Friday, 9 March 2018

'YAR KWALLIYA Page 16-20



'YAR KWALLIYA Page 16-20
.
Gaba daya yangidan suka fito sukazo gurin   Amal tace Abu Binta lpy  Abu cikin muryar tsoro tace kalli kiga   Amal tace nagani yaya Arif ne  Binta tace gaskiya bazan iya zama a gidan nan ba gida ya cikada Aljanu biyoni yayi yakoro ni ina fitowa na ganhi a Wannan daki  Harlokacin suna kankame da juna  Amal tayi dariya tace laifinane daban gaba tar muku da suba kutashi kugansu dakyau   Abu tace kinga bazan iya hada ido da nunar rana ba kinsan meya cemin kuwa  Amal tace kome yace miki yafada ne kawai ba da gaske yakeba kutashi mana   Aqeel yace karma su tashi beda meniba Aljanu mutane duk yanda suka dauka dai daine  Arif yace yarin ya bakai lemo na ajiye naji wayata tana ringing naje dau kowa nasamu ta dauki lemon tana sha  Amal tace yaya dan Allah kubari ya wuce Gashi yanzu kun tsora tasu   Aqeel yace Dama atsorace suke inba hakaba meye abin tsoro dan Arif yafito daga dakin nan Nina fito a Wannan daki   Hajiya tace amma saiku duba cewa basu sanku yan2 bane yaba zasu tsorata ba kamar ku1 kayanku iri1 sannan kuce meye abin tsoro  Amal tace Abu Binta wayan nan yayyu nane su yan2ne Yaya Aqeel da yaya Arif kuma yanzu sun zama yayyinku   Abu tace tab bahi kuka dauka tinda kuka tsorata mu saina rama yasin  Aqeel yace aikin gama ramawa Wannan kwalliyar taki kadaima abin tsorone dana ganta fa sanda na tsorata saina dake kwai nai mata magana  Amal tace haba yaya Aqeel meye abin tsoro a Wannan kwalliyar kuma   Arif yace bazaki ganiba ai tinda ancika miki burinki ankawo miki qawaye ko saida kawayan naki wari sukeyi dan haka Akwai aiki a gabanki  Binta tace kut da alama yanzu baki zeyi jini suwaye suke wari  Abu tace barsu dani nice nan daidai kai nunan rana dani kake magana bawai kai makahiba ko a kaina dakai zan rife ido namaka abinda nakewa maza a qauyen mu Yasin  Aqeel yace Amal kinyarda cewa kinada aiki wacce macace zata Tsaya yin fada da namiji inba kucakaba dawani fuskarki dayaci wuwar kwalliya kamar wata Aljana  Arif yace maza kuce zakuyi abinda kukeyi a qauye ne idan kukayima dariya zasu muku masu fada da maza Anan abuhu ake sasu a kulle aba kura  Abu tace Amal kike kowa sudai wayan nan nunar ranar  babu wata magana me dadi a bakinsu inaso ki fada musu cewa karsu bari nafara dasu banida kyau  Aqeel ya hade rai yace kifara damu kigani kucaka qazama kawai kika kara ce mana nunar rana saina zubar miku da hakori  Yana gama fada suka shiga daki suka rufe  Abu tazube kasa tana tumami tana dukan dakin Aqeel tana cewa Yasin zan samu lokacin ka tinda kace min kucaka mun kullada kai Yasin  Amal tace yi hakuri Abu baze sakeba daso kiji  Binta tace haba Abu kinbani kunya wayan nan zaki Tsaya kinawa haka sekace bakece Abu ba   Abu tace hakane kuma natahi   Amal tace kokefa kuzo muje dakin Ku     Suna tafe suna hira harsuka karasa qanhin jikinsu na dukan hancin ta tin tana daurewa harta kasa ta koma toshe hanci  Amal tace ga dakin Kunan amma gaskiya kusamu kuyi wanka kanshin tiraren naku yana damun mutane kusamu kuyi wanka koda ya ragu  Binta tace tab waikinji Abu  Abu tace munfiso kanhin yafi hakama tinda mun higo binni baraini tsaka ninmu daku   Amal ta zauna akan kujera tace kuyi wanka nikuma zan kawo muku tirare ma kanshi wanda idan kunfesa kunje guri kanku karasa tiraren yarigaku karasawa  Binta tace bar abinki bama so kanhin tiraren mu basemun fesaba kukuma kince saikun fesa na mune na gaskiya naku kuma jabine   Yanzudai Ku zauna Ku huta ina zuwa cewar Amal  To sukace gaba dayan su  Binta ta tashi tana kalle kalle ta Bude bandaki ta shiga tana kalla wanda ya mata kyau kuma ta taba   Binta tace Abu kinsan me su yan binni basa kahi   Abu Tataso tazo gurinta tace meyasa kika ce haka   Binta tace kalli kiga daga randar yan binni sai madubi da baho ba gurin kahi muma daga yau munde na kahi  Tace tab gayu hikenan dai binta kinga   Binta tace bakin gurin ne kina tabawa ze fara magana hiyanzu Ankulle bakin hi bazeyi maganaba  Abu tace Niko zanso naji abinda zece ta danna gurin   Ruwa ya fara zubowa daga sama binta tasa kara   
.
   Amal ta taho da gudu  Tace lpy   Abu tace kinga bada munaba amma ana ruwan sama   Amal tace tabawa kukayi Wannan da kuke gani idan zakuyi wanka zaku kunna shi Tanan ruwan ze Zibo  Wannan kuma abin goge bakine ga man da ake tsawa zakaga bakinki ya fita yayi kyau sosai  Abu da binta Suka kalli juna  Binta tace hifa dan binni kwai kakale banda gawayi da gihiri har Akwai wani abin wanke baki bayan hi  Amal tace gawayi da gishiri a qauye kenan nan kuma birni da wayan nan da kuke gani dasu ake amfani  Abu tace nikoda gawayi bana wanke baki balle Wannan daganin hi bamam arziki bane ina sahi a bakina hakori na zezibe  Amal tace injiwa kina nanfa na gama fadan amfanin shi  gaskiya bazaku zauna bakwa wanka ba kwa wanke bakiba   namuku ta sauki amma kunkiji shi kenan ni inada wayanda zasu saku kuyi kokuna so ko bakwaso idan baza kuyiba inada masu muku  Abu tace tashin duni banga me rabani da tirarena ba Yasin duk wanda yace zesa nayi wanka hmm zamu kwashi yan kallo  Binta tace jeki ki turo duk wanda zaki turo baza muyi wankaba jeki bacci za muyi    Amal ta fita rai a bace  Abu tace bacci fa kikace Binta muda zamuje dandali Yasin na hiryawa duk wanda yace ze tsokane mu  Binta yanzu haka zamu bar wayancan 2 kinga abinda suka mana fa  Abu tace karki samu da muwa dani yake magana nice kucaka qazama hmm  Binta tace ba haka yakeso yace ba gannin mutane a gurin ne yasa yace haka amma ni naga ne komai  Binta zo muje  Binta tace to suka fita         Akofar dakin Arif da Aqeel suka tsaya            Abu tayi murmushi tace gamu munzo nice dai Aljana yanzu Anan zan fara aikin Aljanu  Tatura kofar dakin Aqeel ta shiga    Tana shigowa taci karo da wata bugaggiyar shadda ruwan kasa a kan kujera  Dakin ciki da falo ne daga ciki taji yana cewa gani nan zuwa yanzu aka kawo min kayan daga gurin dinki ina sonsu sosai  Abu tace hikuma nunar rana dawa yake magana koda yake ba abin mamaki bane da Alama kanhi ya kwance naji dadi karage min aiki makahi yanzu zan kahe kayanka       Waige ta fara canta gano wukarda ya mata bara zana dashi ta dauko   Kaya sunyi kyau ba karya nikaina Abu na yaba saidai yanzu zan lalatasu tayanda bazasu sawuba      Tasa wukar ta yanka bayan  rigar shaddar daga sama har kasa ta maida wukar ta ajiye taninke rigar yanda tagani zata fita taga takalmi da alama ya ajiyene ze hada da kayan tayi gaba da takalman  Abu tatafi boye takalmin ta dawo gun Arif wani ta gani yana tahowa da Kaya a hannun shi   Abu tace Sannu ina wuni  Yace lpy Arif yana nan  Tace Eh yana nan  Yace yauwa ga kayan shi kibashi sauri nake yi shiyasa bazan samu damar kara sawa gurin shiba ki kaimai da wuri dan tin dazu yake kirana a waya  Abu tace to yace ma idan na ganka na fada maka ka kashe wayarka tinda kakawo mai dinki  To zanyi Agabanta ya kashe wayar ya tafi   Abu tace Waiyi wancan abin yine waya niai idan aka bani madubi zanyi dahi waiwaya abin dariya   Abu ta komai tariko hannun binta suka wuce dakinda Amal ta nuna musu tace na sune   A kan gado tazube kayan da takalmin       Binta tace me zamuyi da wannan  Abu tace bazamu kai mihi ba a ina zamu boye  Binta tace daga katifa kisa a kasa  Suka daga katifa suka Sa kayan a kasa  Abu tace binni ba abinda babu kalli gadonsu gari guda ta daka tsalle ta tima akai tace hegen lauhi  Bintama tsalle tayi tafada kan gadon   Abu tace kadan kenan ai munkulla daku Yasin    Arif saikiran wanda ze kawomai Kaya yake wayar shi a kashe gashi lokaci da sukasa zasu fita ya kusa  Aqeel hankali kwance yazo gurin kayanshi ya waiga bega takalmiba beda muba ya kalli kayan yasa hannu ya dauko rigar         
   .
    Aqeel ya ajiye rigar ya dauki wando yasa     Yatafi dakin Arif yabude yashiga yasamu Arif na kai kawo a dakin   Aqeel yace lpy naga baka shiryaba lokaci yana kurewa fa  Kabari kawai tindazu nakira me dinki yace min yataho kawo min dikina nazauna jiranshi Amma haryanzu be zoba nakira wayarshi kuma a kashe  Nikuma ya kawo min nawa kuma naso naga kamar harda naka ya kawo  Eh yakawo min tsawo rigar yamin na Bashi yaje ya rage min shine haka ya faru  Kasake kiranshi muga yanzu koze dauka  Nahakura Aqeel kona kira baze shigaba nakira kusan saunawa amma haryanzu   Bari na Sa rigata nazo muje gurin shi  Yauwa Sa kazo muje  Ok to jirani inazuwa  Aqeel with full confidence ya daga rigar zesa mamakiyayi ganin rigar a yage   What!!! mezan gani haka ya akayi rigar nan ya yage ba haka yakawo minba Arif  Na'am meye haka Aqeel dawayon ka da komai ka yaga kaya idan bakaso saika bayar  Haba Arif yazakace haka kasan yanda nake son kayan nan kuwa nazo sawa ina dagawa na ganshi a yake kuma Abu aka Sa aka yaga min  Banganeba kana nufin wani ne ya yaga maka kenan  Eh mana  Ikon Allah sai kallo Aqeel tinda muke a gidan nan haka be taba faruwa saiyau kuma a kan kayanka to waya yagarigar kenan  Abinda nake tinani kenan natabbata kowaye yana sane dacewa ina son kayan shiyasa yamin haka waye zemin haka  Shine abin Gashi lokaci na kurewa fa kai kowaye Wannan yana sane da cewa zamu fita inda zamu yanada mahim manci sosai  Wait ooh Meyarin yarnan tace minma  Wa   Me KWALLIYAR aljanu mana tace karna bari tafara dani  Eh haka tace  Waiyoo Idan narike ta bazaji dadi ba yatake dasuna matsa    Tsaya karkace zakaje ka gwada zuciya ya agurinta yarinyar ko ido bata bari kuhada yanzu idan kaje kabata tsoro zatace   zata tafi gidan su kome takeyi tanayine cikin karfin hali kuma Amal bazataji dadi ba wlh gaskiyama kenan  Aqeel yajefarda rigar yace shikenan nabarta taci bulus kenan   A'a bahaka nake nufiba nidai kwai karka bata tsoro danna sanka da zuciya Aqeel  Naji shi kenan I will try too control myself kaiii yarin yarnan ta sham maceni  To shi kenan dai Aqeel sai hakuri  inagafa gurin nan saidai mu hakura kawai dan bahalin zuwa yau   Aqeel yayi shiru da Alama hakankalinshi na wani gurin Arif ya tabashi   Na'am   Aqeel karka ce zaka tattaro damuwa kasawa kanka akan dan karamin abin nan kanada kudinda zaka sai dubunshi dan haka banga abin damuwa ba  To shi kenan bari naga Amal   Muje tare nima inason ganinta  Bawani abune zekai ni gurinta bafa  Nasani shiyasa zan rakaka  Dakin hajiya suka shiga suka samu hajiya na tambayan Amal abinda yasa ta shigo takasa cewa komai sai kaiwa da dawowa takeyi  Alhamdulilah naji dadin ganinku gatanan dai kullum a Abu 1 zanga randa zaki zauna kina wasa da dariya Amal  Aqeel yace Amal meya faru kika kasa zama Daddy dai tacika Alkawari yakawo miki kawaye har2 masu hankali Gashi nikuma tayagamin Riga duk a cikin hankalin nata  Amal tace wacece tayaga maka Riga   Wacece in banda me KWALLIYAR Aljanunnan itace kadai zatayi haka nasani  Amal tace gaskiya ba ita bace dan tinda suka shiga daki basu fito ba Mommy ba Wannan ba ma wainace suyi wanka Abu tace bazasuyiba kar tiraren jikin su yafita    Arif da Aqeel sukayi dariya Suka tafa       Arif yace sabon salo sukuma Wanka ne basayi  Hajiya tace inji Abu haba koda nace tindazu nakejin wani wari yana fitowa Ashe sune rabu dasu bari naje zasuyi yanzuma kuwa  Mommy bazasuyiba babu yanda banyi dasuba amma ina sunki gane wa danayi magana saisuce saisuce kanshin jikinsu zaifita  Aqeel yace mommy ki barni dasu zasuyi wanka yanzuma kuwa yayi dariyar keta   Arif yace sukuma haka suke nasu gayun ba wanka  Amal tace bawanka ba kwanke baki haka sukace min Abu nata ma yafi tace rabonta da wanka harta manta  Aqeel yace Eh baliga irinta yabaza tayi wariba zan samesu idan zasuyi da Kansu shikenan idan baza suyiba zan Sa a musu  Hajiya tace yauwa dadai yafi yaza suce zasu zauna ba wanka idan mu mundaure wasu bazasu daureba ga gidanmu gidan mutane  Aqeel yace ni zasu kunyata nida abokaina dasunzo zasuce sesun gaisa dake mommy suzo suji wari mezan ce musu  Duk Abinda sukeyi Arif jinsu yake yi yana dariya  Amal tace yaya Aqeel ba Wannan ba muje kasa suyi wankan   Muje to        Suka tafi Arif da Hajiya suka rufa musu baya   
.
Dakinsu Abu sukaje suka same su suna bacci   Aqeel yace kut bacci hmm Amal samo min ruwa me sanyi  Hajiya tace kar ka fara bance ba Abu Binta  Aqeel yace dan Allah Mommy ji yanda dakin nan yake bugawa duk irin tiraren da akasa a dakin   Hajiya tace Bakomai haka maza zasu gansu suce sunaso daidan wani karkataccen wani  Aqeel yace tab dako yacika mara wayo duk irin matan dake fadi duniya yarasa wayanda zeso sai wayan nan        Yanuna Binta da Abu dake bacci harda munshari  Arif yace Aqeel mommy fa tayi gaskiya meye laifin yaran nan kaida muke shirin baka Me KWALLIYAR Aljanu tsabar sofa nunar rana take ce maka  Hajiya da Amal dariya sukeyi  Aqeel yace ni Allah ya kiyaye banaso akai kasuwa Amal bazaki tashe subako bari Nina tashe su          Yadaga hannu ya kaiwa Abu duka Agigice ta tashi tana dukan Binta tana  Cewa barayi nasani mune da laifi gidan Ku mukazo Allah ya Baku hakuri barayi Amal  Mommy kinga irin hankalin nata ko daga tashinta sai ihon barayi basalati ba komai cewar Aqeel  Yaya Aqeel wlh dukan ya shigeta kalli yanda ta gigice cewar Amal  Hajiya tace banason Wannan saurin hannun naka Aqeel Abu ba barayi bane Bude idonki kiga mune  Aqeel yace mommy muyi abinda ya kawo mu mubar dakin nan daki nabugawa kamar ba mutane bane aciki   Hajiya tace Abu Binta kutashi kuyi wanka   Abu tace tab harna wastsake Nifa nafada muku bazanyi wankaba nafada muku baze yiyu nabaro inna a qauye   saboda fadan da take min akan Wanka nazo nan na sameki duk kinbi kindameni akan wanka  Ke meya kawoki dakina dazu harkika yaga min Riga cewar Aqeel  Ni a'a badai niba inama nasan dakinka dahar zanzo namaka me waina yaga Riga banda dukana da kayi harda yimin sharri   
.
Nidai nasani Abu bazata taba yaga maka rigaba cewar Amal  Arif ya kalli inda suke kwance yaga gurin yayi tudu da kwari yace ya haka kutashi na gyara muku baza kuji dadin kwanciya a hakaba tashi muga   Abu da binta sukai dare dare kan gado sukaki tashi Binta tace Kabari mun gode zamu kwanta a haka  Tinda Aqeel ya kalli yanda Suka birkice akan za'a daga gadon ya matso kusa da gadon ya daga katifa saiga binta da Abu a kasa Tim  Nasani nasan wani Abu kamar haka ze faro Wannan shine ramawar da kikace zakuyi Gashi kinyi kinji dadi cewar Aqeel  Cikin mamaki Arif yace Kaya nane Wannan tareda takal minka   Aqeel yace zaku tashi kuyi wanka ko baza kuyiba   Maganar gaskiya shine baza muyiba kaifa dama na riga na baroka bakin ciki kawai ka keyi damu cewar Binta  Amal jeki kiramin kande da Asibi Aqeel yafada rai a hade   Amal tace to yaya          Tatafi ta kirasu   Yaya gasu cewar Amal   Asibi kande wanka zaku yiwa wayan nan yaran komai na ciki duk wanda yaki Ku sanar dani Yaciro wuka a aljihun shi  Abu ta tashi tsaye kan gado tace nunar rana karkamin haka bazan yi wankaba kuma karka kasheni  Aqeel yace sauko kutafi yafada rai a hade ganin fuskarshi ba alamar wasa yasa ta sauka ta buya bayan Amal  Yazauna a bakin Gado yana goga wukar a kasa wukar na kara kamar ze yanka sa                New writer's  Hakan take *husba'ahfama*                                        *'YAR KWALLIYA*                                                                                                                                                                             *NA SADAUKAR DA WANNAN* *SHAFIN GADUK* *WANI MASOYIN NOVEL DIN* *'YAR KWALLIYA A DUK INDA SUKE A FADIN DUNIYA*            *BAZAN MANTA DA KUBA  YAN 'YAR KWALLIYA* *FANS GROUP NAGODE ALLAH* *YABAR ZUMUNCI* *MUSAM MAN*   fulani  Hany Aysha Hamza Hassana lawal   Naji dadin comments din da kukayi jiya akan *'YAR KWALLIYA* kunkaramin kwarin gwiwa sosai nagode Allah yabar qauna 欄   Written by *husba'ahfama*            23-24  Ya wasa wukar yadaga yana kalla  Aqeel yace Amal matsa muga   Na matsa naje ina yaya kamata ahankali mana cewar Amal  Binta tace gaskiya Akwai matsala nayarda da komai amma banda wanka bazan yiba  Abu tace balle ni Abu Wanka Sam ka ajiye wukar ka agefe muyi magana ta fatar baki  Yace bazan ajiyeba kamar yanda baza Kiyi wankaba hakanima bazan ajiye wukaba  Arif yace ina bayanka sushiga suyi wanka saika ajiye idan sunki hmm kasanar dani  Binta tayi wuf tace madoki  zaka dauko dama kace dukanka yana kisa ko  Arif ya hade rai bece komai ba Aqeel rai a hade ya nufo inna Abu take da wuka tana kalli  Waitoo amal kina gani ze kashe ni waiyoo inna Abu ta fada tana niyar yin kuka  Hajiya tace Aqeel Tsaya Abu Binta kushiga kuyi wanka kona barku dasu kuma Abu karki sake abinda kikayi Almubazzaran cine kina jiko  Kai kawai Abu ta daga            tace hajiya kece kawai zaki gane Nifa banason Wanka Yasin  Hajiya tace kishi ga Kiyi yau idan kikayi zakiji dadin jikin ki gobe ma dakanki zakiyi  Abu tace tab banga ranar ba ni nabari tirarena ya fita ba amana kenan gaskiya nunar rana Kaine kadai kake cin sa'a ta Yasin amma Bakomai  Wukar Aqeel ya sun kuya ya wasa kanar washin ya cika dakin  Hajiya tace Abu Binta kunga fitata tinda baza kuyi abinda nace ba kunga kuwa banga abinda zan zauna nayi mukuba tai fice warta daga dakin  Abu ta fasa kara tana kuka tana cewa waiyoo inna ze rabani da tirarena waiyoo baba nakawo kaina   Keee Rufe mana baki Aqeel yafada cikin tsawa mai raza narwa  Abu tai shiru kamar ruwa ya cinyeta   Arif yace shiga kishiga nace yafada cikin tsawa yanuna Binta yace kema zoki wuce  Abu da binta suka shiga Asibi da kande suka rufa musu baya     Asibi ta rufe bandaki suka shiga wanke Binta da Abu tin Asibi da kande najin kanshin sabulun harsuka dena ji   Asibi da kande basu wani sufaba da karfin su su irin matan nane masu kirar karfi dukda sunfara sufa da karfinsu  Kowan nan su yarike mutum daya yana wanka iya karfin shi suka tsefe musu kai suka wanke musu suka debo kayan   aski suka aske inda ya dace Asibi da kande sunsha kanshi suna musu wanka abuda binta na zagin su Aqeel rai fes beso   yasa musu baki ba yaga mishi rigar da Abu tayine yasa dariya kawai yakeyi shida Ari Amal kuwa ido ya ciko da kwalla  Saida suka shafe tsawan lokaci suna Wankar abu da binta saida suka tabbatar sun fita tas sannan  Asibi da kande suka fito  Daga bandaki Abu take cewa mugayan tsofi tinda ta danneni da kafarta na kasa motsi dadin tadai muna tare zakisan ni kika yiwa haka   Arif yace abinda zaki saka musu dashi kenan Amal je dakina zakiga abinda nake duka dashi ki dauko min   A'a karka dauko cewar Binta  To ku gyara maganarku Ku yanzu   Abu tace mun gode takarasa fada tana gunguni   Aqeel yace Asibi karku tafi da saura basu goge baki ba   Asibi tace hakane muma bamu goge musu ba   Abu tace Yasin yanda kasa suka rabani da tirarena basu isa su rabani da almiskin bakinaba hikenan kuma danku mugayene shine zakumin babun badilahu  Arif yace Asibi kushiga Ku Tsaya a Kansu idan basuyiba kuyi musu ninace   Binta tace nunar rana kwai mugu kamar mu ze raba da tiraren jikin mu damu dakai zaman lpy ya kare Yasin  Buruhi zasu mana wai ni Yasin tsoran mannan nake lokacinda tajo yadawo daga binni shiya tahowa dayan gidan su tashin farku da fanteka tayi saiga hakwaranta a kasa sun zube gaba1  Abu ta gigice tarasa inda zatasa kanta      Duk hirar da suke Arif da Aqeel najinsu dariya ya hanasu magana  Yaran nan zasu kashe mutum da dariya Arif ya radawa Aqeel  Amal barin dakin tayi dan bazata juri jin ihon binta da Abu  ba  Kande da Asibi suka koma bandaki          Asibi ta dauko brush ta Sa musu man goge baki ta basu   Binta tace ya akeyi to kinwani bamu matajin kai ni yanzu jin kaina nake kamar baya jikina tinda akawanke nauyin da yake dama yanzu babu  Asibi tace kusa abaki kuyi kamar yanda zanyi       Asibi na goge baki suna kallon ta    Abu tace a sharama harda baki nidai bakina beyi datiba kalli wani kunfa dayake fitowa yana gama fita sai mutuwa Binta bakiji tana kakarin mutuwa ba   Kande tace kunfar bana mutuwa bane dadtine yake fita zaku wanke komu wanke muku   
.
Waiyoo zasu kashe mu Amal abinda Abu da Binta suka fada kenan  Arif yace Kande komatse su kuwanke bakin   Kande tace to        Suka kama su sukawanke musu bakin suna kuka suna dukan su amma ko a jikin su jinin da yafita daga bakinsu kuwa ba a magana saida bakin ya fita tas sannan Asibi da kande suka fito  Kande tace mungama muna iya tafi   Aqeel yace Eh mun gode ga Wannan kusai magani kusha dan Wannan ba karamin aikibane       Dubu 10 ya basu  Bakomai mune da godiya cewar Asibi  Abu da Binta babu abinda sukeyi sai kuka suna zagin Asibi da kande   Arif yaje dakin hajiya yakira Amal      Hajiya tace ammusu wanka   Eh hajiya naso ace kina gurin saikinyi dariya iya san ranki   Hajiya tace yanzun ma nayi dariya ga kayan da zasu Sa   Arif ya dauka yace Amal kekika zabo amma yayi kyau   Tafita batace komai ba Arif yayi dariya yabi bayanta   Abu Binta Ku fito    Abu cikin muryar kuka tace muyi me bayan kun kaheni kun rabani da kanhina da Almiskina gaba1  Amal ta Bude bandakin ta shiga ta rar rashe su dakyar suka yarda zasu fito  Amal ta basu hijabi suka Sa suka fito  Tinda suka fito Arif da Aqeel suke binsu da kallo harsanda Amal ta gane haka   Tace yaya Ari yaya Aqeel kallon yayi yawa   Aqeel yace Amal suma yan biyune   A'a meka gani ta juya tana kallon Abu da Binta  Kai ikon Allah Abu kodai kuma yanbiyu ne cewar Amal  Abu tace yan2 nemu kuma takan nunar rana zamu fara Kofi  Arif da Aqeel sukayi dariya Arif yace to muna jira saida kusani koda Ku ba yan2 bane to kuna kama sosai saida safe         Yafita daga dakin  Aqeel ya wasa wuka yace ina jiran wata mara kunya takawomin wani rashin hankali yankar rago zan mata      Yana gama fada yabar dakin  Abu da Binta rai ahade idan kagansu bazakace sun tabayin dariya ba   Amal tace ga man shafawa ga tiraren mekanshin dana fada muku Nina tafi saida safe   Binta sukayi da kallo  Arif da Aqeel dakin hajiya suka wuce  Arif na shiga yace mommy qazanta bakyau kinga yanda yaranki suka fita fes bawannan bama kinga yanda suke mugun kama su2  Hajiya tace haba dai suna kama   Sosaima kibari gobe kya gansu yanzu sunyi bacci cewar Amal  Allah ya kaimu harna kagu na gansu cewar hajiya  Su Aqeel sukayi wa hajiya saida safe suka tafi   Bangaren yan qanshi Abu da Binta ba abinda sukeyi sai gunguni koda kande takawo musu abinda sukasa agirka musu kinci sukayi  Abu tace Binta duba ni da kyau Anya ban hujeba kuwa  Binta tace hujewa kamar ya gakinan yanda kike saima wani haske da kikayi  Binta bazaki ganeba iskace take shigana ta ko ina shine na dauka ko hujewa nayi ta wani gurin  Ashe dai bani kadai naji hakaba shiru kwai nayi nunar rana Allah ya kaimu gobe damu kake magana cewar binta  Yihiru Binta ba a cewa komai gobe sai wanda ya gani   Abuta baje musu kayan KWALLIYA sukayi suka kwanta bacci harda munshari               
  .
             WASHE GARI Hajiya tayi samma kon zuwa dakin Abu da Binta tasamu suna bacci  Tata she su  Abu cin magagin bacci tace waiyoo waye Wannan ko ince dan bakin ciki baccin ma baza a barmu muyi cikin kwanciyar hankali  Hajiya tace nice Abu Bude idonki kiganni safiya tayi kuma banji motsinku da Asiba ba  Binta tace zamu tashi amma sai anjima  Sallar fa Binta  Hajiya zamuyi idan mun tashi cewar Abu  Ban yardaba kutashi kuyi yanzu kona kira Arif da Aqeel kuma kunsan sauran   Zumbir suka tashi Suka shiga bandaki sukai zaman su ganin basuda niyar fitowa yasa hajiya ta fita ta turo musu Amal  Amal tazo bata gansu adakin ba duk ta tada hanka linta tana nemansu taduba ko ina banda ban daki tasakarfi ta Bude ban dakin tiris tayi tana kallon abin mamaki       Akwance ta samesu a ciki suna bacci ko a kansu   Abu kutashi wayace muku ana kwanciya a bandaki  Waiyoo ko ina ba sauki nan dinma ba za a bar muba cewar Abu  Binta tace kema fada kike wayan nan yanda kikasan sun hada jini da mayu naci agurinsu kudama nan ya gansu ya barsu  Amal tace Bakomai kutashi      suka tashi suka zauna amal tace ya kuka ji jikinku jiya  Abu tace harna wassake ba dadi nida iska ya hanani bacci sai higata yakeyi kuma kaikayin da jikina yakeyi jiya beyiba Gahi munyi bacci medadi ko binta  binta tace eh mana   Yanzudai kuzo muje muci abinci kowa na can Ku ake jira naceko kunyi sallah    
.
  Abu da binta suka kalli juna sukace Eh munyi  To shikenan mu tafi       Amal na gaba suna binta a baya harsuka karasa Amal tanuna musu inda zasu zauna Suka zauna itama ta zauna  Abu da Binta Suka gaida Alhaji da hajiya   Arif da Aqeel kuwa hararane ya shiga tsaka nin su   Amal ta zuba musu komai ta basu      Arif ya zuba musu lemo ya basu          Yana dariyar keta  A yamutse sukeci dan basu saba da shiba hasalima ko dadi be musu ba   Abu ta kasa daurewa tace kawu wai gidan nan ba abin dadi sai wayan nan Abu ba dadi abani Koko da kosai hine nasan naci abinci  Alhaji yace Abu kudaure kusaba da wayan nan cimar yanada dadi shima amma ba komai bari nasa amuku abinda zaku iya ci  Arif yace kusha lemone me dadi  Abu ta dauki kofin lemon ta kai baki ta kasa rike lemon saboda gas din shi saiga lemo ya dawo ta hanci  Abu ta mike tana tsalle tana cewa Arif ze kasheta   Aqeel ya daka mata tsawa yace malama kinutsu kinjiko karkizo nan kijuye mana guntun haukar ki idan kinsan baki taba shaba meyasa zaki sha  Abu ta fara hada hanya tace juwa ce take dibana Anya ba giya ka baniba kai dan Allah tana gama fada ta zibe a kasa  Alhaji yace Abu lemone ba giyaba mema ze kawo giya gidan nan   Aqeel yace kafin yaran nan su waye sai Ansha wuya daddy lemo wai giya badan kunga abinda ya bataba aibaza Ku yardaba kalli abinda takeyi kamar tasha giyar da gaske Hajiya dariya kawai takeyi  Tace zasu sabane ahankali  Amal tace Abu zo kici koda kadan ne kinga Binta na ci  Binta tinda aka bata ta fara ci saida ta cinye tas ta side  hannun tayi gyatsa   Tace wahala Abuba dadi da anyi magana suce birni  Arif yace ko duk cikin badadin kika side hannu harda gyatsa  Komai ai sai an daure nima daurewa nayi ni amai nema yake taso min   Amal dasauri ta mika mata lemo tace sha abincin baze dawo ba  Binta tace to na gode kece kadai ta kirki a gidan nan saikuma mugaye a gefena ta  kalli su Arif  Aqeel yace Bakomai sha lemo  Abu na gefe a zaune tayi zaman yan bori sai shafa ciki takeyi ta fasa uwar kara   
.
Tace waiyoo cikina ana gobara kayan cikina na konewa waiyoo inna yaya Nura zanmutu waiyoo waiyoo  Hankalin hajiya Alhaji da amal ya tashi sosai    Arif da Aqeel ko a Kansu kukanta da ihuntane ya Dame su   Aqeel yace daddy ba wani gobara yunwace kawai jiya tayi zuciya taki cin abinci   Amal dagudu ta tafi gurin Asibi  Tana zuwa ta samu Asibi tayi Koko da kosai zata kawo musu  Cikin fara a Amal tace Wannan nawanene  Asibi tace na Binta da Abu nasan sunkasa cin abincin Ku ko  Eh bani na kai musu  To Gashi barina cigaba da aiki  Amal takaiwa Abu            Abu na gani ta fara hannu baka hannu kwarya saida taci ta koshi ta ture  Hajiya tace Abu ya cikin da sauki goba rar ta mutum  Ya bazata mutuba dawani KWALLIYAR ki kamar Aljana indai a gidan nan zaki zauna ina tabbatar miki da cewa saikin dena Wannan KWALLIYAR *'YAR KWALLIYA* kawai cewar Aqeel  Abu ta mike ta dunkune hannu tace kawu da alama nunar rana karfi yakeso mu gwada burinka ya cika taho idan ban fasa maka bakiba   Arif yace mommy mace kenan fa waida Aqeel zatai danbe tsabar kanta ya kwance  Alhaji yace Abu Anan ba a fada da namiji koda wasa karki kuma kinaji ko  Takoma tai za manta   Aqeel yace mommy yau ki shirya kinada babban baki usman ne zezo tareda kannen Sa maza   Kai kace na shirya yaushe rabonsa da gidan nan harna manta   Arif yace bakiga yanda ya komaba yan zu America ta an she shi sosai  Barinaje gurin Asibi da kaina na musu ba yanin abinda zasu girka  Kowa ya watse daga Binta sai Abu a gurin suka kalli juna sukai dariya  Suka koma dakin su   Abu sai kai kawo ta keyi   Binta tace Abu meye wai haka   Ki bari kawai shirya abinda za muyi wa bakin nunar rana nakeyi  Binta ta tashi ta dafota tace karki damu na shirya komai kixuba ido Kiyi kallo   Allah Binta  Yasin kowasa babu a maganata  Abu ta daka tsalle ta rungumeta tace hiyasa nake alfahari dake Binta ga kayan KWALLIYA muyi kafin bakin su raina mana hankali  suka fesa uwar KWALLIYA wanda sukayi yafi wanda sukeyi a qauye suka sa kayanda Amal ta kawo musu jiya suka fito suna tafiya 1 bayan 1amma in akakalli fuskar kamar aljanu  Abu tace Binta Tsaya ina zamuje yanzu   Binta tace madafa muga abinda aka girkawa bakin   Hakane kuma mujeto  Suka tafi suna shiga sukaji kitchen din yadau kanshi    Su Binta harda hadiyar yawu karar Hadiyar yawun kande taji yasa ta waigowa  Abu tace sannunku da aiki komai na tafiya yanda ya dace duk kanhin girkinne haka dankari zasuci dadi   Asibi tace Abu Ku Tsaya Anan bari muje mu gyara inda zasu zauna      Tana gama fada suka fita  To ba komai saikun dawo cewar Abu  Sun gama giriki sunzuba sun rufe     Binta ta bude 1 takaimai wawa  Abu tace ci iya cinki binta kibar sauran kyauta zanyi dashi    Binta saida ta Bude kowanne taci iya cinta tazube a kasa cikinta yayi kato tace Abu anya zan iya tafiya daga nan kuwa   Meyasa kikace haka  Cikin yamin nauyi  Karki damu na hutar dake zanyi komai da kaina  Abu ta fito ta duba taga bakowa a falo ta fita waje ta tara yara masu yawa acikin su ta samu wani yaro da bokiti ta ansa ta   dawo ciki ta juye musu komai a bokitin ta kai musu tace suje su raba yaran nata murna suna ihu megadi na kallon su   Abu tace kaima ga naka  Megadi Ya ansa yayi godiya        Abu ta koma ciki ta rike Binta ta kai ta daki ta kwantar Ta fito   Keeee ina zaki cewar Aqeel  Nunar rana wasa zanje nayi   Dawan nan fuskar naki kalan ki tsorata yara koma daki kije ki zauna karna sake na ganki a waje idan bakina suka zo   To duk yanda kace haka za ayi nunar rana na koma   ke ina wasa dake bance karki kara fadamin sunannanba   ko ajikinta abu tashigeshi tai tafiyar ta   yace him lallai ya rannan semun koyamusu hankali a gidan nan  Kande da Asibi Suka zo gurin Aqeel           Kande tace Aqeel mun gama komai yana kitchen zamu fita yanzu zamu dawo   To  nagode bakomai saikun dawo   Karar parking din mota Yaji yafita da sauri Usmane yazo   Aqeel fuska cikeda farin ciki ya rungume shi yana murna   Yace sannun ku da zuwa mu shiga ciki   To yayi musu jagora zuwa ciki  

0 comments:

Post a Comment