Monday, 4 December 2017

'Ya 'Ya Mata Page 10 & 11 Latest Hausa Novel - ISMAIL SANI

'YA'YA MATA page 10 & 11 
.
Adda juw ce tace kinyi dai dai kanwata gwanda suma sutaba suji kam, dukkan su suka hada baki sukace wlhy kam Shirye shiryen biki kam ya kan kama, yau ma kuwa gidan su mai gari suka kawo lefen adda fauzy suma nagani nafada, snn su ya amadu da ya danliti suma an hada musu nasu akwatunan nagani nafada,anata ririta zancen agari, hafsy harta fitar mana da ashoben kanne, dana gidan su hafsy dana gidan mu iri daya muka cire kasancewar ni kadai ce zanyi na kanne a gidan mu, su adda hamdy duk na kawaye zasuyi. Su adda maryam sun gama exams in su lafiya, lkcn biki yana sauran sati guda, akaci gaba da Shirye shiryen biki, lami da ladidi kuwa suna cen abinsu. Biki ya saura sauran kwana hudu ne nasami inna adakin ta darana tana zaune ita kadai tana ta lissafin kudi, da sallama na shiga tana ganina sai da ta tsorata tare da cewa khairiyya lafiya " murmushi nayi snn nace aa babu komai, nazo gaishe kine kawai, " da sauri tace to ga gurin zama ko " . zama nayi snn muka gaisa, daga bisani nace mata daman nazo miki da wata maganane inna " cikin sauri tace to ina jinki ennan " ajiyan zuciya nayi snn nace inason kiwa baffa magana yadawo da lami da ladidi sbd za ayi auren yaran su basanan kuma kinga hakan bai dace ba, shine nace zan miki magana kimasa magana yadawo da su yau ko gobe, sbd su zo su samu suyi shirshirn su kafin bikin yakaraso , " ko musu inna batayi ba tace min to shikenan ennan ai kinyi tunani me kyau, Allah dai ya shi miki Albarka, " Amin nace mata snn nayi mata sallama na tafi Ammi nasamu ina mata korafin ni banyi ashoben ba gashi kuma biki yazo, " ammi bani hkr take tayi tareda cewa insha Allahu zanyi ashoben nan tana jiran wasu kudi ne kawai ana kawo mata zata ban inje in bawa hafsy sai su ban, kasancewar wata kanwar me gari ce ta saro daga kano, "

adda mrym dake jin mu tuntuni ne tazaro dubu biyu daga cikin kudin da ke hannun ta, wanda aka bata na walima tace min gashi inje in saya, " ammi tace a'a barta zan bata, idan kuma kudin yazo yakasa miki fa, " murmushi adda mrym tayi tare da cewa bazai taba kasawa ba ammi hasalima kudin yayi yawa ma walima " ni kam karba nayi, namata godiya da gudu na dau hijab ina nayi waje, ban tsaya ko inaba sai gidan mai gari, tun daga nesa na hango motar sa, nan da nan naji raina yabaci me kuma yazo yi, naraya hakan araina, snn na kuma cewa koda shike ai auren abokin sa ake kuma dan uwan sa, da har zan koma sai kuma nayi tunanin idan na koma yaushe kenan zan karbi ashoben balle har inkai dinki gashi biki saura kwana hudu ne gaba daya, tsaki nayi snn naci gaba da tafiyar, dakyar nasaka kafata acikin gidan gabana yana faduwa Dakyar nasaka kafata acikin zauren gidan, gabana yanata faduwa Inata addu'ar kar Allah yahadani dashi, gabaki daya hnkl na baya cikin zauren, sai waige waige naketayi, . najuya na kalli bayana kenan juyowar da zanyi in kalli gabana ban ankaraba kuwa sai jina nayi a kirjin mutum, asalin haduwa mukayi sosae, munkai second shida a hakan, jikinane yakama rawa kamar me, da sauri ya janyeni ajikin nasa, tare da cewa " lafiya khairat meye yabiyoki haka naga kamar bakya cikin haiyyacin ki, ko amsa ban bashiba nashige cikin gida da gudu, " murmushi kawai yayi snn yace kaii wnn yarinyar Allah ya albarkaceta da dukiyar fulani, ga taushin jiki, Allah ya albarkaceni da auren khairiyya snn yace amin harda shafawa a fuskar sa snn yafice waje, " da dugu nashiga dakin umma ina shiga kuwa nayi sa'a babu kowa a dakin, fadawa nayi a gadonta ina mayar da numfashi, hannayena dafe da kirjina, murmushi na tsinkayi kaina dayi amaimakon inji na karatsanar sa, ammana sai naji sabanin hakan, don kuwa haryanzu inajin kamshin turaren sa ajikina, kara shinshina gun nayi dai dai inda kirjina ya hadu da nashi, wani da dedden kamshi naji, nan da nan naji wani sanyi ya ratsa raina, sai wata zuciyar kuma ta raya min to ke naki a wanne tunda ba sonshi kike ba. . Ummm nace tare da tashi zaune, ina kokarin mikewa ne saiga hafsy tashigo da sallama, amsa mata nayi cikin annashuwa, snn tace " yanzu kuwa nake shirin zuwa gidan ku, " nace mata to ai gani nazo, menene? " . hafsy tazauna tace bansan ya zaki karbi abinda nazo miki dashi ba, khairat nasanki da ra'ayin tsiya ne " gyara zama nayi tareda murmushi snn tace karki damu inajinki " hafsy tace sai kin min alkawarin duk abinda nabaki bazaki ki karba ba " nace me kuma zakiban hafsy dazanki karba, ko kintaba ban abu naki karbane " hafsy tace ehh koma menene dai sai kin min alkawari tukun " murmushi na kuma snn nace to namiki Alkawarin kome kika ban zan karbeshi hannu bibbiyu " murmushi hafsy tayi snn tace to ina zuwa, wata jaka ta dauko a gefen kayan ta, tazo ta bude min su, tafara fitarwa , kayane shake aciki kamar haka, atamfa ne guda daya sai shadda dogon riga yasha aiki, sai less aciki, kawance ta daga rigane iri daya guda biyu, siket inma iri daya guda biyu, dogayen rigunan ma biyu iri daya, su kenan snn tafara fito da takalma shima kamar yanda kayan suke shima haka takalman suke, kala ukune amma kowanne guda biyu kala daya guda biyu kala daya, sai gyalulluka suma haka, snn ga sarka da dankunne kala uku shima biyu iri daya biyu iri daya, sai ga su brezias da panties su kuma kowanne dozen biyu ne, waremin kala daddaya tayi a gefe snn ta ajiye kala daya a gefen ta, tunda tafara fitodasu bance komai ba, sai a snn tace "wnn nakine wnn kuma nawa "

cikin sanyin murya da kuma mmk nace waya bamu. Cikin sanyin murya da kuma mmk nace waya bamu Murmushi hafsy tayi snn tace ya Saddiq ne yabamu " cikin mmk nace mata wani ya Saddiq in " a hnkl tace barrister Saddiq " zaro ido nayi tareda dafa kirji snn nace wai meyasa yayi mana kayan " hafsy tace wai muyi fitan biki da shi, yanzu haka ma yaje karbo mana dinkin ashoben ne, yayi mana kuma yabada dinkin sa" "Da sauri nace aa kam badani ba gsky, kinason yau ammi takasheni kenan Intaji nakarbi abin hannun saurayi" "Murmushi hafsy tayi snn tace to ae sae da umma ta tambayi ammin ma kafin aka dinka kayan " " zaro ido nayi tare da cewa haba dai" Hafsy tace wlhy kuwa" " shiru nayi na dan wani lkc snn nace to shikenan, amma fa ni kudin ashoben fa na kawo" "hafsy tace to sae ki mayar wa da ammi kudin ta, ki dau wnn ki koma" "da sauri nace tabb ae wlhy sai dai in ku kaimin shi gida, kuma tare dashi zaku kai" "Hafsy tace an gama ranki shi dade ae duk abinda kika ce hakan za ayi" "Duka na kaiwa hafsy snn muka sheke da dariya, snn nabata labarin me yafaru dazu da zan shigo gidan" "Dariyar mugunta hafsy tayi ta min, harsai dataga kamar raina zai baci snn ta rabu da ni, 

kwasan kafata nayi nayi tafiyata, har hanya kuwa taraka ni snn muka rabu, ta koma gida nima nawuce gida Ina shiga gida nayi arba da ladidi da lami a tsakar gida har sun dawo sun saka kujerar gulma a tsakar gida, kaina tsaye na wuce " ina jin lami nacewa munafiki dai baiji dadin zaman duniya ba" " ko kulata banyi ba nayi shigewa ta abina " da yamma muna zaune dukkamu a kofar farfajiyar mu, lami da ladidi suma kowa tana zaune anata kofar farfajiyar, kasancewar zafi ake, su biyu suna tadi muma mu kadai muke tadin mu, saiga hafsy nan tashigo da akwati karami a hannun ta, tundaga shigowar hafsy kuwa kallo yadawo kanta, guri tasamu akan taburman ta zauna, ta gaida ammi, ta gaida lami da ladidi suka amsa mata ciki ciki, snn ta gaida su adda mrym, " cikin tsokana nace mata ni bazaki gaishe ni bane" "Tayi dariya snn tace ae dolene in gaisheki matar yaya kin wuni lafiya" Kunya ce takamani snn nace ke nibanason iskanci" " dariya mukayi dukkan mu, snn hafsy tace yaya nane aikoni gurin ki da aika" " adda juw ce tajawo alwatin snn tace muga aikan mana" "Adda mrym tace ke kinfiya azarbabi dayawa wlhy, " dariyar muka sake, " lami kuwa da ladidi sun matsu suga mene acikin akwatin snn susan mawa aka kawo, don su duk zaton su ma adda fauzy aka kawo tunda umar yayan hafsy ne, " hafsy tace adda mrym barta tabude mana ai kayan kanwar tane, " tunda ake maganar ammi batace komai ba, sbd tasan da kayan dama, " adda juw tajawo akwati kuwa tafara ciro kayan kala kala nagani nafada, "adda juw tace to ai shikenan ma kin wuta da ashoben tunda gashi yasiya kuma harya dinka miki, "Adda hamdy tace gashi kuwa ko wanne da takalminsa da jakan sa " . adda fauzy tace aaaa lalle fa kin sami kaya khairiyya, " murmushi nayi tareda rufe ido " bamu ankaraba sai jin lami mukayi akan mu tana cewa wani yayan kine yake son khairiyya hafsy Murguda baki hafsy tayi snn tace barrister Saddiq!!! " zaro ido lami tayi snn tace wani brr Saddiq in, " cikin tsiwa hafsy tace dan yayan mai gari na abuja, shine yake son khairiyya, kuma aurenta yake sonyi, shine ma yasiya mata wa ennan kayan wai tayi fitan biki dasu, " salati lami tasaka, ashe daman ke babban munafuka ce hafsy, Saddiq kam ba saurayin hauwa bane, " da sauri hafsy tace saurayin hauwa kuma, yaushe suka fara soyayya da hauwa ban sani ba, gsky bansan wnn zancen ba, na dai san hauwa na son shi shi kuma yace a'a, iya abinda nasani kenan, " sanda lami ta dauka zata kaiwa hafsy duka, " da sauri hafsy ta mike tare da cewa wlhy kika kuskura kika tabani zaki hadu da tashin hnkln da baki taba gani ba arayuwar ki wlhy, " ko tunanin me tayi sai kuma ta yasar da sanda snn takama zage zage, Saddiq inma shi zanje in samu shine babban munafiki, wato yaudarar hauwan zaiyi kenan to wlhy nida shi agarin nan, hijab inta tajawo a kofar dakin ta snn tayi waje, . tana fita kuwa sukayi arba da shi zaune cikin motar sa, amma sbd tsoro da cika baki irin na lami sai ta gagara masa magana, sbd barrister Saddiq yana da kwarjini sosae a idon mutane Tasa kai tayi wucewar ta gidan mai gari, " ita kuwa ladidi dataga lami ta fita sai ta taso tazo inda muke zaune tace muga kayan, cikin sanyin murya take maganar, akwatin aka miko mata, snn tafara dubawa, daga karshe tace kaya yayi kyau ba laifi, snn takara da cewa kufita hanyar lami bakinciki ne ke damun ta wlhy, don taganshi mai kudi ne shiyasa take son shi ma ersu, " dasauri na tari nufashinta da cewa ya isa haka ba munafurci muke son ki mana ba, tunda kinga yakan tashi jike mun gode, " cikin sanyin gwiwa tace to Allah yabaki hkr, Allah kuma ya sanya alkhairi " amin muka ce mata, " snn ta mike ta tafi, " ammi dake zaune tuntuni tana bin mu da ido ne tatashi tashige daki, " hafsy kuwa taja hannuna zuwa waje, bamu wani dade ba, gaisawa kawai mukayi snn namasa godiya, duk da haka dai ban wani saki jiki da shiba, donni haryanzu kunyarsa nake ji, snn mukayi sallama nayi cikin gida, su ma suka wuce gida. Washe gari ne aka kawo furnitures in su adda mrym da adda fauzy, kujerun da gadon sunyi kyau kuwa, mmk ne yacika su lami sbd basuyi zaton zasu sami kamar su ba, gulma da tsegumi kuwa ya karu, haka dai sukaci suka cinye, habaice habaice kuwa har mun saba da jin su. 'YA'YA MATA page 10 & 11 
.
Adda juw ce tace kinyi dai dai kanwata gwanda suma sutaba suji kam, dukkan su suka hada baki sukace wlhy kam Shirye shiryen biki kam ya kan kama, yau ma kuwa gidan su mai gari suka kawo lefen adda fauzy suma nagani nafada, snn su ya amadu da ya danliti suma an hada musu nasu akwatunan nagani nafada,anata ririta zancen agari, hafsy harta fitar mana da ashoben kanne, dana gidan su hafsy dana gidan mu iri daya muka cire kasancewar ni kadai ce zanyi na kanne a gidan mu, su adda hamdy duk na kawaye zasuyi. Su adda maryam sun gama exams in su lafiya, lkcn biki yana sauran sati guda, akaci gaba da Shirye shiryen biki, lami da ladidi kuwa suna cen abinsu. Biki ya saura sauran kwana hudu ne nasami inna adakin ta darana tana zaune ita kadai tana ta lissafin kudi, da sallama na shiga tana ganina sai da ta tsorata tare da cewa khairiyya lafiya " murmushi nayi snn nace aa babu komai, nazo gaishe kine kawai, " da sauri tace to ga gurin zama ko " . zama nayi snn muka gaisa, daga bisani nace mata daman nazo miki da wata maganane inna " cikin sauri tace to ina jinki ennan " ajiyan zuciya nayi snn nace inason kiwa baffa magana yadawo da lami da ladidi sbd za ayi auren yaran su basanan kuma kinga hakan bai dace ba, shine nace zan miki magana kimasa magana yadawo da su yau ko gobe, sbd su zo su samu suyi shirshirn su kafin bikin yakaraso , " ko musu inna batayi ba tace min to shikenan ennan ai kinyi tunani me kyau, Allah dai ya shi miki Albarka, " Amin nace mata snn nayi mata sallama na tafi Ammi nasamu ina mata korafin ni banyi ashoben ba gashi kuma biki yazo, " ammi bani hkr take tayi tareda cewa insha Allahu zanyi ashoben nan tana jiran wasu kudi ne kawai ana kawo mata zata ban inje in bawa hafsy sai su ban, kasancewar wata kanwar me gari ce ta saro daga kano, "

adda mrym dake jin mu tuntuni ne tazaro dubu biyu daga cikin kudin da ke hannun ta, wanda aka bata na walima tace min gashi inje in saya, " ammi tace a'a barta zan bata, idan kuma kudin yazo yakasa miki fa, " murmushi adda mrym tayi tare da cewa bazai taba kasawa ba ammi hasalima kudin yayi yawa ma walima " ni kam karba nayi, namata godiya da gudu na dau hijab ina nayi waje, ban tsaya ko inaba sai gidan mai gari, tun daga nesa na hango motar sa, nan da nan naji raina yabaci me kuma yazo yi, naraya hakan araina, snn na kuma cewa koda shike ai auren abokin sa ake kuma dan uwan sa, da har zan koma sai kuma nayi tunanin idan na koma yaushe kenan zan karbi ashoben balle har inkai dinki gashi biki saura kwana hudu ne gaba daya, tsaki nayi snn naci gaba da tafiyar, dakyar nasaka kafata acikin gidan gabana yana faduwa Dakyar nasaka kafata acikin zauren gidan, gabana yanata faduwa Inata addu'ar kar Allah yahadani dashi, gabaki daya hnkl na baya cikin zauren, sai waige waige naketayi, . najuya na kalli bayana kenan juyowar da zanyi in kalli gabana ban ankaraba kuwa sai jina nayi a kirjin mutum, asalin haduwa mukayi sosae, munkai second shida a hakan, jikinane yakama rawa kamar me, da sauri ya janyeni ajikin nasa, tare da cewa " lafiya khairat meye yabiyoki haka naga kamar bakya cikin haiyyacin ki, ko amsa ban bashiba nashige cikin gida da gudu, " murmushi kawai yayi snn yace kaii wnn yarinyar Allah ya albarkaceta da dukiyar fulani, ga taushin jiki, Allah ya albarkaceni da auren khairiyya snn yace amin harda shafawa a fuskar sa snn yafice waje, " da dugu nashiga dakin umma ina shiga kuwa nayi sa'a babu kowa a dakin, fadawa nayi a gadonta ina mayar da numfashi, hannayena dafe da kirjina, murmushi na tsinkayi kaina dayi amaimakon inji na karatsanar sa, ammana sai naji sabanin hakan, don kuwa haryanzu inajin kamshin turaren sa ajikina, kara shinshina gun nayi dai dai inda kirjina ya hadu da nashi, wani da dedden kamshi naji, nan da nan naji wani sanyi ya ratsa raina, sai wata zuciyar kuma ta raya min to ke naki a wanne tunda ba sonshi kike ba. . Ummm nace tare da tashi zaune, ina kokarin mikewa ne saiga hafsy tashigo da sallama, amsa mata nayi cikin annashuwa, snn tace " yanzu kuwa nake shirin zuwa gidan ku, " nace mata to ai gani nazo, menene? " . hafsy tazauna tace bansan ya zaki karbi abinda nazo miki dashi ba, khairat nasanki da ra'ayin tsiya ne " gyara zama nayi tareda murmushi snn tace karki damu inajinki " hafsy tace sai kin min alkawarin duk abinda nabaki bazaki ki karba ba " nace me kuma zakiban hafsy dazanki karba, ko kintaba ban abu naki karbane " hafsy tace ehh koma menene dai sai kin min alkawari tukun " murmushi na kuma snn nace to namiki Alkawarin kome kika ban zan karbeshi hannu bibbiyu " murmushi hafsy tayi snn tace to ina zuwa, wata jaka ta dauko a gefen kayan ta, tazo ta bude min su, tafara fitarwa , kayane shake aciki kamar haka, atamfa ne guda daya sai shadda dogon riga yasha aiki, sai less aciki, kawance ta daga rigane iri daya guda biyu, siket inma iri daya guda biyu, dogayen rigunan ma biyu iri daya, su kenan snn tafara fito da takalma shima kamar yanda kayan suke shima haka takalman suke, kala ukune amma kowanne guda biyu kala daya guda biyu kala daya, sai gyalulluka suma haka, snn ga sarka da dankunne kala uku shima biyu iri daya biyu iri daya, sai ga su brezias da panties su kuma kowanne dozen biyu ne, waremin kala daddaya tayi a gefe snn ta ajiye kala daya a gefen ta, tunda tafara fitodasu bance komai ba, sai a snn tace "wnn nakine wnn kuma nawa "

cikin sanyin murya da kuma mmk nace waya bamu. Cikin sanyin murya da kuma mmk nace waya bamu Murmushi hafsy tayi snn tace ya Saddiq ne yabamu " cikin mmk nace mata wani ya Saddiq in " a hnkl tace barrister Saddiq " zaro ido nayi tareda dafa kirji snn nace wai meyasa yayi mana kayan " hafsy tace wai muyi fitan biki da shi, yanzu haka ma yaje karbo mana dinkin ashoben ne, yayi mana kuma yabada dinkin sa" "Da sauri nace aa kam badani ba gsky, kinason yau ammi takasheni kenan Intaji nakarbi abin hannun saurayi" "Murmushi hafsy tayi snn tace to ae sae da umma ta tambayi ammin ma kafin aka dinka kayan " " zaro ido nayi tare da cewa haba dai" Hafsy tace wlhy kuwa" " shiru nayi na dan wani lkc snn nace to shikenan, amma fa ni kudin ashoben fa na kawo" "hafsy tace to sae ki mayar wa da ammi kudin ta, ki dau wnn ki koma" "da sauri nace tabb ae wlhy sai dai in ku kaimin shi gida, kuma tare dashi zaku kai" "Hafsy tace an gama ranki shi dade ae duk abinda kika ce hakan za ayi" "Duka na kaiwa hafsy snn muka sheke da dariya, snn nabata labarin me yafaru dazu da zan shigo gidan" "Dariyar mugunta hafsy tayi ta min, harsai dataga kamar raina zai baci snn ta rabu da ni, 

kwasan kafata nayi nayi tafiyata, har hanya kuwa taraka ni snn muka rabu, ta koma gida nima nawuce gida Ina shiga gida nayi arba da ladidi da lami a tsakar gida har sun dawo sun saka kujerar gulma a tsakar gida, kaina tsaye na wuce " ina jin lami nacewa munafiki dai baiji dadin zaman duniya ba" " ko kulata banyi ba nayi shigewa ta abina " da yamma muna zaune dukkamu a kofar farfajiyar mu, lami da ladidi suma kowa tana zaune anata kofar farfajiyar, kasancewar zafi ake, su biyu suna tadi muma mu kadai muke tadin mu, saiga hafsy nan tashigo da akwati karami a hannun ta, tundaga shigowar hafsy kuwa kallo yadawo kanta, guri tasamu akan taburman ta zauna, ta gaida ammi, ta gaida lami da ladidi suka amsa mata ciki ciki, snn ta gaida su adda mrym, " cikin tsokana nace mata ni bazaki gaishe ni bane" "Tayi dariya snn tace ae dolene in gaisheki matar yaya kin wuni lafiya" Kunya ce takamani snn nace ke nibanason iskanci" " dariya mukayi dukkan mu, snn hafsy tace yaya nane aikoni gurin ki da aika" " adda juw ce tajawo alwatin snn tace muga aikan mana" "Adda mrym tace ke kinfiya azarbabi dayawa wlhy, " dariyar muka sake, " lami kuwa da ladidi sun matsu suga mene acikin akwatin snn susan mawa aka kawo, don su duk zaton su ma adda fauzy aka kawo tunda umar yayan hafsy ne, " hafsy tace adda mrym barta tabude mana ai kayan kanwar tane, " tunda ake maganar ammi batace komai ba, sbd tasan da kayan dama, " adda juw tajawo akwati kuwa tafara ciro kayan kala kala nagani nafada, "adda juw tace to ai shikenan ma kin wuta da ashoben tunda gashi yasiya kuma harya dinka miki, "Adda hamdy tace gashi kuwa ko wanne da takalminsa da jakan sa " . adda fauzy tace aaaa lalle fa kin sami kaya khairiyya, " murmushi nayi tareda rufe ido " bamu ankaraba sai jin lami mukayi akan mu tana cewa wani yayan kine yake son khairiyya hafsy Murguda baki hafsy tayi snn tace barrister Saddiq!!! " zaro ido lami tayi snn tace wani brr Saddiq in, " cikin tsiwa hafsy tace dan yayan mai gari na abuja, shine yake son khairiyya, kuma aurenta yake sonyi, shine ma yasiya mata wa ennan kayan wai tayi fitan biki dasu, " salati lami tasaka, ashe daman ke babban munafuka ce hafsy, Saddiq kam ba saurayin hauwa bane, " da sauri hafsy tace saurayin hauwa kuma, yaushe suka fara soyayya da hauwa ban sani ba, gsky bansan wnn zancen ba, na dai san hauwa na son shi shi kuma yace a'a, iya abinda nasani kenan, " sanda lami ta dauka zata kaiwa hafsy duka, " da sauri hafsy ta mike tare da cewa wlhy kika kuskura kika tabani zaki hadu da tashin hnkln da baki taba gani ba arayuwar ki wlhy, " ko tunanin me tayi sai kuma ta yasar da sanda snn takama zage zage, Saddiq inma shi zanje in samu shine babban munafiki, wato yaudarar hauwan zaiyi kenan to wlhy nida shi agarin nan, hijab inta tajawo a kofar dakin ta snn tayi waje, . tana fita kuwa sukayi arba da shi zaune cikin motar sa, amma sbd tsoro da cika baki irin na lami sai ta gagara masa magana, sbd barrister Saddiq yana da kwarjini sosae a idon mutane Tasa kai tayi wucewar ta gidan mai gari, " ita kuwa ladidi dataga lami ta fita sai ta taso tazo inda muke zaune tace muga kayan, cikin sanyin murya take maganar, akwatin aka miko mata, snn tafara dubawa, daga karshe tace kaya yayi kyau ba laifi, snn takara da cewa kufita hanyar lami bakinciki ne ke damun ta wlhy, don taganshi mai kudi ne shiyasa take son shi ma ersu, " dasauri na tari nufashinta da cewa ya isa haka ba munafurci muke son ki mana ba, tunda kinga yakan tashi jike mun gode, " cikin sanyin gwiwa tace to Allah yabaki hkr, Allah kuma ya sanya alkhairi " amin muka ce mata, " snn ta mike ta tafi, " ammi dake zaune tuntuni tana bin mu da ido ne tatashi tashige daki, " hafsy kuwa taja hannuna zuwa waje, bamu wani dade ba, gaisawa kawai mukayi snn namasa godiya, duk da haka dai ban wani saki jiki da shiba, donni haryanzu kunyarsa nake ji, snn mukayi sallama nayi cikin gida, su ma suka wuce gida. Washe gari ne aka kawo furnitures in su adda mrym da adda fauzy, kujerun da gadon sunyi kyau kuwa, mmk ne yacika su lami sbd basuyi zaton zasu sami kamar su ba, gulma da tsegumi kuwa ya karu, haka dai sukaci suka cinye, habaice habaice kuwa har mun saba da jin su.
.
'YA'YA MATA page 11 . Ranan jumma'a bayan sallahr juma'a ne aka daura auren adda mrym da uncle Aliyu, adda fauzy da ya umar Shagali dai dai gwargwado anyi shi, shiga kuwa kala kala babu irin wanda bamuyi shi ba ni da hafsy, ko wanne shiga iri daya muke yi sa, su hauwa kuwa kamar zasu kashe kansu, da gan gan nayita kula brr Saddiq sbd su hauwa, ai kuwa hauwa karshe ma kin fitowa waje takeyi, sbd tana fitowa zata ganmu da brr Saddiq, hafsy da brr faruq, bakaramin kyau mukayi a bikin ba, mukayi ta daukar hotuna da amaren, harda su brr Saddiq mun dau hoto da su, barr Saddiq yayi ta dauka ta a hoto a wayar sa, ko wacce motsi nayi sai ya daukeni, har wata sabo mukayi na musamman da shi a bikin, nan da nan nafarajin son shi tafara shiga min, har inna naga hauwa ta je inda yake, nan da nan sai inji raina yana baci, tunda yaga haka ya fahimci nafara son shi, tunda ga alamar kishinan a tartare da ni, nan kuwa yafara fita hanyar hauwa, yana ganin ta nufo inda yake zai kama wayan karya yabar gurin, haka dai har tagaji ta daina zuwa. . " ranar asabar da safe ne akazo aka dauki adda mrym sai Adamawa kuka kam babu irin wanda bata sha ba, dukkan mu binta mukayi mukabar adda fauzy da kawayan ta, itama adda fauzy bakaramin kukan rabuwa da adda mrym tayi ba duk da ita gidan mai gari aka ajiyeta ginin ya umar yana nan a gurin gidan gonan mai gari ita a nan zata zauna kafin yasami aiki saita bishi, " a motar brr Saddiq muka tafi, hafsy da brr faruq suna gaba, barr faruq shike tuka motar hafsy na gefen sa, yayinda nida barr Saddiq muke baya,duk na matsu mu isa don kuwa ya damen da surutu gashi a takure nake Haka dai har muka iso kafin nan nasami sakat, " daman baffa yaraba su lami, yace lami zata kai adda mrym, ita kuma ladidi zata kai adda fauzy, don haka tare da lami muka zo mu " acikin jimeta gidan su uncle Aliyu yake, don haka gidan iyayen sa muka nufa, gida ne kaya tatte nagani na fada, tarba kuwa babu irin wanda ba mugani ba don kuwa uncle Aliyu shine babba acikin gidan su, kuma kannen sa biyu ne kuma en mata, kwata kwata su uku ne, anata nan nan da mu, su hajiya lami kuwa babu abinda ake sai kama baki, da kalle kalle na kauyanci. " budan kai za'ayi da yamma, me kwaliyya na musamman suka kawowa adda mrym, bakaramin kyau tayi ba, snn aka nufi gurin budan kan " tunda aka bude fuskar adda maryam agurin budan kan kowa kagansa da wayar sa yazo daukar hoto,kowa sai san barka yake da kyaun adda mrym bakaramin kyau sukayi ba, don kuwa uncle Aliyu ma babaya ba gurin kyau, ta dan fishi fari ne kadan amma shima hanci har baki, brr Saddiq da brr faruq ma ba abarsu abaya ba gurin daukar hoton amarya da ango, . biki dai yayi kyau inka ganmu zaka dauka muma wasu masu kudin ne, sbd duk zaka ganmu kyawawa, farare, kowa sai yaba kyaun mu yake agun, biki fa sai san barka " a gidan muka kwana, washe gari da safe suka kaimu gidan adda mrym dake karewa acikin jimeta, Hummm sai kungani fa Gida fa ya hadu iya haduws en tsegumi nayi, masu yabawa nayi, kowa dai yana fadan albarkacin bakin sa akan gidan, lami kamma cewa tayi wnn kayan ba baffa bane yayi sai dai in uncle Aliyun ne yayi da kanshi, shiyasa tunda taga ankawo kayan lefen adda mrym tace an sayar da ita ne, " da sauri umma fatee wata kanwar ammin mu, ta tari nufashinta da cewa to ya isa haka kuma inba dai so kike mu raba hali a nan ba, kin sanni sarai kamar yunwar cikin ki, " to dayake lami tasan ta kamar yunwar cikin ta nan da nan taja baki tayi tsitt, sbd tun randa umma fatee ta bugi lami a gidan mu sbd ammin mu, tun ranan take tsoron ta. "Bayan sallahr azahar saiga su barr Saddiq, sun dawo don daman a hotel suka kwana, abokan angoma suka kawo motocin su, sukace a fita a tafi, munyi kuka sosae dukkan mu sai da akazo aka babbare mu ajikin adda maryam, adda hamdy kamma kin fitowa tayi, da kyar aka lallasheta sannan ta fito, " haka na fito fuskata a kunbure barr Saddiq keta bani hkr, . kwata kwata ranan bai samu hnkl na ba harmuka isa gidan babu wanda ke magana a motar mu, har su hafsy ma shiru sukayi, don kuwa itama ta zubar da hawaye Haka muka isa gida kowa jikin sa a sanyaye, gidan mu muka nufa a gun suka sauke mu da ni da hafsyn don tana son ganin matan su ya dan liti, muna isa mukayi sallama, barr Saddiq yace min zaizo da daddare" " kai kawai nadaga masa alamar tom snn mukayi cikin gida Dakin mu muka nufa, ammi ce da en uwanta adakin, kasancewar mun riga su adda juw isowa, gaggaishe su mukayi cika annashuwa, tareda tambayar mu yaya amarya, mukace tana lafiya, jakar hannun mu muka ajiye snn muka nufi gefen inna don kuwa acen aka ajiye amaren, dakuna biyu ne ajere an gyarasu anyi fenti daya na matar danliti daya kuma na matan amadu, na farkon muka shiga tareda sallama suna zaune bakin gado, . har mun juya zamu fita, muka tsinkayi muryar sa yana cewa ina kuma zaku, dawowa mukayi a kunya ce, snn muka zauna a kujera me zaman mutane biyu, kuma kujeran kenan a dakin, ya amadu yace " yaushe kuka dawo" " kaina na kasa nace mai dazu" " yace yaya ita mrym in" " cikin sanyin murya nace lafiyanta kalau" Tashi yayi yafice yabamu guri, gaisheta mukayi, er karama da ita batafi shekara sha biyu ba, ni duk tausayin yarinyar naji yakamani, ruwa takawo mana mukace mata mun gode, tana da dariya da son mutane, tashi mukayi mukace mata sai anjima, snn muka nufi dakin ya danliti, nan kam saida mukayi sallama abakin kofa snn muka shiga, ita daya ce a dakin shikam bayanan, ita inma dai karamar ce, bawata babba bace, itama gaishetan mukayi snn muka fito muna jimamin kankantar amaren, daki muka nufa hafsy ta dau jakarta nafito ina rakata, har kusa da gida nakawota snn mukayi sallama najuya gida. 

Washe gari da safe na nufi gidan Adda fauzy, nayi sa'a kuwa ya umar baya nan yashiga makaranta karbar abu, nan na zauna na tattayata wasu aiyukan da batayi ba, muka gyara gidan fes, mukawa ya umar abinci hadedde, daya kirata yace yanzu zasu shigo garine ni kuma na tattara inawa inawa na bar gidan, gidan su hafsy na nanufa ina shiga mukayi arba da hauwa tana ganina tayi wani tsaki har da zubar da yawu snn tazo wucewa zata bugeni, da sauri na matsa mata ta wuce, bintanayi da kallo kawai snn na wuce, ina shiga ciki mukayi arba da umma na tsuguna har kasa na gaida ta snn na wuce daki, a dakin nasami hafsy, tana kwance sai soyayya take sha a waya ita da barr faruq, batama san na shigo ba, dukan ta nayi a baya, da sauri ta juyo snn tayi dariya, tagayawa barr faruq nice nazo, yabada sakon gaisuwarsa gareni snn sukayi sallama tajuyo gareni " cikin tsokana nace ummm anata soyayya iyayen soyayya " yarr tayi da ido snn tace to ya za ayi " murmushi nayi snn nace ni idan mutum yana soyayya yana bani sha'awa ammana ni inaga bazan iya ba " zaro ido hafsy tayi snn tace bangane bazaki iya ba, keba mace bace, zaki iya kawai dai haryanzu baki sami wanda kikaji kinayinsa a ranki bane shiyasa, ammana in Allah yayar da komai yazo karshe don kuwa yayana yakusan daga tuta " duka nakaimata snn muka sheke da dariya " anan nabata labarin me hauwa ta min abakin kofa " kada kai tayi snn tace ki kyaleta jahilci ne ke damunta " cikin isa nace to ai yarage nata don kuwa nagaba yayi gaba na baya sai labari " hafsy tace wlhy kam " nace ummm tashi kirakani ni kam zan wuce gida, gidan adda fauzy ma nafito fa, " duka takaimin tare da cewa shine baki biyomin mun tafi ba, hkr nabata tareda alkawarin zamu kara zuwa a satin, har kusa da gida ta rakoni snn takoma nima na wuce gida 
*** *** *** *** 
Alhj zakari abdu shine mahaifin barr Saddiq, hjy amina kuwa itace mahaifiyar sa mahaifinshi babban dankasuwa ne, snn yana da companies kala kala a garuruwa da dama, mahaifiyar sa kuwa S.S ce ita a abuja, masters take dashi, en boko ne agidan nasu gaba daya, barr Saddiq shine dan su kawai a duniya, soyayya da gata babu irin wanda ba anuna masa ba, har ya zuwa yanzu da ya mallaki hankln kansa ya kuma mallaki aikin yi. Ranar asabar ne hjy amina tana kwance a dakinta tana hutawa, satin su guda kenan da dawowa daga bikin umar a Adamawa, barr Saddiq ya shigo da sallamar sa mikewa tayi daga kishingiden da tayi, "cikin fara'a tace my son kashigo, " murmushi yayi snn yace ehh wlhy momy anshi lafiya, " 
.
Lfyklw tabashi amsa cikin fara'a da jin dadi suka gaisa da kuma nuna kulawa ga junan su, na ko wacce uwa da take kaunar dan ta tilo, bayan sun gama gausawanne yatsaya yanata mata kame kame, nan kuwa tagane yanason gaya mata wani magana ne, " cikin nuna kulawa tace my son fadamin meke tafe da kai ina sauraron ka " sosa keya yayi tare da cewa ummm " tace mai fadi ina jinka Cikin in ina yace ummm da ma! Ummm da ma!! " murmushi tayi tare da cewa wai kunyata kafaraji ne yau, kana ta dama dama dama me, kayi magana mana son " cikin karfin hali yace daman ina son kiwa daddy maganar aure nane, nasamu mata, " mmk yabata kawai ta tsaya tana kallon shi tana murmushi, snn tace a zuciyar ta, wato Saddiq kuma aure yake so kenan, hummm to kuwa dolene in mai aure don kuwa duk da namijin da yace yana son aure to kawai amasa batare da an tsaya jayayya ba,
.
don kuwa inba haka ba to komai ma kan iya faruwa, amma inta nine naso ace yagama master's insa kafin ya dakko zancen aure, amma yanzu ko Master's in ma bai fara ba amma ya dakko zancen aure " ganin momyn tasa tayi shiru ne yasa zufa yafara karyo masa, cikin murya abin tausayi kamar zaiyi kuka yace momy in abinda nafada yabata miki rai ne to don Allah kiyi hkr, in bakya so ne shikenan " dariya ma yabata, shafa kanshi tayi yare da cewa na isa ince bana son auren ka son, na tsaya yin wani tunani ne dai kawai, amma kafadi er wa kake so a duk fadin Nigeria nina ci maka alkawarin aura maka ita ko er gidan wanene kuwa " cikin jin dadi yace nagode momy nagode Allah yasaka da alkhairi " cikin jin dadin ganin dan nata yana annashuwa tace kwantar da hnkln ka, wacece kake so " a hnkl yace a Adamawa take " . cikin hanzari momy tace kace min maganar da asabe tagaya min in daman da gske ne Gaban sane yayi mummunar faduwa a hanzarce yace wani magana kenan ta miki " murmushi momy tayi snn tace maganar ka da hauwa mana, tace min kun dade kuna soyayya ae " da sauri yace hauwa kuma " momy tace ehh hauwa tace min " cikin tashin hnkl yace aa ni ba hauwa nake so ba " momy tace tooo wa kenan kake so " yace wata kawar hafsy ce da itama take garin, kuma er abokin mai gari ne, " momy tace tooo to asabe ta min karya kenan " cikin sauri yace ta dai gaya miki abinda ke ranta ne amma ba wai hakan bane " tsayawa momy tayi tana kallon shi don ganin yanda ya rude nan da nan, to me yake kyama jikin hauwa, naga dai itama hauwa ba baya ba, tana da kyaunta dai dai gwargwado, amma daga jin ankira hauwa shine harda rudewa haka " momy tace to ae kuwa har maigari yayi magana wa daddyn ka, " salati yasaka tare da mikewa tsaye yace WHAT - ISMAIL SANI

0 comments:

Post a Comment