'YA'YA MATA page 12 & 13
Momy cikin kwanciyar hnkl tace kwantar da hnkln ka son, ai kaima kasan baza ayi maka doleba ko, wacce kake so ita muma muke so, kuma wacce kake so ita zaka aura da ikon Allah " nan da nan yakara jin son momyn tasa aransa, a kullum yana godewa Allah daya bashi uwa mai fahimtar sa, a hnkl ya zauna tare da kamo hannun ta yace momy nagode Allah yasa da Alkhairi " murmushi momy tayi snn tace lalle kana son wnn yarinya son, ban taba ganin ka kana soyayya da yarinyar da ta rikitar maka da hnkl irin wnn yarinyar ba, " ajiyar zuciya yayi tareda lumshe ido, snn yace wlhy ina son ta momy, ban taba son wata yarinyar da ta kaita ba, ina son ta sosae " cikin tsokana tace to menene sunan wnn yarinyar da batasha wuyar sace min rayuwar ka daga abuja ta mayar da shi Adamawa nan da nan haka " kunya ce takama shi, harda sosa keya snn yace sunan ta khairiyya, ko kuma kice mata khairat, duk sunan ta ne " iyyee momy tace aaa lalle sunan da dadi yake, to Allah yasa tazo mana da Alkhairi mai tarin yawa " cikin sauri yace amin momy, insha Allah zatazo da alkhairai masu tarin yawa " momy tace to Allah yasa amma yarinyar tana mkrntr boko ne " da sauri yace ehh tana mkrnt, ajinta biyar kenan wato ss2 " momy tace to kenan sai tagama mkrntr kafin ayi auren " cikin rashin kwarin gwiwa yace ehh ita dai hakan take so, "Momy tace to ae hakan yana da kyau kaga tana zuwa nan sai mu sakata a mkrnt ko "a hnkl yace ehh haka ne, to ae kar wani ya kwacemin ita ne momy " dariya momy tayi snn tace kayi ta addu'a babu mai auren matar wani, in matar kace ko bayan shekara nawa ne, saika aureta " cikin hanzi yace balle ma matata ce insha Allah " nan inma dariyar yabata snn tace to Allah yasa " Amin yace "A hnkl ta kuma cewa to bani lbrn ta inji yaya take, kasan fa ni inason jikoki kyawawa " ko kunya baiji ba yagyara zama yakama bata lbrn yanda khairiyya take 66 Ita duk mmk ne yagama kamata don ganin yau kuma barr Saddiq ko kunyar ta baiji wai yana bata lbrn budurwan sa, tabb lalle ta yarda yanzu kam Saddiq aure yake so, tunda har ya iya zama gaban ta yana bata lbrn budurwar sa, haka dai suka karata a dakin har rana yayi basu ma sani ba, suna zaune ana bata lbrn yanda khairiyya take . *** *** *** *** BAYAN WATA BAKWAI Muna zaune dani da ammi a daki, adda hamdy da Adda juw sunje daiban ruwa, sai muka jiyo sallama an shigo cikin hanzari " da gudu na fito don kuwa na gano muryar wacece.......
.
Da karfi nace Adda maryam snn nafada jikinta faduwa mukazo yi sai naji an taro mu ta bayanta, sai a lkcn nema naga a she harda uncle Aliyu akazo, sai snn na lura da cikin da ke jikin ta, kunya ce takamani, don ganin wato uncle Aliyu baya son matar sa ta fadi ga kuma dansa ajikin ta, dariya ma yaban, snn nace laaa uncle Aliyu daman harda kai " murmushi yayi snn yace ima kuwa zaki ganni tunda kinzo zaki yasar min da mata " dariya mukayi gaba daya Matan gidan ne kikaga sun fara lekowa daya bayan daya har da surkunayen gidan da sauri naja hannun ta muka shige daki Taburma na shimfidawa uncle Aliyu ya zauna, snn na dauki kofin siliba mai murfi na debo masa ruwan sha a randar sanyi nakawo mai Bayan mun gaisa ne muka danyi zolaye zolayen da muka saba da shi, snn ya mike yace bari yaje ya gaishe da baffa don kuwa shi yanzu zai wuce, ni na mike narakashi dakin baffa suka gaisa a mutunce, . baffa ya gwada masa yaji dadin ganin su, a nan in ma tadin sukadan yi da baffa na rayuwa snn ya direwa baffa dubu ashirin, duk da irin son kudi irin na baffa amma sai yace ina shi bazai karbi kudinsa ba, uncle Aliyu yayi yayi baffa yaki, sai da muka fito kawai ya mika min kudin yace don Allah insan yanda za ayi in bashi, karba nayi tare da yi masa godiya, Dakin inna muka nufa, nan ma tayi masa lale lale inta tabashi gurin zama, bayan su gaisa suka taba tadin su na jika da kaka, snn yacire dubu goma yabata, ita kam babu kunya ta karba tare da cewa too dan nan kai kenan kullum acikin hidima duk randa kazo saika min kyauta Allah dai ya shi maka Albarka, kawai sai tasaka kuka, hkr yashiga bata, da kyar ta tsayar da kukan nata snn muka mike muka tafi, a tsakar gida muka tarar da lami da ladidi sun saka kujerar gulma, a nan ya tsuguna ya gaishe su, suka amsa masa sama sama, bai damu ba, don kuwa ya dade da jin lbrn su, kada kai yayi yafice waje snn yace min in mai magana da matar sa, to nace mai na wuce daki Tare da ita muka fito yace min inyi magana ma wasu en yara da suke wasa nan jikin gidan namu, suzo su tayani daukar kaya Dubu daya yabawa yaran su raba, nan da nan kuwa suka shiga dibar kaya a bayan both in motar, katon katon in taliya ne dana indomie da dana macaroni dana cus cus sai buhun shinkafa da jarkan mangyada dana manja, snn yazaro dubu goma yaban yace in bawa ammi, a nan nabarshi shida matar sa sukayi sallama Itama kudin yabata wai ko tana bukatar wani abu idan baya nan, dakyar sukayi sallama, kamar bazasu rabuba " .
.
shigowa gida nayi ina gwadawa yaran dakin ammi suwuce da kayan cen, fifita da kudin da ke hannuna nashiga yi, dana baffa ne dana ammi, dukka dubu talatin kenan, nagyarasu kamar mafifici ina tafiya ina murguda kwankwaso na a hnkli nake tafiyar ina kuma fifita da kudin, sai da nazo dai dai inda su ladidi suke saina kama waka, a hayye haihuwar ya'ya mata yayi rana, da ki haifi governor gwanda ki haifi matar governor, masu ya'ya mazan dai har yanzu banga abinda suka tsinana ba, sai ma surkunayen su danaga suna kiba, da alamu dai suna cin dadi jikin mazajen nasu, amma haryanzu wata bakwai banji wanda tace tayi batan wata ba, hala ma juya suka debo bamusani ba, to ae kuwa kinga babu riban aure kenan, ga yaya maza amma babu jikoki maza, . mukuwa ga ya'ya mata ga kuma jikoki mata, haka muke so kuma mungodewa Allah, ammi ko yau zaki haihu ki karo en biyu yaya mata duk munaso Haka nashige su ina ta wakata abuna, buda baki sukayi suna bina da kallo, " ladidi ce tayi karfin halin cewa yaya wannan yarinyar fa damu take don ubanta Firgit lami ta mike kamar wacce aka tsikarawa allura, tare da cewa tashi muje muji me suke cewa 'Daga labule lami tayi tare da cewa to munafukai duk abinda kuke fada muna jinku wlhy, to kuwa a hirr inki Indo wato kin saka yara a gaba kina kitsa musu munafurci ko, to mu ina ruwan mu da abinda surukin ki yakawo miki, ai mun dade da sanin kinsa erki ta mallake shi kamar yanda kika mallake malam a gidan nan mun san komai ai " ladidi tace ai ingaya miki yaya malam ba mallakeshi akayi ba, tsantsan kwadayi ne kawai ke damun sa, baya samu in sunzo haka ana dan bashi wani abu ba, shiyasa yanzu yayi fankan fankan yace sai su agidan nan, shi karan kansa malam inma kwadayayye ne " wlhy kam lami tace snn suka kwashe da dariya suka tafa hannayen su " muryar inna suka jiyo a bayan su tana cewa ina er albarkan nan take ashe kinzo, lale marhaban da mutanen jimeta " mmk ne yacika su don ganin yanda inna ke wani rawar kai akan adda mrym " . shigesu tayi batare da tace musu komai ba, tana shiga tana fadin marhababiki 'ya daya tamkar da goma " lami tace yau zanga ikon Allah a gidan nan, inna ce kewa maryama marhaban da zuwa, ehhhh yanzu kam na yarda en gidan nan kwadayayyune, kuma yanzu kam na yarda kun sayar da yarinyar nan ne don kusami abin duniya, yanzu kam kwadayin naku ya bayya na a fillin Allah ma kuke yi yanzu " ladidi kuwa sai cewa tayi amma inna kin ban mmk, koda shike ma ba abin mmk bane, tunda tun kwanaki ma kika fara nuna kwadayinki akan maryama, don kinga ta auri mai kudi Inna dake cikin daki an baje mata kayan fruit tana sha ne tace idan kunyi zuciya gobe ku haifi ya'ya mata, kuga ko baza mu sha bidiri ba, " lami da kamar zatayi kukane tace ai muma bamu muka bawa kanmu yaya mazan ba Allah ne yabamu kuma muna son kayan mu a hakan " shekewa da dariya inna tayi snn tace ai da da yaya mazan ma da yaya matan kuka baje mana da munsha shagali " ammi ce dake zaune tace ayya inna kibar fadan haka, yaya mazan ma ai duk muna son su, kawai dai mu godewa Allah daya bar mana su a raye " daga waje kikaji lami na cewa dalla cen rufe mana baki munafuka kawai, komai yafaru bakece sanadi ba " adda juw dake tsaye tana juye ruwa a randa ne tace ke mawa kike cewa munafuka " cikin tsiwa lami tace ma uwarki nake cewa munafuka, koba munafukan bace it......
..
bata karasa maganar tan ba taji saukan mari a fuskarta. Waigowar da zatayi kuwa mukayi ido hudu da ita, mmk ne yacika ta, bata gama mmkn nataba takuma jin wani saukan marin ta dayan bangaren adda juw ce ta kaimata, yunkurowa tayi zata kai mata duka, caaaa muka mata a kai duka tako ina muke kai mata, ni da adda juw da adda hamdy, inna ce ta fito tana cewa kumata shegen duka yayi kyau hamdy, karamata juwairiyya, khairi ya naga bakya dukan ta sosae ne, kafin kace me munyi wa lami liliss, ladidi dake gefe tun tuni, tuni ta kama hanyar dakinta da gudu ta turo kofa, Bamu kyale lami ba har sai da ammi tafito rai abace tamana magana snn muka kyaleta, da gudu ta nufi dakinta tanata sose sose ko ina na jikinta zafi yake mata Yayin da matan gidan wato surkunayen su suna cikin gidan duk abinda yafaru a kannen su yafaru amma ko lekowa basuyi ba, haka kawai en matan sun washi surkunayen nasu tun randa lami tayi sllm dakin surkuwarta tasamu tana cin balan go, shikenan ta hau masifa wai an mallake mata da, to tun daga ranar suka dena shiri da surkuwan nata, ita kuma daman surkuwar ladidi ba kunya ce da ita ba Daki muka shige kowa tana hucu, ruwa mai sanyi inna ta debo mana a randar sanyi ta bamu muka sha, wai ko zuciyar mu tayi sanyi ( hummm inna kenan) . Baffa na dawowa yatarar da lami zaune tsakar gida ta shimfida tabarma tasaka filo ta kwanta kamar me jinya tanata nunfashi sama sama, bakinta a kunbure, ga gefen goshinta da ciwo Salati yasaka snn yace lami ina kikaje kika hadu da en fashi suka miki wnn abu haka " harara tasake mai duk da idon ba wai ganin shi ake ba sbd kankantan da sukayi snn tace 'yayan kane ai en fashin, duk abinda kagani a jikina to yayan kane suka min " cikin rashin fahimtar inda ta dosa yace ban gane yaya na ba, wasu yayan nawa kenan " hawaye na zuba gefen idonta tace yayan ka mata da ka ajiye a gidan na sune suka fara fashi, har suka tare ni a hanya suka min wnn dukan haka " baffa yace ke bana son maganar banza mana, ki gayamin meke tafiya " .
.
tace har wani karin bayani kake nema ne bayan wanda na maka " tsaki yayi tare da mikewa tsaye snn ya kwalla mana kira, daya bayan daya muka fito, " snn yace Meya faru yau a gidan nan " kada kai nayi tare da cewa kamar me kenan baffa " baffa yace ke bana son maganar banza kimin magana yanda zan gane, meyafaru da lami yau a gidan nan " adda hamdy tace baffa wani abu tace maka yafaru yau a gidan " baffa yace bakiga yanda fuskar ta tayi bane " adda juw tace ai fita tayi unguwa sai mukaga ta dawo haka, da muka tambaye ta kuma sai tace mana ina ruwan mu, shine mukayi shiru bamu kuma ce mata komai ba " salati lami tasaka tare da kwalla wa ladidi kira, ladidi fito kiji min ikon Allah yau a gidan nan, munafurcin yaran nan da yawa take, "da gudu ladidi tafito tareda cewa lafiya yaya naji kina kwallamin kira haka " lami tace yauwa gatanan nan malam saika tambayeta zata gaya maka komai tun daga farko har karshe " baffa yajuya ya kalli ladidi snn yace ladidi meya faru yau a gidan nan " ladidi tace name kenan malam Baffa ya dubi ladidi snn yace bakiga fuskar lami yanda yayi bane, Ladidi da saurin ta tanufi gurin lami ta rikota tare da cewa laaa yaya meyasame ki haka, ai ni tun tuni ina daki gsky bansan me yafaru ba, cikin nuna kulawan ta gareta tace sannu yaya "Bankade ta lami tayi snn tace ban taba sanin kema munafuka bace sai yau, " baffa dake tsaye a gefe yace dalla cen rufewa mutane baki, zama kifadi inda kikaje aka miki wnn abun, ni da ke yau a gidan nan, yasa kai ya fice " zage zage lami tafara, ta inda take shiga ba tanan take fita ba, mu dai barin mata gun mukayi kowa ya watse, a kabarta agun tanata fama Tun daga ranar kuwa ladidi tazama er hannun mu, tuni tafita hanyar lami a gidan, har adda mrym ta koma, kuma tunda ladidi ta dawo ta hada kai damu aka samu zaman lafiya a gidan, lami kuwa batawa kowa magana a gidan sai dan ta, baffa ma don yazame mata dolene take mai, har lkcn zana exams in su adda juw da Adda hamdy yazo, wato waec da neco, wnn karon bamu sha wahalar neman musu kudin biyan exams in ba, sbd baffa shi yayi komai, don haka sunji dadin yin exams in sosae " soyayya ta da Barrister Saddiq sai abinda yakaro, don kuwa yanzu son shi nake sosae, ko wacce week end sai yazo, don haka asabar da lahadin nan kullum muna tare sai dai matsala guda daya da muke fargaban faruwar ta shine, har yanzu mai gari zancen barr Saddiq da hauwa yasani, . har yanzu ba a gayamasa meke tafiya ba, kasancewar daddyn Saddiq baya kasan kusan watan sa biyar kenan, amma a wnn watan ake saka ran dawowar sa, don haka anbar komai sai yadawo Kamar yanda baffa yayiwa su adda mrym, bayan gama exams in su da sati biyu aka yi auren su, to haka yayiwa su adda juw da adda hamdy, suna gama exams da sati biyu za ayi auren su, yanzu haka sauran sati uku kenan, adda juw dan yayar ammi ne zai aureta da suke gombe, ya auwal, . don haka ita gombe za akita, ita kuwa adda hamdy ya Abdul ne zai aureta, dan abokin baffa ne da suke bauchi, amma suma duk en garin mu ne, aikine ya kai mahaifinshi bauchi, shine suke zama a cen, don haka ita bauchi za a kaita, Don haka muna da shagalin biki kaca kaca nan da sati uku Bikin su adda juw sauran sati daya ne, ranar wata alhamis ina zaune a gida aka turo wai inzo inji barr Saddiq, jikina yana bari natashi na dan goga sosar powder a fuska ta, na shafa man baki na zari hijab nayi gaba, inajin adda juw nacewa wnn yarinyar yaushe ta fara soyayya haka, har naga tafara fita a hayyacin ta.

pjw
.
.
'YA'YA MATA page 13 Adda hamdyWjtj tace hummm baki san yaran nan bane, kinji yanda suke zancen soyayya ita da hafsy " adda juw tace don Allah fa " adda hamdy tace wlhy kuwa " ammi ce takatse musu zancen nasu da cewa babu ruwan ku bana son gulma, nan da nan kuwa suka ja baki sukayi shiru Ina fita mukayi ido biyu dashi yana jingine jikin motar sa, wata lallausar murmushi muka sakarwa juna, a hnkl na karasa inda yake tsaye, da sallamata na iso, batare da ya bata lkc ba ya amsa cikin sauri, nima jingina nayi a jikin motar tasa, snn cikin sanyi murya nace mai " ina wuni " juyowa yayi yana fuskanta ta snn ya amsa da cewa lafiya kalau BABY MINE, " wani sanyi naji ya ziyarci zuciyata don jin dadin sunan da naji yakirani da shi, " cikin sanyin murya yace ya kike ya gida, ya su ammi da su adda juw " yanda yajero sunayen ne yabani dariya, nan da nan nasa hannuna na toshe bakina " cikin zolaya yace ohhh dariyama nabaki ko, daga tambaya sai kuma kisheke min da dariya, to yau sai kingaya min meyasaka ki kimin dariya, in ba haka ba inje makarantar ku ingayawa malamin ku yamiki duka, zance mai ni yayanki ne bakya karatu in kinzo gida, don haka ya bigeki, in kuma bakya son hakan to maza gaya min meyasakaki yimin dariya " nan inma dariyar ya kuma ban don yanda naga yake maganar yawani ci serious kaman da gsk " nan da nan ya hade fuska yace au hakane abun ko, to babu ruwa na da ke daga yau " cikin sauri nace aa yi hkr zan gaya ma " yace to gaya min maza ina jinki " haka dai khairat da barr Saddiq suka ci gaba da soyayyar su a tsaye a gun, cikin wasa da dariya, haka suka rabu cikin shaukin junan su, ita karan kanta khairiyya bataki a hada auren ta da su adda hamdy ba, sbd yanda take jin son barr Saddiq yanzu a ranta, da muka tashi rabuwa ne ya bude gabar motar sa ya dauko wata bakar leda er karama ya mika min, da farko naki karba, ammana danaga ya hade rai sai na saduda na karba batare da nasan meye aciki ba, " mun rabu ne akan zancen insha Allahu a satin za azo ayi tambayar aure na. .
Don haka da farin cikina na shiga gida ina zuwa na zauna kan tabarma na bude ledar sai kuwa naga kwalin waya ce a she aciki, adda hamdy ce tayi saurin kwace laidar tare da budewa, tana budewa kuwa tasa ihu, waya ce kirar infinix note 2, da layin waya mtn a gefe, da sauri adda hamdy, taciro wayar a kwalinta, sai takama neman gurin da zata bude wayar " adda juw tayi saurin kwace wayar snn tace kin mance sabuwar waya ce sai an mata charge kafin a bude ta, " adda hamdy tace waiii ai kuwa dauki ya daukeni yasa na mance, " ammi ce dake gefen gado tana kallon su tace to ai sai kuyi da jikin ku kutashi kusaka kafin su dauke wutan nasu, tunda kunsamu akwai wuta " da sauri adda hamdy ta mike ta nufi gurin socket in ta jona charging " ni dai ina zaune ina kallon su ban ce musu komai ba, har kiyasce ma wayar awannin da zatayi su cireta su daddana sukayi, sai zumudin sa suke " a hnkl ammi ta kalle ni snn tace khairiyya ina fatan kin shirya me zaki gayawa baffan ku akan wnn wayar ko " da sauri adda juw da adda hamdy suka kalleni. Kaina na kasa, cikin sanyin murya nace yace min saida ya tambayi baffan kafin yaban " ammi tace to lalle kin taimaki kanki Ladidi ce tayo sallama tashigo ta ajiye wata kwano a gaban ammi snn tace ga dambu nan danayi dan kadan shine nace barin kawo miki ko zakici " cikin fara'a ammi tace na kuwa gode wlhy Allah yasaka da Alkhairi " muka hada baki mukace amin Gsky yanzu ladidi ta shiryu don yanzu baza ki taba ganinta ta zauna tayi maganar wani ba, kuma yanzu ta fita hanyar lami kwata kwata, ta kuma jawo Ummi a jikinta wato surukarta, har ya kasance yanzu idan ummi tasami abu takan kawo wa uwar mijinta yanzu bata mata rashin kunya suna ganin girman junan su sosae yanzu
*** *** ***
Bayan kwana ukune da zuwan barr Saddiq baffa na zaune saiga dan aike wai baffa yazo a waje ana sallama da shi, baffa baiyi kasa a gwiwa ba wajen zuwa ganin ko waye ne, ga mamakin sa mai gari yagani shi da kansa, tare da wani mutumin da baisan ko waye ba, cikin fara a yayi musu iso zuwa cikin zauren sa, ya shinfida musu babban taburma, "snn yace ranka shi dade ai da kace inzo ni da kaina ne da baka zo ba wlhy " . mai gari yace aa ai bukatar inzo ni da kaina nan ne yataso, shiyasa kawai nace bari inzo nida kaina " gaggaisawa suka shigayi, bayan sun gaisa ne mai gari yafara magana da cewa malam halliru ba wani abu bane yakawo mu illa munzo ne mu nema ma dan mu abubakar Saddiq auren erka ummul khairi Baki bude baffa yace to ai ranka shi dade ummul khairi ai erka ce, duk wanda kabata ina da tabbacin nagari ne, don haka duk abinda ka yanke yayi " cikin jin dadin abinda baffa yafadi mai gari yace to ai shikenan nakuwa gode, don haka ga goro nan na tambayar aure munzo da shi, don haka yanzu sai ka yanke mana sadaki " baffa yace aaa ai bazan yanke sadaki ba duk abinda kabayar ma yayi, mu dai fatan mu Allah yabasu zaman lafiya " dukkan su suka amsa da amin thumma amin " maigarine yajuya ya kalli dan uwan sa wato mahaifin Saddiq yace to ka dai ji me yace do haka sai abada abinda yasamu, " daddyn Saddiq cikin jin dadi yace nagode malam da karamcin da kamana Allah yasaka da Alkhairi " amin suka kuma cewa, snn yasaka hannu a aljuhun sa yazaro bandir in kudi en dari biyar biyar, ya mikawa mai gari tare da cewa wnn dubu dari ne mun bayar da shi a matsayin sadaki " cikin sauri baffa yace a a ni bazan karbi dubu dari ba, don kuwa dubu dari tayi min yawa, ka rage ta, sbd karancin sadaki akeso ba yawan saba " mai gari yayi yayi da baffa amma ina baffa yaki karba, sai da aka raba kudin biyu daddyn Saddiq yace to ga naira dubu hamsin nan amatsayin sadaki, snn kuma wnn hamsin in mun bayar da shi na kudin uwa da uba wanda al'ada ta tanadar, " nan ma baffa yace yaji zai karbi kudin sadakin ammana bazai karbi kudin uwa da uba ba " mai gari sai da yayi da gske snn yakarba, tare da godiya Daga bisani sukayi sallama akan baza ayi aure yanzu ba har sai na gama secondary school ina
** *** *** ***
Da gudu hafsy tashiga gida takama hancinta tayi guda, cikin sauri umma taleko tare da cewa ke lafiya kikewa mutane guda a gida " hafsy tace umma abin Alkhairi ne yasame mu " umma tace wani abin Alkhairi kenan "cikin zumudi hafsy tace an kawo sadakin kawata " .
.
hauwa dake zaune a gefe da sauri ta daga kai ta kalli hafsy, tana Allah Allah taji wacce kawar tatace aka kai sadakin nata. Cikin zumudi hafsy tace ae kar dai kice min baba bai shigo muku da albishir cikin gida ba " umma tace kema ae kin san mai gari bai shigowa gida yanzu " hafsy tace to in gaya miki umma an kawo sadakin khairiyya dazu, kuma su mai gari ne suka kai, shida daddyn abuja " firgit hauwa ta mike kamar wacce aka tsikarawa allura, dakin su tashiga ta fada jikin mahaifiyar ta " da sauri tace meya faru ne er lele " cikin kuka tace ba kince ko tayaya ne sai kinyi yanda ya Saddiq ya aure ni ba, to ae gashi ya kai sadakin khairiyya " dafa kirji tayi tare da cewa don Allah " hauwa tace bakiji yanzu hafsy na fada a tsakar gida ba " cikin sauri asabe tace to ai bakici nazama ki kama kuka ba, tashi zakiyi ki kiramin lami yanzu maza maza musan me muke ciki " tunda hauwa kuwa taji an furta haka cikin hanzari ta mike ta yafa gyalen ta ta dau hanyar gidan mu Hafsy kuwa tunda ta kunna wutan, tashige daki tana dariyar mugunta don kuwa da gangan tafada a gaban hauwa Tana ganin hauwan kuwa tashige tana sharar kwalla ta sheke da dariya daman tasan za'ayi hakan Jim kadan sai gasu nan sun dawo tare lami ce a gaba hauwa na baya Lami na shiga asabe ta tare ta da zancen " shiru lami tayi na dan wani lkc, snn tace yaya inna gayamiki wani abu zaki yarda " asabe tace me zai hanani yarda, ina jinki " lami tace to kuwa lalle ku bar zancen nan, don kuwa ni nadawo daga rakiyar wnn zancen, in takaice muku komai to wlhy yanzu malam ko kulani bayayi a gidan, . gashi ladidi ma ta saduda ta koma musu, in kinga irin kayan abincin da ake kawowa Indo wlhy yaya sai kin kama baki, ni kadai na yanzu nake rayuwa ta agidan mu, bana jin dadin mijina, ba kuma na jin dadin kishiyoyi na, ban kuma jin dadin uwar mijina, uwa uba banajin dadin dana da kuma surukata , duk sun taru sun komawa Indo don sunga tana da abin hannu, kuma yanzu babu wanda yake miya lami a gidan mu Dole sai sun saka ko naman shanu ko kuwa naman kaza, in bakiga wa ennan biyun ba kuwa to lalle zakiga kifi cikin miyar, kuma kinsan Indo battada kyashi duk abinda ta samu zata baka, to kuwa yanzu kowa ya koma mata,
.
shine nima kuwa nayi tunani gwanda a dandali wnn baiwar dani, bazan tsaya zancen kishi da hassada da bakin hali in mutu a bushe ba, ba abinci mai kyau ba bakuma kwanciyar hnkl ba, don haka ke hauwa kiyi hkr kinemi wani ammana Saddiq kam kibarwa khairiyya kayanta, tunda har ya iya tsallakeki agidan su yace sai ita to kuwa kiyi hkr kawai baya son ki ne, kuma wlhy yaya in kikace lalle lalle baza'ayi auren nan ba, to kuwa zaki mutu don kuwa kinsan rabo yana kisa, in har akwai rabo a tsakanin su, to zaki mutu kuwa " hauwa dake gefen gado ne ta saka kuka " lami kuwa tunda taji zancen mutuwa shikenan hnkln ta yatashi, cikin fushi ta bigi bakin hauwa da bayan hannunta tare da cewa don uban ki kinajin anacewa rabo na kisa shine zaki barewa mutane baki, to wlhy sai dai ki mutu ammana ni kam ina nan wlhy " mikewa lami tayi tare da cewa ato ni dai kunga tafiya ta, sai anji manku, har kofar gida kuwa asabe ta rakota snn ta juyo gida, ita kuwa lami ta wuce gida Tana shiga taga an kawo kayan lefen adda hamdy, a gun ta yada zango, tana ta yabon kayan taba ta yabon kayan, kowa sai da yasha mmkn ta, ammana babu wacce ta gwada mata, haka ta zauna a gefen mu har lkcn cin abincin dare yayi aka kawo mana daman yanzu ummi da momy wato surkan ladidi da lami, sun daukewa su ammi dauyin girki, kudin cefane kawai ake basu su kuma su hadu su dafa, muma in ba ranar mkrnt bace mu tayasu Suka zubowa baffa nashi suka zubowa lami,ladidi,ammi, nasu a kwano daya snn suka zubo mana harda su muke ci a kwano daya, muna cikin cine baffa ma yashigo yasame mu, .
.
shima aka shinfida mai darduma yazauna aka miko mai nashi, haka muka zauna muna ci gwanin ban Sha'awa Shirye shiryen biki fa ya kan kama, kamar yanda akayi a bikin su adda mrym hakan aka kuma a wnn Barr Saddiq shi yayi min kayan fita bikin, hafsy kuwa barr faruq ne yayi mata, ammana komai iri daya suka mana Tun ranan da ake cin cin adda mrym ta iso da cikin ta haihuwa ko yau ko gobe da kyar take tafiya, adda fauzy kuwa cikinta wata shida ne kasancewar bata sami cikin da wuri ba Randa aka kawo lefen adda juw kuwa lami ce ta karbi mutanen hannu bibbiyu, har suka tafi suna yabon halin ta Ranar daurin aure kuwa ranar asabar ne misalin karfe 11:00am aka daura auren su, adda hamdy akayi da ita bauchi adda juw kuwa gombe Adda hamdy muka bi zuwa bauchi, barr Saddiq ne da barr faruq suka kaimu G.r.a ta gurin government house aka kai adda hamdy Washe gari aka yi budan kai karfe tara 9:00am aka fara, zuwa tara da rabi 9:30am muka tafi don ko tashi ba' ayi a gun ba muka tafi batare da kowa yasan da tafiyar mun ba, muka zame jiki muka gudu don in har adda hamdy tasani zata saka mu kuka, mukuma munyi Alkawarin bazamuyi kuka ba wnn karon Mun isa gombe karfe 11:00am muka iso gombe, ita inma G.r.a aka kaita tagurin office in road safety, ita ma munsamu ana mata nata budan kan, . taji dadin ganin mu kuwa muna zaune kamar da gske karfe 1:00pm aka tashi a taron, a maimakon mu shiga ciki sai kawai mukayi waje muka shiga mota bamu tsaya ko ina ba sai Adamawa Karfe 5:30pm barr Saddiq yayi parking in motar sa a kofar gidan mu Bamu rabu ba har sai da muka tsaya muka sha soyayyar mu sann karfe 6:00pm na shiga gida su kuma suka juya da hafsy zuwa gida Rayuwa a gidan mu gwanin ban sha'awa, ni kadai ce yanzu yarinya a gidan mu, ina tafiya mkrnt na abina inadawo in sami abincina yana zaman kirana, kasancewar ina da waya yanzu a hannuna Adda mrym na haihuwa kuwa takirani ta gayamin, da murna ta na shiga dakin lami kasancewar yanzu acen su ammi ke zaman hiran su, da gudu na shigo na samesu nace masu adda mrym ta haihu, guda lami tasaka tare da mikewa tafara hada kayanta wai ita zataje ta zaunawa me jego, baffa na shigowa kuwa da aka gaya masa shima cema lami in yayi ta shirya taje, amma yace nima in shirya inje idan akayi suna sai in dawo, cikin zumudi na shirya, Washe gari muka nufi jimeta Yarinya santaleliya kyakykyawa adda mrym ta suntulo Ranar suna kuwa yarinya taci sunan Hajara wato sunan mahaifiyar uncle Aliyu, ana ce mata kainat Anyi suna yau washe gari na shirya na dawo gida da abin arziki me tarin yawa Na dawo kuwa da kwana biyu ummi wato matar ya danliti itama ta haifi er ta mace, itama taci sunan ladidi wato hafsatu, Nan ma munsha shagalin suna don kuwa yanzu ya danliti da ya amadu baffa yabasu gona suna noma. . - ISMAIL SANI

0 comments:
Post a Comment