namijinne ( hattara mata mu canja taku dan mace d kwalliya, kwantar d murya, kissa, kwainane, shagwaba akasanta)dan haka mu canxa taku.     
.
  Kwanan hira sukayi, tare d bawa juna labaran bayan saduwa  sai byn sallar asuba sannan suka Kwanta, marsie ce t fara tashi  ganin 10:00am yasa t d'ala musu duka suka tashi firgigit, jiddace tace lfy? Tace goma tayi bccin y isa haka, tsaki tayi tare d Mai d kai t Kwanta hakama neenerh, ganin basuda niyyar tashi t nufi toilet tayi wanka t shirya t sami mom a Kitchen d asabe house maid suna hada abincin breakfast, tasa hannu suna hira har suka Gama.   Komawarta daki keda wuya t taddasu shame shamr akwance basuda niyyar tashi, aikuwa batayi yunkurin tashinsuba, fridge t isa  t dauko ruwan Swan mai sanyin tsiya t kyalayawa kowacce a fuska  habawa sai gasu a zaune dingirgir, ganin Marsie ce, sukayo kanta, aikuwa t zuba a guje t nufi kofa suka rufa mata baya, dakin Mom t nufa, ganinta aguje Mom tace lfy kike gudu?
.
Tare d rukunkume mom din,Kanta rufe baki ganin su neenerh tai Sun fado kamar daga sama, suna kokarin dukan marsie d kyar Mom ta kwaceta bayan Sun doddoketa, mom tace meye haka ai wannan wasan jakaine, ku bakusan kun girma bane, jiddace t mayarwa da Mom abinda y faru, nan t baiwa marsie rashin gaskiya tare d ja mata kunne karta sake.   Kasancewar yau saturday tin karfe shabiyu suka bar gida, kaya iri daya suka Sanya, tamkar taurari sai walwali suke ,kowa y gansu jiyake dama yayansane, haka suka zazzaga gidajen yan uwan d abokan arziki karshe suka yada zango gidan kakarsu yadikko basu suka dawo gidaba sai magrib.   Washegari ma haka suka fuce, sabanin jiya, yau zaga gari sukai tare d ziyartar guraren shakawata,karshe sukayo shopping suka nufo gida cikin jindd, dalilin d yasa sukesan zuwa kano kenan Mom n sakar musu kudi su wataya.   Yau take Monday, karfe tara suka shiga Gate din campus din, sanye d abaya bakake, inka hangosu daga nesa kai kace larabawa ne, daidai musa Abdullah auditorium tayi parking suka futo, nan kallo y koma kansu,fitowarsu tayi daidai d isowar malm haneef cikin schl ,wani daga cikin student y aika yace y kira Mai neenerh, t sameshi a offc dinshi,cikin sakanni dalibin y isar d sakon Malam g neenerh  hakan b karamin harzuka zuciyanta yayiba, haka suka nufi office dinshi, isarsu keda wuya sukai knocking, y basu ixinin shiga  ,sallama sukai tare d shiga, risinawa sukai tare d cewa good morning sir?  Y amsa d morning, ganinsu baki daya y sanyashi jin b dadi, yace n kiraki Danna Karbi phone number dinki, idan akwai wani infrmtn d nakesan isarwa gareku zanyi t hanyar yi miki text,wani sanyi taji a ranka, dama fargabarta kada zargin su zuhra y kasance gaskiya,d farincikinta t bashi numbr suka futo, futowarsu keda wuya tayi dialling Numbr din zuhra, ringing daya t dauka hade d sallama, tace kuna inane, zuhra t amsa d ina hnya nan d 5mints xan iso, ummylolo t kira tace Besty kin shigone t amsa d, already am in d lecture Hall, katse wayar tayi suka nufi hall din, front seat Ummy tayi nasarar samar musu danhaka suka zauna,sunyi lectures Sun gama sabanin ranar friday  yau su biyar suka taho cikin farinciki d zolayar juna.  Kamar yanda Mlm haneef y umarci kb d neernh suyi sunyi, a kwana atashi b wuya gobe ne t kama talata ranar d zaayi presentation, neenerh n daya daga cikin grp leader's d zasuyi presentation din. 
.
.
  Karfe biyu n rana Hall y cika makil ,har wadanda ma basa zuwa lectures din yau sunxo sbda presentation ,Two n bugawa y shigo ajin  ,sanye d fararen kaya d bakin Space a fuskarshi kaikace wani balarabe usul, bakin gashin kansa y kwanta sai kyalli yake.   Take aji yayi tsit ,rana bata karya sai dai uwar diya taji Kunya, Grp A Ya kira, sukafuto jiki a sanyaye suka tsaya gaban Class, maimakon yayi kamar yanda ya tsara sai yace nine zanzabi wanda zai presenting paper din, zare idanuwa sukai d mmki fal ciki, nan yayi pointing at wani Guy, sai Grp leader din yace sir nine Grp leader ai ,a harzuke mlm hanif yace kaizaka gayan abinda y dace ko nine zanyi deciding, nan dalibin yayi shiru ,wanda y zabane y futo gaban stage shikuma malm y matsa gefe, murya a sarke yayi bayani dai dai iyawarshi, dayazo full stop saiya dakatar dashi y sake pointing at wani Member din,sai yabawa sauran members n Class dama siyi musu tanbayoyi ,da an jefo question  saiya zabi wanda zai amsa,ahaka harya gama dasu yabasu 10 marks out of 20.  Haka yayi ta kiran grps har akazo kan grp H Wanda yake shine nasu neenerh ,neenerh y zaba tayi presentation, wit caurage t futo tafara sharhi kanya farga harta kammala, b karamin burgeshi tayiba, yanda take pronouncing  words tare d amfani d vocabulary,daidai d yan Class saida suka tafa mata ji kake raf raf raf.
.
  Anyi musu tanbayoyi kamar sauran grps din, neenerh ce t amsa most of d question, a ransa yace no wonder bbyn nan take burgeni ashe yanda take beautiful haka  take brilliant, abinda y kara rudashi charisma dinta,t kara samun mutsugunni  n musamman a zuciyarshi.group din su neenerh sunfi kowanne samun marks, sukeda 18 yayinda nasu kB yakeda 17,a wannan presentation din neenerh tayi suna a class dinsu ,bama ga yan department dinsuba harma faculty dinsu wato social management sciences ,kowa so yake yayi muamala d ita. Guys Kuwa Sun fara rushing akanta, kowa n miko kokon barar shi.   Kullum malm Hnf saiya kira Numbr neenerh amma inta dauka sai yaki magana  haka zata karaci sallamarta ko Hello b amsa harta gaji t ajiye, d abun y isheta saitai saving number din ko ankira bata answering  hakan b karamin dagawa haneef hnkli yayiba. Y tsiri Tura mata lovely txt msgs ,ranar d ta fara gani dariya tayi tace Allah sarki yanxu fa watakila wanine zai turawa budurwarshi yayi missing number tafado numbr ta  ,hakan yasa tai sending msg din bck, amma saitaga wani sweet text din y Kara shigowa, nan t tabbatar d gangan ake turowa.  Wasa farin girki, tin ana mata txt din once a kullum hartakaiga y kai saubiyu y koma sau uku, abunna matukar damunta, inta kira Numbr din kuma sai adauka ayi shiru, karshe tayi deciding turamai sakon text dan Allah koma waye y bar turo mata txt, bataso inba haka b zatai blocking Numbr din amma bata canja zaniba.   Rannan tana kwance a lafiyayyen gadanta gefanta mug din tea ne take jira yayi sanyi t kurbe misalin 7:30 taji Phone dinta n ringing d kamar bazata daga ba, number tagani wadda batasaniba, tayi answering ,a daya barin cikin husky voice dinshi yayimata sallama, Wow jin daddadar murya yasanyata lumshe ido tare d amsawa, y tanbyeta y weekend?  T bashi amsa d lfy, katse Mai hanzari tai t hanyar tanbya pls dawa nake mgna?  Adaya barin yace haneef, tace oho sir barka d dare, y Kara amsawa d lfy lau, y Kara d cewa ga number na, inda akwai wani announcement danakeso zan sanar dake  haka zalika inda complain u can contact me tru dis No, ta amsa d OK sir, nan sukai sallama y ajiye wayar, dadi kasheshi ji yake tamkar tayi accepting request dinshi t gama, a wannan dare yayi kwanan farinciki.  .
.
   Tinda haneef y kirata sai y zamto kullum saiya kirata Da daddare dansu gaisa, itakam taga b dalilun d zai dinga damunta d waya d sunan gaisawa, saidai inda Wata akasa, adaidai wannan yanayin ne Dad y dawo, murna gun neenerh vaa magana  kasancewar ita tamafi sakewa taci karanta bbu babbaka idan Dad na gida, misalin shabiyu y duro kasar driver ne d yar lele(dadys pet ) sukaje daukoshi,aikuwa tana hangoshi t tafi aguje tayi hugging nashi Tana oyoyo dadyna, nayi missing dinka shima cikin farinciki yace mmna nima nayi kewarki sosai, riko hannunta yayi suna tafe tana zuba Mai surutu kaikace Wata teenager,kowa kallansu yake d masu yabawa d masu alawadai d wanga sara t yahudu, direbsne biye dasu abaya dauke d jakunkunan daddy.   Isarsu gida suka taradda mom anci gayu, tasanya wasu hadaddun English wears riga d skirt, kaikace Wata budurwa t dame angyara gashi anyi parking dinshi atsakiya kaikace bata wice shekaru 25 ba, sallamar mijinnata d diyartata yasa ta tafi d murna tayi hugging nashi kamar yanda diyartashi tayi mishi, cikin zolaya yace daughta kalli mom naki tayi kyau irin wannan daukan wanka haka ,neenerh tace Dad aikai akama just to make u happy ( nikam ayusha ina gefe ina hangen su, araina nace wani abun sai yan boko, wato yar ma ce kawarsu)shi bature yadauki yayansa kamar kawayenshi abokan rayuwarshi d shawara.   Daki y shiga yayi wanka, sannan y futo yaci abinci, neenerh ansamu guri sai zuba ake, jakarsa y umarceta t dauko mishi, yace t bude aikuwa English Wears ne y sayo musu, ita nata masu wando yayinda n Mom masu skirt sai murna take,g Sweet's d chocolate d cookies iri iri, t bude wannan t dandana t bude wancan, cikin shagwba tace Dad kayima Mom magana tunda K tafi taki barina nasanya kananun kaya naje schl wai lallai sai manyan kaya, mom y kalla yace wifey kibar takurata mna, inasayo mata danta sanya, har nawa yarinyar take d zaa hanata sawa, mom dai tayi shiru batace komaiba. 
.
Adaidai wannan lokacin phone din neenerh tayi ringing, Numbr haneef t gani sai ta share ,mom n lura d ita, tace danmeyasa zaa kiraki bazaki dagaba, wato kinfara kula Samari ko, zaro dara -daran idanuwanta tayi tare d cewa walhi mom b saurayina bane, lecturer dinmune  may b msg zai gayan n gayawa yan ajinmu, nan take ran mom y Kara baci meya hadaki d lecturer, abinda muka turaki mkrnta kiyi kenan, duk yawan yan ajin sai ke zaikarbi no dinki yace zai dinga kira, to tinda take takenki kenan aure zaa miki mu huta, nan idanuwanta sukayi kwal kwal tare d zubar hawaye tace walhi Mom b saurayina bane.   Kuma nigaskiya banasan aure, hawaye shabe shabe a fuskanta tana rokon Mom, Dad dai baisa musu bakiba sai yanxu yace mmna abinda nakeso d ke kimaida hankali akan karatunki, karatun d kike shine kadai abinda xan mutu n barmiki d zakiji dadinsa ,duk yawan dukiyar d zan barmiki Mai karewace, kinga ke kadai gareni shiyasa nake d burin naga kinzamo professor, murmushi tayi tare d cewa Insha Allah dad zanzamo Mai cikama buri akowana hali, Ya Kara d cewa ni aburinama banso kika dawo nigeria ba, naso acan London Zaki hattama, amma just to pleased ur mom yasa nabi shawarar ta ,shafa kanta yayi, yana gogemata hawayen yace yawwa mmna shiyasa nake alfahari dake a kullum.   Dama inasan tanbayarki wana country kikesan zuwa dan hutun end of Year, azake tace Istanbul, Dad yace hba mmna last tym can mukaje, kidai zabi wata kasar nazari t shigayi sannan tace saudi arabiya d America dariya yayi yace wato wayo zakimin, daya nace kixaba, hannunshi t kamo tana pls daddy inasan yin umara t maulud sannan sai mu wuce american dariya yayi irinta mnya yace mmna kina burgeni duk d tafarkin d muka doraki n yin zurfaffan karatu hakan baisanya kinyi watsi d addininmuba, Allah yayi miki albarka,dad ne yace kuzauna cikin shiri kina gama second semester exams zamu tafi, Mom d ke gefe sai murmushi take, Ashe dai yar tata, d hankalinta, jira take taji t fadi kasashen masu jan kunne ta dasa mata full stop saikuma taji t hada d kasa Mai tsarki.   Kullum kan Dad y futa saiya leka dakin neenerh y tabbatar sungaisa sannan zaifuta, haka d y dawo kiranta zai farayi mmna mmna, ita kuma t taho aguje ta rungumeshi, tare d karbar tsarabar d yayo mata, y saba mata tintana kankanuwa indai zai dawo Da daddare saiya kawo mata chocolate ko ice cream d sauran kayan kwalam d makulashe inkuwa y mnta, Ya zamto lazim y Tura yaran gidan y sayo mata wani abin, sunyi masifar Shakuwa kobaya kasar saiya kira Sun gaisa akalla twice a Rana.     .
. A kwana a tashi b wuya,yau neenerh suka hattama exams cikin farinciki t iso gida tinda t futo daga mota t rankaya aguje tana kiran mom,mom dake kitchen tace o ni yar nan neenerh dai har yau vatai hankali b,after dress dake jikinta t cire t nufi kitchen gun Mom tare d rungumeta tana cewa mom I hv now became a lvl 200 student   rawa t fara, mom cikin murmushi  tace Allah yasa angama a Saa,t amsa d amin,Tare suka karasa girkin tarbar Dady sannan taje daki tayi wanka tare d sallar magrib . 
.
WANE NE DADY   Asalin Dady sunan shi Muhammad anhaifeshi a garin Rano dake jihar kano,mahaifinshi Wanda akafi Sani d alhaji yelwa,alhaji yelwa ya kasance bafulatani mutum ne mai tarin shanu ,tumakai d raguna ,kaf kauyen Rano babu mai tarin dukiyarshi,yanada matar aure guda daya wadda akafi Sani d habiba,sunada yara biyar,Hudu mata ,daya namiji Wanda shine Muhammad ,tin tasowarshi mahaifinshi ya so y koya mishi harkar kiwo ,koda babushi a doran kasa yasan zai tafiyar mai d dukiya tamkar yana Raye,y kuma kula d kannasa mata, kullum tunanin malam yelwa baya wuce n y'ay'a matan d Allah y bashi ,yana kaunarsu tare d tausaya musu,duk yanda yaso tilon danshi y gajeshi hakan y faskara,Dan kuwa shi Muhd baida raayin kiwo karatu y sanya agaba,ganin hanklin dannashi yafi karkata ga Neman ilimi yasanya malam yelwa yimai fatan alkhairi a abinda y sanya a gaba,kullum mal yelwa suka zauna hira d dannashi b abinda yake kokarin dorashi akai illa kaunar yan uwanshi mata,tare d nuna masa rauninsu,masu bukatar taimakone,tare d yimai gargadin y kula d zumunci d kula dasu a kowana hali,ganin haka watarana yace d mahaifinnasa malam insha Allah zanrikesu hannu bibiyu tare d jibantan alamuransu akowana yanayi n rayuwa,nan mahaifinasa ya shiga Sakai albarka   Akwana atashi b wuya ,har Muhd y kammala makarantar secondary dake garinsu ,cikin nasara yasamu gurbin karatun aikin lauya a jamiar Bayero,farinciki kamar y zuba ruwa akasa yasha,isarsa gida y Sanar d mahaifinsa d yan uwanshi,ganin murnar d yake yasa suka tayashi,duk d sudai basu gane ainahin abinda yake yiwa murnarba.  Cikin SAA d adduoin iyaye y kammala karatunshi ,yaje makarantar law school dake garin ikko,anan y samu shaidar zamowa cikakken lawyer kamar yanda kowana lawyer yake alfahari.  Yadawo gida cikin farinciki, bai rufe wata dayaba,gwamnatun jahar kano tabukaci matasa yan asalin kananan hukumomunta dake d shaidar zama lauyoyi su mika takardunsu Dan samun gurbin cigaba /zirfafa karatunsu akasashen ketare,Muhd n daya saga cikin matasan d suka samu nasarar tafiya jamiar dake cyprup danyin karatun digiri n biyu wato masters.  Muhd n daya daga cikin daliban d sukafi sauran hazaka,Dan haka hukumar makarantar ta bukacesu d suyi mata aiki n tsawan shekaru goma,d kamar yaki amincewa amma d ya tuna nauyin iyayenshi d yan uwanshi mata d mahaifinshi ke jaddada mishi har kullum sai ya amince,sun daukeshi a matsayin lecturer,sun bashi hutun wata daya Dan zuwa gida nageria yayi sallama d yan uwanshi d mahaifinshi, akwana atashi b wuya gobene Muhd zai koma cyprus ,a wannan ranar y saiwa mahaifinshi wayar tafi d gidanka,tare d sanya mishi simcard Dan ya dingajin lafiyarsu,washegari sukai sallama y tari motar dazata danganashi d Aminu kano airport dake kano,batare d bats lokaciba suka dare jirgi suka Lula sararin samaniya
.
 Saukarsa a kasar d kwanaki kalilan y fara aiki kamar yanda contract dinshi y nuna akan jimillar kudi naira miliyan daya duk watan duniya,tirkashi y ka ganemin Muhammad,abinka d Wanda baisaba d rayuwar extravagance ba,alkinta kudaden shi yadinga yi,kudi wawaye ksnkace kwabo sunyi yawa,dayake free accommodation d abinci ake basu sau uku a rana.  Aikinshi yake gabas b ha inci,Muhd y kasance irin malaman d Allah y basu baiwar koyarwa,inyanama bayani kaikace a kwanyarka yake zubama,duka dalibanshi sunada good relationship dashi,duk karshen shekara yana zuwa yaga yan uwa . 
.
A wannan lokacin ne kamar yanda y saba ,yaxo sai malam yelwa yake cemai Muhd kaga kazamemin d'a daya tamkar d goma,saboda k tsaya k amfani damarka tayin karatu ,gashi harkakai matsayin d zaka mallaki hankalinka,duk wani Abu d da kake bukata Dan samun nutsuwar hankali ka mallaka,Abu dayane banji kana batunshiba wato ajiye iyali,murmushi muhd yayi tare d cewa baba insha Allah nan b d dadewaba zanyi,adai tayamu d addua.  Aladar mutanan kasarmu najeriya, in daya daga cikinsu zaizo gida najeriya saisu bashi sallahu Dan kaiwa yan uwansu dake anan gida najeria,,al-amin abokin shi dasuke aiki GU dayane ya bashi sallahu,kamar yanda y alkawarta ,yau asabar y shirya Dan zuwa Isar d sakon abokinnashi.  Isarsa gidan yasa mai gadi yayimai iso gun mahaifiyar al-amin din,maigadi yayimai jagora har zuwa baban palon,idanunshine sukai tozali d matashiyar budurwa kyakkyawa san kowa kin Wanda y rasa ,habawa cikin sakanni kanshi y dau zafi,zuciyarshi t shiga harbawa,alamin t kamu d wani yanayi n kauna,bata kara rudashiba,saidatai magana cikin muryarta mai kashe zuciyar mai sauraro t gaidashi,sai daya saita kanshi sannan y iya amsawa,juyawa tayi tare d cigaba d aikin goge goge d take apalon,idanunshi ne suka sauka akan hips dinta tamkar baa jikinta yakeba ,nan t sace mai tunani d hnklinshi,su Muhd anga uku(lol )  Muryar hajiyace cikin faraa,takeyiwa Muhd lale marhaban,harkasa y tsugunna y gaidata,tare d Isar mata d sakon dannata,hajiya t yaba d tarbiyyar abokin dan nataa,tare d tanbyar lfyr alamin d kuma aikinnasu,kanshi akasa y amsa mata,hnklin hajiya y kara kwanciya d zaman dannata acan kasar,ganin aminin dannata yasa t samun nutsuwa,sallama yayiwa hajiyar d cewa zaikoma,turare  tabashi y kaiwa iyayensa,y karba cikin girmamawa,muryar budurwar yakaraji tace asauka lfy,ya amsa d amin sister.  Allah Allah Muhd yake kwanakin hutunsa su Kare y koma bakin aiki ,badan komai b sai Dan zafaffiyar kaunar d y tsinci kansa aciki t matashiyar budurwa,burinshi y samu Karin haske tare d cikakken bayani game d ita agun amininshi Al amin. 
.
 Ganin ranakun basa Hudu yasanya shi tattara yanashi yanashi yai sallama d yanuwa Isarsa kasar keda wuya,y nufi dakin abokinnashi,alamin n kwance yaji ana knocking kofan,y tanbaya waye?adaya barin Muhd yace,nine,yayi mmki cikin farinciki y bude mishi kofa suka tafa,al-amin yace saukar yaushe,Muhd y Sosa Kansa alamin rashin gsky yace yanxunnan,al-amin yace ah habadai mutumina ko hutawa bakaiba,lallai d wata akasa,tinda naganka yanxu,kaida saura sati hutunnaka y kare,sun nemi guri sun zauna,al-amin yace yadai mutumina naga kana nazari,wani abunne y faru,gemun sa y Dan shafa,sannan yayi t Maza yace,hmmm,ahhh,shidaiii alamin n kallon ikon Allah jin yaki mgna yace dqshi baka d abun fada ne,kasani a gaba kana tunani,can kuma Muhd yace abokina  jokes apart, tare da bata rai y Dora d cewa ranar d naje gidanku naga wata baby,t burgeni,alamin yace baby ,baby ,baby agidanmu kaganta?cikin sauri Muhd yace kwarai kuwa,al-amin yace anya kuwa saidai idan baki mukai amma babu jaririya a gidan,kuma duk wayar d mukai banji mom tacemin su aunty Maryam sunxoba,itace batq dade d haihuwaba,Muhd y zo wuya saboda takaici,wato baima fahinci Inda zancen nasa y nufaba.  Takaici ne y turnike shi,azatanshi y fahinceshi kawai so yake y raina mai hnkli,inba Rainin hankliba yanamai maganar bbyn d t sace mai zuciya tana hanashi bacci yanamai batun wata jaririya,a fusace y tashi y bar dakin batare d yayi mai sallama ba,kira al-amin y shiga kwala mishi,amma yayi biris y wuce apartment dinshi. - ISMAIL SANI

0 comments:

Post a Comment