Saturday, 27 January 2018

BANA KAUNAR KA Page 6 to 9

==BANA KAUNAR KA 6 & 7==
.
Tana miki sannu ina amsawa baku biya ta gidanmu ba? mun biya mom da anty sunan nan zuwa ya haidar don Allah ku bani sallama naji sauki sai gobe na tura baki ni wallahi tafiya ta zanyi ki fita mana mu gani asibiti din da karnuka cinye ki basai in ari bindiga gun ya shahid ba in sn biyo ni in harbe su dariya suka dinga yimin ya shahid ya zauna bakin gadon kusa dani ya janyo ledar da suka shigo da ita ci mata ce tarkacan kayan zaki aikuwa tuni na shiga lashe-lashe haidar yace um su wahida ba dai kwadayi ba bom boy ya kai masa duka tare da fadin akwai wacce takai mahida kwadayi yarinyar da take cin faea naga alamar ka raina wahida,wahida fa antinka ce Allah ko Allah matar yayanka ce tunda ga lokacin ban kara magana ba har suka karaci surutunsu suka fice,
.
koda naji shiru gashi ni kadai tsuru ai sai na zari mayafina na fice nayi sa'a likitocin bbu wanda ya ganni na zagaya ta baya kamar wadda tazo dubiya na fice ina fita na samu me adaidaita sahu na shiga sai gida ko kudin ban bashi ba na fice sai me gadi na ya bashi ina shiga na tadda suna shirin fitowa har anty tazo ina shiga mahida tace mom kinga wahida ta dawo da sauri suka fito wahida wa yace ki taho? to mom sai a barni ni kadai ni kuma naga naji sauki nai tahowata ai shikenan ke da al,amin.bayan kwana biyu abba ya tara mu yana son jin ra'ayin kowa,ya amin yace ni dai abba ba yanzu zanyi aure ba asali ma niko budurwa bani da itw ai min afuwa zuwa nan gaba Abba yace faruq ya faruq yace abba aure zanyi don na samu wadda nake so wacece a ina take?
.
abba mamy ce yar baba rabi,u da kyau inji Abba mahida ina jinki nima abba na samu wanda nake so haidar din anty da kyau wahida ina jinki tuni nai raurau hawaye ya soma shatata,abba yace ban da kuka cikin rawar murya nace Abba ni karatu zanyi ya faruq yai farat yace ba wani karatunda shahid za,a hada ku ai kuwa na saki kuka ni wallahi bana sosa karatuna zanyi abba yace yi shiru bbu me yi miki dole yadda kowa ya ce ga wacce yake so ke ma sai kin furta sannan zan hada ki da wanda kike so abba kana ji ya faruq yace da ya shahid za,a hada mu rabu dashi bbu me yi miki auran dole ni a ra,ayina bani da niyyar tauye muku hakkinku duk da ina da right din da zan zaba muka maxan da suka dace daku amma nafi son ku kawo da kanku tunda kin zabi karatu Allah ya bada sa,a Allah kuma yai muku albarka amin ya faruq bai so haka ba domin so yai ko ina so ko bana so a aura min bom boy,koda abba ya tara yan uwansa ya fada musu ra,ayin ya,yansu sunyi farin ciki ainun sai dak sun so ace wahida ta zabi shahid ko da abba ya fada musu ra,ayin wahida na son karatu sun yi na,amm sannan sunyi mata fatan alkairi shi kanshi yaji dadin yadda yan uwan nasa sukayi na,am da ra ayin wahidar dama su yake ji domin in sun tubure sai wahidar ta amince da shahid din dole na ta amince ko bata so domin yayansa alh.rabi,u zai iya cewa ba a isa ba dole abi son ransa.
.
bayan kwana biyu da yin maganar ina zaune dainmu ina karatun wani littafin addu'o'i ya shahid yai sallama na amsa ciki-ciki'domin yanzu haushi yake bani ya zauna kusa dani bai magana ba sai da ya shafe kusan minti goma sannan ya kalle ni 'ba ki iya gaisuwa ba ne ?na dago " sorry na manta ka tafi lafiya? gani nan lafiya ba lafiya ba lafiya nan da sauki wahida ina son muyi wata muhimmiyar magana okey ina jinka wahida kin san ina sonki ko? what nikake so? wahida me yasa kike son wahalar da dan uwanki...?
.
ban gane nufin ka ba kin san mahida ta zabi dan uwana a matsayin abokin rayuwarta ina so kema ki sauke ra,ayin son karatu ki amince min billahillazi nayi alkawarin barin ki ki ci gaba da karatunki nai murmushi shahid kenan na fada maka bani da lokacin soyayya kwata-kwata ba zan iya hada karatu da soyayya ba shikenan zan iya jiranki ko nan da shekara goma ne no ka nemi wata kawai wahida kin san kuwa irin azabar da nake ji? oho kai kaso ka don haka bbu abinda ya demeni domin na fada maka gaskiya wahida nifa dan uwankine wahida me yasa ba kya sona in wani hali nake dashi wanda ba kya so dan girman Allah ki fito ki fada min kaga na farko bbu abin dana tsana irin shan taba kai kuma kana shan taba,maganar gaskiya ina zarginka da abubuwa da dama shahid ko ba haka ba dama ance sojoji suna shaye shaye kuma suna neman mata wa'iyazu billahi yace tare da mikewa ya cillo min kati gashi nan na baki cikakken sati kiyi bincike a kaina bayan taba me take sha tabar ma koki ka sank sha amma insha Allahu daga yau na barta har abada yana gama maganar ya fice jiki babu kwari.tunda wannan lokacin na shiga bincike kan bom boy har har sati biyu amma ban ga wani aibunsa ba in ban da da yake samu gun jama,a da dama sai dai wani abu ko kadan bana jin sonsa sai ma hausinsa da nake kara jiba kamar in na tuna shi soja ne kuma mugu ne na karshe domin bana mantawa ina karama mugun tsoransa nake innai abu aka ce za a fada wa shahid na kanyi kuku domin ban bashi da wasa gashi da girman kai.
.
==BANA KAUNAR KA 8==
.
Rashin son magana yanzu ne fa da yake sona yake sakar min iska ni na san yana aurata zai daina sakar min fuska koda dama ance matar soja sai hakuri.kamar kullum ina zaune ya shigo da sallama tun kan ya karaso kamshin turaransa ya cika dakin kai gaskiya ina son turaransa haka nan kamshin kan sani farin ciki ko da kuwa ina cikin bacin rai gashin ban san sunan turaran ba bare in siyo gashi ina ganin kamar zubda ajine in tambaye shi sunan turaransa,kamar kar in amsa sallamar sai kuma na tuna girman sallama da darajarta sai na amsa ciki ciki na janyo remote na kunna T.V domin ta taya shi hira na mike domin in bar masa dakin suyi hirar da T.V caraf ya kamo hannuna sai naji hannunsa dumi ga wani irin taushin ji nai kamar in kwace hannun don wani irin sanyi dadi naji yana ratsa zuciyata na daddage na tofa masa yau a hannu ya daga hannun a tunanina mariina zai ko ya goge min yawun a jikina amma sai naga akasin haka domin ganina yasa harshe ya lashe yau din yace baki san yawunki yafi ice cream ba a gurina na yamutsa fuska ashe kai kazami ne??
.
bayan kwana biyu da yin maganar ina zaune dainmu ina karatun wani littafin addu'o'i ya shahid yai sallama na amsa ciki-ciki'domin yanzu haushi yake bani ya zauna kusa dani bai magana ba sai da ya shafe kusan minti goma sannan ya kalle ni 'ba ki iya gaisuwa ba ne ?na dago " sorry na manta ka tafi lafiya? gani nan lafiya ba lafiya ba lafiya nan da sauki wahida ina son muyi wata muhimmiyar magana okey ina jinka wahida kin san ina sonki ko? what nikake so? wahida me yasa kike son wahalar da dan uwanki...?
.
ban gane nufin ka ba kin san mahida ta zabi dan uwana a matsayin abokin rayuwarta ina so kema ki sauke ra,ayin son karatu ki amince min billahillazi nayi alkawarin barin ki ki ci gaba da karatunki nai murmushi shahid kenan na fada maka bani da lokacin soyayya kwata-kwata ba zan iya hada karatu da soyayya ba shikenan zan iya jiranki ko nan da shekara goma ne no ka nemi wata kawai wahida kin san kuwa irin azabar da nake ji? oho kai kaso ka don haka bbu abinda ya demeni domin na fada maka gaskiya wahida nifa dan uwankine wahida me yasa ba kya sona in wani hali nake dashi wanda ba kya so dan girman Allah ki fito ki fada min kaga na farko bbu abin dana tsana irin shan taba kai kuma kana shan taba,maganar gaskiya ina zarginka da abubuwa da dama shahid ko ba haka ba dama ance sojoji suna shaye shaye kuma suna neman mata wa'iyazu billahi yace tare da mikewa ya cillo min kati gashi nan na baki cikakken sati kiyi bincike a kaina bayan taba me take sha tabar ma koki ka sank sha amma insha Allahu daga yau na barta har abada yana gama maganar ya fice jiki babu kwari.tunda wannan lokacin na shiga bincike kan bom boy har har sati biyu amma ban ga wani aibunsa ba in ban da da yake samu gun jama,a da dama sai dai wani abu ko kadan bana jin sonsa sai ma hausinsa da nake kara jiba kamar in na tuna shi soja ne kuma mugu ne na karshe domin bana mantawa ina karama mugun tsoransa nake innai abu aka ce za a fada wa shahid na kanyi kuku domin ban bashi da wasa gashi da girman kai rashin son magana yanzu ne fa da yake sona yake sakar min iska ni na san yana aurata zai daina sakar min fuska koda dama ance matar soja sai hakuri.
.
kamar kullum ina zaune ya shigo da sallama tun kan ya karaso kamshin turaransa ya cika dakin kai gaskiya ina son turaransa haka nan kamshin kan sani farin ciki ko da kuwa ina cikin bacin rai gashin ban san sunan turaran ba bare in siyo gashi ina ganin kamar zubda ajine in tambaye shi sunan turaransa,kamar kar in amsa sallamar sai kuma na tuna girman sallama da darajarta sai na amsa ciki ciki na janyo remote na kunna T.V domin ta taya shi hira na mike domin in bar masa dakin suyi hirar da T.V caraf ya kamo hannuna sai naji hannunsa dumi ga wani irin taushin ji nai kamar in kwace hannun don wani irin sanyi dadi naji yana ratsa zuciyata na daddage na tofa masa yau a hannu ya daga hannun a tunanina mariina zai ko ya goge min yawun a jikina amma sai naga akasin haka domin ganina yasa harshe ya lashe yau din yace baki san yawunki yafi ice cream ba a gurina na yamutsa fuska ashe kai kazami ne??
.
ya harare ni ban sani ba ya sassauta murya wahida kome ya fito daga bakinki zan iya cinsa har in nemi kari nai tsaki ni dana ji ance sojoji zuciya gare su ko wannan bashi da zuciyane nai tsaki a fili nace bani da lokacin aure amma ka like kamar tsohon maye ina gama fadar haka na bar masa dakin,yau ma ina zaune ya shigi yana shigowa ya tsugunna yace good morming my sweet heart na mike cikin fushi kai tsaya kaji BANA KAUNARKA dama haka kake son in fada to na fada BANA KAUNAR KA so what?
.
==BANA KAUNAR KA 9 ==
.
ya rike baki cikin mamaki nai tsaki tare da murguda baki na juya zan fita ya finciko ni na fada kirjinsa a hanzarce na dago cikin zafin nama na fidda hannu na sharara masa mari na ce kar ka kara taba ni ko an fada maka nima irin yan iskan yan matan nan ne niki ka mara wahida? an mare ka who are you? mahida ta shigo a fusace ta finciko ni ta kai min mari tare da hande ni tace shegiya mara mutunci don kinga yana sonki, da gudu na fita ina kuka nai dakin yaya amin,mahida tace don Allah shahid kayi hakuri hannu ya daga mata tare da ficewa ina shiga yace wa kuma ya taba ki? nai shiru mahida ta shigo yace mahida me kikai wa yar uwarki?
.
yaya wallahi wahida bata da mutunci bata da kunya ya shahid fa ta mara mari wahida! shahid din kika mara? to me yasa zai dinga yi min naci nace bana kaunarsa dan me zai takura min ko ana dole a so ni wallahi.......tswa ya daka min cewa nai me yai miki? to meyasa zai dinga yi min naci shi kenan zan masa magana amma ki bar saurin marin babba ko zaki iya marina? na girgiza kai na ce na daina yaya ya mike ya shiga wanka na kalle take kuma munafika meye dalilin na marina na mare ki dan kuma na isa ne karki ga na kyale ki yanxu wallahi kika kara marina sai na ram........kan in karasa ta kuma marina,tuni fada ya kaure muka kama fada ya faruq ya shigo la! fada kuke yi ba za ku bari ba sai na zane ku ko da taga na sata kuka sai ta ruga gun mom tana kuka sosai mom tace zo auta me ya hada ku? nace mum marina tai nima na rama mum ita fa yaya shahid ta mara mari wahida? to me yasa zai takura min nace bana kaunarsa anya wahida baki da kunya to mom,mom ta ture ni ba ruwana dake mara kunya me zagin manya la! mom ba fa zaginsa nai ba tunda kika mare shi wata rana zaginsa zakiyi,Allah mom bazan kara batun daga wannan ran ban kara sa bom boy a idona ba ni kan hakan ya fiye min sauki ina falonmu mom tace wahida zo in aike ki gidan sister khadiya tana nufin gidan anti nace to mom mum ta bani sakon a motar mahida na tafi ina zuwa nai fakin na fito nai sallama falon yana kwance kan 3 sitter nai wuce wata dakin antin ina ji yana ba gaisuwa wahida? nai masa banza nai sallama dakin antin sai gashi ya shigo yana fadin anti bata nan na juyo zan fita sai ya tare kofa bana son wula..
.
ya janyo ni ya rungume tsam yana fidda wani irin numfashi nace ka manta na hana ka taba ni? juyo dani yayi ya zubo min mayatattun idanunsa duk na dabarbace da kyar na ture shi nace ashe dama ba sona kake ba sha'awata kake yace what? na hankade shi da gudu yasha gabana wallahi sone ba sha'awa ba ce kauna ce na ce cikin tsawa kai dallacan rufe min baki ya finciko ni tare da doke min baki ya kara yi min wawuyar runguma anyi sha'awar taki ba a kaunarki za'ayi sha'awarki stupid kawai,nace ashe ai ban san kai dan iska bane.....yau ai kin sani nan gaba zaki karasa ni kin gane, yawu na tofa masa nace mara zuciya kawai kamar jira yake ya lashe yawun da sauri na fice.tana fita ya fadi a gurin yana numfashi sama sama me yasa wahida bata sona me nai mata ko dai hakura zan yi da ita kai ba zan iya hakura da ita ba ba zan iya ba ya fada cikin karaji da gudu haidar ya shigo ya rike shi kayi hakuri bom boy ya fincike haidar fada min me nake dashi wanda ban cancanci a soni ba? ka cancanci aso ka bom boy kana da kyau kana da aji kaine yammata ke rubibi a kanka ne zai hana ka hakura da wahidar nan ka nemi wata ba zan iya ba small ina so wahida so bana wasa ba....
.
tobya zaka yi tunda ita bata sonka kana ganin irin rashin kunyar da take maka kai dana sonka da zuciya kana gani fa har yawu take tofa maka kawai ka share ta no ba zan iya ba small ina sonta zan jure duk wani salon kiyayyar da wahida zata nuna min.
wannan shine takaitaccen labarina amma ku biyo ni don jin ci gaban labarin.mamy ce ta dawo dani daga duniyar tunanin da na shiga tace wahida mun shiga uku me kika yiwa bom boy na tashi zaune wani abu yace miki nai masa a,a yanzu naga dan uwansa ya kamo shi ya fita dashi hannunsa kan kirjinsa ko meke damunsa na tabe baki Allah ya kyauta atu tai sallama tace lafiya na ganki cirko cirko umh wai bom boy ne ba lafiya subahanallahi ba muga ta zana ba meke damunsa mamy ta nuna itace wallahi atu wahida yake so ita kuma take gara shi ta kalleni cikin fada tace kin san Allah muddin jikana ya mutu akan sonki wallahi mun kulla kun san duk cikin jikokina nafi son shahid nace ai sai ki aure shi tunda kin fi sonsa ni dai bana sonsa amma fa a zuciyata a fili kuma nace inma ya mutu shi sayo ni kan ko a kaina da gudu ta wawuro tsintsiya ta bini.

0 comments:

Post a Comment